Kaddara Ko Ganganci 16-12-2024: Labarin Bazawara Ta Ɗan Salo Episode 21

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 15 дек 2024

Комментарии • 18

  • @حبيبهابوبكر-د7ز
    @حبيبهابوبكر-د7ز 2 часа назад

    Kai asamau allah sarki 😢😢😢😢

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 2 часа назад

    Allah yasa mudace

  • @HeeeHsshsh
    @HeeeHsshsh 2 часа назад

    Sadiya fesfes gama A Allah y rabamu da sherin kishiya

  • @MUHAMMADINUWASABO
    @MUHAMMADINUWASABO 3 часа назад +2

    Hasbunallah

  • @IssaSaniSakina
    @IssaSaniSakina 3 часа назад +1

    Allah sarki!

  • @muniradanazumi2766
    @muniradanazumi2766 6 часов назад +3

    Amma kema sai kace mayya dole sai kin kaisu wajen uban da yace bayasan yara😢😢

  • @binonigarba3596
    @binonigarba3596 4 часа назад +1

    Allah ya keuta wanan shi ake kira da garwashi Allah kara bamu da mummu nar kaddara

  • @adsdsadsdzasadds635
    @adsdsadsdzasadds635 2 часа назад

    😢😢😢😢

  • @DgAsd-cq3gs
    @DgAsd-cq3gs 3 часа назад

    لا حول ولاقوة الا بالله

  • @muniradanazumi2766
    @muniradanazumi2766 6 часов назад +1

    Kedai baiwar Allah kin gamu da kaddarar yawon kotu😢😢

  • @HassanaGarbamohd
    @HassanaGarbamohd 5 часов назад +3

    Inama Ana voice,

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 2 часа назад

    Kema dukdake
    Tunda sukafito lfylau ankorosu,kisasu agaba kiyitafiyanki,kinemi temakon allah akan rayuwan yaranki dake kanki, idan sunason taimakonki,susashi yariqa kawomaki hakkin yaranki basai kinjeba,

  • @rabeeaismael9099
    @rabeeaismael9099 2 часа назад

    tab wannan bayaninaki wlh kisamu wanda zeshige Miki gaba kikaiwa barkete family
    Amma zalincin yayi yawa

  • @ReviewTv247
    @ReviewTv247 5 часов назад +3

    Kema kinada matsala. Tunda yara sunce an korosu ba sai ki hakura ba. Kuma mutumin da aka hada baki dashi yasa kika bata shara'arki har akwai wani abunda zai fadaa miki ki yarda. Yana yaudararki da kudi amman baki gane ba.

  • @abdula6027
    @abdula6027 Час назад

    kema dan buhun ubanki mene ya kaiki gidan kuma??

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 4 часа назад +1

    Gaskiya kinyi kuskure da kika sake yarda wannan munafikin mutumin ya yaudareki......Allah YA rabamu da mummunar kaddara YA kawo miki mafita.

  • @SaudatuNuhu-kf9bn
    @SaudatuNuhu-kf9bn Час назад

    Wannan wace irin masifa ce haka