Fashin Baƙi (15-12-24) Ina Mafita ga Arewa?

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 41

  • @ABUBAKARINUWA-t
    @ABUBAKARINUWA-t 2 часа назад +1

    Muna goyon bayan tarin AREWA INA MAFITA
    Amma gwamnoni suna raina mana hankali fa a kasar nan,sune manyan azzalumman shuwaganin arewa wlh, shashashun banzaye kenan

  • @nurasurajo8536
    @nurasurajo8536 2 часа назад +1

    Slm
    Muna muku fatan alkhairi d fatan Allah ya taimakemu akan kudirin da muka dakko danganin cigaban Arewacin Nigeria dma Nigeria baki daya.
    Kuma nima ina kara yada wadannan manufofi ta hanyar kara wayar d kan 'yan uwana d abokan arziki ta hanyar kara shearing din duk program dinku da sauran important issues.
    Fatan alkhairi d fatan Nasara agaremu baki daya ❤❤😢

  • @kamaladeenhamisu3857
    @kamaladeenhamisu3857 9 часов назад +2

    Gsky bulama bukarti wlh ina matukar support din ka; sbd kana kamanta adalci da son cigaban al'ummar arewacin Nigeria da Nigeria baki daya.
    Sai Abba hikima shima yana da kokari sosai da sauran abokan aikin ka.
    Allah ya saka maku da Alkhairi ❤❤❤❤❤❤❤

  • @aminusulaimangama1754
    @aminusulaimangama1754 6 часов назад

    Masha Allah jazakallahu Khair

  • @anasalidakata6388
    @anasalidakata6388 6 часов назад +1

    Abba hikima yazo da magana mai amfani walahi......tabbas ya kamata a zakulo masu hankalin cikinmu da basuda kwadayi masu zuciyar ceton Talaka mu sakasu gaba💯✍🏼

    • @ABUBAKARINUWA-t
      @ABUBAKARINUWA-t 3 часа назад

      Mu zamu zabo mutum, ba mutum ne zai zo yace mu zabe ba

  • @AbdullahiYunees
    @AbdullahiYunees 9 часов назад +2

    Assalamu Alaikum< Ni sha wara ta akan mafitar Arewa shi ne manyan yan kasuwan arewa sukarbi kwangilar wutar mambila suyi da kudinsu inaga wannan zerage mana zaman banza Ga matasan mu

  • @Sulaiman-l1z
    @Sulaiman-l1z 5 часов назад +1

    Abba hikima Allah yasaka

  • @lukopshare3609
    @lukopshare3609 5 часов назад +2

    God bless you guys ✌️

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp 5 часов назад +1

    👍🏼👍🏼👍🏼

  • @badarusunusi
    @badarusunusi 8 часов назад +2

    Arewa 19 state kudu 17 mune majority Amma sunfimu komai 😢 dole sai ansamar da banks a Arewa zaasamu changi ........

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 часа назад

      Banki kuma sai da kuɗin ruwa na Ribah zai yi aiki

  • @DuniyarTikTokTV
    @DuniyarTikTokTV 4 часа назад +1

    Dan Allah bulama duk wani aiki da gwamnati ta dauko ko a inane a Nigeria sudinga karasawa karwata gwamnati ta dauko aiki wata gwamnati tazo taki karasawa kukuma dan Allah mun zabeku kubibiye su kubibiyi ayyukansu nagode

  • @NajaMamuda
    @NajaMamuda 10 часов назад

    Am with you guys completely but most especially Abba hikima suggestions

  • @ABUBAKARINUWA-t
    @ABUBAKARINUWA-t 3 часа назад

    Mafita ga arewacin Nigeria, abu na farko shine haduwar kan matasa, kungiyoyi, malamai da yan kasuwa, sannan tsayuwa akan manufa daya da san cigaban al'umma, zamuyi nasara, sannan duk abinda zai biyo baya ya biyo, abinda yan arewa basu sani ba shine a kudancin Najeriya ba fa basuda dukkan irin matsalolin mu bane,na arewacin Nigeria ne yafi fitowa saboda munfi yawa, amma mutuwar zuciya,da rashin manufa ne yasa abubuwan suka yi mana katutu, amma yanzu mun hau saiti a cikin tafiyar matasa, Allah ya kara karfafa mu ya bamu ikon bada tamu gudunmawa

  • @ABUBAKARINUWA-t
    @ABUBAKARINUWA-t 3 часа назад

    Nayi aikin registration sim, kauyuka muke zuwa muyi, wani kauye zakaje wlh basu mutane 50 ba,a kano fa ba wani guri ba,babu ruwa ba wuta babu makaranta sai yanzu naga dacewar komawa naga tarin matsalolin kauyuka,sai dai bana gari amma idai na dawo zan je wasu wurare insha Allah domin hukumomi su yi abinda ya dace, Allah ya kara karfafa mu

  • @ahmadmuhammad9124
    @ahmadmuhammad9124 3 часа назад

    Dan Allah ya tsaya akan maganar Abba hikima pls

  • @bilyakutawa9247
    @bilyakutawa9247 Час назад

    Allah ya kawo mana Ɗaukinsa Amma maganar Gaskiya Arewa muna fama da matsaloli masu girman gaske.

  • @bilyakutawa9247
    @bilyakutawa9247 44 минуты назад

    Yes Gaskiya Yanzun domin kaga a Katsina State babu mutanen da akewa Gorin cewa basu taɓa gwamna ba, sai mutanen Daura Zone, Ni Yanzu Ɗan Katsina Central ne Amma Mutanen mu!! Sai kaje sun ce Mu yan Katsina Central Munfi Kowa yin gwamna.

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh 10 часов назад

    Allah yasa shuwa gabannimmu suji sugane susadamuwarmu aransu

  • @shehuuk
    @shehuuk 11 часов назад +1

    Fitar Arewa daga Nigeria ne kawai mafitarmu

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 часа назад

    Sai an gano asalin sunan Abba Hikima. 😅
    1:50

  • @sanilawal-l4g
    @sanilawal-l4g 2 часа назад

    Assalamu alaikum
    Ina maku fatan alkhairi
    Tambaya
    Wai dun Allah manyanmu na arewa
    Suna irin wannan tunanin da kukeyi kuwa?

  • @AbdulazeezAdamu-s2i
    @AbdulazeezAdamu-s2i 14 часов назад +1

    Allah yasaka

  • @saminumamman-k8i
    @saminumamman-k8i 13 часов назад

    Maganar Gaskiya malam sai munsauka daga hanyar da muke na san zuciya.

  • @saminumamman-k8i
    @saminumamman-k8i 13 часов назад +1

    Masha Allah barakhallah

  • @SunusiIdrisdut
    @SunusiIdrisdut 11 часов назад

    AllAh Yakara mu lpy

  • @ibrahimisahmisauemir8703
    @ibrahimisahmisauemir8703 7 часов назад

    Assalamu alaikum.
    Gaskiya ina tare da ku. Musamman ma na hada qananun qauyuka wuri guda. Kuma in har an yi haka zai sa a iya basu tsaro da kyakkyawar kulawa mai kyau.
    Kuma ko "yan ta,addan ma ba zasu iya samun nasara a kan al'umma ba.
    2. Sai kuma akan dama da aka ba wa governor akan sarakuna, hakan bai dace ba a ba su wannan bai kamata ba.

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 2 часа назад

      Zaluncin Sarakuna yafi na gomnoni.

  • @usmanmuhammadsani8806
    @usmanmuhammadsani8806 2 минуты назад

    Ina tare da Maganar samar da wani wanda zai fito dun jagoranci kamar governor ko senator, amma kun hada da tsaffin shugaban ni masu kishi, kamar M Rufa'i da Bafarawa da kungiyoyi na addini, don min addini na da tasiri kwarai a siyasar kasar nan, hakama tsaffin shugaban ni,, harda yan iskan ma, za'a iya amfani dasu dun cimma nasara.
    Ina muku fatan alkhairi, Allah yakara lafiya da karfin guiwa da nasara.

  • @businesspromotionchanel8472
    @businesspromotionchanel8472 13 часов назад

    Naziru Mikhail is very intelligent 🧠

  • @bilyakutawa9247
    @bilyakutawa9247 51 минуту назад

    Wlh Bulama Ka faɗi kaɗan a Katsina Sai ka karamar hukuma mai ƙauyuka Sama Da Ɗari Uku

  • @bilyakutawa9247
    @bilyakutawa9247 51 минуту назад

    Kazo safana da Dutsin-ma Kagani.

  • @muhammadabdullahiyunus
    @muhammadabdullahiyunus 12 часов назад

    Rabuwar kasar nan shine kawai mafitarmu arewa

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp 6 часов назад

    صباح الخير للجميع

  • @NafiuSuraj-zd9mo
    @NafiuSuraj-zd9mo 48 минут назад

    Abunda baku gane ba ko kungane bansani ba
    Amma su shugaban Ni daga kan govnor sanata duk baza su iya komi ba har Dangote
    Dalilin shine duk wanda yafara nemawa arewa yanci zasu ce da shugaban kasa yake faɗa
    Sai sunga bayan sa

  • @MustaphaIsa-u6r
    @MustaphaIsa-u6r 30 минут назад

    Da kunyi mana tsokaci akan batun Syria

  • @KawuMuhammadMato
    @KawuMuhammadMato 9 часов назад

    Gaskiya Nigeria ba irin sauran kasashe bane dalili kuwa idan har kunce zakuna hada garuruwa toh wlhy kunsake dawo da yan fashi saboda barayi sunsamu abunda sukeso

  • @nanarukayyaadam837
    @nanarukayyaadam837 13 часов назад

    Barka da dare❤❤❤

  • @sanilawal-l4g
    @sanilawal-l4g 2 часа назад

    Assalamu alaikum
    Ina maku fatan alkhairi
    Tambaya
    Dun Allah manyanmu na arewa
    Suna irin wannan tunanin da kukeyi kuwa?