Ga babban zalunci Nan tunubu yanayi na kawo turawan french Nigeria Amma Dr bakwa magana shiyasa kullum idan kana bibiyar Media zakaga anfi sauraron albani da Jafar saboda sune suke wa,azi da abunda yake faruwa da zamanin da ake ciki Amma Dr kana magana akan wata qasa ai sai gida ya koshi Sannan ake bawa Dani Allah ya karawa Dr lfy da nisan kwana me albarka
Jazakallah khair yah sheikh

MASHA ALLAH
Shi maqaryaci kullum idan zaiyia magana sai Yayi qarya da ha inci da kazafi saboda abin da ya sabayine ALLAH YA KYAUTA