Na girgiza @momee_gombe da na tambayi abubuwan da ba ta san na sansu ba.
HTML-код
- Опубликовано: 1 окт 2024
- Na girgiza @momee_gombe da na tambayi abubuwan da ba ta san na sansu ba.
Welcome to Hadiza Aliyu Gabon official RUclips Channel,Hadiza Aliyu Gabon who is also known as “Hadiza Gabon” is a Nigerian actress and filmmaker who acts in both Hausa (kannywood) and English (Nollywood) movies.
Facebook / adizatougabon
Instagram / adizatou
Twitter / adizatougabon
RUclips channel / @hadizagabonofficial
Hadiza Gabon also served as an ambassador to MTN Nigeria and indomie noodles company,she is an award winning actress who has won numerous awards home and abroad,one which is the 2013 BEST OF NOLLYWOOD AWARDS for “BEST ACTRESS “
#hadizaaliyugabon #hadizagabon #kannywood #hausafilms #movie #shorts #youtubeshorts #video #videos Subscribe For More Videos - Развлечения
Mommy Gombe was so real in answering her questions
Salut ma chérie Amenez nous Sanda svp
❤Tata Diza j'aimerais bien savoir comment est votre relation avec Nazir sarkin waka ???? Please ❤
Dan Allah akawo Amin farfesan waka
Bonjour ma chérie amené nous Ali nur
Aslm I do follow your program 😂all d way from the beginning of this show
But I also suggest if you can include sporting stuff in your question
I think it’s something good for us d Fans to know which sports our actor’s and actresses are supporting and also the team they are supporting in the particular sports 😅😅😅😅😅😅
I hope I made contribution
Warm Regard @gabon
Masha'Allah for a wonderful ending of this episode with momee Gombe, May Almighty Allah bless and guide the room... Also may we live to continue seeing more from you And our wonderful Actors & Actresses.
Gaskya munji dadin hira da wannan yar autan 😂
Haja hadiz Ali asamoumo safiyamousa
U
U
₩€
Cv
Masha Allah beautiful interview. Pls bring the legendary Ali Nuhu, Jamila nagudu, Nafisa
Pls bring the king of kannywood ALI NUHU
Like like like yeah yeah yeah 😂. Am not her fans gaskiya
All the best.
Amma ya kamata ki rinka temakawa kina kawo yaran mawaka masu tasowa, saboda Suma ki temaki caree nasu, ba wai sai mutum ya gama gwa-gwarmaya har ya zama Wani Abu ba kafin ki kawoshi...
Domin Kanana a yau, sune manya watarana.
Koba komai Hakan zai Kara miki wata kima a zuchiyar duk Wanda kika temaka, a kara saninshi....
Allah ya Kara jagoranchi..
Muna jinjina miki sosai...
My name:- ZSK one, upcoming Artist from Rigasa KD
Kanka ka kema fada abokina kenan. Allah yasa taji ya bada sa'a
I love how she answered her questions. She sounds so real and honest babu wani corner-corner. I don't know why on tiktok some people are making comments like bata da wayo and stuff. But nidai, i find her answers so honest, innocent and realistic.
Sosi i like its tooo
😊
True
Next time please bring Amina Amal,let hear from her.Thank you Gabon
😂😂😂😂
You too like wahala
😂😂😂
Yawwa aunty Hadiza
I love the way you ask mommy gombe about the English dress 🤗
I also like its
She refused to answer the question ai 😂
@@Akdarazo
Gaskiya she has to.
Dama yaza aeyi ana hausa songs wai kasa kayen turawa
Gaskiya yakamata a'canja tsari
Kamata yayee akoma al'adun hausa kam
@@salihufateema
Thanks dear
I wish she could have answer the question we want to know why
The only guest who answers questions straight forward no corner corner.
Yeah 👍
For sure
I have never thought that Momee would be as smart as honest and charming. She said that Fati Washa is her role model and it is funny to realize that she is exactly behaving like her when kindly complaining about Gabon's taugh questions. When Washa was being asked such questions by Gabon she exactly did the same. Malama Hadiza you are more and more making your guests feel comfortable. May Allah make your talkshow grow up and shine.
Aslm,aunty hadiza .....bring the king Ali nuhu for us
Maryam yahaya pls
Salut
Akawo mashunku
Kamar tayi fira da shi, bata saki bane.
Ali nuhu already do his own
Masha allah watching from Algeria 🇩🇿
Gaskiya bansan haka momee gombe take ba, ba wani iyayi, ansar ta kawai take badawa,. Gaskiya yau daya dai ta burgeni sosai❤
👍,we need to see jamila nagudu,the best actress of mine❤
Nima ina son hadizatou aliyu ❤❤❤ saboda sunan mahaifiata gareta kuma acting inta na birgeni👌👌👌
Mommy gombe tayi kokari matuka
Kusan zan iya cewa ta kurewa hadiza gabon maleji
Saboda babu wani 6ata lokaci take bada amsa🎉
Salut , je tiens ma parole ainsi que celle des autres que nous voulons le prochain interview soit avec "SARKI 👑 ALI NUHU".Merci
Rahama sadau please
I'm your fan from day one and I recommend your with this program. Invite Ahmed Musa( Nigerian footballer) pls
Omo 😂
Akawo Mouna Jamila nagoudou
Dan Allah
Masha Allah, Anty Hadixa Allh y Kai mixani, y biya bukatu,y kuma kawo miji na gari , pls we extra ordinary need Maryam booth in dis show
Hajiya Hadiza aliyu Gabon kekuma yaushene ranar auran nakiiii??????
She's honest and cute .. And akwai yarinta da shagwaba har yanzu🤣🤣🤣🤣. Tayi kokari kam.
muna so kika wo Ali Nuhu
Ai yarinyar ce ai... 😁
Ina ga ta na cikin mata masu karancin shekaru a Kannywood.
Na taba karantawa, kamar an haife ta a 1994 ne.
Ina ga Maryam Yahaya ma ta dan girme ta.
@@bodmazyusuf4683 yeah... Gsky yarinya ce. 1994 dinma kaman bata kai ba... Don Maryam Yahya ma inaga batakai 1994 din bafa😀😀😀😀
Momee Gombe yarinyar ce a tsakanisu, Maaryam Yahaya najamu Mina Ahmed Asmau Wakili dak sun girmimata
Shekara 29 shine yarinta daga 1994 zuwa yanxu 29 ta girmi maryam yahaya maryam shekarunta 25 malamai
Allah yakara maki lapia da wadata da arxiki mamanmu Allah yakareki ga dukkan miyagun mutane mamanmu Dan Allah mama idan xakkah ta tashi Kar amanta damu Dan Allah mamanmu
Mach'allah ma tante Hadiza j'attendais ce jour depuis je suis fière de vous momee très mignonne ❤❤❤❤
Anty hadiza sunana shamsu sulaiman inaso ki gayyatomini rabiu Ali fele
Waouh je beaucoup aimé votre conversations avec Momee Gombe ❤ protection divine sur toi hadiza.
wannan gsky ne durkuso da russuno duk haramunne amma wasu mutanen sukanga idan baka durkusa kagaida babba ba duk bakada girmama manya allah yasa mudace
Fati Oruma ❤ dan Allah ❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Gawata sabouwa
ruclips.net/video/XTmNB81uOPU/видео.html
😂😂😂😂😂😂😂Yau dai hira tayi dadi duk dadai ba a amsa wasu tambayoyi ba 😢she's so funny😅😊 kuma honesty like child
Yarinyar ce ai😅
Comment inda dai nake nema kenan dan karya zama ni kadai ke tunanin
@@Nafisa771da alamu kam
Haha hadiza kinan kima akuy lukacen damagana zatadawu Miki skin ye chra da ali nuhu inch alla zakigani
I live in Algeria and I am happy to live there.
Assalamu alaiki hajiyya adizatoh
1. Rahama sadau
2. Ali nuhu
3. Nafisa Abdullahi
4. Laila Ali othman
5. Sadik sani sadik
Yasss! Rahama Sadau pls
Wlh aunty hadixa Ina so Nima muyi mgn sosai 😢😢😢
King of kannywood 🎉
King or Queen??.
Nafissa Abdullahi mukeson mugani inda hali
Masha Allah really love this episode ♥️
MALAM ISAH ALI PANTAMI shinakeso a kawo
Je suis très content de votre kosserie toi avec t’as bon petit momee gombée merci ❤🎉
Don Allah a gayyatomuna g fresh…😅
Masha Allah, I love the way she answered her questions wallahi.and we also love you,aunty Gabon
Momigobe
isnsota
Hello! a kira mana maryam yahaya please 🙏
Mâcha Allah 🎉QU'ALLAH VOUS facilite le reste 🥰
Ni ne M. A. Y ASKIRA Ina son mommy wlh
I love the way she’s straight forward and having the confidence ❤
Masha Allah 🎉❤
So exited may Allah bless you gabon keep on trying, but pls next time we want to see the king of kanny wood sarki Ali by your side
Tayi da ali go and search
Allah ya kara basira aunty hadiza ubangiji ya cigaba da dafamiki a dukkan al amuranki amin
Merci anty hadiza . A kawo sarki ali nuhu🎉❤❤❤
Please invite Ali NUHU
Très bien
Kikawona Rahama Sadau please
I really like her Wallahi such cute 💕😘
I like your question
Masha Allah much love anty hadiza❤❤
Sae wani Like Like Like take ta fada😂
Màsha Allah. So much innocence and radiance. Nice one there Tamegari. Ride on you are doing great
Rahma sadau❤
First comment from me today ❤❤
Ok
Mommy Gombe 🎁
I love her sense of answering questions.. she was sooo real ..Allah ya bata miji nagari
Gawani Allah yakawo mata 😊
Rahma sadau 😊
We need two see rahama sadau greatest actress of kannywood 😍
She's not a greatest
She's greatest ❤️ 😍 @rahmasadau
Nop the greatest ashawo in kannywood
Simp
Ummah shehu Ummah shehu Ummah shehu Ummah shehu
Ummah shehu Ummah shehu Ummah shehu Ummah shehu
All your interviews this one is the best ❤❤❤
Anti hadiza kina burgeni
King of kannywood🎉🥰
Allah ya kara basira
Momy always looks childish
I like her smiles and she’s so real in her answers
Plz bring the king of kanny wood Ali nuhu and rahama sadau tnx
Mâcha Allah!!! J’ai aimé ❤
Plz bring the king of kanny wood Ali nuhu and rahama sadau tnx
King of kannywood❤❤❤
Salamma lekum anti hadiza gabon 🇬🇦 inaso akawo kamilu koko mawakin siyasa kitambayeshi miyasa yarage wakoki siyasa yanzu bakamar shekarin bayaba inamuki fatan alkairi Allah ya samugama da duniya lafiya
Maryam yahaya
Momee gombe was so friendly ❤
Good evening Aunt Hadiza you are the most like person that I haven't seen in Nollywood
Pls invite us Rahma sadau
Masha Allah,ton programme est très impressionnant. Continues dans ce sens.
We need to see two people.sadeeq sani sadeeq and sadau Rahma
j'ai apprécié beaucoup cette interview je vous aimes tous 😘
Rahma sadau please 😢🙏♥️
Magnifique 😊
Nikam shawar ce tsakaninsu dake please try as much as you can ki rinqa ware Wani lokaci kina diba dm din da mutane ke yi Miki kmar kina ware Koda kwana uku ne a wata me Miki fatan alkairi ki masa Koda Ameen ce becouse dole wannan abin dakike yi da matsayin da kike Kai walh jamma'a ne suka kaiki because inda ba mu bata lokacinmu mu Kalli vedio din bazaki ba Kuma kinsani kowa na da abin yinsa kudin mu muke sa was mukalla please it is just an advise I hope you will accept it
Hajiya Hadiza wannan interview da kikeyi da Kannywood actors and actresses yana matukar bayyana gaskia akan abinda fans suke tattaunawa a kansu a waje.
Na fahimci lokuta dayawa karya da kazafi kawai ake musu akan wasu abubuwa, sai suzo kina hira dasu muji gaskiar magana.
Allah ya saka da Alkhairi. Keep it up.
Ka yaudaru
My favourite actress ❤
Rahama sadau and nafisa abdullahi please 🙏
Momee Gombe vous avec bien habi
tadamun mutane dawani shegen like like dinta😢
اللهم ان احببت عبدامن عبادك فلاتحرمني قربه اللهم ان خيرا لي فجعله من نصيبي وان كان شرفجعل فيه الخير كله واكتبه من نصيبي
Mach'allah ❤️ momee gonbe gaskia kin burgeni
Inamikogaiauwa
Wow! It's really funny and amazing. May Allah continues to guide you. Hadiza Aliyu Gabon.
Nafisa abdullahi
Momy kifadi gaskiya, ni Dan gombe ne a unguwan jekada fari, lungun tsamiya 😂 momy kintabayin TALLEN SHINKAFA DA WAKE, abakin gombe line 😂😂😂😂
Gaskiya Hadiza Gabon tambayar da ki ka yiwa Momee Gombe kan irin kayan da suke sawa bai yi daidai da al'adar Bahause ba. Allah Ya sa su gane haka, Allah kuma Ya basu iron gyara wa.
Gaskiya momi gonbe wly yau kin birgeni saboda yadda mutane suke gayi kanki gaskiya nagani bahaka bane❤Dan Allah momi gonbe kiyi mini vedio nida wanda nike so sunanshi Nouhou ni kuma Aïchatou ❤❤ina jira
Pls we need rahama sadau
Wow we want u to invite anty rahama and sarki ali nuhu
ali nouhou
24:21
❤❤❤