Naji dadin ganin wannan hiran, kuma Ina alfahari da gwarzontakan da kikayi wajen nuna ma duniya kanki. Wannan ba karamin taimakawa zaiyi ba wajen wayar kan al’umma, da kuma rage yaduwar cutan. Saboda mutane irinki ne aka samu raguwan cutan a cikin shekarunnan. Allah ya saka miki da alkhairi, kuma Allah ya kara miki lafiya❤❤
Mayar da cutan HIV sirri hatsari ne babba; domin yana sanya mutane suna cigaba da maidashi abun kyama, kuma yana hana mai cutar samun kuzari wajen neman lafiya.
Indan ka bayyana, kamfanin Usaid na America zasu baka aiki, Kuma zasu baka kudi, sannan zasu baka damar zuwar kasar su ka zauna, a cikin kankanin lokaci zaka yi kudi, rayuwar ka zata canza, wannan yasa suke bayyana wa. Wannan abinda tayi kamar contract ne, da gaske ne Amma Kuma aiki na na albashi
Allah Sarki Baiwar Allah Allah ya Baki lapiya
Gaskiya kinyi namijin kokari wuron bayyana kanki
Gaskiya ta bani tausayi wallahi, kuma ta birgeni akwai cututtukan da sukafi HIV matsala kuma ake saurin ɗaukar su sama da HIV irinsu Hepatitis B or C
Naji dadin ganin wannan hiran, kuma Ina alfahari da gwarzontakan da kikayi wajen nuna ma duniya kanki. Wannan ba karamin taimakawa zaiyi ba wajen wayar kan al’umma, da kuma rage yaduwar cutan.
Saboda mutane irinki ne aka samu raguwan cutan a cikin shekarunnan. Allah ya saka miki da alkhairi, kuma Allah ya kara miki lafiya❤❤
Allah yamana tsari
😭😭😭😭😭😭
😢😢😢😢😢😮
Wlh baki da tunani mai kyau kibarshi yazama Sirrinki
Mayar da cutan HIV sirri hatsari ne babba; domin yana sanya mutane suna cigaba da maidashi abun kyama, kuma yana hana mai cutar samun kuzari wajen neman lafiya.
Indan ka bayyana, kamfanin Usaid na America zasu baka aiki, Kuma zasu baka kudi, sannan zasu baka damar zuwar kasar su ka zauna, a cikin kankanin lokaci zaka yi kudi, rayuwar ka zata canza, wannan yasa suke bayyana wa. Wannan abinda tayi kamar contract ne, da gaske ne Amma Kuma aiki na na albashi
Shi cutar Ake kin bayyana wa lalle je Ka nemi ilimi my brother
BBC, Firan Bata cikaba
Ta wace hanya ta kamu da cutar HIV din?
Wannan bai kamata ya shafeka ba. Abunda ya shafe mu shine tana dauke da cutar, kuma ta fito ta wayar da kan al’umma.