Fashin Baki (29-12-24) a kan Kalaman Janar Tchiani da Harin Bom a Sokoto

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 31 дек 2024

Комментарии • 284

  • @muhammadshitu3478
    @muhammadshitu3478 2 дня назад +4

    Ubangiji Allah Ya sakamuku da Alkhairi, Ya kuma karamuku Karfin Gwuiwa,,,,Amin

  • @qaseemahmad1392
    @qaseemahmad1392 23 часа назад +1

    Can't love less bulama
    Allah yayi jagora mun ƙaru da wannan live ɗin

  • @AshiruMagaji-s9j
    @AshiruMagaji-s9j 23 часа назад +1

    Muna Jin dadin wanna tattaunawa da kukeyi daga wanna zaure na fashin Baki Allah ya Saka muku da alkairi

  • @HassanMakera-d2e
    @HassanMakera-d2e 2 дня назад +6

    Dakyau fashin baki haka akeso ayiwa kowa salvo Allah yakara taimako

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp 2 дня назад +5

    الله يبارك فيكم جميعا❤

  • @TijjaniUmar-dw4hh
    @TijjaniUmar-dw4hh 2 дня назад +6

    Bulama dan allah idan bamatsala inason magana dakai akwai wani bayani da nakeson nagaya muku

  • @AlhassanAbba-m5z
    @AlhassanAbba-m5z 2 дня назад

    Masha Allah 🙏 Allah ya biyaku Muna daukan abubuwa susai acikin shirin fashin baki

  • @MahamadouTelaSubdu-e2i
    @MahamadouTelaSubdu-e2i День назад

    Masha Allah Barista
    Allah ya Kara basira

  • @hamisumusa5572
    @hamisumusa5572 День назад

    Ubangiji Allah ya biyaku da alkairi Ameeen don yah hayyu ya qayyum

  • @DuniyarTikTokTV
    @DuniyarTikTokTV 2 дня назад +5

    Allah y kara basira

  • @abubakarhabu4550
    @abubakarhabu4550 2 дня назад +3

    Allah ya kara basira mazaji Allah ya rabaku da duniya lfy

  • @AlmustaphahassanBako-r7i
    @AlmustaphahassanBako-r7i 2 дня назад

    Allah ya kyauta, Alla yakara haɗa kawunanmu

  • @Zinder227Niger
    @Zinder227Niger 2 дня назад +5

    Allah tsinema wani ilimin ma indai irin wannan ne

    • @adamusafiyanu3341
      @adamusafiyanu3341 2 дня назад +1

      Sai dai ya tsine ma dan uwarka, tinda ba adalci kuke so. Shashashan Shugaban Kasarku bai isa yasa aki fadin gaskiya ba.

    • @qaseemahmad1392
      @qaseemahmad1392 23 часа назад

      Yanxu akwai bayani na rashin adalci a nan?? Bulama dunda Tinibu ya hau mulki baka taɓa jin ya fito ya kare gwamnatin sa ba miye ba zagin su ..shiyasa akace most of ƴan Niger ba ilimi isasshe kuke da ba

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 дня назад +3

    Tchiani bai isa ya kore su ba. Su suka fita da kansu sojojin Faransa.
    1:12:31

  • @NazirouMouhamadou
    @NazirouMouhamadou 2 дня назад +5

    Gaskiya kuyi tunani maganarku akwai abun dubawa Brriter Bulama ka fara gaiyata shugaba Tunubu kafin kace shugaban Nijer yazo yabaku bahasi
    Amma da cewa kayi kunaso kuzo zauna da shugaba tiani

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дня назад +1

      Tinubu baya jin Hausa fa 😂

    • @adamusafiyanu3341
      @adamusafiyanu3341 2 дня назад

      Ai sun fada, Tchiani ne yayi zargi dan haka idan ya zo ya fadi nasa a FASHIN BAKI, sai Tinubu ya zo ko ya turo wani me jin Hausa yayi magana a madadinsa.

    • @ahmadouabdourahmaneabdoula9643
      @ahmadouabdourahmaneabdoula9643 День назад

      Gaskiya kuyi tunani maganarku akwai abun dubawa Bulama ka fara gaiyata shugaba Tunubu kafın kace ka gayyaci shugaban Nijer yazo wallahi Bulama shugaban kasar nijar yafe karfin ya zo wannan shirme naku karnukan yahudawa idan kana so kai adalci Tunibu ya kamata ya fito yayi wa yan Najeriya bayani kamar yadda shugaban kasar nijar ya fito da kansa yayi nasa bayani ba wai ya turo wani shasha sha ba

  • @AnasUmarDaninna
    @AnasUmarDaninna 2 дня назад

    A gaskiya kune makoma gameda duk wata matsala koh ☝️ sharhi akan al'amuran yau da kullum ❤❤❤fatan alheri gareku🎉

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 дня назад +2

    Maganar bom ɗin kuskure Sokoto
    1:22:56

  • @muhammadkabiru9722
    @muhammadkabiru9722 День назад

    Allah Ubangiji Yakarawa Rayuwa Albarka Alfarman Annabi da Alqur'ani

  • @AbdullahiishaqKwankiyal-m1u
    @AbdullahiishaqKwankiyal-m1u 2 дня назад

    Allah ya saka muku da Alkhairi , Allah yakara shiga lamurranku

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 дня назад +2

    Dokar da Tchiani yayi na kwace CITIZENSHIP 1:18:13

  • @buhariabubakar4553
    @buhariabubakar4553 2 дня назад

    Allah ya karamana lafiya da zama lafiya a AREWA

  • @AbdoullahiSalisou
    @AbdoullahiSalisou 2 дня назад +3

    Maganar gaskiya bakwa tsoron Allah ku uku

  • @UmarAbubakar-o8h
    @UmarAbubakar-o8h День назад

    Wallah barista gaskiya aka gayamaka lakurawa sunanan ajeji

  • @SHAMSUDINRABIUSHAMSUDINRABIU
    @SHAMSUDINRABIUSHAMSUDINRABIU 2 дня назад

    Allah yasamu dace

  • @ishaqmuhammad3935
    @ishaqmuhammad3935 День назад

    Allah ya Saka muku da mafificin Alkhairi

  • @Tikau-mk4of
    @Tikau-mk4of 2 дня назад +2

    Nifa najima da sanin KU ukun bakwa storon Allah

    • @IdrisMsuleman-zu3bg
      @IdrisMsuleman-zu3bg 2 дня назад

      Saboda ba a fadi abinda yema daidaiba

    • @auwalrabiuidris6158
      @auwalrabiuidris6158 День назад

      Kaji tsoron Allah kanaji mutum kafin ya Fara magana sai da ya kawo maganar Allah akan zargi, to Kai menene zai amfaneka idan har hakanma gaskiya ne?

    • @auwalrabiuidris6158
      @auwalrabiuidris6158 День назад

      ​@@IdrisMsuleman-zu3bgwallahi Nima yabani mamaki kamar ba musulmi ba, kanaji Ana magana Ana jawo hadisi da kur'ani Amma duk da Haka kace Wai karyane

    • @Tikau-mk4of
      @Tikau-mk4of День назад

      @auwalrabiuidris6158 Bin salul shugaban munafukan DUNIYA har sallah yayi tare da annanbi Amma a karshe ta tabbata munafikine kuma Dan wuta,Dan haka wannan ba sabon abubane,MUSA abaki fir'auna a zuci

  • @ZuwairaMuhammad-t5v
    @ZuwairaMuhammad-t5v 2 дня назад

    Assalamu Alaikum
    Allah Ya saka muku da Alkhairi

  • @yahayamadara6450
    @yahayamadara6450 2 дня назад +1

    Allah ya maka Albarka bulama ka girgizani sosai yayin da kakawo ayoyi acikin Alqur ani maigima musamman (inja akum fasiqun binaba'in fatabayyanu ) to kuma sai gashi kai bakayi bincike ba yayin da kaji maganganun ,tchiani, kace ƴa boko haram basu da makamin harbo jirhi awacen firar taka da ƴan jarida sai kuma awannan ganawar saikace sunyi amfani da shi 2008 ko 2018 ni ne nake shakka cikin ɗaya daga cikin biyun nan kuma kace bakuda iyaka da benne sai da akafaɗa ma inaganin wannan tawaya ne masanin harkokin tsaro na yankin sahel. sai dai narasa lokacin da zancigaba dakawo ire iren waɗan nan abubuwan daga cikin magan ganunka

  • @IdrisMsuleman-zu3bg
    @IdrisMsuleman-zu3bg 2 дня назад +1

    Bama san tunubu amma afadi gaskiya komin dachinta

  • @Buhari-g5w
    @Buhari-g5w 2 дня назад +3

    Dan Allah mu na rokon a gayyato mana Tinubu Fashin baki

    • @nuhumaishanu6944
      @nuhumaishanu6944 2 дня назад +1

      Wannan yazama dole idan Ana so a gano bakin zaren,lalle Tinubu ya fito ya qaryata maganganun da kanshi

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дня назад +1

      Tinubu baya jin Hausa 😂

    • @barkatoma
      @barkatoma 2 дня назад

      Yawwa kaji maganan hankali

    • @Buhari-g5w
      @Buhari-g5w 2 дня назад

      Indai Su Bulama da gaske tsakani da Allah ake to Tchiani kadai za,a gayyata ba har da na mu shugaban kasar wato Tinubu. Amma in Siyasa ce da son naka to wannan Kuma mu ma su sauraron mun gane

    • @shamsuddeenabdulhamid867
      @shamsuddeenabdulhamid867 День назад

      Baka saurara Duka BA Shi yasa kayi wannan maganan​@@Buhari-g5w

  • @barkatoma
    @barkatoma 2 дня назад

    Pashin bakin karya kawai

  • @ALARAMMAYahaya
    @ALARAMMAYahaya 2 дня назад +4

    Gaskiya bulama ka bani mamaki saboda Akwai son rai acikin maganarka sosai

    • @Muslimah18
      @Muslimah18 2 дня назад +1

      Wallahi sosai.

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дня назад +1

      Babu 😂

    • @I_musty_19
      @I_musty_19 2 дня назад

      Kai kuma akwai jahilci a taka

    • @AbdullahiishaqKwankiyal-m1u
      @AbdullahiishaqKwankiyal-m1u 2 дня назад

      Wlh Babu wani maganar son Rai , kudai kullum a fada muku abinda ranku yakeso kenam , indai hakane ai bazaku gane kuskurenku ba kenam

  • @saiduishaqabbagana6997
    @saiduishaqabbagana6997 2 дня назад +1

    Bantabajin dadin fashin baƙi irin Wannan ba. Allah ya saka da alkairi

  • @Zinder227Niger
    @Zinder227Niger 2 дня назад +2

    Kai kaji wani rainin wayo dan Girman Allah

  • @muhdSile
    @muhdSile 2 дня назад

    Allah yasaka

  • @HassanMakera-d2e
    @HassanMakera-d2e 2 дня назад +2

    Bulama Wllh ina jindadin yaddakake sarrafa harshenka Allah yataimaka basira akan aikinka kuma Allah yakareka dasharrin miyagun manyan kasarnan Dakai Da jafar jafar dama sauransu

  • @shuaibuadam8744
    @shuaibuadam8744 2 дня назад +1

    Tunda mu duka mun yarda da cewa ayi bincike to Kuhaɗa ƙarfi-da-ƙarfe da Major Almustapha kuyi bincike na gaskiya.💪

  • @AbdoullahiSalisou
    @AbdoullahiSalisou 2 дня назад +3

    Muna son tchani Allah yabar mana shi kuma Allah yabar muku tinubu Allah yasa yaci zabe 2027 kuce ameen don Allah

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 дня назад +2

    18:30 Nasiru ya shigo

  • @MuhammadANNUR-p5h
    @MuhammadANNUR-p5h 2 дня назад +2

    This jaafar jaafar is very crazy wallahi

  • @AbdoulAzizOUEDRAOUGO
    @AbdoulAzizOUEDRAOUGO 2 дня назад

    Kanaadah kaskiyaa.Marshallah

  • @FarukMGidado
    @FarukMGidado День назад

    Ubangiji Allah yaqara muku jagorah da taimako,
    Shokacina shine hara da kuke shigowa dashi Wanda baida Alaqah da wannan maudui namu,
    Misali magana Da kukayi yau AA munga fitilan Nigeria tafi haske AA kaza kaza

  • @AboubacarBoubeBoube
    @AboubacarBoubeBoube 2 дня назад +2

    😭😭😭😭😭😭😭ILLIMI INDAI IRIN NA YAHUDU D NASARANE ALLAH WADDANSHI

  • @Buhari-g5w
    @Buhari-g5w 2 дня назад +2

    Ni tambaya ta Dan Allah, tunanina ya kasa dauka, Shin su Yan ta,addan Nan me ya kawo su, a Ina su ke samun makamai, ta Yaya har yanzu matsalar ta ki karewa, shin sun fi karfin gwamnati me? Gwamnati ba za ta Iya ja da su ba?

  • @MuhamudShafiu
    @MuhamudShafiu 2 дня назад

    Allah ubangiji ya jarrabceni da sonka bulama bukarti Allah ya shiga lamarinka aduk inda kake Allah ya ya tsare mana mutuncinka

  • @BfjfjrIfigu
    @BfjfjrIfigu 2 дня назад

    Wlh duk ilimin dan nageria sai yayi qarya

  • @amtheonerecord
    @amtheonerecord День назад

    Gaskiya ya kamata mu hada kammu musan mafita 🌍😢

  • @musaabubakar2490
    @musaabubakar2490 2 дня назад +3

    Bulama boukarti kazi Tshoron Allah kana gon bayan France meyasa baka gayachi tinubu ba sai tchani

  • @meimiumar1164
    @meimiumar1164 2 дня назад

    جزاكم الله خيرا

  • @ismailyunus579
    @ismailyunus579 2 дня назад

    Maganar Arewa mu farka, a Arewane kadai ake cema Qur'ani kala kato, ake kashe yan Shi'a,Musulmi yaywa Musulmi sharri wai ya zagi Annabi pbuoh. Kuma a kashe shi. A Arewa ne Musulmi ke danne Musulmi ya yanka, yana لااله ا لاا لله makashin na ا لله اكبر.

  • @AbdulIsah-k8k
    @AbdulIsah-k8k 2 дня назад

    Masha Allah

  • @rufeemilan6876
    @rufeemilan6876 23 минуты назад

    Yawan gaba tarwan wannan yayi an san kowa kawai

  • @ZabeirouZaberu
    @ZabeirouZaberu 2 дня назад

    Masha Allah kaji magana tahankali

  • @al-ameenbindawud3759
    @al-ameenbindawud3759 2 дня назад +1

    AMMA SHI JAFAR DAYAKE CEWA BABU WANI SHUGABAN DAZAI SAYI BINDIGA YA KASHE YAN KASAR SHI BA TO TAMBAYA TA ANAN SHINE SHIN BA A JIHAR SHI TA KANO BANE AKA SAMI WANI DAN MAJALISAR DAYA SAKA WUTA YA KONA YAN YANKINSA BA YAKAMATA KUYI ADALCI DOMIN SUMA SHUWAGABANNIN NIGERIA WALLAHI BA TAYAR BAYA BANR

  • @AbdallahGambo-h1v
    @AbdallahGambo-h1v 2 дня назад

    Ameen ya allah

  • @barkatoma
    @barkatoma 2 дня назад

    Bencike wato Yan majalisa basu da amfani kenan

  • @usmanyusuf677
    @usmanyusuf677 День назад

    Shugabannin Arewa za su iya kashe ƴan uwansu saboda muna ganin irin yadda ake Kama Wasu ƴan arewa da haɗa kai da wasu akama yan'uwansu na jini akar ɓi kuɗin fansa abasu abin da be taka kara ya karya ba

  • @ishaqmuhammad3935
    @ishaqmuhammad3935 9 часов назад

    Allah ya Saka da Alkhairi.
    Audu Bulama Bukarti
    Edita Ja'afar Ja'afar
    Barr. Abba Hikima
    Edita Naziru Mikail

  • @auwalabdul5278
    @auwalabdul5278 День назад

    Ƙaryatawa kayi kai tsaye
    Kuma fashin baƙi kun bada mamaki musanman kai bulama

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 дня назад +1

    1:33:35 To amma ai muma 'yen Arewa da laifin mu don kome sai mu ce KADDARA ce don haka babu amfanin yin bincike 1:28:05

  • @abdoulmoumouni18
    @abdoulmoumouni18 День назад

    A matsayin ku na masu fashin baki ku na da damar fadin ra'ayin bakin ku, Amma mafi yawancin abinda na ke tunani shine rashin fahimtar siyasar Nijar sosai. Ba kan kamar chi Bulama ba. Ma fi yawan ci mutane basu Saba jin irin wannan zancen ba shi yasa suke cikin rudani. Amma rashin tsaro ya kai mu da dole sai mun zanki fada ma junan mu gaskiya. Nijar ta fara samun hare haren bakin 2015 a yankin Chadi,daga nan abin ya shiga kusan duka jahohin Nijar. Ba yan juyin mulki abin ya yi kamari saboda a nuna ma sojojin Nijar gazawa. Wa to rayukan al'umma bai da amfani sai dai mulki.
    Kafafen watsa labarai da aka tsaida basu bada labarin nassara sojojin mu Sai dai gazawar su. Kuma da rashin tattancen labarai

  • @ChapiouAdam-os8zc
    @ChapiouAdam-os8zc 2 дня назад

    To Allah sa mu dace Allah hada kan musulmi gaba daya 😢

  • @FatimaAbdullahi-u6w
    @FatimaAbdullahi-u6w 10 часов назад

    Gaskiya maganar ana daukar nauyin su wanan gaskiya ne mun yarda gaskiya sabida tayaya wasu lakurawa zasu sami hanyar shigowa ina jam'i an tsaron Nigeriya suke mun yarda gaskiya sabida sojojin kasarmu suma sunaakashemu babu abin da keyi gaskiya ku kara dubawa

  • @muhammadibrahimabdulsamad5341
    @muhammadibrahimabdulsamad5341 2 дня назад +2

    Yan siyasa,mawaka,yen jaridu tare da wasu malaman kasar nan duk suna ansar kudi hannun government.

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 дня назад +2

    Rashin hankalin 'yen Nigeriya 😂😂
    1:16:45

  • @NassirouIssazamnaou
    @NassirouIssazamnaou 2 дня назад

    Allah ya tsinema mu nafiki

  • @Tahirninakoulauwali
    @Tahirninakoulauwali 2 дня назад

    maganar inaga bahujjabace

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 дня назад +2

    18:30 😂Nasiru ya shigo ya koma

  • @AboubacarBoubeBoube
    @AboubacarBoubeBoube 2 дня назад +2

    😂😂😂😂😂 Masu Ilimin Arewacin Nigeria Kenan , A gaskiya Ku Alfarin Arewacin Nigeria . D Ku D. Su rarra D. Yan Kaniwud . Yanzun ALI nuhu Kadai Yarage Muji Tabakinshi . Amma Naga. BULAMA Ya gyara Fularasa Lokacinda. Akayi .Butun Bunduga Mai harbojirgin sama

  • @MmkMmk-s4h
    @MmkMmk-s4h 3 дня назад +3

    Ah Nigeria ne fa mutom yake saida ma aifansa ai ah Nigeria akan kudi ba abinda ba ayi

    • @mastechtv
      @mastechtv 2 дня назад +1

      Mu fa Yan Najeriya da yawan mu muna jin daɗin Muji mummunan abu akan Nigeria 🇳🇬🚫 saboda rashin Zuciya da tunani.
      Nijar ta ajiye sansanin soja a baya amma mu Najeriya 🇳🇬 bamu taba zargin su ba 🤔✍️ êgougwounu

    • @MurtalaSani-tp1go
      @MurtalaSani-tp1go 2 дня назад

      Allah ya tsinewa uwarka da Niger Baki dayan ku yayan Zina Bama kaunarku

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дня назад

      Ƙarya ne 😂

  • @Zinder227Niger
    @Zinder227Niger 2 дня назад +1

    Abba Hikima Wallahi ka bani Mamaki ina Girman ka

  • @HassanMakera-d2e
    @HassanMakera-d2e 2 дня назад

    Dakyau naziru Wllh biyandiyya shine daidai

  • @AvdhJohnsonHdhhfukd
    @AvdhJohnsonHdhhfukd 2 дня назад +2

    ❤❤❤

  • @hamisuismail9313
    @hamisuismail9313 2 дня назад

    Assalamualaikum, barkan ku da kokari, zargin mukarraban gomnati da daukar nayin 'yan ta'adda ba Tchaini ne ya fara ba Malan murtala Asada ya dade ya na yi, kuma ya na cewa idan mutun ya na da ja a kai shi kotu, to shi ya kamata ku fara gayyatowa, a fara daga kasa, sannan sai a je gurin shugaban kasar nijer. Tunda ake zargin tsohon gwannan zamfara kuma karamin ministan tsaro da haka kuma ga hujjoji Asada ya na bayarwa kuma yana ikirarin a kai shi koto idan karya ya yi, to lallai idan an zargi NIA ba bu laifi, a duniyar nan komai zai iya faruwa. A dai bi a hankali a bincika. Na gode.

  • @man_likemorimado
    @man_likemorimado 4 часа назад

    Zan iya danna ma kowa ashar a cikin ku...
    In kuna tunani kasar tana zaune lfya da kuma economy namu is going well, kafin ku fara surutun banza a wannan kafar ku dawo Nigerian. Dun inda ake zargi akwae yan ta'adda kuma suna ayyukan ta'addanci. Se ku zo muje daku daga dajunan zamfara zuwa sokoto zuwa katsina. Domin ku tabbatar ma idanun ku.

  • @HassanMakera-d2e
    @HassanMakera-d2e 2 дня назад

    Akwai rainin wayo akan maganar Da sojoji sukeyi cewa wai kuskurene harbawa fararen hula bamabamai hakama sukayi akaramar hukumar sakaba dake jihar kebbi bawani kuskure gangancine

  • @niassharoune8594
    @niassharoune8594 2 дня назад +1

    Ya'n uwana!!! Ina baku shawara da kutsaya abisa yadda kuka Buda wan nan shiri da shi nacewa Ayi Adalci,
    Amma daga baya sai kuka karta da suka wan nan Daccijo cani,
    kusani cewa mutanen da suke cutuwa akan rashin tsaro bazamu fahimcekuba,
    kuma su sunyi maraba da wan nan jawabi na Shugan kasar Nijar,
    SBD suna ganin cewa shekara da shekaru anki yin abunda ya Kamata domin akai karshen wan nan halin na rashin tsaro, kuma sun kasa fahimtar dalilin gwamnati,
    MAL JA'AFAR kace zaka iya yarda da cewa Indai harkar kudine zaka iya yarda,
    to ai Duk mutumin da zai iya wawure kudin tsaron da za'a Kare jama'a ba abun mamakine ba, don anbashi kudi ya yarda akashe wasu bayan Allah,
    kuma Wanda wasu makiya suka bashi kudinsu domin yabari a kashe wasu bayin Allah ya yarda, to yafi sauki abisa Wanda ya karkatar da dukiyar jama'a ta tsaro abinda yasa aka kashesu, ga dukiyarsu ga kuma Jinin su...

  • @murtalaladanbayda
    @murtalaladanbayda 2 дня назад

    ...Tabbas: Biyan diya zai rage afkuwar wannan iftila'in, sabida ganin yawan kuɗin da za'a bayar hasada zai sa masu bada umurni jikinsu yayi sanyi.

  • @usmanyusuf677
    @usmanyusuf677 День назад

    Kugir mama shi ku gayyace shi a rubuce wannan gayyatar ba tai ba gaskiya idan da gaske kuke

  • @UsmanAbdulmumini-y2d
    @UsmanAbdulmumini-y2d День назад

    Allah ya kara suttura

  • @KhalidIbrahim-i4g
    @KhalidIbrahim-i4g 2 дня назад

    Fatan alkir

  • @FarukMGidado
    @FarukMGidado День назад

    Wannan yakansa mauduin yayi tsayi

  • @mukhtarmohammed7443
    @mukhtarmohammed7443 2 дня назад +1

    Kaï awa zaka gayaci shugaban kasar Nijar kade gayaci shugaban kasar ku. Bola. Shegu dakikaï

  • @abdotaware
    @abdotaware 2 дня назад

    Wai wanan sune masu ilimi a Nigeria tab

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 дня назад

    Barrister Abba Hikima Sharhi akan Tchiani 24:52

  • @E-currency
    @E-currency День назад

    Akwai son rai a maganar ku

  • @sadikegy3835
    @sadikegy3835 2 дня назад +1

    Kuturama tinibou walakantacce

  • @AMINUMUSA-q2e
    @AMINUMUSA-q2e 2 дня назад

    Assalamu Alaikum. inamuku fatan alkhairi , amma nii bani mamaki wani daga cikin gomtin nigeria ko shugaba mai babban matsayi acikin gomtin yaringa sawa ana kashe mutane don biyan bukatarsa. domin halin da akecin, Allah ya kayaye.

  • @buharibinabubakarabubakar6527
    @buharibinabubakarabubakar6527 День назад

    Nigeria yan ta adda

  • @Zinder227Niger
    @Zinder227Niger 2 дня назад +1

    Kadda ka bani kumya barista

  • @adamumusa9978
    @adamumusa9978 2 дня назад

    Yau karo nafarko da Tunanina yasaba da naku

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf 2 дня назад

    Kaima Jaafar Jaafar anan ka sauka daga qa'idar aikinka na Lawyer saboda ba hujjah bane kace Kai baka gamsu Shuwagabannin Nigeria bazasu iya yarda a hada baki dasu a kashe mutanen Arewa ba musamman shi Ahmed Rufai dakace. Kana cewa da dei Kudi ne akace sunci to ka yarda saboda wannan a fili yake.
    Wallahi Shuwagabannin Arewa zasu iya komai akan kudi har siyar da mutanen nasu.

  • @HaidarAliyu-s9u
    @HaidarAliyu-s9u 2 дня назад

  • @OumarouHafizou
    @OumarouHafizou 2 дня назад

    Bulama barao baabida bayaiawa

  • @SalissouIbrahim-l7i
    @SalissouIbrahim-l7i 2 дня назад +2

    Miyasa bakagayatu tunubu ba

    • @Asgar_cover
      @Asgar_cover 2 дня назад

      Saboda ba shi yayi zargin b

  • @AbubakarIbrahim-s6k
    @AbubakarIbrahim-s6k 2 дня назад

    Bulama dakai da abokan aikinka allah yataikeku yakarabasira yay mukujagora, achigaba dabayyana gaskiya akan kowaye

  • @yahayamalam4962
    @yahayamalam4962 2 дня назад

    Kay akoy son rayuwa cikin maganarku

  • @nymaialewatv66
    @nymaialewatv66 20 часов назад

    Fashin hauka dai

  • @auwaluumar9871
    @auwaluumar9871 2 дня назад

    Duk gaba ɗayan Nazir Mika'il ya fi adalci da magana mai ma'ana.

  • @attahalhmallam5793
    @attahalhmallam5793 2 дня назад

    Mu ana fadamu maqotanku ne amman bakwa kaunarmu yan nijar amman wlh kunfi amfana damu

    • @MurtalaSani-tp1go
      @MurtalaSani-tp1go 2 дня назад

      Allah ya tsinewa tchani makaryaci jakin Niger republic matsiyata Bama kaunarku yan Niger Baki dayan ku marasa albarka

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 дня назад

      😂😂😂

    • @Yahuzaadamumallam111
      @Yahuzaadamumallam111 2 дня назад

      Na,am bamatsala dahakan ai dama bawanda yace bamuqaruwa daku cewa akayi ai bincike qa,ida ta islama