Leadership Hausa
Leadership Hausa
  • Видео 1 081
  • Просмотров 118 013
Labarun wasannin: Ingila ta ɗauki Thomas Tuchel a matsayin sabon koci
Ingila ta ɗauki Thomas Tuchel a matsayin sabon koci
Pogba zai koma kasar Saudiyya da buga wasa
Guordiola zai ci gaba da zama a Manchester City
Wasannin yau na gasar premier ta ƙasa
Lobi Vs El-Kanemi
Enugu Rangers Vs Kano Pillars
Enyimba Vs Niger
Kwara United Vs Sunshines Stars
Nasarawa Vs Abia
Просмотров: 18

Видео

Madubin Rayuwa: Matsalolin Matasa A Yau
Просмотров 2412 часов назад
Matasa na fuskantar kalubale daban-daban a wannan zamanin. Shirin Madubin Rayuwa ya duba matsalolin da suka fi addabar matasan a yau
Tattaunawa Da Murtala Zhang, Basine Mai Jin Harshen Hausa
Просмотров 5021 час назад
Murtala Zhang, na ɗaya daga cikin fitattun Ma'aikatan Sashen Hausa na Hukumar Gidajen Rediyo da Talabijin ta Gwamnatin Ƙasar Sin. A kwanan baya tawagarsu ta kawo ziyara ta musamman a Shalkwatar Kamfanin LEADERSHIP inda muka yi taƙaitacciyar tattaunawa da shi kan yadda suka ga Nijeriya da kuma gwagwarmayarsu ta koyo Harshen Hausa.
Ƙazancewar Rikicin Siyasar Jihar Ribas
Просмотров 30День назад
Shirinmu na yau zai duba yadda 'yan Nijeriya ke kokawa da batun sake ƙarin kuɗin mai cikin wata guda da ƙarin da aka yi a baya. Sannan za mu garzaya Jihar Ribas domin waiwaye a kan yadda rikicin siyasa ya ƙazance tsakanin Ministan Abuja Nyesome Wike da Gwamna Fubara. Amma kafin nan za mu fara ne da kawo muku wasu manyan labarai da jaridu suka wallafa a Yau Alhamis 10/10/2024.
Farashi Abinci Ya Fara Saukowa
Просмотров 10День назад
A cikin shirin namu na yau za mu nufi Jihar Kebbi don jin yadda wasu Mafarauta suka kashe Dorinar Ruwar da ta kashe hadimin Basarake. Haka nan za mu tattauna a kan sabon yunkurin Ƙungiyar Tuntuɓa ta Arewa ACF na ceto yankin daga matsalar tsaro da sulhunta tsakanin al'umma. Za kuma mu duba yadda farashin kayan abinci ya fara sauka saboda yadda ake ci gaba da girbin kayan gona. Daga nan za mu dub...
Kalaman Gwamnan CBN A Kan Buhari
Просмотров 1221 день назад
Kalaman Gwamnan CBN A Kan Buhari
Labarun wasannin: Bravo yana fatan dawowa Barcelona
Просмотров 1521 день назад
Labarun wasannin: Bravo yana fatan dawowa Barcelona
Matsalolin Matasa A Yau
Просмотров 4528 дней назад
Matsalolin Matasa A Yau
Yadda Ake Gudanar Da Mauludin Annabi (SAW) Na Bana
Просмотров 25Месяц назад
Yadda Ake Gudanar Da Mauludin Annabi (SAW) Na Bana
Yadda Iyalai Ke Mutuwa Sanadin Cin Gurbataccen Abinci
Просмотров 5Месяц назад
Yadda Iyalai Ke Mutuwa Sanadin Cin Gurbataccen Abinci
Shirin BARKA DA HANTSI NIJERIYA na LEADERSHIP TV
Просмотров 11Месяц назад
Shirin BARKA DA HANTSI NIJERIYA na LEADERSHIP TV
Dambarwar Gwamnati Da Shugaban Kungiyar Kwadago
Просмотров 29Месяц назад
Dambarwar Gwamnati Da Shugaban Kungiyar Kwadago
8 September 2024
Просмотров 9Месяц назад
8 September 2024
Yadda Muka Koyi Hausa A Ƙasar Sin - Kande Gao
Просмотров 69Месяц назад
Yadda Muka Koyi Hausa A Ƙasar Sin - Kande Gao
7 September 2024
Просмотров 17Месяц назад
7 September 2024
7 September 2024
Просмотров 8Месяц назад
7 September 2024
7 September 2024
Просмотров 18Месяц назад
7 September 2024
Labarun wasannin: Arsenal ta ce Trossard ba na sayarwa bane
Просмотров 28Месяц назад
Labarun wasannin: Arsenal ta ce Trossard ba na sayarwa bane
Ziyarar Lydia A Afirka
Просмотров 15Месяц назад
Ziyarar Lydia A Afirka
Asalin Abin Da Ya Kashe Uwa Da 'Ya'yanta 5 A Kano
Просмотров 115Месяц назад
Asalin Abin Da Ya Kashe Uwa Da 'Ya'yanta 5 A Kano
Labarun wasannin: Ilkay Gundogan zai bar Barcelona
Просмотров 1022 месяца назад
Labarun wasannin: Ilkay Gundogan zai bar Barcelona
Motoci 20 Masu Amfani Da Iskar Gas 20 Da Aka Ƙaddamar Za Su Saukaka Sufuri - Idris
Просмотров 292 месяца назад
Motoci 20 Masu Amfani Da Iskar Gas 20 Da Aka Ƙaddamar Za Su Saukaka Sufuri - Idris
Labarun Wasanni
Просмотров 62 месяца назад
Labarun Wasanni
Sojoji Ba Za Su Yi Juyin Mulki Ba A Nijeriya - Janar Musa
Просмотров 1862 месяца назад
Sojoji Ba Za Su Yi Juyin Mulki Ba A Nijeriya - Janar Musa
Yadda Zanga-zangar Tsadar Rayuwa Take Gudana A Wasu Jihohin Nijeriya
Просмотров 1732 месяца назад
Yadda Zanga-zangar Tsadar Rayuwa Take Gudana A Wasu Jihohin Nijeriya
Labarun wasannin: Marseille tana ci gaba da tattaunawa da Arsenal domin siyan Eddie Nkettia
Просмотров 832 месяца назад
Labarun wasannin: Marseille tana ci gaba da tattaunawa da Arsenal domin siyan Eddie Nkettia
Nijeriya Za Ta Sayo Ƙarin Injinan Wankin Ƙoda Fiye Da 7,000, In Ji Ministan Lafiya
Просмотров 962 месяца назад
Nijeriya Za Ta Sayo Ƙarin Injinan Wankin Ƙoda Fiye Da 7,000, In Ji Ministan Lafiya
Labarun wasannin:PSG za ta amince ta bayar da aron Manuel Ugarte zuwa Manchester United
Просмотров 602 месяца назад
Labarun wasannin:PSG za ta amince ta bayar da aron Manuel Ugarte zuwa Manchester United
Zanga-zanga: Malamai Sun Gana Da Shugaban Ƙasa Tinubu Tare Da Janyo Hankalinsa
Просмотров 772 месяца назад
Zanga-zanga: Malamai Sun Gana Da Shugaban Ƙasa Tinubu Tare Da Janyo Hankalinsa
Ziyara A Tsohon Garin YIWU Na Kasar Sin
Просмотров 102 месяца назад
Ziyara A Tsohon Garin YIWU Na Kasar Sin

Комментарии

  • @adamulabaran953
    @adamulabaran953 Месяц назад

    Hausa ba daba ba.

  • @IsahahmadIbrahim-j3i
    @IsahahmadIbrahim-j3i Месяц назад

    😊😊😊😊😊😊

  • @Aishamuhammad-z7h
    @Aishamuhammad-z7h 2 месяца назад

    Allah don darajar Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam kaimana maganin azzaluman kasar Nigeria yahayyu yakayyum yazuljalal Wal ikram 🤲🤲🤲

  • @Yakubuoumar-lp1ni
    @Yakubuoumar-lp1ni 2 месяца назад

    Zaku doki mataki akan tallakawa ga yan taadda hmm maganar banza da wofi

  • @fashatv890
    @fashatv890 2 месяца назад

    Masha Allah Ubangiji Allah yabamu zaman lpy da kwanciyar hankali a najeriya ameen

  • @SulaimanJafar-rq6mb
    @SulaimanJafar-rq6mb 4 месяца назад

    Yayi kyau sosai, Amma Yana da kyau waddda aka gayyata abarta ta tayi bayani sosai.

  • @SulaimanJafar-rq6mb
    @SulaimanJafar-rq6mb 4 месяца назад

    Yayi kyau sosai, Amma Yana da kyau waddda aka gayyata abarta ta tayi bayani sosai.

  • @SulaimanJafar-rq6mb
    @SulaimanJafar-rq6mb 4 месяца назад

    Yayi kyau sosai, Amma Yana da kyau waddda aka gayyata abarta ta tayi bayani sosai.

  • @JinjinaHukuma-tt6zp
    @JinjinaHukuma-tt6zp 4 месяца назад

    Okeyyyyy ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Meakwai
    @Meakwai 5 месяцев назад

    Kwanan wani zai kara ku jira

  • @rabiurahama
    @rabiurahama 5 месяцев назад

    Inasonki

  • @ThirdEye...
    @ThirdEye... 5 месяцев назад

    V.Osimhen ya tashi zuwa birnin Paris a wannan makon domin sasanta yarjejeniyar tsakaninsa da Napoli da PSG... kulob dinsa na gaba, saura shirme ne!

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 5 месяцев назад

    Wannan maudu.ine mai matukar karfi SBD haka ya kamata kudakko gogaggun masa.a don sai sunfi bada gudummawa

  • @basseyasuquo1378
    @basseyasuquo1378 5 месяцев назад

    What are deep seaports in port Harcourt and Yenogoa doing? Please hire educated news people.

  • @Vesuvius081
    @Vesuvius081 5 месяцев назад

    Fakes!

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 5 месяцев назад

    ALLAH sarki Bua kun yaudare mu

  • @TimmyOmoba
    @TimmyOmoba 5 месяцев назад

    Nice try. Keep it up.

  • @ThirdEye...
    @ThirdEye... 5 месяцев назад

    Komai karya ne akan Napoli da V.Osimhen, ba zai je Chelsea ba!

  • @HaladuIbrahim-wu8nr
    @HaladuIbrahim-wu8nr 6 месяцев назад

    Allahuakbar Allah yataimaka governor zulum

  • @bachirdodosaminou2195
    @bachirdodosaminou2195 6 месяцев назад

    ❤❤❤ Macha Allah alhamdulillah

  • @grade-a6206
    @grade-a6206 6 месяцев назад

    Karyar banza

  • @rukayyatsadauki5185
    @rukayyatsadauki5185 7 месяцев назад

    Masha Allah

  • @huseindana1351
    @huseindana1351 7 месяцев назад

    *Promo SM*

  • @ThirdEye...
    @ThirdEye... 7 месяцев назад

    Duk karya game da Osimhen wanda ke hulɗa da wasu flubs, ya fara buƙatar biya cikakken magana ga Napoli a cikin ƙayyadaddun lokaci na bazara mai zuwa! Ko ba za ku damu da komai ba!

  • @Vesuvius081
    @Vesuvius081 8 месяцев назад

    Fakes!!

  • @omanphn4538
    @omanphn4538 8 месяцев назад

    Allah yaqara Daukaka😂 Uwata

  • @abdul-fq2nr
    @abdul-fq2nr 9 месяцев назад

    Gaskiya ne kasata kasatace

  • @muhammadaminu6396
    @muhammadaminu6396 10 месяцев назад

    You hit the point sister

  • @atarthur3519
    @atarthur3519 10 месяцев назад

    Promo`SM

  • @Random_videos0909
    @Random_videos0909 Год назад

    We Pakistani support isreal❤

  • @Random_videos0909
    @Random_videos0909 Год назад

    Beautiful country isreal. I love ❤

  • @DelhiMan-xb8nm
    @DelhiMan-xb8nm Год назад

    Subhanallah 😊😅😂🎉

  • @the_rabo_sarakee
    @the_rabo_sarakee Год назад

    🆗muna godiya

  • @ahmadabdulkarimdalhat9763
    @ahmadabdulkarimdalhat9763 Год назад

    Masha Allah Allah Ya Sanya Alkhairy Aciki

  • @abufaisaljere3671
    @abufaisaljere3671 Год назад

    BARAKALLAHU BARAKALLAHU BARAKALLAHU 😍

  • @MansurHzl-iw2gp
    @MansurHzl-iw2gp Год назад

    beklediğim video sonunda paylaştınız

  • @rukayyatsadauki5185
    @rukayyatsadauki5185 Год назад

    Masha Allah 🗞️

  • @rahamaahmadmuhammad333
    @rahamaahmadmuhammad333 Год назад

    Da kyau gwanata. Ina yinki Hassana Danlarabawa.

  • @hussainaadoka229
    @hussainaadoka229 Год назад

    Masha Allah my sister Rabbi yakara daukaka❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @sadiyalawal8665
    @sadiyalawal8665 Год назад

    Masha Allah Allah yakara daukaka

  • @christopherluka1326
    @christopherluka1326 Год назад

    Sir 😊🤗

  • @abdulnasiryusuf5380
    @abdulnasiryusuf5380 2 года назад

    Masha Allah, Allah ya kara daukaka jaridar Leadership Hausa, daga Sarki Dan Hausa

  • @malanlawalisilaiman7000
    @malanlawalisilaiman7000 2 года назад

    Gaskiya.ne.masha.allah fatan.alheri

  • @aishamuhammadaudi9288
    @aishamuhammadaudi9288 2 года назад

    Masha Allah. Allah ya qara daukaka🤲

  • @mamunamuhd5207
    @mamunamuhd5207 2 года назад

    Masha Allah 💞

  • @adamuauta872
    @adamuauta872 2 года назад

    Allah ya kara basira da ɗaukaka da kya kyawan karshe

  • @awalumar2359
    @awalumar2359 3 года назад

    Masha'allah

  • @abdullahimohammedbomoi3324
    @abdullahimohammedbomoi3324 3 года назад

    well done!! doctor yusuf