Zuwan sheikh kabiru haruna gwambe walimar auren Yar kwankwaso zancen bisa adalci da gaskiya
HTML-код
- Опубликовано: 11 фев 2025
- Tsokaci gameda zuwan sheikh kabiru haruna gwambe walimar auren Yar kwankwaso da mangal
Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
Kuyimana subscribe a RUclips channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Labarun duniya, labarun hausa,auren Yar kwankwaso da mangal,sheikh kabiru haruna gwambe, rigasa tv news
MASHA ALLAH. JAZAKALLAHU Khairan Al-sheik. Hakane ALLAH Ya sakama Kwankwaso da alkhairi amn
Wannan gaskiya ne mlm
Exactly kwankwaso yayi. Gokari sosai ❤ anyi amfani da ilimi sosai❤
Gasikiya ne wlh ❤❤❤❤
Allah ya kara wa rayuwa albarka sheikh. Adalci shine mafita. 😢
Gaskiya Malam Naji dadi wlh da wannan maganganun da kayi Allah yasa mudache ameen
Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi malam
Y😮
😮
Allah ya saka maka da al'khairi, ya Kara basira.
Masha Allah Allah ya kara lpy mlm
Masha Allah
Gaskiyane malan
Gaskiya ne malam Allah yasa Mudace 🙏🏻🙏🏻🥰
Da'ace malamin ɗarika ne yaje bazaku iya fitowa kukareshiba musamman shi Kabiru Gombe meson yaga yan ɗariqa sunyi kuskure yakafa wa'azi akansu Allah yashirya
Malam kafadi gaskiya ❤
Jazakallahu Khairan Mal
Wannan gaskiyane malam allah yasakamaka da alkhairi wallahi kuwa allah yasa kowa yagane doleme mu yan nageriya sai mun gyara halimmu
allah yasanya alkhairi allah yabasu zamallafy allah yabasuzuriya daiyyaba
JazakalLahu khairan 🙏
Alhmdllh malam Allah yasa ka da alkhairi yakarawa ilmi albarka ya ciremana son zuciya ya bamu ikon gane gaskiya mubita karya kuma yakaremu daga gareta,
Amma Gsky malam kasaki layi kunada son zuciya wllh Allah yashirya
Muna godiya sosai malam naki dadi da abinda ka fada ubangiji Allah yasa da aljanna
Mlm more bless sir
Same to you
Maa Sha Allaah
Allah ubangiji ya Kara basira allah kuma ya albarkci wannan aure allah ka basu Zaman lafia
Allah yasakawa MaLam da mafificin alkairi
Wannan gaskiya ne mlm Allah ya kara lfy
Gaskiyane Hakayake Masha Allah Fatan Alheri
Allah ya daukaka sunnah
JazakAllahu khairan.
Allah yasaka da Alkhairi
Wannan gaskiyane malam
Kai jama a anasaye malamai dakudi sukuma SUNA yaudararku dadadin Baki kusahankali fah Allah yakyauta
Ma sha allah
Aslm Allah ya sakawa Malam da mafificin alkhairi. Wannan gaskiya Malam
Subhanallah
Amin ya haiyuyaqayum
Hakane malam ❤❤❤
ماشاء الله ❤
indasu ado gwanja akagani bawanda zakaji bakinsu akai allah yasamudace
Hum malam nayi kuka walahi bamuda adalci
Ya kukalli shiek Abduljabbar Shiek Nasiru Kabara akan sharrin da kukayi masa
Allah yasaka da alkhairi malam 😢
Ni dan darika ne,amma tsarin walimar ya kayatar dani duba da yadda auren yayan manya yake kasancewa.
Hakan ya dace kwarai da gaske.
Malam Allah ya saka da Alkhairi, Ka Fadi gaskiya babu son zuciya, Allah ya daura a mizani
Gsky ne malan Allah ya ƙarabasira ameen yarab
Jazakallahu bikhair
Gaskiyane Ameen ya hayyu ya qayyum
Wai malam abunda kwankwaso yayi yanzu yasa taron bidi,a yazama halak
Dama Kai basonshi kakeyi ba, kuskurensa kakenema
Wannan gaskiya ne Malam, Allah ya saka maka da alkhairisa akan fadar gaskiya akan bikin 'yar gidan Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso.
Jzkh khair mln
gaskiya ne magana ka
Malam akwai son zuciya a maganganun ka. Kun iya raina wa mutane hankali Wallahi 😂
Nifa wannan abin ya burgeni sosai wlh duk yadda mahaifinta yake da matsayi da kudi kowa yasan mahaifinta a Nigeria Amma tayi shagar mutunci bata bayyana jikinta toh wannan ma kalubale ga yan uwanmu talakawa wlh muji tsoron Allah yadda akeyin shiga ta rashin kunya ta bayyana suran jiki wlh muji tsoron Allah kalli yadda yar gidan dr Rabi'u musa kwankwaso ta rufe jikinta bata bayyana toh ya kamata muma yayan talakawa muyi koyi da hakan
Gaskiy
Wai haruna Gombe malamine kodai......
Meye laifin kabiru saboda yaje wurin daura aure
Qarya ne malam😂
Son Raine a ranka Amma gaskiya ya fada tunda anyi biki yayan buhari mun gani
Wannan basuge domini Addini ba. sun ge kwadai ne
Masha Allah
Allah ya karamaka lafiya malam
Gaskia malaman Nigeria kuna kaolin macala à Nigeria, tunda kun bar han ya
Allahyasakawamalamdaalkaeri
Gaskiyya malam Nigeria kuzama buyu Yan siyaysa da masu kudi yakama ace malam Nigeria kune da gudanar tsari siyasa Nigeria kuna Bari jahilay mutane suna Mulki jimaa Nigeria yakamata Nigeria akapan gonati Muslim awace kahirai da munafikai mutane
Kuna batawa mutane tunani Inda Allah kuke so, wallahi bazaku kusanci Wani maimulki a Nigerian.
Wannan gaskiyane malam,na fahimce ka da wannan maganar taka, domin wadannan dalilin shi ake kallo, banbancin darika ko siyasa ko kuma gaba tsakanin shi da kwankwaso
Mal. kafade gaskiya Allah yasakada'alkhairi, kuma. Allah shiyimuna jagora.
Kodai ya kaisu
Allah ya sa muguera
Good
So nice
An tara manyan a kano, Allah yasa so kyara kasar
Ameen mallam
Anyi kokari. Amma shigar da yarinyar tayi ya kamata Malam yayi jan hankali aki, ba a ce har takai wadda za ayi koyi da ita ba. Sai dai idan munafinci ne zai sa aji haushin wadanda sukace shigar yarinya Malam ya kamata yace ta gyara ba a yaba mata ba
Sun sa thewa malam tunani
Malam abinda kwankwaso yayiiwa malam kabiru gombe cutar malamai yayi Kuma rusama da'awa yayi wallah babu abinda yayi na gwaninta shigar arna tayi malan, Kuma taje wajan a wannan yanayin halal ne kuma alokacin an daura auren malam? Wane magabaci kasamu da haka a auren ya yansa Dan Allah, da waçce hujja zaka soki mauludi Nan gaba malam Abi a hankali
Wallahi yawancin mallaman sunna suna da son zuciya kuma suna rusa da'awa a zamanin nan.
Wannan hakane
Wannan maganar da kakeyi Yafi zuwan kabiru Gombe wajen walimar hatsari.
Malam ina san wa'azin ka. Amma wannan lokacin kasa son zuciya
Kaji bayanin hankali
Gaskiya dr idriss na ta bayanna. Malam an sake layi an koma bayan kudi
Izala bakin cikin munafukai da yan bidi,a.
Mallima fulani intaada
Sakaran banza matsyiaci
Kaine munafiki
Manya nawa suka gayyata malamai a bikin yayansu bakayi magana ba
Dukasu Dan fulani ne jikukin dan ta ada danfudiwu ne fulani jinita adanch ne fulani
Ba duka aka zama daya ba,mu Fulani ne jikokin dan fito amma muna tsoron Allah.muna da kunya da tarbiyya,yan ta,adda mutane ne kamar kowa
Ba duka aka zama daya ba,mu Fulani ne jikokin dan fito amma muna tsoron Allah.muna da kunya da tarbiyya,yan ta,adda mutane ne kamar kowa
Dan uwa kaji tsoron allah kanisanci cin mutuncin malamai
Katuba koka shiga wuta
Wlh de kashiga 3 mutumin nn anya kuwa kai musulmine sbd naga bakada aiki saibin sashen comment tako ina bakada magana saizagin fulani kace jikokin dan ta adda danfodiyo ni tmby ta anan shin kayi rayuwane da danfodiyo kamin rasuwarsa⁉️kasani cewa kuma sai Allah ya sakawa duk wanda kazaga kaimai kazafi inde abinda kk fada bashida laifi aciki
Allah yasaka da Alkhairi
Masha allah
Allah ya karamaka lafiya malam
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah