LABARINA SEASON 11 EPISODE 8

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 дек 2024

Комментарии • 952

  • @rahmambello7863
    @rahmambello7863 4 часа назад +68

    Allahumma salli wasallim ala nabiyuna Muhammad

  • @ahmvdyabo
    @ahmvdyabo 5 часов назад +270

    Shugaban Masu Gaskiya 🤗
    Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.
    Muhammad Rasulullah ﷺ🥰❤️🌹

  • @Real_Bajiks
    @Real_Bajiks 3 часа назад +101

    Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤

  • @محمدمحمد-ف4و6ب
    @محمدمحمد-ف4و6ب 3 часа назад +33

    Muhammadu rasulullah (s a w)

  • @auwaluumar1821
    @auwaluumar1821 2 часа назад +25

    Allah yakara manasun ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM

  • @RakiyalawaliRakiyalawali
    @RakiyalawaliRakiyalawali 5 часов назад +84

    اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحمَّد، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَميدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحمَّدٌ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَِكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

  • @HaouaTamaivou
    @HaouaTamaivou 4 часа назад +129

    Mu yi Salati ga Shugaban mu Anabi Muhammad SAW ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Rufaishiitu
    @Rufaishiitu 2 часа назад +39

    Allh yahorewa kowa yabiya bashin da akebin sa albarama fiyayen halita

  • @cheezotv5502
    @cheezotv5502 2 часа назад +15

    Watoh akwai wani kwar jini na musamman a jikin Jamila, actress ce ta gaske, what a Star ⭐

  • @almustaphabello8053
    @almustaphabello8053 4 часа назад +40

    Duk wanda yaga kokarin maryam, tohh Allah ya basa mace kamarta

  • @abubakarnmusa7068
    @abubakarnmusa7068 3 часа назад +39

    Duk wanda nutsuwar dr fadil ke burgewa ko yake bawa dariya yamin like

  • @danmasaninmafoni387
    @danmasaninmafoni387 4 часа назад +55

    Yau jumaa ne kuma kana cikin farin ciki aimin like😋😋😋😄😄😄

  • @MustaphaAhmad-m1z
    @MustaphaAhmad-m1z 4 часа назад +9

    Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍

  • @aishabuhari3838
    @aishabuhari3838 4 часа назад +37

    Duk karatun da mama Aisha dankano ta mana ke Ashe ta bayan kunen ki yake be koh maryam 😂😂😂

  • @maryamshuaibumuhammad99
    @maryamshuaibumuhammad99 3 часа назад +22

    Dan Allah waya kula sanda jamila tazo gurin nadiya a prison babu ciki a jikinta😅

    • @abdulbasirrabiu4852
      @abdulbasirrabiu4852 2 часа назад +1

      Na lura sossi kuwa.

    • @AdamuRahmat-k4g
      @AdamuRahmat-k4g 2 часа назад +1

      Wlh nice nan🤣🤣🤣
      Abun ya bani mamaki director yayi kuskure anan🤣

    • @XeenatuddinBintsalis-q1m
      @XeenatuddinBintsalis-q1m Час назад

      Seda na koma na duba fa 😂😂 to su Anti Maryam An fara karba Ashsha kadan kika gani Indai rijalu ne 😅😂😂😂😂😂​@@AdamuRahmat-k4g

    • @ibrahimlawaltambari8389
      @ibrahimlawaltambari8389 Час назад

      😂😂😂

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 23 часа назад +146

    Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ

  • @AbdulkarimIshaq-x9h
    @AbdulkarimIshaq-x9h 3 часа назад +26

    Wato fa sai yanzuai nasara yayi aure 😊❤😊 duk wanda ya yarda da hakan yamin like😅
    Kuma yaseen Maryam ta fada hannun en sari I LOVE YOU TOO ASIYA😂😂😂

    • @AyoushatBoubacarsanda
      @AyoushatBoubacarsanda 2 часа назад +1

      @@AbdulkarimIshaq-x9h eh mana yanzu ne ya auri mai kamada matar me kudi kuma ya maida gurbin tsohuwar matar sa wato zainab 😍😍😂😂

    • @AyoushatBoubacarsanda
      @AyoushatBoubacarsanda 2 часа назад

      @@AbdulkarimIshaq-x9h eh mana yanzu ne ya auri mai kamada matar me kudi kuma ya maida gurbin tsohuwar matar sa wato zainab 😍😍😂😂

  • @HafsatoAbubakar
    @HafsatoAbubakar 5 часов назад +148

    Hjy mairo uwargidan mainasara😂su maza hk halinsu yake saifa hkr😅duk wanda wanga abu yayima dani yadangwale min yatsansa😂😂😂😂

    • @shamkiadamu244
      @shamkiadamu244 4 часа назад +2

      Kin Ganki Hajjia Hafsatu kin Chika Tsokana Fa 😔🤭😃

    • @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k
      @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k 4 часа назад +2

      😂😂😂idan ba mafarki yakeba wallahi abun zai bada citta

    • @HumayyaAdamu
      @HumayyaAdamu 4 часа назад +1

      HHhH sister

    • @hafsatgujja2548
      @hafsatgujja2548 4 часа назад +2

      ko kuma ita take mafarki ba?

    • @abubakarnmusa7068
      @abubakarnmusa7068 3 часа назад +2

      Nifa
      Wai yy akayi menasara ya kwashe wadannan tsula tsulan matan haka duk shi daya gaskiya Ina Mai hassada

  • @AdamuMuhammad-w9i
    @AdamuMuhammad-w9i 3 часа назад +12

    Gaskiya yaukam ba labarina muke Gani ba talle muke Gani yane

  • @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k
    @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k 3 часа назад +10

    😂😂😂wai harta samu ciki😂😂😂😂 ahayye chasss

    • @AyoushatBoubacarsanda
      @AyoushatBoubacarsanda 3 часа назад +2

      Kenan dai mai nasara bai tsaya wasa ba duk da yace baze je gurinta ba😂😂😂😂😂 hum namiji kenan namiji kanin ajali😂😂😂😂😂

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda 2 часа назад +1

      ​@@AyoushatBoubacarsandawalahi kam sis har ya cika😂😂

    • @AyoushatBoubacarsanda
      @AyoushatBoubacarsanda 2 часа назад

      ​@@AnissaSandashine ay😂😂😂😂

    • @Nanachoo912
      @Nanachoo912 45 минут назад +1

      Hhhhhh yasin inaga yacikata😂😂😂😂😂😢😢😢

  • @FaridaMohammed-gn5fz
    @FaridaMohammed-gn5fz 4 часа назад +34

    Hjy Maryam sai hakuri kadan kika Gani India rijalu neh😂😂 Wanda yamai dadi ya dangwalamun yatsa

    • @FaisalNasir-r7o
      @FaisalNasir-r7o 4 часа назад +1

      Amma ae komai lokacine.

    • @FaridaMohammed-gn5fz
      @FaridaMohammed-gn5fz 4 часа назад

      Hakane

    • @FaisalNasir-r7o
      @FaisalNasir-r7o 4 часа назад

      @@FaridaMohammed-gn5fz watarana ae sai labari kamar yadda mutane ke cewa.

    • @sarahmagaji2639
      @sarahmagaji2639 Час назад

      Dama duk wanda baiji bari ba ai yaji hoo 😂😂😂😂abunda mahaifiyarta ke gudu Gashi ya faru gareta akan soyayyar da takeyiwa hanny bata ganin aibin yin hakan …
      Gwaii Allah Maryam 😜😜

  • @SoufienOmar
    @SoufienOmar 8 минут назад

    Washington from Libya🇱🇾thank you❤

  • @AishaAbdurrahman-ir3mc
    @AishaAbdurrahman-ir3mc Час назад +3

    Ma shaa Allah, Gaskiya episode 8 Yayi kyau sosai Congratulation Dr.Asiya kin samu juna biyu Allah sarki Maryam uwargida sarautar mata Gaskiya na tausaya maki Yanzu dai Mainasara da bakin shi ya furta ma Dr. Kalmar so

  • @maryamtv3199
    @maryamtv3199 4 часа назад +28

    Wanda ya fahimci maryam tafi kama da yan aiki yamin like 😃😊😊

  • @issoufouibrahima-rl7tb
    @issoufouibrahima-rl7tb 3 часа назад +7

    Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai Allah yabiya ❤❤❤❤

  • @halimaado1898
    @halimaado1898 4 часа назад +48

    Ai Maryama yanzu zaki fahimci Lamarin rijalu😂😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @KhadeejahAbubakarahmed
    @KhadeejahAbubakarahmed 3 часа назад +20

    Gaskiya Aminu saira tallah yayi yawa wlh a duba wannan lamarin pls

    • @ALIYU_DIRECTOR12
      @ALIYU_DIRECTOR12 2 часа назад

      idan ba talla taya zasu maida kudin su ne to?

  • @SultyAbdallah-lc2zf
    @SultyAbdallah-lc2zf 3 часа назад +22

    Wanda yaji dadin wannan Abin ya mun like

  • @FatimaSaid-v1g
    @FatimaSaid-v1g 4 часа назад +21

    Wanda yakiji baya ki ganiba Maryam😂😂 bakince ke mar'atussaliha bace zamu gani ai💃💃💃💃💃💃💃wasa farin girki🎉🎉🎉🎉🎉

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 3 часа назад +10

    Mlm me nasara yace idn me nasiha yai kuskure zaa iya yimasa gyara😂😂😂😂
    Su hjy maryam mar'atussalaha ashe akwai zcy akirjinki de😂😂😂
    Rijaluuuu❤❤❤

    • @Nanachoo912
      @Nanachoo912 46 минут назад

      Ganemin hanya dai😂😂😂😂😂😂😢

  • @Rahinatumuhammad-xi2vo
    @Rahinatumuhammad-xi2vo 4 часа назад +13

    Allah ya kara basira babana aminu saira🙏🙏

  • @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k
    @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k 4 часа назад +16

    Allah yasa mafarki yake ba halin zai nuna mata ba😅😅😅😅dan Wallahi daya burgeni😂

  • @ibrahimvandi4699
    @ibrahimvandi4699 4 часа назад +44

    Duk wanda yakeso maryam tasha wahala ya min like

  • @ahmedbature5608
    @ahmedbature5608 Час назад +4

    Don Allah kada shirinnan ya cutar da Maryam don tayi halacci domin in aka muzguna mata to lallai mata zasu kara tsanar kishiya kunga wasan kwaikwayo bai bada tarbiyar data kamata ba.

  • @AishaBaba-bl9fz
    @AishaBaba-bl9fz 3 часа назад +20

    Yanzu ba za'aci abincin nan ba har sai wani satin ya lalace,,😂 ynz haka zaka bar mar'atussaliha a tsaye mai makon a bari ta zauna😢😢😢 gaskiya ba'a dubata ba😂😂😂

  • @abdulrahmanmuhammad2094
    @abdulrahmanmuhammad2094 3 часа назад +6

    ❤❤❤Mallam Aminu Saira, Allah yakara basira❤❤❤

  • @SakinaMande-i1m
    @SakinaMande-i1m 3 часа назад +3

    Masha Allah mu masoyan Dr.Asiya muna tayata murna Idan ansamu yan2 mace Dana miji asakawa macen sunana, Idan macene sunana xa saka Idan namiji ne asaka mishi sunan manya, Allah saukeki lfy, dama dai uwargidan kikafara gayawa saitayi mishi albishir , amman hakan ma yayi kinyi daidai,kici gaba da nunawa mijinki kulawa kamar tsohuwar matarshi, kaikuma mlm aminu saira karage tallen Nan, karkaja muyimaka tawaye kamar yanda mukayiwa Ixxar so😞

  • @hgabonfans7775
    @hgabonfans7775 4 часа назад +15

    Yakamata acire wanan tallar mu film mukazo kallo bah add bah

  • @rabiahibrahim7964
    @rabiahibrahim7964 3 часа назад +21

    Rabo na da kallon labarina harna manta
    Amma yau nazo ganin gulman yadda za ayi maganin maryam

    • @RuqayyaAdamu-j1v
      @RuqayyaAdamu-j1v 2 часа назад

      Wlhi nidake 1 nima nadade bangani ba

    • @AboukarboulamaZara
      @AboukarboulamaZara 2 часа назад

      😂😂😂😂

    • @AminaAbdulaziz-e6c
      @AminaAbdulaziz-e6c 2 часа назад

      Wlh nima haka sister rabona da kallo tun lkcn da Iyalain mainasara sukayi hatsari anata tunanin yadda za a fada mishi

    • @RuqayyaAdamu-j1v
      @RuqayyaAdamu-j1v 2 часа назад

      @@AminaAbdulaziz-e6c waikinfi ni ai nitun Inda maryam tayi ɓari nadaina kallo sai tau

  • @AbdoulahiAdam-p5z
    @AbdoulahiAdam-p5z 3 часа назад +2

    Macha Allah alhamdu lilah yayi kyau Director Allah ya kara basira Alfarmar annabi Mahamadou S A W Dr assiya yayi kyau sosai wlh ❤❤❤moujidadi

  • @SakinaMusa-n5z
    @SakinaMusa-n5z 3 часа назад +7

    dan Allah maryan takara daukarwanka lashe dashadda dan Allah aminu saira

  • @Sir_Dynamic
    @Sir_Dynamic 3 часа назад +3

    Wannan jakin tallen yayi yawaa dan Allah. Habaaa. Shirme ne wannan wallahi

  • @aishaabdulaziz9462
    @aishaabdulaziz9462 3 часа назад +5

    Duk wanda ya gane wannan mafarki ne yayi min like

    • @AnissaSanda
      @AnissaSanda 2 часа назад +2

      Insha'allahou ba mafarki bane 😂😂

  • @shamsudeenfkr
    @shamsudeenfkr 4 часа назад +10

    Gaskiya A Cikin Wannan Film din Akwai Wa'azantar wa Kuma Yana Koyar Abubu Masu Amfani Sosai

  • @PaulinePigak
    @PaulinePigak 2 часа назад +4

    Watching from Côte d'Ivoire

  • @musaaliyumusa6030
    @musaaliyumusa6030 Час назад

    Watching from china thank you 🥰👍

  • @SANIUMAR-SULEIMAN
    @SANIUMAR-SULEIMAN 3 часа назад +6

    Gaskiya tallan yana yawa wlh. Kuna Bata mana Rai dayawa yakamata ku gyara

  • @Pheenart
    @Pheenart Час назад +2

    Masha Allah, Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ InshaAllah Maryam is just dreaming this will never happen to her she didn't deserve this from her husband for all the sacrifice she do pls director don't make us angry😢😢😢 team Mariam let us joined hand

  • @FiddausiAbdullahi-k6v
    @FiddausiAbdullahi-k6v 3 часа назад +3

    Masha Allah Aminu Saira Allah y qara basira film dinka Yana kyau sosai good job

  • @IbrahimOkasha-w5i
    @IbrahimOkasha-w5i 51 минуту назад

    Allah yakara basira alfarmar
    Annabi Muhammad saw amern

  • @hassanamammansule
    @hassanamammansule 3 часа назад +9

    Madallah Wanda yakiji bayaki ganiba allah yajazamanin mar atussalihat kadanma kikagani waya fadamiki namiji Dan goyone

  • @AshkAbrhem
    @AshkAbrhem 23 минуты назад

    Macha allah gaskiya muna godiya sosai ❤❤❤❤

  • @AishaMuhammadKabir-sj5dq
    @AishaMuhammadKabir-sj5dq 4 часа назад +2

    🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤masha Allah muna godiya wllh 🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 Час назад +2

    Rangila yacire wannan gashin bakin please, yadaina karkata hula kamar dan amshin shata😂😂😂😂😂

  • @Hajiabigbig
    @Hajiabigbig 4 часа назад +5

    صلى الله عليه وسلم يا رسول الله

  • @abduljika5043
    @abduljika5043 4 часа назад +10

    Aminu saira baka yiwa Maryam adalci ba gaskiya

    • @GggGg-r6f
      @GggGg-r6f 4 часа назад

      Talkan minti gona😂

    • @mayakihadizadjibo9232
      @mayakihadizadjibo9232 4 часа назад

      Karda muyi gawwan yanke hukunci,i na fa zatan mafarki wani cikin su ke yi

  • @NanaAishaAbdullah-b2c
    @NanaAishaAbdullah-b2c 3 часа назад +14

    Witching from libiya🇱🇾Mai nasara ka burgeni wlh from Libiya

  • @AbubakarSadiqAbdullahi-s5x
    @AbubakarSadiqAbdullahi-s5x 3 часа назад +5

    Ya akayi lkc da Jamila taje duba nadiya ya ba ciki director a duba

  • @IbrahimHafsat-j2f
    @IbrahimHafsat-j2f 4 часа назад +8

    Ni da kishiya👉👉👉👉👉👈👈👈👈👈

  • @خديحةمحمد-ظ3ث
    @خديحةمحمد-ظ3ث День назад +15

    Kai wllh zuciyata har bukawa takiyi Allah yasa kar acimana mafarkine😢😂😂

  • @ZaharaddiniSaidu-g9y
    @ZaharaddiniSaidu-g9y 3 часа назад +3

    Allah sarki maryam har taban tausai

  • @SulemanAbdullahi-x1e
    @SulemanAbdullahi-x1e 3 часа назад +4

    Doctors Hasiya is dawm pretty in that white Abaya kamar yar india ❤

  • @abdullahiummuaymanabaraka1206
    @abdullahiummuaymanabaraka1206 2 часа назад +2

    Allahuma inni asaluka al jannah

  • @Habibukanyasalisu5660
    @Habibukanyasalisu5660 3 часа назад +5

    Gaskiya nura bakawa rangila kara

  • @YAYAMUSSA-t1q
    @YAYAMUSSA-t1q Час назад

    Watching from Cameroon 🇨🇲

  • @zainabmuhammad1577
    @zainabmuhammad1577 4 часа назад +5

    Yanzu maryam zata gane Annabi isah ba Dan Allah bane. Rijalu

  • @EnboyAbass-sx7bi
    @EnboyAbass-sx7bi 3 часа назад +2

    Masha allah alhamdulillah gaskiya film din nan yayi kyau amma rashi hai huwa deyiba agareku mata kikara hakuri diyata maryam allah kasa mudace dan soyayyar mu da annabi Muhammad s.a.w ❤❤🎉🎉

  • @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k
    @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k 3 часа назад +5

    Nifa kashe data ta nake nadaho 😂dan bazan iya da asarar data ba 😂hauka ake haba uncle Aminu saira kafa saurara mana yawwa

  • @MuhammadTukur-l4t
    @MuhammadTukur-l4t Час назад +1

    Justice for rangila 😂😂😂 ah duba lamarinshi 😂

  • @XainabAbba
    @XainabAbba 3 часа назад +4

    Ma Sha allah yanzun shiri zaiyikyau

  • @BalkisuAminu-x5h
    @BalkisuAminu-x5h 2 часа назад +1

    Abuja fa ba gwamna,ance gwamna yamusu afuwa, sedai Minister ko(nelsom wike yamusu afuwa kenan)

  • @HindatuBuhari
    @HindatuBuhari 3 часа назад +2

    Aminu saira😂😂😂karka.skamu kuka daga baya😢don farin cikinmu zaikoma baya

  • @ahmadsalisu9313
    @ahmadsalisu9313 Час назад +1

    ❤❤❤ Allah y aurar da mu Allah amin

  • @UsmanIdrisAbdullahi
    @UsmanIdrisAbdullahi 3 часа назад +6

    Ina cikin jamila yaje lkcn da taje gun nadiya

  • @AbdullahiIbrahimarhafke
    @AbdullahiIbrahimarhafke Час назад

    Masha Allah aminu saira and your entire team, make our night great today, there was a big lesson in this series which is enrolled in our life, for does that understand, thank you all good night 🥰🥰🥰🥰

  • @usmansunusibataiya5200
    @usmansunusibataiya5200 4 часа назад +5

    Ina cikin jamila bayan tazo fita daga prison, seem like harta haifeshi kenn?

  • @musagarba-r1l
    @musagarba-r1l 2 часа назад +1

    Allah ya kara wa Annabi Muhammad daraja dukkan na Annabi Yace Amin 🖊️

  • @ShamsiyyahHamza
    @ShamsiyyahHamza 3 часа назад +4

    Wai Maryam tashi tayi a dakinta ta bawa asiya ko yaya banganeba 😂😂😂

    • @OfficialDanta
      @OfficialDanta 3 часа назад +1

      Dakin mainasarane fah😂

    • @ShamsiyyahHamza
      @ShamsiyyahHamza 3 часа назад

      @OfficialDanta ohhhh yanzu na fayimta AI nayi tunani duk cikin salihancin Nata ne yasa ta barwa asiya dakin

  • @haidaraissoufabdoulaye1231
    @haidaraissoufabdoulaye1231 Час назад

    Mâcha allah ❤❤❤❤

  • @ZahraMuhammadMuhammad-b5v
    @ZahraMuhammadMuhammad-b5v 4 часа назад +7

    Dakin maryam aka bata aka chanzawa maryam nata😂

    • @habibadarah692
      @habibadarah692 2 часа назад

      Dakinsa neh fah

    • @AdamuRahmat-k4g
      @AdamuRahmat-k4g 2 часа назад

      A’a inaga bawai anbata shi permanent bane kawai dai shine MASTER BEDROOM duk wacce kwanan tane se taje dakin. Kinsan ynx amarci 🥰😀ake ci dole 24/7 amarya zata kasance acan

    • @faryderhabubakar3075
      @faryderhabubakar3075 2 часа назад

      Master bedroom

  • @TahirouAntarou
    @TahirouAntarou Час назад +1

    Allah sarki mariam labarina ❤❤❤

  • @center9ja142
    @center9ja142 3 часа назад +3

    Gaskiya tallan nan yayi yawa whl

  • @yatasuissaka8969
    @yatasuissaka8969 2 часа назад +1

    maryam don’t panic he/she laugh last laugh the best ❤❤❤❤❤

  • @fatimalawan37
    @fatimalawan37 2 часа назад +2

    Wata jakanta ka ce tasa aka dauki dakin maryam aka bawa dr Asiya Wallahi kamar Nashake wuyanka aminu Saira Wallahi bakinciki kamar zai kasheni sai kace agaske ne Aikin banza. Wayace muku ita maryam din dole sai an maida ita jaka har da kwace daki mtsww

    • @hauwasalehabdullahi40
      @hauwasalehabdullahi40 2 часа назад +1

      Calm down sis, wnn dakin mainasara ne wato turaka. Kin gane amma kowa tana da personal dakinta😅.

  • @abubakarmuhammad8668
    @abubakarmuhammad8668 2 часа назад

    Kai jama'a😅😂 bammu fara dan mudaina ba😅😂ASIYA nada ciki😮😅su Maryam ba mar'atussaliha ba ko meyene uban kishi ne zai kasheki wallahi😅😂😂 Ni namiji ne amma ina goyan bayan duk wani mai matukar kishin abunda yakeso❤🎉😊

  • @MahamadoukassoHabsatou
    @MahamadoukassoHabsatou 3 часа назад +3

    Ita maryam akan haya neh take saké dan kwali😅

  • @MansoorhabibudanNiger
    @MansoorhabibudanNiger 2 часа назад +1

    Gaskiya yau ba labarina muke kaloba talla muke kalo

  • @najaatuzayyanu6141
    @najaatuzayyanu6141 3 часа назад +3

    Dan girman allah kurage mana tallah ku karamana tsawon film

  • @MARYAMYAUMUHAMMAD-kj6kn
    @MARYAMYAUMUHAMMAD-kj6kn 3 часа назад +2

    Wanda yaji daɗin abudaza ayiwa mar, atussaliha yayimin like

  • @aishabuhari3838
    @aishabuhari3838 4 часа назад +3

    Namiji gangan 😂😂Maryam you nerve see anything 😂😂😂

  • @Nanah234
    @Nanah234 52 минуты назад

    Masha allah Allah ya kara basira 😂😂❤

  • @AishaBaba-bl9fz
    @AishaBaba-bl9fz 4 часа назад +5

    Talla har na minti 5😮 lallai Saira ka samu sana'a😂

  • @babangidamusa8464
    @babangidamusa8464 54 минуты назад

    Koda tanada rawar Kai sosae gaskiya na tausayama mata series wlh har cikin Raina kiris nayi mata kuka😢 Allah

  • @DgAsd-cq3gs
    @DgAsd-cq3gs 4 часа назад +4

    Wayyo Maryam bazakisan kinyi kuskureba sai nan gaba rijalu iykwan 😢😢😢

  • @RrRr-g5v5i
    @RrRr-g5v5i Час назад

    Masha Allah inajindadin fimdinnan I love you so much ❤❤❤❤❤❤❤ 12:27

  • @umarsalihu5467
    @umarsalihu5467 4 часа назад +4

    Maryama zaki gane rijalu ba abin yadda banr

  • @Habukarsadi-s6w
    @Habukarsadi-s6w 2 часа назад +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AbukwandemIbrahim
    @AbukwandemIbrahim 3 часа назад +2

    Nima a aiko man da naman sunan 😃😃😃

  • @AdamuIbrahimBarde
    @AdamuIbrahimBarde Час назад

    Watching from the Ghana Accra empire cement

  • @Aishalawal-c2d
    @Aishalawal-c2d 3 часа назад +3

    Lamarin rijalu abin tsoro Maryam kinshiga hannu😅