Kwana Casa'in | Kashi Na Goma (10) | AREWA24

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 янв 2025

Комментарии • 196

  • @AnnoyedBiscuits-wu8el
    @AnnoyedBiscuits-wu8el 7 месяцев назад

    Agaskiya inajin dadin shirye shiryen ku Allah ya Kara basira nine naku masa.ud Faisal Abu in abj

  • @fatumaahmed2761
    @fatumaahmed2761 5 лет назад +2

    Aikin ku yana kyau tacha arewa 24 allah kara basira

  • @ukashassrimaye9592
    @ukashassrimaye9592 5 лет назад +4

    Gaskiya wasan yana kyau kwarai da gaske Arewa24 muna godiya👏

  • @abuauwal8543
    @abuauwal8543 5 лет назад

    Ina matuqar Jin dadin wannan shirin sosai kuma jarumai suna qoqari Allah yaqara basira

  • @amiroumusa5730
    @amiroumusa5730 5 лет назад +1

    jinjina tabangirma arewa 24 Allah yakara basira

  • @abrakaabraka3737
    @abrakaabraka3737 5 лет назад +4

    Muna godia da patan anYi Sallah Lapia
    Allah Ya qara basira

  • @oumarmoctar4541
    @oumarmoctar4541 5 лет назад +4

    Gaskiya muna godiya Allah ya kara Bassira

  • @whizking3947
    @whizking3947 5 лет назад +5

    Thanks so mucmuch arewa24.am so excited for hw u guys keep us intertianed..may almight be with u guys forever.from ali modu from.UAE.

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 Год назад

    I felt so much love to watch this movie, I love Salma, the governor daughter, she is very silent girl, she always saying the trued about her parents.

  • @nancyabdulhameed9753
    @nancyabdulhameed9753 5 лет назад +2

    Hhhhh I really love you Abba kace wai basauki dan Allah karkasa chikina yaiciwu

  • @nanakhadeejah3184
    @nanakhadeejah3184 5 лет назад +1

    masha Allah Arewa 24 Allah yakara basira

  • @mubarakrabiu5801
    @mubarakrabiu5801 5 лет назад +2

    Dakyau komai yana tafiya yanda yakamata allah yaqara basira Ameen.
    Salisu T Balarabe sannu da kokari inayiwa dukkan abokanan aiki jin jina

  • @adargidatv637
    @adargidatv637 5 лет назад +3

    Merci arewa 24 ina gaida kowa da ainahin sunan sa

  • @zainabnaje9301
    @zainabnaje9301 5 лет назад

    Masha allah tubari khallah allah ya temaka ya Kara basira

  • @talibouabdoulay5163
    @talibouabdoulay5163 5 лет назад +1

    Masha allah godiya muke muna muku fatan alkayri

  • @yarummayarumma4437
    @yarummayarumma4437 5 лет назад +1

    Kunayi inajindadi sosai Allah ya qara basira

  • @mousaagali4516
    @mousaagali4516 3 года назад

    Macha Allah chirin yayi wly

  • @idrissaagali9566
    @idrissaagali9566 5 лет назад +4

    Masha Allah muna godiya sako ne daga Idrissa Agali daga Libye tripoli

  • @yusufibrahimdankalinbo2593
    @yusufibrahimdankalinbo2593 5 лет назад +1

    shirin nann yana kayatar dani sosai da sosai allah yaka ra basira da daukka allah ya taimaka amin summa amin

  • @rashidamuhammad3933
    @rashidamuhammad3933 5 лет назад +2

    Allah yaqara basirq gsky munajinn dadinn shirinnaku salma n rayya my regard to u

  • @tarkonkaunafassarararewana5418
    @tarkonkaunafassarararewana5418 5 лет назад +3

    Alhamdulillah asiri yafara tonuwa 😀😀

  • @sanifalalu5893
    @sanifalalu5893 5 лет назад +3

    Gaskiya Rayya tatsallaki rijiya wallahi Allah nasu ace an haɗa maganin nan kawai dan inga yanda zata kaya tsakanin ta da shi 😂

  • @Almahdi1997
    @Almahdi1997 5 лет назад +4

    Gaskiya shirin nan ya na burgeni musamman ma chakwakiyar rayya da yawale da kuma salma yar gwamna da first lady

  • @abdulazizibrahim1738
    @abdulazizibrahim1738 5 лет назад +2

    Allah sarki ashe su sambo ana da gudu tabb lallai

  • @harunaoptimist9405
    @harunaoptimist9405 5 лет назад +2

    Hmmmmm congratulations sahabi , Rayya am really love you

  • @sanussiibrahim91
    @sanussiibrahim91 5 лет назад +1

    Gaskiya aikin ku yana kyau sosai 👍

  • @khadijasaeed1199
    @khadijasaeed1199 5 лет назад +2

    Masha.allah muna.godiya sosai

  • @hassanamuhammad2646
    @hassanamuhammad2646 4 года назад

    Gaisuwa ga sahabi da salma

  • @abakarhamissu9921
    @abakarhamissu9921 5 лет назад +1

    Allah ya kara bassira arewa24

  • @tahirabdullahi5625
    @tahirabdullahi5625 5 лет назад +3

    Aslm arewa24 inaimuku fatan alkairi fatana Allah yakara daukaka Dan Allah kudinga doramana nannan shirin misalin karfe 9:00 ko 8:30 badan komaiba saidan karfe 8:00 lokacine da wurare da yawa suke sallar isha🕌🕍🌃

  • @nayoussaabdulrazak7771
    @nayoussaabdulrazak7771 5 лет назад +1

    Very Nice arewa24

  • @abdulkadiralirahis9846
    @abdulkadiralirahis9846 5 лет назад +6

    Hhhhhh abba😂😂😂😂ba saukiii kahuta

  • @manssourdanbello7075
    @manssourdanbello7075 5 лет назад +5

    Gaskia yayi yayi

  • @AdamuAvasd
    @AdamuAvasd Год назад

    Brabo😅

  • @abubakarabdullahi1511
    @abubakarabdullahi1511 5 лет назад +10

    Gaskiya arewa bakwa kautamana wlh yakamata ace karfe 9pm na Sunday kudinga daura shi a RUclips

  • @issamohamed3078
    @issamohamed3078 5 лет назад +5

    Thanks arewa 24! Rayya manyan gari👏😂

  • @ikramlawal6798
    @ikramlawal6798 5 лет назад

    Good mungode sosai thanks you arewa24 😉 like

  • @martulasahabi9566
    @martulasahabi9566 4 года назад

    Kusakomana sababbi mana wannan tsohone

  • @abdoulkhan3046
    @abdoulkhan3046 5 лет назад +3

    Gaskiya ya kamata kuri sa mana shirin nan akan lokaci kamar yanda kuke sa dadin kowa bai kamata a ce sai ya kwana ba sannan kusa.

    • @abdoulkhan3046
      @abdoulkhan3046 5 лет назад

      @@idongaritv2919 Ban gane kullun sai munyi korafi ba!
      Shin kai kataba ganin nayi comment in banda yanzu?
      Kuma ko da muna yin ko rafin kullum dan adam ba ajizi ba ne?
      Dan mun tunatar kuma sai kaga lefin mu?

    • @dayyabhassandhd3662
      @dayyabhassandhd3662 5 лет назад

      Idon Gari TV ammawayachimusu dolisaisun dau alkawarindabazaso iyadaukaba kodi sunasusutabbatarmanada abindaturawasukichimanani na African time ni

  • @sagirauwal6735
    @sagirauwal6735 5 лет назад +3

    Gaskiya kuna taimakon jama'a

  • @زكرياءعبدالكركم
    @زكرياءعبدالكركم 2 года назад

    Masha Allah wlcm arewa 👏👏👏👏🙏

  • @tarkonkaunafassarararewana5418
    @tarkonkaunafassarararewana5418 5 лет назад +1

    Masha Allah muna godiya

  • @haowajibringama8927
    @haowajibringama8927 5 лет назад +1

    Muna gdy wlh sosai

  • @nigersanam337
    @nigersanam337 5 лет назад

    Allah yabade basira

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 5 лет назад +6

    hmm jiyan nan nayi tajira ashe sai yau

  • @hauwaharunasaudiarabia4221
    @hauwaharunasaudiarabia4221 5 лет назад +3

    Gaskiya Kunayi munajin dadi dakubari sehauchi

  • @buharisada4914
    @buharisada4914 5 лет назад +1

    Allah ykara basra

  • @hillibangi811
    @hillibangi811 2 года назад +1

    Hi good day po ask ko je veux ton avis sur les choses qu'on ne s'est pas fait attention à toi

  • @zainabpretty8198
    @zainabpretty8198 5 лет назад +3

    Gsky munajin dadin shiraru wanku muna tare daku 100%

  • @zarahbeauty9714
    @zarahbeauty9714 5 лет назад +2

    Wallahi yau Abba yayi bala'in bani dariya hhhhhhhhhh

  • @mansursani5514
    @mansursani5514 5 лет назад +2

    Malam falalu wannan ai ba gudu kakeba da wuri xa a kamaka

  • @muhammadkabirhilal3533
    @muhammadkabirhilal3533 5 лет назад +3

    Happy sallah to you all.
    Wannan shirin yanada citta wallahi

  • @adamyakub9883
    @adamyakub9883 5 лет назад

    Allah ya taimaki Malan wayyo dadi sahabina

  • @AliYuguda
    @AliYuguda 5 лет назад

    Ita dai matar gwamna daga ci sai ci bata gajiya da cin abinci. 😂😂😂

  • @ismailbena5352
    @ismailbena5352 5 лет назад +1

    Ina yimuku fatan alkhairi arewa

  • @fateemamustapha2020
    @fateemamustapha2020 5 лет назад +5

    kai hajiya irin wannan ci

  • @hafizbashir6963
    @hafizbashir6963 5 лет назад +3

    gaskiya Munajin dadin shirye-shiryenku musammama mutanan gaya

  • @haseebsaeedsadeeq6765
    @haseebsaeedsadeeq6765 5 лет назад +1

    Ina muku fatan Alkhaeri Arewa

  • @emmanuelwakama4611
    @emmanuelwakama4611 5 лет назад +2

    Khai anayi munajindadi

  • @abbagidagidamazata4923
    @abbagidagidamazata4923 5 лет назад +2

    Yayi kyau numgode

  • @Abu-Fateehat
    @Abu-Fateehat 5 лет назад

    Masha Allah
    Allah yakara daukaka

  • @musty4390
    @musty4390 5 лет назад +2

    Aiki yana kyau @arewa

  • @idrisboy7592
    @idrisboy7592 5 лет назад +4

    Yayi mungode

  • @samiramamadou2607
    @samiramamadou2607 5 лет назад +3

    Gaskiya Salma y’a n’a brigini

  • @aminaboukaribawa1069
    @aminaboukaribawa1069 4 года назад

    Bawan Allah sahabi

  • @alinamenj
    @alinamenj 5 лет назад +2

    Yawale 😂😂😂

  • @ahmadyusuf5845
    @ahmadyusuf5845 3 года назад

    Add a public comment...aslm nidai ina muku fatan alhairi.daga Bala achika

  • @dausybaby5599
    @dausybaby5599 5 лет назад +2

    Kunayi mijin dadi

  • @dayyabhassandhd3662
    @dayyabhassandhd3662 5 лет назад +8

    arewa 24 yakamatafa kusan mahimmanchin alkawarifa inkunsambazakurinkasa shirinnan ranan ladibakufadawa jama a yafisabida alkawarifakayani

    • @fatimausman7379
      @fatimausman7379 5 лет назад

      Gaskiyakam munabatalokaci munajira amma saimujishiru sai Monday

  • @ty-wu4ct
    @ty-wu4ct 5 лет назад

    Allah yataimaka

  • @muhammedfulani5168
    @muhammedfulani5168 5 лет назад +1

    Gsky ana mugun abu aqasannan allah ya kyauta

  • @muhammadavuabdullahi9174
    @muhammadavuabdullahi9174 3 года назад

    Assalamualaikum!!!
    Mai Nene yasa ba na samu kwana casa'in season 5 ko naduba????

  • @haseenadauda6085
    @haseenadauda6085 5 лет назад +2

    Tindirki aikin ka yana kyau

  • @abdulrahmanbello101
    @abdulrahmanbello101 5 лет назад +2

    Yayi kyau sosae

  • @khair-25
    @khair-25 5 лет назад +4

    hhhhh🤣😂muna godia

  • @zuwairaibrahim3067
    @zuwairaibrahim3067 5 лет назад +6

    Masha Allah nice one

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 5 лет назад +4

    Tab di shiri yayi kyau su oganniya rayya antsira barka rayya barka kin tsallake rijiya da baya

  • @fatimashafiuadamu2970
    @fatimashafiuadamu2970 5 лет назад

    4:45 wannan cin ta yayi yawa 😂😂

  • @musamuhammad2861
    @musamuhammad2861 Год назад

    Your welcome kwana chasa'in

  • @noorbaina5695
    @noorbaina5695 5 лет назад +2

    Alhmdulillah sahabi yasamu aiki

  • @Nada-39
    @Nada-39 5 лет назад

    سبحان الله
    والحمدالله
    ‏لا اله الا الله
    والله اكبر
    ولا حول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم
    استغفر الله العظيم
    اللهم صل وسلم على محمد
    🌴🌱🌾

  • @umarameenah8283
    @umarameenah8283 5 лет назад +1

    tbh i like this yohanna

  • @yasirmalan4531
    @yasirmalan4531 4 года назад

    Machu na 13

  • @zuwairaibrahim3067
    @zuwairaibrahim3067 5 лет назад +3

    Amma fa gsky naso ace rayya ta aure yawale😛

    • @mubarak7219
      @mubarak7219 5 лет назад

      Ameenah Sa,eed ae babanta bazae taba yadda ba

  • @fatimaahmed5504
    @fatimaahmed5504 5 лет назад +5

    Muna jin dadi fa

  • @adamouboube7635
    @adamouboube7635 5 лет назад +2

    Nice masha allah

  • @ahmadusman2897
    @ahmadusman2897 5 лет назад +1

    Anayi muna jindadi

  • @MudansiruLawalDangani-b6o
    @MudansiruLawalDangani-b6o 11 месяцев назад

    ❤❤❤

  • @ibrahimbangis6053
    @ibrahimbangis6053 5 лет назад +1

    Nice lanba 1

  • @babangidaibrahim5867
    @babangidaibrahim5867 5 лет назад

    ACI GABA DA BAMU NISHADI ANA TARE%

  • @ishaqharuna2733
    @ishaqharuna2733 5 лет назад +2

    Tab lallae wannan matar gomnan, dan allah ki rage ciye ciyen nan meye haka

  • @haseebsaeedsadeeq6765
    @haseebsaeedsadeeq6765 5 лет назад +1

    Falalu kana wuta

  • @muhmmuslimisa257
    @muhmmuslimisa257 5 лет назад

    Yawwa arewa muna gdy shimuki jura yafitu kuma madallah

  • @lawalsahura8463
    @lawalsahura8463 5 лет назад +2

    Hhhhhhhhh waikinada madubi kai abba

  • @srr6498
    @srr6498 3 года назад

    Mashallah

  • @kamalaminna13
    @kamalaminna13 5 лет назад +4

    😍😍😍😍

  • @billabouckamokhtar3459
    @billabouckamokhtar3459 5 лет назад

    Kaza gasace a frigo

  • @abbaniasscisse
    @abbaniasscisse 5 лет назад +1

    BARA"ATU ⭐

  • @khatizakhatiza3234
    @khatizakhatiza3234 5 лет назад

    woow🖒🖒🖒🖒🖒🖒🖒🖒❤❤

  • @yahayaisa3661
    @yahayaisa3661 5 лет назад +1

    Raiya arage munafurcidai