Cikin ɓacin rai Sheikh Abdallah Gadon ƙaya ya yi huɗuba me taɓa zuƙata kan batun Hafsat da Nafi'u

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 дек 2024
  • КиноКино

Комментарии •

  • @UghSgh
    @UghSgh 11 месяцев назад +3

    Wa waiyazu Lillah 🤲 Allahumma ajurnã min musibati wa,aklifnã min kairan minha🤲😭😭😭😭

  • @sundaytizhe2259
    @sundaytizhe2259 10 месяцев назад +2

    Mallam Allah ya yi Maka albarka . Da ace malamai adinain mu na Krista da islama suna aikin su, da bamu shiga halin da muke ciki ba

  • @HubbuRasulu8432
    @HubbuRasulu8432 11 месяцев назад +4

    Subhanallah.
    Ya Hayyu Ya Qayyum
    Allah Ya hada mu da Mata Na gari, Allah ya mana tsari da kyalkyalin rayuwar da zai zame mana musiba duniyarmu da lahirar mu, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.

  • @hafsatabdullahi6018
    @hafsatabdullahi6018 11 месяцев назад +4

    Ransa a bace yake wallahi Allah yasa a gyara ayi aiki da maganar Mallam

    • @mabrukaTj5559
      @mabrukaTj5559 10 месяцев назад

      Walahi, Aameen Aameen 🙏

  • @nazifiabdullahi4800
    @nazifiabdullahi4800 11 месяцев назад +2

    Malan Allah yaqara basira yasaka da gidan aljannah

  • @FatimaAdamu-wk2kv
    @FatimaAdamu-wk2kv 4 месяца назад

    Allah ya shiryemu muda zuri a bakidaya

  • @alfarimoussahaoua3562
    @alfarimoussahaoua3562 11 месяцев назад +4

    Ma sha allah, rabbi kasa mudace kuma y’a bamu ikon zaman mata na gari

    • @VgSgy
      @VgSgy 11 месяцев назад

      ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

    • @VgSgy
      @VgSgy 11 месяцев назад

      💕💕💕💋💋💔💔💕💕💕

    • @samiraali820
      @samiraali820 11 месяцев назад

      Ameen ya Allah

  • @ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz
    @ZainabmuhammedAbdulahi-lt5lz 11 месяцев назад +5

    Duk laifin maza ne wani namiji sai ya shekara bai ji wa aziba allah dai ya shiryamu

    • @thevoiceofarewatva1851
      @thevoiceofarewatva1851 11 месяцев назад +1

      Ko wa dai Allah zai tambaye shi. Don haka kowa ya Yi kokari kare hakkin sa.

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 11 месяцев назад +1

      ​@@NafissaLawan 🤡

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 11 месяцев назад +1

      Ke ma da alama zakiyi kisan kenan 😮😮😮😮

  • @abdallahmuhammad9373
    @abdallahmuhammad9373 11 месяцев назад +7

    Allah yashiryemu baki daya amman gaskiya akwai matsala wallahi

    • @AnifaMutakilu
      @AnifaMutakilu 11 месяцев назад +2

      Amen ya Allah 🤲🤲🤲

  • @sabrinsabrin7866
    @sabrinsabrin7866 11 месяцев назад +2

    Allah ya yasa mudace duniya da lahira

  • @زهراءمحمد-ش1خ
    @زهراءمحمد-ش1خ 11 месяцев назад +5

    Yau Ina Maryam sanda Ina malamin da yakashe hanifa duk suna nan ba a daukar mataki shiyasa abun yake qaruwa da Ana daukar mataki to gani ga wane zai ishi wane tsoran Allah Allah ya ka qara mana Imani Akan abinda muke Jin tsoransa ka Raba mu da mummunar qaddara amin

  • @KassimCharifa
    @KassimCharifa 11 месяцев назад +3

    ALLAH YASA MUGAMA DA DUNIYA LAFIYA AMIN 🤲😭

  • @SahadathAbdoulaye
    @SahadathAbdoulaye 11 месяцев назад +1

    Allah ya chirya muna gabakiday 🙏🙏🙏

  • @rukayyakigo6858
    @rukayyakigo6858 11 месяцев назад +3

    Allah ya saka ma malam da alkhairi

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 11 месяцев назад +3

    Jzkh bil khair malam,wannan magana taka haja take ba haufi,Allah ubangiji ya shirye mu da zuriar mu da al’umar musulmi ,Allah mun tuba ka yafe mana 🤲🤲🤲😭😭😭

  • @KhadijaIbrahim-is8hx
    @KhadijaIbrahim-is8hx 11 месяцев назад +2

    Inna Lillahi wa inna ilaihir rajiun allah yasa mudace allah ya kawo mana dauki

  • @MuazuMamuda-t4t
    @MuazuMamuda-t4t 4 месяца назад

    Allahu kashiryamu Shirin addinin musullunci

  • @ibrahimmuhammaddori
    @ibrahimmuhammaddori Месяц назад

    Allah ka shiryamu k shirya zuriyarmu

  • @AbdullahiAliyu-iy3ne
    @AbdullahiAliyu-iy3ne 10 месяцев назад +1

    Ya Allah kakara shiryamu tahanya ma daidai chiya

  • @HappyAquariumFish-qy2fq
    @HappyAquariumFish-qy2fq 11 месяцев назад +2

    Allah yasa iyaye mukula Kuma mu gyara😢

  • @fatimamuhammad8577
    @fatimamuhammad8577 11 месяцев назад +3

    Allah ya shiga lamarin mu

  • @Asiyaadam-k9q
    @Asiyaadam-k9q 10 месяцев назад +1

    Wlh babu mai babban laifi anan irin mijin komi da sanadinsa
    Da ace shi mijin ba shashasha bane wawa dayyus karyar mace tayi wannan iskancin agidan sa sai dai ɓacin rana

  • @FatimaShuibu-ir3fn
    @FatimaShuibu-ir3fn 11 месяцев назад +6

    Allah yasa mudace 😢

  • @bellomaikudi8765
    @bellomaikudi8765 11 месяцев назад +2

    Gsky ne Mallam Na Frko dae akwae Rashin Addini dakuma bala in San abn Dunia, Allah ya qara mana tsoronsa

  • @saniabu5912
    @saniabu5912 11 месяцев назад +1

    Allah ya sa ka da alhairi

  • @ummiinuwa9733
    @ummiinuwa9733 11 месяцев назад +2

    Innalillahi wa inna ilaihirrajiuun Allah kakawo mana dauki duniya da lahira, babbar masifar rashin kishi ne da son kudi wlh

  • @ukasha5987
    @ukasha5987 10 месяцев назад +1

    Allah yakara shiryawa gaskiya akwai matsala 😢😢😢😢

  • @aliyuyakubu1309
    @aliyuyakubu1309 11 месяцев назад +2

    gaskiya malan Allah ya shiryar damu hanya madai daiciya amen😊

  • @jawahiryusufadam2927
    @jawahiryusufadam2927 11 месяцев назад +3

    allah y saka da alkairi malam 😢😢

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 10 месяцев назад +1

    Assalamu alaikum, ALLAH ya kyauta sheikh.

  • @GarbaYau-dr4ed
    @GarbaYau-dr4ed 11 месяцев назад +2

    Subhannallah, Allah yasa mugama lafiya

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 11 месяцев назад +7

    Allah yasa mufi karfin zuciyan mu 🙏🏻

  • @HadizaSani-p9e
    @HadizaSani-p9e 10 месяцев назад +1

    Ya hayu ya khaiyum 🤲🤲🤲 ya Raab ka kayo sauki ga al ummar musilmi Allah ba dan halli mu.mun sake kama kafa da farin jakada Habibi ka ( s.a.w) Allah 🤲🤲😭😭😭dan Allah 🤲 a ka muna sasauci

  • @hawakulu4371
    @hawakulu4371 11 месяцев назад +5

    May Allah continue to guide an protect us. Innalilahi wa inna ilaihi razioun

  • @laminibrahim6465
    @laminibrahim6465 11 месяцев назад +2

    Hmmm ya Allah ya sa mudacha 😭😭😭

  • @ridwanusani490
    @ridwanusani490 10 месяцев назад +2

    ya salam, Allah ya shiryamu

  • @abdounabirnihousseina998
    @abdounabirnihousseina998 11 месяцев назад +5

    Allah ka shirya mu ka shigue muna gaba

  • @SahadathAbdoulaye
    @SahadathAbdoulaye 11 месяцев назад +2

    Allah ya gana da mu gakidaya🤲🤲🤲

  • @RokiaOsman-c1x
    @RokiaOsman-c1x 11 месяцев назад +1

    Mallam Allah yasaka maka da alkhairi

  • @HafsatDaudaMuhammad-x5j
    @HafsatDaudaMuhammad-x5j 10 месяцев назад +1

    Hmmm gaskiya kam allah yasa mudace

  • @aminuusman9468
    @aminuusman9468 11 месяцев назад +2

    Yawanchi iyayenmu maza sune masu laifi ka auri mache amma tafi karfinka, har tsoro kake kache agyara a gidanka saboda kar aicha akanka, idan xa,agyara to lokachi bai kureba.

  • @iiii8286
    @iiii8286 11 месяцев назад +2

    Allah ya sa kada alkairi malam

  • @saadatuabbas2300
    @saadatuabbas2300 11 месяцев назад +2

    Wallahi Wannan Maganar Gaskiya Ne Malan 👌👌

  • @Muhammadmukhtar-fl1zw
    @Muhammadmukhtar-fl1zw 5 месяцев назад

    Allah ya saka da alkhairi

  • @asab2296
    @asab2296 11 месяцев назад +2

    Wlllh kuwa bama iya kashe qadangarema bare mutum 😢😢😢 innalillahi wa inna ilahirra junn 😢😢😢ya rabbi kasa mufi karfi zukatammu😢😢😢

  • @RokiaOsman-c1x
    @RokiaOsman-c1x 11 месяцев назад +1

    Allah yasaka da alkhairi

  • @MoussaDjiboIkilima
    @MoussaDjiboIkilima 11 месяцев назад +2

    Ubangiji Allah ya sa'ka da alheri mlm, kuma Ubangiji Allah ya chiryé mu gaba'ki daya

  • @mubarakgarba6566
    @mubarakgarba6566 11 месяцев назад +1

    Inna'lillahi Wa'Inna Ilaihi raji'un. May Allah SWT guides us.

  • @OummiOumar-c3s
    @OummiOumar-c3s 11 месяцев назад +2

    Allah ya sa mu dace😢

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 11 месяцев назад +4

    Ehh wlh 👌 kam mlm, Sallalahu Alaihi Wa sallam 🤍✊💕

  • @SalmaSalma-wt1md
    @SalmaSalma-wt1md 11 месяцев назад +4

    Allah yasa mouda ce🥺🤲

  • @RokiaOsman-c1x
    @RokiaOsman-c1x 11 месяцев назад +1

    Allah yashirya mu baki daya

  • @HauwaMuhammad-z7g
    @HauwaMuhammad-z7g 11 месяцев назад +3

    Allah ya bad lada

  • @Aminatou-m2h
    @Aminatou-m2h 11 месяцев назад +2

    Merci malam

  • @SahadathAbdoulaye
    @SahadathAbdoulaye 11 месяцев назад +1

    Subhanalahi 😭😭😭😭😭😭

  • @forflowers753
    @forflowers753 11 месяцев назад +3

    بارك الله فيك وجزاك الله عنا وعن المسلمين خير الجزاء

  • @MahanmadAshirou
    @MahanmadAshirou 9 месяцев назад

    lnnaliliah❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AishaHarunaIsa
    @AishaHarunaIsa 11 месяцев назад +2

    Allah yakara maka lafiya malam gaskiyya ne

  • @BahijjaSani
    @BahijjaSani 11 месяцев назад +3

    Allah Yabiya Mlm

  • @abbadahiruyahaya1598
    @abbadahiruyahaya1598 4 месяца назад

    Allah yasaka was mlm d alkhairi

  • @doctoracoo9101
    @doctoracoo9101 9 месяцев назад +1

    Hmmmmmm....!
    Allah yasa mu dace...😢

  • @kareemsvlog5590
    @kareemsvlog5590 11 месяцев назад +3

    Gaskia akwae matsala a qasar mu

  • @karimunaboubacar2717
    @karimunaboubacar2717 9 месяцев назад +1

    Bonsoir

  • @zainabumar8997
    @zainabumar8997 11 месяцев назад +3

    حفظك الله

  • @ConfusedHikingTrail-mk7mc
    @ConfusedHikingTrail-mk7mc 9 месяцев назад +1

    Slm buojuon ya Allah

  • @sadiyakolo890
    @sadiyakolo890 11 месяцев назад +1

    Ahuzu billahi, Wal hiyazu billah

  • @ummulkhaerimuhammad133
    @ummulkhaerimuhammad133 11 месяцев назад +2

    جزاكله خيرا

  • @iiii8286
    @iiii8286 11 месяцев назад +2

    Allah kai mana magani

  • @moussadansale3436
    @moussadansale3436 11 месяцев назад +3

    Allah sa mudace

  • @Rabiazakaritura
    @Rabiazakaritura 8 месяцев назад +1

    malamallahyakaraqirma💙💜❤

  • @AbassDenia
    @AbassDenia 11 месяцев назад +3

    Allah kasa mudace😢😢

  • @صالحهفلاتية
    @صالحهفلاتية 11 месяцев назад +2

    نسال الله سلامه

  • @Fateema33
    @Fateema33 11 месяцев назад +3

    Allah samudace 😢

  • @ShafiudaudaBello-oj6zi
    @ShafiudaudaBello-oj6zi 11 месяцев назад +2

    That's true jazakallahu khaira mlm

  • @muranatuzeebaby9782
    @muranatuzeebaby9782 11 месяцев назад +2

    Allah ya sa mufi karfin zuciyarmu

  • @SHEHUINYAS
    @SHEHUINYAS 11 месяцев назад +2

    Wlh haka ne Allah yasa mudace

  • @Muhammadmukhtar-fl1zw
    @Muhammadmukhtar-fl1zw 9 месяцев назад

    Malam Allah ya albarkachi rayuwaku ya kataimaka kariya yasa kagama lafiya

  • @zainabmuhammadzainabzeeymuhamm
    @zainabmuhammadzainabzeeymuhamm 11 месяцев назад +2

    😢😢Allah katsaremu y rab

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 11 месяцев назад +2

    Ai 'yen Ɗariqa ne su...... Cucu da Nafi'u da iyayensu duk ba Ahlissunnah ba ne.

  • @auwalmunkailaahmad887
    @auwalmunkailaahmad887 7 месяцев назад

    Allah yasaka da alkairi mlm

  • @SaniMaja-iz2zo
    @SaniMaja-iz2zo 6 месяцев назад

    Masha Allah

  • @فاطمهمصباح-ت4ه
    @فاطمهمصباح-ت4ه 11 месяцев назад +2

    الحمدلله على كل حال 😢😪

  • @HarounaOussama-s1z
    @HarounaOussama-s1z 11 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤

  • @anastech64
    @anastech64 11 месяцев назад

    Kullum abinda yake bani mamaki kenan wai ya zaka bar wani a gidanka don me wane irin sakarci wane irin rashin kishi ne wai ace har lalacewar ta kai haka kuma muna ganin bala'i muna cewa wai laifin shugabanni ne bayan ga sabon Allah yayi yawa a tsakaninmu

  • @يسره
    @يسره 11 месяцев назад

    Allah ya kyauta

  • @MusahTahiru-nh4pg
    @MusahTahiru-nh4pg 9 месяцев назад +1

    Alhamdulillah

  • @ummesaad1058
    @ummesaad1058 11 месяцев назад +2

    Ya ubangiji ka sake shiryadda mu

  • @Aisha_20577
    @Aisha_20577 10 месяцев назад +2

    Al slamu alaykum wrahmatu allah My name is Aisha, and I am a Saudi Arab. In the month of Rajab, I turned 20 years old. I hope that you will pray for me to obtain a good husband as soon as possible so that I may fear the evil of Satan. I hope that you will write lectures on how to be patient with a husband so that I can be a woman. She gives her best in the future, thank you 💜

  • @SaddikaDanlamiDahir
    @SaddikaDanlamiDahir 11 месяцев назад

    😢😢😢

  • @abakarali1476
    @abakarali1476 11 месяцев назад +2

    Innalillahiwainnailaihirojiun Allah ya karemu

  • @KhadijaMasud-z5o
    @KhadijaMasud-z5o 7 месяцев назад

    allhu akabar

  • @princemoussa395
    @princemoussa395 8 месяцев назад +1

    🥹😭😭😭😭🥹

  • @ummiinuwa9733
    @ummiinuwa9733 11 месяцев назад +9

    Shiyasa iyayen mu suka zauna lafiya domin duk talaucin babanka zakaga shiyake daukar nauyin gidansa ko babu dadi amma yanzu yawancin maza sun sakarwa mata komai sai dai su ci su kwanta so sad wlh 😢

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 11 месяцев назад +2

    Allahu akbar Astagafurullah wa atubu ilaih 💔😭😭😭😭😭

  • @amdariashshuaibu5899
    @amdariashshuaibu5899 11 месяцев назад +2

    Wallahi malam😢

  • @AssoumanaToro
    @AssoumanaToro 9 месяцев назад

    Yacht 😢😢😢

  • @anisaumarfaruk5168
    @anisaumarfaruk5168 11 месяцев назад +4

    😭😭😢😢

  • @OusmanBelo
    @OusmanBelo 9 месяцев назад

    ❤❤🤲🤲❤❤💕☝️👈

  • @Bacheer-f3u
    @Bacheer-f3u 11 месяцев назад +1

    Wllhy mata yanxu basa da mutunci chiyasa ban yadda da mace ba sam

  • @AliAbubakar-s9f
    @AliAbubakar-s9f 11 месяцев назад +3

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭