Aina'u Ade ta ce tana jin dadin yin tsegumi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 15 дек 2019
  • Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
    A wannan kashi na hudu, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa a Najeriya Aina'u Ade ce, ta amsa tambayoyi da za su sa ku dariya ciki har da cewa "mata idan ba su yi tsegumi ba, ba sa jin dadi."
    Website: www.bbc.com/hausa
    Facebook: / bbchausa
    Instagram: / bbchausa
    Twitter: / bbchausa

Комментарии •