Shigo da Sojojin Faransa Nigeria, Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah kan vedion sake yawo

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 дек 2024

Комментарии • 32

  • @alimohammedlawan8113
    @alimohammedlawan8113 21 час назад

    Mallann ya fahimci komai Allah yasa mugane

  • @YakubIdriss-n4m
    @YakubIdriss-n4m День назад

    Wlh kaji tsoron Allah walahi da alkuranin da kake karan tawa

  • @AbdoulkaderAdamou-x7o
    @AbdoulkaderAdamou-x7o 2 дня назад +1

    Gafara makaryaci kaidai kaji tsoron Allah

  • @abuminnatur-rahman4198
    @abuminnatur-rahman4198 2 дня назад

    Sai sun shigo zasu nuna mana yanda ake anfani dashi , gaskiya akwai lauje cikin nadi .

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 2 дня назад

    Wai dan Allah kristopha Yana son yada wanan labarin na zuwa sojoji frança Nigéria

  • @MamanRoufai-h4o
    @MamanRoufai-h4o 2 дня назад

    Wlh mln inasonka dan allah

  • @AliAbdullahi-t5p
    @AliAbdullahi-t5p День назад

    Ni day ban fahimci Malam ba

  • @MahamadeMarke
    @MahamadeMarke День назад

    Kai ma karya kakeyi

  • @muhammadashir4104
    @muhammadashir4104 День назад

    Zasu iya basu training ba tare da sun shigo qasar ba tunda mafi yawan training da ake wa sojojin mu chan suke zuwa.
    Ya kamata malam a dan qara taka-tsan-tsan da mutanen nan. Duk lokacin da suka fito suka qaryata wani zargi to sai kaga zargin mutane ya tabbata a qarshe.
    Allah Ya tsare mu daga sharrin masu sharri.

  • @aminuahmadabdulkadir6386
    @aminuahmadabdulkadir6386 2 дня назад

    Koma sojoji wata qasane bamasonsu a Nigeria. Dole sai sunzo Migeria ne sannan zasu gwada yadda ake amfani dashi

  • @SalissouMalam-g1u
    @SalissouMalam-g1u День назад

    Miyasa baibayanaba sai yazou

  • @MdyousufMeYousuf
    @MdyousufMeYousuf День назад

    Malan mousa you sure kaji tsoran allah' duk maganganin ka ka na kare Azzalumai ne kai idan ba ka yardaba to kayi shiru bai kama taba ka ba da kariya idan sojojin ingila ne ai kaji abin ya kawo su daga bakin kiristopa mousa ba shi ka fada ba

  • @HabubakarusimanSalisunic-sv5iy
    @HabubakarusimanSalisunic-sv5iy 2 дня назад

    Aslm

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 2 дня назад

    Hhhhh Dan masani komai sai yasaka Baki jaba kenan sabaki abarmiki dole😊

  • @elhoumarouisman6302
    @elhoumarouisman6302 День назад

    Wannan labrin ba gaskia ciki.Ba zai yiyu su fada maku gaskia ba.Karya nawa suka yi.

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk 2 дня назад

    Malam dalin dayasa shine wasu mutane na da son zuciya da yaudara

  • @SouleyMoussa-x1l
    @SouleyMoussa-x1l День назад

    Lailai malan ka yi nisa sosai.ilimin déminage kasa kamar Nigeria sai ta dauko turawa daga britania su koyar masu duk tsawon lokatchin ba su iyazu ba? Da kin fada da mun tura muku kurutan sojin mu Sun koyama Yan uwan su!malan kaji tsoron Allah.ba haka ake neman suna ba.

  • @elhoumarouisman6302
    @elhoumarouisman6302 День назад

    In sai lokaci yayi za'ayi magana tabbas kuna ruwa.

  • @SouleyMoussa-x1l
    @SouleyMoussa-x1l День назад

    Mu dalili muke so ka fitar

  • @SanoussiAbdou-kr1mb
    @SanoussiAbdou-kr1mb 2 дня назад

    Son zuciya kake malan malamin tunubu

  • @fataiadegbenro984
    @fataiadegbenro984 2 дня назад

    You were all bunch of lier…you were all saying these are French soldiers in the northern region unfortunately it was a lie perpetrating by your people

    • @abuminnatur-rahman4198
      @abuminnatur-rahman4198 2 дня назад

      Okay but what brings British soldiers to Nigeria ? What is it not made public to masses so that there wouldn't be rumours?

    • @fataiadegbenro984
      @fataiadegbenro984 2 дня назад

      @ Nigeria has a bilateral agreement in defense with the British since independence and they’re in the country as a training regiment to train our soldiers on how to operate some of the weapons we just purchased from them and what’s wrong in that?
      Listen, you guys in the north sometimes think you are more Nigerian than others and that’s just a fallacy all you guys care about is to be ruling the country and unfortunately you don’t have the intelligence and capability to do that, you guys are incompetent and please mind you not all northerners i am talking about those seeking political office

    • @abuminnatur-rahman4198
      @abuminnatur-rahman4198 2 дня назад

      @@fataiadegbenro984 So U mean Ur Tinubu is competent to rule that is why things are better now ?

    • @abuminnatur-rahman4198
      @abuminnatur-rahman4198 2 дня назад +1

      @@fataiadegbenro984 For Ur information British have no any military bases in Nigeria .

    • @baruwankuinaruwanku3187
      @baruwankuinaruwanku3187 День назад

      ​@@fataiadegbenro984To begin with, Nigerians don't trust this government (Northerners and Southerners). The government has done a number of clandestine things, detrimental to Nigeria especially the North (an example is its plan to invade Niger).
      Saying Northerners want to be rulling the country is not true, it's a sentiment and a propaganda by some Southerners. Northerners resisting maltreatment does not mean they only want to rule the country.