Mutane Suce Ba Gaskiya Bane Sai Gashi An Bani Dubu Dari Harda Wata Kyautar Ma

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 дек 2024

Комментарии • 43

  • @SaratuAdamu-s8f
    @SaratuAdamu-s8f 2 дня назад +4

    Allah ubangiji yakubtadashi Allah yabayanashi ordinary president ubangiji yasakamaka da Alheri Allah yatsreka yakareka Allah ubangiji yayi maka jagora

  • @khadijaado
    @khadijaado 2 дня назад +2

    Allah yasaka maka da alkhairiy Allah yadaga darajar brekete family❤❤

  • @MamankalamullahMusaMuhammad
    @MamankalamullahMusaMuhammad 2 дня назад +2

    Ya rabbi yataimakeku yakuma Kara muku karfin gwiwa bijaye Muhammad rasulullahi SAW amen yakuma tsareku daga dukan sharin abinki bijaye Muhammad rasulullahi SAW amen

  • @aliyubaba7111
    @aliyubaba7111 2 дня назад +3

    Allah ya kara ma arziki

  • @fadilahmuhd680
    @fadilahmuhd680 2 дня назад +2

    Ameeen ya ALLAH 🤲🏻😭ALLAH yakubatar dashi

  • @sanahatoumijiyawa742
    @sanahatoumijiyawa742 2 дня назад +2

    Ubangiji Allah ya jikan iyaye ya ka da alkhairi, Allah ya dubamaka kaima bayanka Allahumma Ameen ya Hayyu ya Kayyum 🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽😭😭

  • @umarabubakar1703
    @umarabubakar1703 2 дня назад +2

    Allah sarki,ordinary president Allah ya kara daukaka,Allah ya biyaka da gidan aljannah

  • @ibrahimsaleh8166
    @ibrahimsaleh8166 3 дня назад +3

    ALLAH QARAWA RAYUWANKA ALBARKA ❤❤❤❤

  • @najaatuyahaya3262
    @najaatuyahaya3262 3 дня назад +2

    Allah sarki Allah ubangiji yasamudace 😭😭😭😭 mumu Haka aka sacemana yayanmu wlh wai sai abamsu 10 million wlh Allah ubangiji kabamu mafita abin ma yayana gagaran mu balle wata million goma Allah ubangiji kabamu mafita Kawai

  • @justiz1muhammad242
    @justiz1muhammad242 2 дня назад +1

    My ordinary tsakaninmu da Kai addu ah ta alkahairi, gaban ka da bayanka❤❤❤❤

  • @rukaiyatuissifu8005
    @rukaiyatuissifu8005 2 дня назад +2

    Allah yabiya wallahi

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 3 дня назад +5

    ALLAJ YATEMAKI president

  • @mukhtarumar1228
    @mukhtarumar1228 2 дня назад

    masha allahu allah yasaka da alheri allah yasa kafi haka

  • @MurjaMurja-u8t
    @MurjaMurja-u8t 3 дня назад +1

    Allah sarki Allah yakara jagoranci Na Alkhairi Amin

  • @abdullahiyahaya3155
    @abdullahiyahaya3155 2 дня назад +2

    Amin

  • @fadhimaisah2211
    @fadhimaisah2211 2 дня назад +2

    Amin ya Allah

  • @ayshbeny
    @ayshbeny День назад +1

    For all the happiness you give, you shall receive tenfold in this world and a thousand times more in the hereafter.

  • @OusséniRabiou-i6n
    @OusséniRabiou-i6n День назад

    Amine ya rabbi allamine ordinary président baban kowa mai gaskiya allah ya kara kareka

  • @idrisabubakarmuhammad3417
    @idrisabubakarmuhammad3417 2 дня назад +1

    😢😢😢😢😢 Allah yayi jagora Hon Ahmad isa

  • @IbrahimAbdullahi-y9o
    @IbrahimAbdullahi-y9o День назад

    Allah yasakama da alkairin ordinary president

  • @MainaModu-uz6kp
    @MainaModu-uz6kp 2 дня назад

    Allah Yakara arziki sir

  • @AlioAbdoumoumouni
    @AlioAbdoumoumouni 14 часов назад

    Dan Allah ina neman lambar breketer familly ina Daya daga cikin wayanda suke sauraron magana nashi ganan Sénégal dan Allah

  • @OumarMadougou
    @OumarMadougou 2 дня назад

    Allah ya jikan iyaye, Allah ya sakamaka da aljannah firdaousi

  • @maryamahmad3335
    @maryamahmad3335 2 дня назад +1

    Jinjina agareka uban talakawa babamu maganin kukanmu Allah yariƙama yakuma kareka daga sharrin masu sharri Allah ya adubama bayanka

  • @YakubuAminu-ep6ev
    @YakubuAminu-ep6ev 3 дня назад +1

    Good job

  • @yahuzajibrinb3656
    @yahuzajibrinb3656 2 дня назад

    Allah yadafa maka yadda kakewa al'ummar annabi muhamadu S A W kaima Allah yayi maka

  • @kwarratv
    @kwarratv 3 дня назад +1

    masha allah gaskiya Allah ya biya ku da alheri

  • @MustaphaAbdou-l1d
    @MustaphaAbdou-l1d 3 дня назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @UmmakursumUmarAbubakar
    @UmmakursumUmarAbubakar 2 дня назад +1

    Wanna bawan naka odanary Alkah yayi maka tukwici da gidan Alljanna inama ace kaine shu gaban kar ngr kasan muhimmancincdan adam allah yaduba ka da bayanka

  • @yusufibrahim1665
    @yusufibrahim1665 2 дня назад

    Ameen

  • @MountariMahamoudou
    @MountariMahamoudou 2 дня назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @abbassahmad1233
    @abbassahmad1233 2 дня назад

    Allahu akbar Ordinary Allah ya qara maka daukaka ya qara maka haquri da juriya ya doraka akan mahassada ya makantar da munafukanka yaqara maka sutura duniya da lahira wllahi ina matuqar jin dadi idannaji irin wadannan abubuwan alkhairinnaka lallai kazama turmi shadaka

  • @sagirsaminu2561
    @sagirsaminu2561 2 дня назад +1

    Gaskiya Allah saka maka da mafificin Alkairi

  • @ibrahimsaleh8166
    @ibrahimsaleh8166 3 дня назад +1

    ALLAH TSARE MANA KAI

  • @MurjanatuMuhammadsambo
    @MurjanatuMuhammadsambo 2 дня назад

    Allah ya biya ka ordinary president

  • @AlioAbdoumoumouni
    @AlioAbdoumoumouni 14 часов назад

    Sounana Abdoul moumouni bn Alio ni dan Niger ne anma ina Sénégal

  • @abbassahmad1233
    @abbassahmad1233 2 дня назад

    Uhmmm uban me uba kenan Allah ya qara sutura duniya da lahira

  • @MountariMahamoudou
    @MountariMahamoudou 2 дня назад

    13:32

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 3 дня назад +1

    indai kace zakyi abu allaj yanabaka ikon cikawa

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 3 дня назад +2

    hm wata miyar sai a maqota
    wlh irin haka nakeso nadingayi amma babata tahanani

  • @BasaBasa-j9u
    @BasaBasa-j9u 2 дня назад

    Kowa yasan gaskiya kakeyi kuma wlh ayanzu ba hukuma dake shafewa talaka hawaye kamar Barta family Sai antona