Yadda Ake Gudanar Da Mauludin Annabi (SAW) Na Bana

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Shirinmu na yau zai duba yadda ake gudanar da bukukuwan Maulidin Manzon Allah (SAW) na bana a sassan ƙasar nan. Sannan za mu tattauna da Babban Kwamanda Agaji Na Munazzamatu Fiyanul Islam reshen Abuja, inda za mu tattauna da shi kan yadda suke tsara Mauludi su kuma gabatar da shi. Sai dai za mu fara ne da kawo muku manyan labarun jaridun yau Talata 17 ga Satumba, 2024.

Комментарии •