Cikakken Tarihin Bello Tunji Mahaifiyar Turji Bata Son A Fadi Sunansa Saboda Bakin Ciki

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024

Комментарии • 7

  • @SonSilver-cg2er
    @SonSilver-cg2er 2 дня назад +1

    Allah kaimana maganin wadannan bayin allah

  • @saiduinuwa2821
    @saiduinuwa2821 День назад

    Abinda nafahimta anan shine turji bayajin maganan mahaifansa Amma yanajin maganan masu gidansa Allah wadaransa wallahi

  • @SuragSurag-hl3dn
    @SuragSurag-hl3dn 2 дня назад

    Wan Nan karyane sune suke tare kasuwannin kauye

  • @RakiyatSuleiman
    @RakiyatSuleiman 2 дня назад

    Gaskiyaka

  • @user-te9bo3eu3q
    @user-te9bo3eu3q День назад

    Uwarka ce ta zalunce su ?
    Kuma inma an zalunce su, yan'uwansu Fulani ne suka zalunce su. Shi kenan sai su kama kashe Hausawa ?

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 День назад

    Koma Mainene Allah ya kayu ta

  • @NoufouAli-o9r
    @NoufouAli-o9r 9 дней назад

    😢