__Yadda aka sake tafka mukabala da Dan-Jahannana a karo na biyu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 дек 2024

Комментарии • 24

  • @Abduhatta
    @Abduhatta День назад

    Masha allah Malan mallah yakara basira Malan wannan itace muqabala ta ilmi Allah yakarawa Annabi daraja

  • @Sufiyanuadamu-vm1rx
    @Sufiyanuadamu-vm1rx 2 дня назад

    Allahu akabar

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 2 дня назад +1

    Don Allah ku kyale shi tunda jahannama yake so Allah ya bashi

  • @AbdulhakimUsman-g3x
    @AbdulhakimUsman-g3x 3 дня назад +1

    Allah ya shirya ka

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 2 дня назад +1

    Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun ya Allah karabamu da bata kakare ahalinmu da dukkan musumai bakidaya

  • @abdullahisalih8271
    @abdullahisalih8271 3 дня назад

    Zadakallahu ilman Yaa Sheik

  • @SalisoudaboSalisoudabo
    @SalisoudaboSalisoudabo 2 дня назад

    Macha allah ☝️

  • @abubakaradamu8347
    @abubakaradamu8347 4 часа назад

    Kai Alhamdulillahi musulunci yayi

  • @AbbasMohammed-g8d
    @AbbasMohammed-g8d 3 дня назад

    Allah yakarama lafiya da imani malam

  • @aliyudansarki
    @aliyudansarki День назад

    Allah ya hada shi da jahannama tunda ita yake kauna

  • @AbdallahMumune
    @AbdallahMumune 3 дня назад

    ❤❤❤❤❤

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 2 дня назад +1

    Malam kudena Bata lokacinku yayi Nisa da Bata Allah ya sa Yana da rabon shirriya inko bahaka ba lallai Kam ya shiga uku

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 2 дня назад

    Wannan lokacinma Mulhidin yazo Hannu kenan😅

  • @IbrahimYau-op5zz
    @IbrahimYau-op5zz 11 минут назад

    Zamiyi wa dan jahannama duka a social media

  • @SADAMZARA
    @SADAMZARA 2 дня назад +1

    Dan jahannama kaifa babban jahili ne, ga amsa karara amma baka fahimta

  • @diniahmad-l6w
    @diniahmad-l6w 2 дня назад

    To kutambayeshi yana tusa, aiwarin yakeji wani lokacinma bayajinwarin.to yazama babushi kenen tunda baiganiba kuma baijiba.

  • @diniahmad-l6w
    @diniahmad-l6w 2 дня назад

    atambayeshi to maiyasa ganganjiki yakerubewa?.

  • @أمريحان-ن9
    @أمريحان-ن9 3 часа назад

    Wannan ai mulhidi ne

  • @BalaShehu-b8e
    @BalaShehu-b8e 2 дня назад

    Tambaya Mai sauki,Malam yayarda kirkira,misali kera mota kowace mota tana da kamfinin daya kerata,dole zaice hakane,to Dan Adam da sama dakasa da duk Wani Abu da yake Gani baida Wanda yayisu simple

  • @h.n1977
    @h.n1977 2 дня назад

    A ina ne yasan wani abu kwayar cuta, domin bai yarda da Allah ba, bai yarda da scientists ba. Wannan ko ilimin rayuwa ma baya da shi.
    Meya sa zata daina motsin

  • @FatiAhmed-yb5ci
    @FatiAhmed-yb5ci 2 дня назад

    Ummmmmmm

  • @kabirmusa7600
    @kabirmusa7600 2 дня назад

    Wannan fa ba hankali

  • @abubakarabdullahi4470
    @abubakarabdullahi4470 3 дня назад

    Wonna mutum yena cikin kungiya illuminati
    Dan haka ya karance litatafen su sosai.
    Dan haka Duke wanda zai titsiye shi zai wonda ye San Maiye illuminati sosai.