Kalaman Sheikh Jingir Kan Gwamnatin Tinibu Ya Jawo wa Fantami Matsala...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии • 27

  • @m..a.algar-gawe2516
    @m..a.algar-gawe2516 Месяц назад +3

    ❤❤❤Allah yakarama lfy shaykhana

  • @hassanasadiq7513
    @hassanasadiq7513 Месяц назад +1

    Ka bari kawai Yaro abin Yana bamu Mamaki kworai da Gaske.Ubangiji ya shiryemu Baki daya Amin.

  • @PEN-Mawii
    @PEN-Mawii Месяц назад +1

    Alhamdulillahi MUNGODE Allah ya karbi ibadunmu da zaman LAFIYA a kasar Nigeria

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat Месяц назад +1

    Kadena wanke mana wadannan baragurbin maluman, munsan akwai na Allah

  • @user-on9ko9gn6s
    @user-on9ko9gn6s Месяц назад +1

    Allahumma ameen

  • @abdullahimadau2544
    @abdullahimadau2544 Месяц назад +1

    Malam kasamu matsala ka zama maroki ,makaryaci ,maciyi Amana , malam kaji tsoron Allah

  • @user-he3cv3rw8i
    @user-he3cv3rw8i Месяц назад

    Wllh jingir badan Allah yayi tinibu ba

  • @abdullahalamin8232
    @abdullahalamin8232 Месяц назад +1

    Gaskiyane wallahi

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 Месяц назад

    Jingit dattijon banzane maisan duniya

  • @IsaKurudu1
    @IsaKurudu1 Месяц назад

    Banza wawa

  • @MustaphaIsa-fm4rg
    @MustaphaIsa-fm4rg Месяц назад +1

    Dama mlm sani yahaya yayi tinubu ne. Badan Allah ba. Ko dan nagarta n da yake dashi ba. Kawaii dan buhari ne yace ka zabeshi

  • @MustaphaIsa-fm4rg
    @MustaphaIsa-fm4rg Месяц назад +1

    Kayi Magana mai kyau sosai Allah ya saka da alheri mlm. Wannan MLM sani yahaya Allah ya shiryeshi

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 Месяц назад

    Malamin nan yasami matsala kumishi uziri

  • @HusainiBangaje
    @HusainiBangaje Месяц назад

    Karin kudin Mai da debe tallafi da Karin kudin haraji da karya daraja kudi tinibu yayi ko gwabna,jingin kaji tsoro Allah.

  • @salisuaminu5223
    @salisuaminu5223 Месяц назад

    Kaji tshoron dan iska maratarbiya

  • @vidio1036
    @vidio1036 Месяц назад

    Kiri kiri kasan cewa samashi maganar akayi abaki sai kace wanda baida ilimi kokuma wanda baisan cewa Ana cinikin dan adam a kasarba amma kara karesu yakeyi 😭💔 kunci Amanarmu wallahi

  • @V-Voiceless
    @V-Voiceless Месяц назад +1

    Waye ya cire tallafin man fetur , waye yayi crashin naira, waye ya kara kudin tax wa alumma da en kasuwa, waye ya ware 15trillion don gina titi a lagos a lokacin da ake fama da yunya

  • @JibrilMBello-sx5sl
    @JibrilMBello-sx5sl Месяц назад

    Haba Malam kai da kanka kuma yau, bayan kai kayi tallan Muslim Muslim ticket, wato an sake baka kudi ke nan kke nufin hka. Gaskiya Malam ka sake nuna kwadayin ka a fili kuma.

  • @SaudatAbdullahAbdullah
    @SaudatAbdullahAbdullah Месяц назад +2

    Allah wadaran naka ya lalace, wato duk da cewar Tinubu ya kawo muku halascin Auran jinsi, amma a haka Malam yake gode masa yake samasa albarka.??

  • @MuhammadSulaiman-f2w
    @MuhammadSulaiman-f2w Месяц назад

    FIYE FIYE DA HAKA MA MALM JINGIR ZAI YI TINDA AN BASHI YACI YA GOGE BAKI. AMMAN DAII MALM TIR DA WADAN NNN KWADAYAYYUN KALAMAI

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat Месяц назад

    Hhhhh hh😅Gaskiya wannan malamin wani sabon yankin rake
    Akwai علماء السوء inji Annabi malaman fada

  • @ahmedusman9338
    @ahmedusman9338 Месяц назад

    Duk mai ganin Malaman mu ba su dace suyi maganan siyasa ba, su binchiki Musulunchi.
    Ko gobe Muslim -muslim muke.
    Masu zagi suyi har ALLah Ya mayar da mu gaban sa.

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 Месяц назад +1

      AI kuwa kuna ji a jikin Ku. Mallamai sun SA Ku cikin balai.

    • @MustaphaIsa-fm4rg
      @MustaphaIsa-fm4rg Месяц назад +2

      Wannan maganan naka kasan kayi shi ne saboda Allah Amma aikaima kasan wannan tafiya bai daidai yake tafiya ba

    • @MustaphaIsa-fm4rg
      @MustaphaIsa-fm4rg Месяц назад

      Wannan maganan naka kasan kayi shi ne saboda Allah Amma aikaima kasan wannan tafiya bai daidai yake tafiya ba

    • @jamiluadamumagaji7315
      @jamiluadamumagaji7315 Месяц назад

      Insha Allah saikarasa yadda zakayi kamar yadda wasunku sukarasa yadda zasuyi saboda sumalaman AI anbiyasu kuma basa chikin wannan matsalar