Assalamou aleikum malam barkadei dawarhaka dan Allah malam inada tambaya minene hukunki akan karya azumi da sugari n'a yi nadamar Haka yahana ni barki malam dan Allah Amin bayani zan biya KO yaya nagode daga dalibinka Hamidou danfulani kasar Nige 19:52
wannan mai tambayar hukunci akan bonus, yana nufin (idan kasaya kaya kuma kannemi "giyara" ) ma'ana idan kana "customer" kannemi giyara, to meeye hukumci ??
Jazakallahu Khairan
Allah yasaka da Alkhairi
Macha Allah Malan Allah ya biya
Malam kenan Allah ya bada lada
Hakani malam Allah ya bada lada
Masha allah 🎉🎉🎉🎉
Masha Allah mungode malan Allah yabada lada
Masha Allah
macha ala❤❤❤
Amin Malan Allah ya jikan mahayfa
Allah Ya saka da alkhairi Sheikh
Ina so Dan Allah
Thanks
ربنا يحفظك
Ameen Ameen
Assalamou aleikum malam barkadei dawarhaka dan Allah malam inada tambaya minene hukunki akan karya azumi da sugari n'a yi nadamar Haka yahana ni barki malam dan Allah Amin bayani zan biya KO yaya nagode daga dalibinka Hamidou danfulani kasar Nige 19:52
Allah yakarawa malan lafiya
Dan Allah Malm kada kasasauta wajen wankan janaba kasan mutane yan son sauki ne Wanda hakan zai jawo subar wakan janaba sukama wankan sabulu.
Bonsoir bonne nuit à vous
💯💯🤝🤲🤲🤲
nuna godiya Malan nuna bibiyarku nuna ƙaruwa. ALLAH ya kyauta 🙏❤
Aslm
Mudai haka muke waninda ba muslimai basu haka Amma badukan muba Allah ya kyauta
🤲❤️🙏🇳🇪❤️
Slm
Vous
😱🤲🤲🤲🤲👍
wannan mai tambayar hukunci akan bonus, yana nufin (idan kasaya kaya kuma kannemi "giyara" ) ma'ana idan kana "customer" kannemi giyara, to meeye hukumci ??
Malam ma'anar bonus (giyara, ƙari) ba shiba ne garaɓasa. ina fatan an gane
Ykk
Nima inna niman Adu An ku
Nima haka iyayina duk sun rasu Allah ya jikan su da muslimai baki daya
slm to ki fito fili domin aga fuskarki mugani mana
🇳🇪🙋🙋
Guda
shiko garaɓasa = (discount).
B
BaB❤❤😂🎉😢😮😅😊
Hausa
Humans nsns
😂😂😂😂
Mudbu sokoto
Masha Allah
Aslm
Assalamualaikum allah yabkillafiya
slm to ki fito fili domin aga fuskarki mugani mana
Masha Allah
allah yabada lada
allah yayi maka rahma
Masha allah
Masha Allah
Yuo