Sojoji Ba Za Su Yi Juyin Mulki Ba A Nijeriya - Janar Musa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Babban Hafsan Tsaron Nijeriya, Janar Christopher Musa, ya bayyana yadda ta kaya a zamansu na gaggawa da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, inda suka yi masa bayanin halin da ake ciki game da yadda zanga-zanga ke gudana da matakan da suka ɗauka.
    Babban Hafsan ya kuma yi kashedi ga masu ɗaga tutocin wasu ƙasashen duniya tare da cewa duk wanda ya shiga hannu zai ɗanɗana kuɗarsa.
    Haka nan ya sake nanata cewa sojoji ba za su yi juyin mulki ba, hasali ma za su ci gaba da mara baya da kuma kare mulkin demokradiyyar da ake kai a ƙasar nan.

Комментарии • 2

  • @Aishamuhammad-z7h
    @Aishamuhammad-z7h 2 месяца назад

    Allah don darajar Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam kaimana maganin azzaluman kasar Nigeria yahayyu yakayyum yazuljalal Wal ikram 🤲🤲🤲

  • @Yakubuoumar-lp1ni
    @Yakubuoumar-lp1ni 2 месяца назад

    Zaku doki mataki akan tallakawa ga yan taadda hmm maganar banza da wofi