The most thrilling episode of the series, Yaron Mallam have been introduced to a new gang leader... @KannywoodEmpire @hausatimenews @maikwaimovies602
Ina ganin wannan series film din naku shine zai dauki award a wannan shekara domin gaskiya rayuwar al’ummar mu gaba daya kuka dakko yana da kyau sosai Allah ya kara muku basira wallahi wannan film din shine ya kamata a haska a london da fassara turanci domin film din ya bugu sosai matuka Allah ya kara muku basira da daukaka
Ni dai shekara goma baya banga film mai kyau din wannan ba ko dadin kowa albarka kai ko gidan badamasi albarka film din asalin rayuwar mu ta yau ya nuna
Aslm nine de naku masoyi meka sancewa Da wannan shiri naku A koda yaushe innajin dadin shirin wllh kamar A gaske nake ganin Abin wllh Se de ya kamata ku din karamana time ⌚ A film🎦 din wllh ngd
@@sadeeqsak eh, ba haka suke BA, Makarantaun Allo gurine da ake bayar da ilimin Addini da tarbiyya ta musulunci, ba koyar da ta'addanci ba , amma shi wannan Marubucin film din da wadanda suke yi masa aiki a screen suna nuna mana irin mummunan fahimtar da suka yiwa karatun allo da koyarwar musulunci, da kuma irin mugun nufinsu ga masu koyar da addini, amma ,sujira ranar da za suhadu da fishin Allah akan su anan duniya ko a lahira .. Ina da tambaya : ! Wai shin masifar da muke cikinta na talauci da xalunci da cin amana yau a Nigeria ,Daliban makarantun allo ne suka yi graduating suka zama : president, minister, senator, governor, .....manyan ma aikatan gombnati, suka saci kudin talakawa suka yi watanda da su suka bar talaka ko kuma Nigerians cikin qunci da masifa? Ka nuna min daya daga cikin su Wanda graduate ne from tsangaya schools kuma yayi amfani da wannan certificate wajen zama wani Abu a Nigeria har ya handami dukiyan alumma, ya jefasu a waNi hali? A qarshe,! Wallahy jama'a mu kiyaye kan mu, mu dena Rusa kan mu da kan mu muna muzanta kan mu wai da sunan Nishadantarwa da film or comedy don burgewa ko samun kudi, alhali kuma muna yiyawa makiyan mu (yahudawa) aiki ne na yakan musulunci da ala'dun mu. Allah ya shiryemu, نسأل الله أن يهدينا سواء السبيل ويحفظنا من كيدهم
Ina ganin wannan series film din naku shine zai dauki award a wannan shekara domin gaskiya rayuwar al’ummar mu gaba daya kuka dakko yana da kyau sosai Allah ya kara muku basira wallahi wannan film din shine ya kamata a haska a london da fassara turanci domin film din ya bugu sosai matuka Allah ya kara muku basira da daukaka
Masha Allah, kamar wacce rana shirin zai dinga fitowa ?
😭😂😂🥰
MASHLL. ALLH
Yayi
Wannan kwagilace
Ta yahudawa
Don WALAKANTA MAKARANTU
ADDINI
ALLAH YAISA
Mai wala
Ojo kana birgeni
A gaskiya wannan shere yaye matukar burgine so sai allah yakara basira
Wow am impressed 🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭 🇬🇭
Kaskiya fa yaran lamma bakarya fa kwaron ne wallahi allah kai yaran lamma
Masha Allah, Amma aranar yaushe zamu na samun wannan Shirin naku mai dadi
Ranar LARABA 8 :00 NA dare KOWACCE LARABA
muna gdy sosai Allah yakara basirah da daukaka ameen amee
Masha Allah ya saka d alkairi
Gaskiya One muna godia
Gaskiya nadade bankalli fimdin da yabburgeniba kamar wannan
Allah yakara basira
Allah kara basira
Macha Allah Allah ya kara basira gaskiya wannan chirin ya birgeni sosai sosai fatan alheri
Masha Allah Very good film
Thank you
Gaskiya naji dadin wannan series yayi kyau sosai Masha'Allah ❤️💯
Mungode
Masha allahu yayi kyau sosai💪💪💪
Masha Allah
Masha.allah
Gaskiya ba yan gidan badamasi a fa kwana 90 banga wani film series dayamin kyau kamar Wanan ba story line din yayi
Ni dai shekara goma baya banga film mai kyau din wannan ba ko dadin kowa albarka kai ko gidan badamasi albarka film din asalin rayuwar mu ta yau ya nuna
Omer Mohamed gaskiya ne tunda yana nuna wasu gurba tatun malamai masu sa axagi nagaskiya bah
🇱🇾🇱🇾🇱🇾
Aslm nine de naku masoyi meka sancewa Da wannan shiri naku A koda yaushe innajin dadin shirin wllh kamar A gaske nake ganin Abin wllh Se de ya kamata ku din karamana time ⌚ A film🎦 din wllh ngd
Yayi macha allah ogah damisa Allah ya taimaka yakara daukaka
Amin ya ALLAH
Gaskia film yaya sosay allha ya gara basira 😘😘
Amin ya ALLAH
Mungode wareef
Masha Allah gsky yyi kyeu sosae amma kamar bai kareba
Bai kareba said Ranar LARABA
Wannan film yayi
Awesome
Masha Allah
Macha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
Masha allah
Masha Allah angai da Sunusi edits...,,,,,,,😀
Thanks mallam kabiru
💖💖💖❤️❤️
Radliou
Good 80.000000000
Good luck
MASH allah yauhe xamuga Na gaban
Thank you
❤❤❤🎉🎉
Masha Allah yayi 👍👍
Mungode
Allah bless
Nice movie 👍👍👍
❤❤❤❤
Nabali.
Allah kashirya masu Hali lrin haka
❤
Allah ya qara basira
Macha allha ❤️❤️
Macha Allah
Yes
ما شاء الله تبارك الله
Mungode
❤️💕❤️💕👍🇳🇪💯
A diniya
Dam baba
Wannan ba malamine mai Bada karatu bane daidai a ce n'a subbu
Salm Mie yasa ba aduniya
👍👍👍
Gaskiya wanan shirin yanada matukar ma'ana duba da yanda al'ummah suka lalace suka zama abin tsoro baga almajirai ba baga gamo garin mutane ba tabass abinda yake faruwa kenan a Nigeria
Gaskiyane
🍦🍦🍦
gachinan na gumu wallahyi abin tsantsani
Wannan BA komai bane illa cin mutuncin makarantun Allo da karantarwar addini, amma kuyi abinda za kuyi Allah yananan
Kana nupin ba haka makarantun Allon suke bane?
@@sadeeqsak eh, ba haka suke BA,
Makarantaun Allo gurine da ake bayar da ilimin Addini da tarbiyya ta musulunci, ba koyar da ta'addanci ba , amma shi wannan Marubucin film din da wadanda suke yi masa aiki a screen suna nuna mana irin mummunan fahimtar da suka yiwa karatun allo da koyarwar musulunci, da kuma irin mugun nufinsu ga masu koyar da addini, amma ,sujira ranar da za suhadu da fishin Allah akan su anan duniya ko a lahira ..
Ina da tambaya : ! Wai shin masifar da muke cikinta na talauci da xalunci da cin amana yau a Nigeria ,Daliban makarantun allo ne suka yi graduating suka zama : president, minister, senator, governor, .....manyan ma aikatan gombnati, suka saci kudin talakawa suka yi watanda da su suka bar talaka ko kuma Nigerians cikin qunci da masifa? Ka nuna min daya daga cikin su Wanda graduate ne from tsangaya schools kuma yayi amfani da wannan certificate wajen zama wani Abu a Nigeria har ya handami dukiyan alumma, ya jefasu a waNi hali?
A qarshe,! Wallahy jama'a mu kiyaye kan mu, mu dena Rusa kan mu da kan mu muna muzanta kan mu wai da sunan Nishadantarwa da film or comedy don burgewa ko samun kudi, alhali kuma muna yiyawa makiyan mu (yahudawa) aiki ne na yakan musulunci da ala'dun mu.
Allah ya shiryemu, نسأل الله أن يهدينا سواء السبيل ويحفظنا من كيدهم
Maganarka gskyne Allah yasaka da alkairi
Mazafama
Mato
KANABARO, yaza ayi ka bashi AK- ? Domin aikin AK- shine yafi zafi:
Damisa gaskiya anan ya birgeni sosai, Allah ya kara basira
Amin ya ALLAH mungode
Slm gaskiya tijjani naji dadin wannan Shirin sosai
Alhamdulillah ina godiya
Aikinkuna kyau Allah kara hazaka
Masha allah 👍👍👍👍👍👍👍
Adan
Keep it up really appreciate wlh
good
Yanayi wly
Namata dundu tai haraswa😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Nice
Indara RABBANA..hhhhhhhhhh
Yayi kyeu sosai
Mungode
Assalamu akaikum warahamatullah amma gaskiya najima ban kalli shirin da y burgeni ba kamar wannan , tambaya anan shine yaushe za achigaba da shirin?
Ranar LARABA 8:00 NA dare duk sati
💯 A scout at home.
👍👍👍🤲🖤
Beyiba miyasa babo magana aorare dababandaban
Ni mustapha zezo gyaranya inai maka fatan alkhairi yaron mallam wato m bala
🤔🤔🤔🤔🤔🤔♥️♥️♥️♥️
Hakan da kyau
Yaron malan kuna burgeni
❤ hi
😂😂😊
Allah yaqara basira
Thank you
Ina akabar gidan mala? Megida kanabaro
Aslm wai wace rana kuke saka shirin
👍👍👍👍👍💔💔
Fatan alkairi 👌
Mungode
Gani gawane dai 😍☺️🤔😜
Shirin wanan ya burge ni sosai😇🇳🇪
Migida Asasi inaso asani Dan Allah nadadi inason inma magana nakasa please kataimakamin kamar yanda Allah ya taimakika🙏🙏🙏
Bamatsala ZA a duba
Sai kajini
@@ZinariyaHausaTV OK migida inasauraranka Allah yakara kusanchi da annabi Muhammad🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@@dayyabhassandhd3662 sallalahu Alaihi wasalman
macha allahu
Thank you
Ahah ya isa
Thanks
Yayi sosai
Thank you
Bonsoir ça va
Ranar yaushe ake sauke shi
LARABA 8:00 NA dare
Masha Allah mugode
Muna godiya
💯💯💯
Thank you
75inches
👹
Kai shiri na kyau fah
Mungode
Ya kamata ku cire wannan ads en
Okay mungode
Yayi kau
Thank you
Wow 😍😍😍😍
Mungode jamcy
Amma Muna tayi maka comment baka raplayin se mata ko
Bilal
Good video
Thank you
Nice
Mungode
Mungode
Allah yajagora
aduniya 27
Gsky ban tabagani serie me ban shawa kamar wannan