A DUNIYA KASHI NA 20

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 624

  • @ishaqjibrli6029
    @ishaqjibrli6029 3 года назад +3

    Masha Allahu allhamdulila ya Allah yakaraba sira

  • @ahmedsoliman4494
    @ahmedsoliman4494 3 года назад

    Wonderful hausa movie.... ALLAH...dai..ya Qara basira....In da rabbana....1love....

  • @jibrilsanihassan125
    @jibrilsanihassan125 3 года назад

    Kana baro Allahdai yakara basira wlh kana bungeni acikin wannan shirin

  • @charifaharounatv390
    @charifaharounatv390 3 года назад

    A duniya yayi wlh ni wlh ayanzu babu wani shiri dayake birgeni kamar aduniya wlh 👍

    • @UZAIRUABZ
      @UZAIRUABZ 3 года назад

      kalli wanan vidéo 📷 zai taimake ka sosai danna link din: ruclips.net/video/nbmwutqUxzM/видео.html

  • @abdoulmantakoula7545
    @abdoulmantakoula7545 3 года назад +9

    Slm gaskiya shirin aduniya yayi matikarbirgeni wallahi Allah yakara basira inayimuku fatan alkairi sunana jamil soja kanabato sai kayi

  • @abubakaryusuf9334
    @abubakaryusuf9334 3 года назад

    Allah dai yakara basira wlh shirinku Yana matukar kayatar Dani.... Musamman yadda ake xaro xance a wajen tijjani (Asase) cannavaro... In ana yaren Nan wlh hardawo baya nake in Kara kallan wajen

  • @usmantijani3828
    @usmantijani3828 3 года назад +1

    kuyi muna jin dadi 😃😃👍👍

  • @yusufadam724
    @yusufadam724 3 года назад

    Oh gaskiya wannan shiri na a duniya yana matuqar nishadan tar damu wllh allah ya qara basira

  • @bashbado692
    @bashbado692 3 года назад +3

    masha Allah ubangiji Allah yakara daukaka da basira 🇱🇾🤛

  • @masoyiabdullahi4851
    @masoyiabdullahi4851 3 года назад +3

    Allah y karabasira 👍👍🏻wllh inna jin dadin shirin nan sosai wllh

  • @salisuawal6101
    @salisuawal6101 3 года назад +1

    Kai wanna karan yayi Allah yakra basira

  • @alawlsqbuw3179
    @alawlsqbuw3179 3 года назад

    Hhhhhhhh masha allha aiki yanakyau oga allha yakar basira d daukaka

  • @phareedamaidawa7495
    @phareedamaidawa7495 3 года назад

    WAllahi Nakan samu kaina acikin farinciki and it's all because of the series and the characters but babu ya Abale,Canavaro and Dan lamma

  • @abdoulrachidrabiou4821
    @abdoulrachidrabiou4821 3 года назад

    Gaskiya yaw chiringa yayi matukar birgueni wlh allah kara basira amine

  • @bashiryau5500
    @bashiryau5500 3 года назад

    Kai Tijjani nawan kana wutafa!!! Wallahi ka burgeni Allah ya kara daukaka

  • @sanusihamza4170
    @sanusihamza4170 3 года назад

    Wow gaskiya wannan film din yayi Allah yakara basira

  • @hamisuaonetv4533
    @hamisuaonetv4533 3 года назад +2

    Allah ya kara basira
    Da kuma san Annabi ( S A W)

  • @kinghaneeftv5066
    @kinghaneeftv5066 3 года назад

    Topha My Boss Dole akaranta musu Kuma su Haddace😎

  • @mohamedismaelmohamed3210
    @mohamedismaelmohamed3210 3 года назад

    Nagode oga masha Allah gaskiya Allah ya kara basira da dauka ka Allah ya ja zamanin ka

  • @ibrahimabdallah6216
    @ibrahimabdallah6216 3 года назад

    Macha allah fatan alkhairi agareku baki daya allah ya kara basira tijjani asase

  • @muhammansani7684
    @muhammansani7684 3 года назад

    masha allah. Y'a allah yakara basira. oga allah y'a taimaka oga

  • @muhdjameelusman7956
    @muhdjameelusman7956 3 года назад

    Wai meyasa malam wa kata6a ba'a bashi power bane Gaskiya yakamata ace aikinshi yanayi ssai

  • @sahabimaitama7989
    @sahabimaitama7989 3 года назад

    Wow masha allahu Amma flim din nan yayi sosai wlh ina yin ku sosai da sosai indarabana

  • @kassimouabibou3232
    @kassimouabibou3232 3 года назад +5

    Gaskiya na wanna satin ya burgeni sosai, Allah Ubangiji ya Kara muku basira Amin!

  • @sadeeqabdullahi5922
    @sadeeqabdullahi5922 3 года назад

    seems I wach this firm this episode 20 is better than any hausa SERIES. gaskiya t.asasi you're really try kept up, sir allah ikara basira kuma allah I kareku da sharin mahassada ka masu bita da kulli, gsky wannam karantarwace mai kyau.
    it's sbojan8090

  • @adamoumaleka7496
    @adamoumaleka7496 3 года назад

    Slm barka Aiki oga tijani Asasi kana
    Kokari sosai Allah ya kara basira ameen wlh niday inajin dadi wanna
    Fadakarwa baabin dazance say dai nace inda rabbana ba wahala

  • @baharine3398
    @baharine3398 3 года назад

    gaskiya abin ya matukar burgeni Allah kara basira inda rabbana

  • @danmameajamaganadanmame2755
    @danmameajamaganadanmame2755 3 года назад

    Gaskiya wannan Shirin yayi matukar kyaw kuna farantamana wallahi Mina matukar godiya

    • @UZAIRUABZ
      @UZAIRUABZ 3 года назад

      kalli wanan vidéo 📷 zai taimake ka sosai danna link din: ruclips.net/video/nbmwutqUxzM/видео.html

  • @mmazaarewa7590
    @mmazaarewa7590 3 года назад

    Allah dae yabiya kanabaro Allah ya kara basira

  • @kinghaneeftv5066
    @kinghaneeftv5066 3 года назад

    Kai My BOSS wllh kana Burgine 😎😎😎😎😎

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608
    @fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 года назад

    🤣😂😅🤣😂😅
    INALILAHI WANNA ILAIHI RAJIUN 🤔🤔🤔🤔🤔
    WAI HAR SUN ZAMA MALAMAI
    MASU SALATIN ANABI😳😳😳
    صلى الله عليه وسلم 💓

  • @sirajidentv7724
    @sirajidentv7724 3 года назад

    allah yakara basira gaskiya anazubakalamai saimai ilimizagane

  • @safianou
    @safianou 3 года назад

    Macha allah godiya muke sosai 👍👍wly wannan y birgeni sosai wly Allah ya kara basira👍👍

  • @zamanitvlagos6653
    @zamanitvlagos6653 3 года назад +3

    Slm"gaskiya kashina ashirindin namma ya'kayatar. Allah yataimaka Yakima Kara fasaha

  • @mustaphasulaiman4028
    @mustaphasulaiman4028 3 года назад +1

    Kayi aduniya wlh se oga ina da rabbana

  • @charifaharounatv390
    @charifaharounatv390 3 года назад +1

    Masha allh ina jin dadin wanan shiri naku wlh

  • @zamanitvlagos6653
    @zamanitvlagos6653 3 года назад

    wurin ya'kawatarfaaa..saboda nayitinanin sama gidan wuta ko'sabanin haka amma sai'naga abinda banzataba..Allah Kara fasaha saga freedom boy smooth Lion binnin ikko♥️👍

  • @Bn_Abdulmumin39
    @Bn_Abdulmumin39 3 года назад

    Allah yakara basira gaskiya wannan series din yayi wallahi

  • @tawagarmaaikisaw5793
    @tawagarmaaikisaw5793 3 года назад

    Masha Allah gaskiya shiri yayi amma da gyara cannavaro dayake Zaria ya akai yariga jamian tsaro zuwa gidan

  • @djamiloulawali
    @djamiloulawali 3 года назад +5

    Gaskiya yayi kaiw ina san film kin nan wanllahi Allah

  • @nuhusahreef4065
    @nuhusahreef4065 3 года назад

    Masha allha da nuhu Côté d'Ivoire

  • @abdallahzakari4504
    @abdallahzakari4504 3 года назад +1

    😀 akaramaka lahu kana baro😁😁
    allah kara basira
    tout le monde

  • @sunusiumar3597
    @sunusiumar3597 3 года назад +4

    Muna godiya,amma ga shawara ,me yasa aka ragewa malam Waka taba karfi,anki nuna mana kurin da yakeyi zai nakasa mutum,ya kamata a kara masa karfi,a nuna misali akan wani aikinsa ya faru akan wani.

    • @danhausa1998
      @danhausa1998 3 года назад +1

      🤗gaskiyani

    • @khamisushuaibumansur8069
      @khamisushuaibumansur8069 3 года назад +1

      Ya kamata anuna mana power sa sbd yn cika baki da yaw

    • @sunusiumar3597
      @sunusiumar3597 3 года назад +1

      Gaskiya ne cika bakinsan ya tashi a iska kenan,hakan zaisa shirin ya kara armashi

    • @Amira-vi1pb
      @Amira-vi1pb 3 года назад +1

      @@sunusiumar3597 yayi

    • @issakaaboubacarozil3367
      @issakaaboubacarozil3367 3 года назад +1

      A gaskiya muna jin dadin shirin na dari busa dari💪💪💪

  • @mahamoudmatameye4410
    @mahamoudmatameye4410 3 года назад +4

    masha Allah 👍👍👍👍🇳🇪🇱🇾 idarabbana???????

  • @ashantiahamad7290
    @ashantiahamad7290 3 года назад

    Gaskiya yakamata kusan fawasakukeyi amma wlh ran tsuwar tayi yawa

  • @hafsatabubakar240
    @hafsatabubakar240 3 года назад +4

    Masha'allah Muna gdy Allah yaqara temako

  • @susumuhammad837
    @susumuhammad837 3 года назад +1

    Masha allah asases kana 🔥🔥🔥 allah yakara basira

  • @mahmudmusbah3589
    @mahmudmusbah3589 3 года назад

    Agaskiya wanan series shine mafi kyau da ban kayi agareni wish you all the best my man tijjani

  • @aliyusgida9997
    @aliyusgida9997 Год назад

    Gaskiya kanabaro Kai duniya ne masha Allah ❤️🙏🏼

  • @hauwausani4619
    @hauwausani4619 3 года назад

    Gaskiya mungode sosai allah yakara basira 😘😘

  • @salmamusa7510
    @salmamusa7510 3 года назад +4

    Wow gsky wannan episode din ya burge ni nice job 👍 my guys ina yinku Allah ya kara daukaka love you all 😍

  • @zainabhassan8724
    @zainabhassan8724 Год назад

    Aduniya duniyace very very interesting tijjani kaburgeni❤❤❤❤

  • @usmanabubakar6983
    @usmanabubakar6983 3 года назад

    Gaskiya bamuji dadin abin da akai mana ba sabo da yau sati hudu ke nan har yanzu ba,a saki 21 ba kuma kayi mana alkawarin xaka saki sati biyu meya farune # usinbaba Aliko oil tarauni#

  • @akremmrabti8243
    @akremmrabti8243 3 года назад

    Gaskiya wanan fim din bai taba burgeni ba kamar yau wly Allah ya kyara daukaka da basira

  • @alfrednelson6370
    @alfrednelson6370 3 года назад

    Slm Allah ya Kara Basira canabaro in da rabbana

  • @abkhtr3859
    @abkhtr3859 3 года назад

    Gaskia na yau yafi kowanne dadi allah ya qara basira

  • @avdulonetv7548
    @avdulonetv7548 3 года назад +5

    Gsky kuna burgeni sosae, sbd kuna cika alqawari Allah y qara basira akan aikin ku 🙏

  • @habibamuhammad4110
    @habibamuhammad4110 3 года назад

    Muna gdy sosoi Allah yakara basara ameeen

  • @aminatuaminatu1255
    @aminatuaminatu1255 3 года назад

    wow munji dadin pilm din nan Sosai dg nan libya👍👍🥰🥰🥰🇱🇾🇱🇾🇱🇾

  • @pricearabian5869
    @pricearabian5869 3 года назад

    Mashallah gaskiya aduniya yanayi Allah yakara taimakawa ameen

  • @mustapahsuleman4642
    @mustapahsuleman4642 3 года назад

    Inda rabbana bawa Hala💪💪🇳🇪🇳🇬

  • @mansoorhusaini3769
    @mansoorhusaini3769 3 года назад

    Gaskiya fim dinku na birge ni sosai
    Allah yakara basira da daukaka

  • @habibamujittaba7788
    @habibamujittaba7788 3 года назад +1

    Wayo Allah gidan kanabaro👍🤣Masha is gasakiya mugoda sosoi

  • @fatimayakubuzahra7834
    @fatimayakubuzahra7834 3 года назад +11

    Am fatima from lagos gaskiya fimdin nan Yana da dadi Allah yakara basira inda rabbana

  • @babanaswan4099
    @babanaswan4099 3 года назад

    Yayi kyau, na wala da wannan shirin. A cigaba da kokartawa

  • @auwalaliyu1400
    @auwalaliyu1400 3 года назад +1

    Wow gaskiya yayi kyau

  • @badamasisule2480
    @badamasisule2480 3 года назад

    Allah dai yabiya kanabaro dan mama ne fa amma kanwar dan mama yaza ayi da ita

  • @yusifsileman5560
    @yusifsileman5560 3 года назад

    Waw Yaya tijani Allah Kara basira

  • @rahamalawanmusa5422
    @rahamalawanmusa5422 3 года назад

    Mashallah Allah yakara.basira.Ramani.daga.saudiya

  • @saadatulabaran4781
    @saadatulabaran4781 3 года назад

    Waw masha Allah kara basira kuna kokakari sosai❤

  • @samirakasim7983
    @samirakasim7983 3 года назад

    Lallai mutumina kana wuta, to be sincere film din a duniya yabada ma'ana, Allah ya taimaka Asase, @ Samira lasim😍

  • @aminuabbaadam2124
    @aminuabbaadam2124 3 года назад +3

    Allah ya kara basira ogah Tijjani

  • @sadiaau6446
    @sadiaau6446 3 года назад +1

    Wow wow Masha Allah Allah ya Kara basira

  • @ibrahimmahamadou5517
    @ibrahimmahamadou5517 3 года назад +3

    Masha Allah ya karka basira Amen 🤲🤲🤲

  • @arewayoutuber7644
    @arewayoutuber7644 3 года назад

    Best episode so far dashi dai first episode Gaskia.. fatan alkairi tijjani asasi. ALLAH ya kara bisira ameen. Wato bala’in yafi karfin Danbasi kawai ya ware 😂

  • @meenalrufaimuhammad2383
    @meenalrufaimuhammad2383 3 года назад

    Allah ykara basira da daukaka

  • @nasiruabdullahi4957
    @nasiruabdullahi4957 3 года назад

    Wannan episode din Yana daga cikin best epusode wallahi, Allah ya Kara basira

  • @aliyumustapha3320
    @aliyumustapha3320 3 года назад

    Wai Dan Allah meyasa har yanzu an kasa saka ciga ban wanan

  • @abdouzanginazangina3497
    @abdouzanginazangina3497 3 года назад +3

    masha Allah
    gaskiya yau gilm dinnan yamin kyau sosai wow

  • @meenatabdul9733
    @meenatabdul9733 3 года назад

    Gaskiya kunayi munajin jin dadi
    Kanabaro inda Rabbana Babu wahala

  • @boubeharouna6086
    @boubeharouna6086 3 года назад

    Gaskiya film kin aduniya ta haddou ina goyan bayankou

  • @theonlybrahim6687
    @theonlybrahim6687 3 года назад

    😂😂😂😂😂😂gaskiya Nasha matikar dariya a wannan épisode din wajen zikiri

  • @marcazmarcaz474
    @marcazmarcaz474 3 года назад +3

    a. duniya. allah. yakra. basira. bamaiyi. sy. allah. kare. nine. nakou. moubark. sani. libiya. 🌷

  • @hamisunarikorau11
    @hamisunarikorau11 3 года назад

    Gaskia muna godiya.inda rabana

  • @samailajoesimon6842
    @samailajoesimon6842 3 года назад

    Gaskiya da dan bassi da yaron malam suna birgé ni. AKwai ilimi

  • @murtalanaseermahmudkabo2676
    @murtalanaseermahmudkabo2676 3 года назад +1

    Masha Allah,
    Allah yakara basira.

  • @hassanasaidu3683
    @hassanasaidu3683 3 года назад

    Wow film natakara kyau Allah ya Kara daukaka zinariyar hausa

  • @ummeesaad5352
    @ummeesaad5352 3 года назад

    Masha allah munajin dadin wanna shiri aduniya

  • @slm1629
    @slm1629 3 года назад

    Masha allah allah ya timaka yabada saa inayinku

  • @aishaumarrufai7307
    @aishaumarrufai7307 3 года назад +3

    😂😂😂Y Allah chai dis episode wan kill me wasallallahu😂 inda rabbana canavaro for life😇

  • @aishamuhammadaudi9288
    @aishamuhammadaudi9288 2 года назад

    Wlh ban taba kallon me dadin na yau ba.
    Yau kuma kana baro ya zama malam🤣🤣🤣.🇸🇦🇳🇬

  • @abacheissa4027
    @abacheissa4027 3 года назад +1

    Masha Allah tbrkan rahamane Allah ya ƙara bisira

  • @khairatsalis6877
    @khairatsalis6877 3 года назад +2

    Masha Allah ba karya

  • @issasouleyoumar8440
    @issasouleyoumar8440 3 года назад

    Allah yakara basira kanabaro👑

  • @jamcybabysuleiman9914
    @jamcybabysuleiman9914 3 года назад

    Masha Allahu 😍😍😍😍💯💯💯💯❤🙌🙌🙌Allah yaqara basira 🙌🙌👌inda rabbanaaa

  • @sulaimantukur5749
    @sulaimantukur5749 3 года назад

    Allah yakara fahimta jama'ar adoniya .mussamma tijjani assas

  • @isahabubakardarulshafa8265
    @isahabubakardarulshafa8265 3 года назад

    Gaskiy a douniya flm yayi

  • @fatimaabdullahi4456
    @fatimaabdullahi4456 3 года назад

    Masha Allah film yayi kyau sosai Allah yakara basira

  • @jamiloubadararou5292
    @jamiloubadararou5292 3 года назад

    KUNAYIMUNAJIDIDI dakubarisefahi allah yakerabasira mugoda

  • @hamisuaonetv4533
    @hamisuaonetv4533 3 года назад

    Wlhi Har so nake sati ya zagayo saboda Ina matukar kallon Wannan Shirin A Duniya