- Видео 131
- Просмотров 252 950
ADPlusHausa | Podcast
Нигерия
Добавлен 2 окт 2022
Sashen podcast na Afrika 🎙
Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
افريقيا الرقمية للبودكاست 🎙 آفاق حوارية .. ولقاءات ثقافية .. نهتم بالمجتمعات الافريقية الناطقة بالهوسا في جميع أمور حياته .. برنامج تابع لشبكة أفريقيا الاعلامية

EP_39 | AUREN MATA FlYE DA ƊAYA, JIYA DA YAU (02) | DR. AMINU ISMA'IL SAGAGI | RUMFAR AFRIKA PODCAST
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.
Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a:
hausaadp@gmail.com

Просмотров: 531
Видео
EP_38 | AUREN MATA FlYE DA ƊAYA, JIYA DA YAU | DR. AMINU ISMA'IL SAGAGI | RUMFAR AFRIKA PODCAST
Просмотров 1,4 тыс.21 день назад
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattaun...
EP_37 | ABINDA YASA MUKE MAGANA AKAN SADUWA | DR. ADAM AHAMD BUBKAU | RUMFAR AFRIKA PODCAST
Просмотров 6 тыс.Месяц назад
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattaun...
EP_36 | MULKIN TRUMP DA NAHIYAR AFRIKA | DR. RIYA'UDDEEN ZUBAIR MAITAMA | RUMFAR AFRIKA PODCAST
Просмотров 9582 месяца назад
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattaun...
ABBA TSAYA DA KAFARKA | MALAM IBRAHIM KHALIL | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA.
Просмотров 6873 месяца назад
#podcastclips #abbagidagida #kano #tsaya_da_kafarka_abba Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Ha...
EP_35 | KOMAI DA RUWANKA | SHEIKH. MUSA YUSUF ASADUSSUNAH | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA
Просмотров 11 тыс.3 месяца назад
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattaun...
EP_34 | ABINDA BAKU SANI BA GAME DA RAYUWAR SHEIKH UTHMAN ABUBAKAR ABUL-HUSNAIN
Просмотров 7 тыс.4 месяца назад
WANNAN TATTANAWA ITACE IRINTA TA FARKO A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST DA KOWANE ZAI SAMU BANGAREN DA YA DACE DA SHI A FANNI DABAN-DABAN NA RAYUWA, IYAYE MATA DA MAZA (TARBIYYA), MALLAMAN ADDINI, MALAMAN ISLAMIYYA, DALIBAN ILIMI, ‘YAN BOKO, MATASA, DA KUMA KUNGIYOYIN ADDINI (IZALA), BABBAN BAKON YA SHAHARA WAJAN BADA LAKANIN ADDU’A KO ME YASA YAKE YAWAN YIN HAKA? BABBAN BAKONMU SHI NE: SHEIKH UT...
EP_33 | DALILIN DA YASA NA BAR IZALAR JOS BAYAN NA DAWO DAGA MADINA | DR. MUH'D TUKUR ADAM AL-MANAR
Просмотров 44 тыс.5 месяцев назад
SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA "TARE DA DR. MUHAMMAD TUKUR ADAM AL-MANAR", KU BIYO MU DON JI DA GANIN TATTAUNAWAR DA MUKA YI DA BABBAN BAKON NAMU A BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA KAMAR HAKA:- - ALAKAR KIWO DA JAGORANCIN MUTANE. - MATSALAR MANOMA DA MAKIYAYA. - HIJIRAR MALAMAI ZUWA WASU JAHOHIN DAGA JAHOHINSU NA ASALI. - ALAKAR SHI DA TSOHON GWAMNAN JIHAR KADUNA MALAM NASIRU EL-RUFA'I. - AL...
ABINDA KE FARUWA TA BAYAN FAGE A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST | DR. SANI MOUSSA MAGAWATA
Просмотров 1,6 тыс.5 месяцев назад
SHIRIN NA SAMMAN YA TATTAUNA IRIN WAINAR DA AKE TOYAWA A BAYAN FAGEN SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST, DA AMSA WASU DAGA CIKIN TAMBAYOYIN MASU KALLO A DANDALINMU NA RUclips. #podcast #hausa #africa BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:08 MANUFAR SHIRIN RUMFAR AFRIKA 07:36 YADDA AKE SHIRYA SHI, DA KUMA ZABEN BAKIN SHIRIN 08:50 TSARIN GUDANAR DA TATTAUNAWA DA BAKI A CIKIN SHIRIN 12:24 YADDA AKE SAM...
EP_32 | BAN TABA SAMUN HAWAN JINI BA, SAI DA NAZO SULTAN BELLO... | DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM
Просмотров 2,6 тыс.5 месяцев назад
MUN TATTAUNA BUTUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI, GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI DA TA RAYUWA, MALAMAN JAMI’AR MADINA JIYA DA YAU, MALAMAN KAFOFIN SADA ZUMUNTA, ILIMI DA TARBIYYA, MU’AMALA DA WANDA KUKA SABA AKIDA KO ADDINI KO MAZAHABA, MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA, ‘YAN SIYASA DA JAGORANCI NA GARI, MAFI GIRMAN MATSALOLIN ZAMNATAKEWAR AURE, MATSALAR TSARO A MAHANGAR MALAMAI, MASALLACIN SULTAN ...
EP_31 | ILLAR UBAN GIDA GA SIYASAR MATASA | HON. YAHATUDDEN LAWAL MAKARFI | RUMFAR AFRIKA PODCAST
Просмотров 7126 месяцев назад
MU TATTAUNA DA BABBAN BAKON NAMU A KAN BATUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI SIYASAR MATASA A YAU, DA KUMA HANYOYIN CIGABAN MATASA DON IYA JAGORANCI NA GARI, HAKA MUN TATTAUNA DA BAKON NAMU A KAN KALUBALEN DA YA HADU DA SHI, DA NASARORIN DA YA SAMU A LOKACINDA YA TSAYA TAKARAR GWAMNA A JIHAR KADUNA A 2023, ME AKA KOYO? KUMA INA AKE? INA ZA A TAFI? #podcast #interview #arewa #siyasa #kaduna #ha...
KALUBALEN SIYASAR MATASA A YAU | HON. HAYATUDDEN LAWAL MAKARFI | RUMFARA AFRIKA PODCAST HAUSA
Просмотров 2896 месяцев назад
KALUBALEN SIYASAR MATASA A YAU | HON. HAYATUDDEN LAWAL MAKARFI | RUMFARA AFRIKA PODCAST HAUSA
EP_30 | TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | KASHI NA 2
Просмотров 10 тыс.11 месяцев назад
EP_30 | TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | KASHI NA 2
EP_29 | RUMFAR AFRICA | ABIN DA NAYI A NOMA NA SAMU KUƊI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS)
Просмотров 15 тыс.Год назад
EP_29 | RUMFAR AFRICA | ABIN DA NAYI A NOMA NA SAMU KUƊI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS)
EP_28 | RUMFAR AFRICA PODCAST | GWAGWARMAYATA DA 'YAN SHI'A | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI)
Просмотров 9 тыс.Год назад
EP_28 | RUMFAR AFRICA PODCAST | GWAGWARMAYATA DA 'YAN SHI'A | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI)
SABANIN FAHIMTA BAYA NUFIN RASHIN MUTUNTA JUNA | DR. JABIR SANI MAIHULA
Просмотров 375Год назад
SABANIN FAHIMTA BAYA NUFIN RASHIN MUTUNTA JUNA | DR. JABIR SANI MAIHULA
EP_27 | RUMFAR AFRICA PODCAST | USLUBI A DA'AWA GA MATASA MALAMAI | DR. JABIR SANI MAIHULA
Просмотров 8 тыс.Год назад
EP_27 | RUMFAR AFRICA PODCAST | USLUBI A DA'AWA GA MATASA MALAMAI | DR. JABIR SANI MAIHULA
EP_26 | DAGA KORA DA HALI ZUWA GWAMNA | SANATA MAL. IBRAHIM SHEKARAU | RUMFAR AFRICA PODCAST
Просмотров 5 тыс.Год назад
EP_26 | DAGA KORA DA HALI ZUWA GWAMNA | SANATA MAL. IBRAHIM SHEKARAU | RUMFAR AFRICA PODCAST
EP_25 | RUMFAR AFRICA PODCAST | ABIN DA BAKU SANI BA GAME DA FALASƊINU | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA
Просмотров 2 тыс.Год назад
EP_25 | RUMFAR AFRICA PODCAST | ABIN DA BAKU SANI BA GAME DA FALASƊINU | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA
EP_24 | RUMFAR AFRICA PODCAST | SIRRIN HAƁAKAR KASUWANCI I ALHAJI IBRAHIM DANYARO
Просмотров 6 тыс.Год назад
EP_24 | RUMFAR AFRICA PODCAST | SIRRIN HAƁAKAR KASUWANCI I ALHAJI IBRAHIM DANYARO
SIRRIN HABAKAR KASUWANCI | ALHAJI IBRAHIM DANYARO | BABBAN DAN KASUWA, KANO, NAJERIYA #shorts
Просмотров 409Год назад
SIRRIN HABAKAR KASUWANCI | ALHAJI IBRAHIM DANYARO | BABBAN DAN KASUWA, KANO, NAJERIYA #shorts
EP_23 | RUMFAR AFRICA PODCAST | WANNAN SHINE MALAM DAURAWA | MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA
Просмотров 65 тыс.Год назад
EP_23 | RUMFAR AFRICA PODCAST | WANNAN SHINE MALAM DAURAWA | MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA
EP_22 | RUMFAR AFRICA | HANYOYIN DOGARO DA KAI GA MATASA NA ZAMANI (2) | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM
Просмотров 1,9 тыс.Год назад
EP_22 | RUMFAR AFRICA | HANYOYIN DOGARO DA KAI GA MATASA NA ZAMANI (2) | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM
EP_21 | RUMFAR AFRICA PODACAST | HANYAR DOGARO DA KAI GA MATASA | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM
Просмотров 2,5 тыс.Год назад
EP_21 | RUMFAR AFRICA PODACAST | HANYAR DOGARO DA KAI GA MATASA | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM
DAGA LUNGUN KASHI ZUWA LUNGUN KANSHI | MALAM IBRAHIM KHALIL
Просмотров 87Год назад
DAGA LUNGUN KASHI ZUWA LUNGUN KANSHI | MALAM IBRAHIM KHALIL
EP_20 | RUMFAR AFRICA PODCAST | WANI BANGARE NA RAYUWAR MAL. IBARAHIM KAHLIL | MALAM IBRAHIM KHALIL
Просмотров 12 тыс.Год назад
EP_20 | RUMFAR AFRICA PODCAST | WANI BANGARE NA RAYUWAR MAL. IBARAHIM KAHLIL | MALAM IBRAHIM KHALIL
EP_19 | RUMFAR AFRICA PODCAST | FINA-FINAN HAUSA A MIZANI | ALI RABI'U ALI (DADDY)
Просмотров 2,6 тыс.Год назад
EP_19 | RUMFAR AFRICA PODCAST | FINA-FINAN HAUSA A MIZANI | ALI RABI'U ALI (DADDY)
EP_18 | RUMFAR AFRICA PODCAST | RITAYA BATA TABA RAZANA NI BA | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA
Просмотров 728Год назад
EP_18 | RUMFAR AFRICA PODCAST | RITAYA BATA TABA RAZANA NI BA | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA
EP_17 | RUMFAR AFRICA PODCAST | NIGER DA ECOWAS GA MAFITA | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA
Просмотров 854Год назад
EP_17 | RUMFAR AFRICA PODCAST | NIGER DA ECOWAS GA MAFITA | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA
EP16 | RUMFAR AFRICA | SIRRIN AIKIN HAJJI | SH, ABDULLAH MUH'D 'YANKABA | PODCAST
Просмотров 555Год назад
EP16 | RUMFAR AFRICA | SIRRIN AIKIN HAJJI | SH, ABDULLAH MUH'D 'YANKABA | PODCAST
❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah
Masha Allah Allah yasaka da alkairi
Mallam muda keson auren mata 4 saboda samun yawan yara
Masha Allah muna rokon Allah ya qarama rayuwa Albarka
Masha Allah yasaka
Muna godiya
Da Niger jahar maradi
wlh duk wani sharadi ya kaii kuma wlh akwai wani gagarumin littafin da yayi wlh kaf malaman Nigeria babu wanda yayi irinsa
Magawata dan Allah ataimaka agayyato mana Dr Bashir Ahmad sotoko dan girman Allah
magawata ina rokon wata alfarma
Assalama alekum warahmatulla wabarakatuhu
Ma sha Allah tabarakallah Jazakumullahu khair
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira ❤❤❤
Allah yaqarawa rayuwa Albarka
Masha Allha🙏🙏
Jaza kumullahu bi khair❤
Masha Allah Allah Ya saka da alkhairi amin
Allah yasaka maku da alkhairi Yana da kyau engausa su fara darasi na online akan tech
بارك الله فيكم وفي جهودكم المثمرة بإذن الله كان حوار طيب وشيق شدني في جميع الاطراف متابعكم من تركيا لكني نيجيري و لوتكرمتم ماهو اسم الكتاب وكيف يمكن الحصول عليه وخذ قلب ❤❤
Dan Allah mene sonan litafi mallan, koma akwai litafin ' pdf ' ko babu she online
Don Allah asamar mana hanyarda zamu saye wannan littahin
Allah ya biya
Masha allah
Maganan gaskiya maganar saduwan nan yayi yawa kullum magana daya ai yakamata ana kunyan wani abun kullum topic daya sannan meyasa wasu malaman basayin irin haka
Allah ya saka muku da alheri,❤❤❤❤ Na ƙaru sosai,muna rayuwa a Belgium wannan makami ne na samu ba mu kaɗai muke ƙara aure ba. Allah biya ni ƴar Niger ce ina biyaku. Please mun rasa tashar Afrika tv a tv ɗinmu kuma application kin ma mun rasa ta Please 🥺 muna so ku mana bayani yadda za mu rinƙa samun ku a kai tsaye
Allah Ya saka da alheri.
Allah yakara lfy da Nisan kwana
Doctor muna godia sosai
Ma sha Allah, Allah ya qaro basira mlm
Masha Allah malam Allah yasaka maku da mafificin alkhairi,Ina rokon mlm da don Allah yarubuta littafi babba da yashafi noma da kiwo tundaga tushe har xuwa karshe a harshen hausa,saboda na fahimci mlm shishi kadai jami'a neh guda a wannan fanni.
Allah yasaka da alkhairi
Assalam alaikum adplus dan Allah a taimaka min da numban dr Ahmad na katsina Wanda kukayi magana akan alakar mutum da aljan nagode
Please we need ur INTERVIEW WITH PROF SANI RIJIYAR LEMO AND PROF BASHİR ALIYU UMAR
Masha Allah ❤❤❤
Assalamualaikum warahmatullah! Dan Allah ina zan samu page din shi a youtube
Dan Allah ku Gayyato mana prof Ibrahim Ahmad Maƙari 🙏
Allah ya saka da alkairi malam muna matukar karuwa masha allah
Macha Allah
Masha Allah mlm muna godiya
Allah ya saka da Alkhairi Ameen
Ma Sha Allah this is very interesting and educative. Jazakumullahu Khairan
In sha allah a wannan shekara zamushiga gidan aure kuma wannan karatu yazo dai dai fatan mu Allah yasaka da alkhairi dukkan ku, mukuma Allah yasa muyi aiki da ita
Allah yasa kishiga a sa,a yabaku zaman lafiya da kwanciyar hankali
Alhamdulillah masha allah dector malan yayi bayani mai gamsarwa sosai musamman gamu musulamai, dan duk abinda dector zeci sai yakawa hujja daga kitabu da sunnna allah yasa mudace ameen
masha Allah❤
A wancan Shirin Dr ya bada number waya amma nayi ta kira bata shiga dukka 2
Allah ya saka da alkhairi ama doctor akwai abun daryya 😂😂
Allah ƙarawa Dr lafiya da imani ameen