Uhmmm Kaima baka fahimci al'amarin ba! Wallahi wannan qazamar siyasar Nigeria ba abinda zata qarama Pantami sei zubewar mutunci da lalacewar Imani. Shugabanci a lokacin Danfodio kwata kwata ba irin na wannan Demukratiyyar bane. Yanzu ne yafi dacewa Pantami Ya gina da'awarsa sosai Ya tsayu akan gwagwarmayar yada Tauhidi da yaqar bidi'o'i ko zei samu Shahada gashi Ya samu Duniya dama. Kuma zeifi kyau Shi Pantami ya goyi bayan wani mutumin kirki Ya qarfafeshi har yakai zuwaga Gwamna sei Pantami Ya rinqa bashi shawarwari Amma wallahi idan Pantami ya dage akan sei yayi Gwamna sannu a hankali shima har Tsafin da kake magana sei Ya tsinci kanshi dumu dumu a cikinshi!!!
To ay malam anfada cewa a wani hadissi cewa duk Wanda ya nemi mulki da Kansa ba alumma sukaga cancantarshi sukace kazo ka mulke ba to irrinsu allah zaibarsu da mulkin da Kansa bazai taimakamasuba to kuma pantami kwadayinmulkine tsantsa yayi minister yalashi giyar mulki
Allah yesaka da alheri malam❤🙏🙏🙏
Allah,yasaka,Alkairi,malam,kana,birgeni,wallahi❤
Masha Allah
Gombe Sai malam pantami inshallahu
Malammai kubar siyasa ba aikin ku bane siyasa ba aikin mutanen kirki bane.
Hmm
Uhmmm
Kaima baka fahimci al'amarin ba!
Wallahi wannan qazamar siyasar Nigeria ba abinda zata qarama Pantami sei zubewar mutunci da lalacewar Imani.
Shugabanci a lokacin Danfodio kwata kwata ba irin na wannan Demukratiyyar bane.
Yanzu ne yafi dacewa Pantami Ya gina da'awarsa sosai Ya tsayu akan gwagwarmayar yada Tauhidi da yaqar bidi'o'i ko zei samu Shahada gashi Ya samu Duniya dama.
Kuma zeifi kyau Shi Pantami ya goyi bayan wani mutumin kirki Ya qarfafeshi har yakai zuwaga Gwamna sei Pantami Ya rinqa bashi shawarwari
Amma wallahi idan Pantami ya dage akan sei yayi Gwamna sannu a hankali shima har Tsafin da kake magana sei Ya tsinci kanshi dumu dumu a cikinshi!!!
To ay malam anfada cewa a wani hadissi cewa duk Wanda ya nemi mulki da Kansa ba alumma sukaga cancantarshi sukace kazo ka mulke ba to irrinsu allah zaibarsu da mulkin da Kansa bazai taimakamasuba to kuma pantami kwadayinmulkine tsantsa yayi minister yalashi giyar mulki
Kasan cikakken abinda hadisin
Yake magana akansa kuma kasan a kowane yanayi Yake magana kuwa Dan uwa
Kaji tsoron Allah
Kasani ko mutanen Gombe ne suka nemi ya fito musu shugaba
Annabi Sulaiman Shi bai roqi Allah ya bashi Mulki ba