Mansurah Isah ta ce ta taba fada da 'yan daba

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
    A wannan kashi na shida, matar fitaccen jarumin fina-finan Hausa Sani Danja wato Mansurah Isah ce, ta amsa tambayoyi da za su sa ku dariya ciki har da cewa "ta yi kiriniya da tana yarinya har da fada da 'yan daba.''
    Website: www.bbc.com/hausa
    Facebook: / bbchausa
    Instagram: / bbchausa
    Twitter: / bbchausa

Комментарии • 20