Allah ka azurta mu da zuciya me ganin imanin mazaje mu bah kudin bah. Allah ka buda wa yayan mu da mazajen mu da Alumar annabi Muhammad sallallahu alai hi wassallam ❤
kai haussa akoi dadi i am proud to speak haussa but i love this from my family Nigerians so sweet , i am from Niger Republic allah yarikka Sarkin Waka ❤❤❤
Nazir si ce que je suis riche wallahi je partagerai ma fortune avec toi a cause de cette morceau de chanson.tu es lamba one au monde entier.je pleure quand j écoute cette chanson 😢❤❤❤❤❤❤
ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH ALLAH YAKARA BASIRA ALLAH YAKARA SUTURA ALLAH YAKARA ARZIKI DA NISAN KWANA ALLAH YAKARAWA RAYUWA ALBARKA TO YOU SARKIN WAKA,MALAM BRILLIANT,TALENTED,BEST AMONG THE BEST DIRECTORS AMINU SAIRA BABBAN YAYA MUSBAHU M AHMAD AND ALL YOUR RELATIVES 🙏🙏🙏
Allah yaja zamani sarki waka godiya muke da wanan bakadamiyar wakar mai isar da sako ga mai zurfi tunani musaman ga en matan zamani da iyayan su idan lokachin neman auran yariya yayi a baiwa Allah zaffi ba dubi wada ake tunani yanada dukiyaba a karche a samu safanin yada ake tunani😢 Allah yasa mudache amen
Sincerely speaking, when the song of labarina hit me, i thought i heard all of it not until the release of this particular song. You are indeed the real sarkin waka. Allah ya kara basira. Kodayi is really the music of the year.
gaskiya kaiya waka allah yakara basirah tawaazanta sosai ammah inarokonka da kayima ita tayanayin dazaizama kana hakaitumana yada kake son annabi s.ad.❤
Masha Allah Sarki Allah ya kara basira Ina laifin kafara kakasa antaimaka an iyarma wadancan mutanen sunzo suna samuna wani shiri wai maikau to saimi Allah ne mai zamani kuma shikebada lokaci fatan nasara aminu saira
Masha Allah. Ina sauraro da gudanar da nazari kan wakokin Sarkin Waka. Tare da ɗora dalibai gudanar da nazari kan wakokin nasa. Domin yawancin wakokin nasa na faɗakarwa ne. Allah Ya Allah ƙara musu basira Amin 👏👏
Masha Allah, Watching from Saudi Arabia, Sarki you are my best musician despite I'm also from the industry, Walh Tsigar jikina sai tashi take, Nasan ba duk kaiba. Allah ya kara basira, Yasa mu dace ya yafe mana kura kurenmu.
❤❤❤Masha Allah akwai darasi acikin wannan wakar sosai sannan kuma akwai darasi acikin wannan shirin film din na labarina shima Allah yabamu ikon daukar darasin dake cikin su Baki daya ameen❤❤
{... وَعَسَىٰۤ أَن تَكۡرَهُوا۟ شَیۡـࣰٔا وَهُوَ خَیۡرࣱ لَّكُمۡۖ وَعَسَىٰۤ أَن تُحِبُّوا۟ شَیۡـࣰٔا وَهُوَ شَرࣱّ لَّكُمۡۚ وَٱللَّهُ یَعۡلَمُ وَأَنتُمۡ لَا تَعۡلَمُونَ } [Surah Al-Baqarah: 216] Kayi ƙoƙari, amma dan Allah a riƙa bawa ƙur'ani hakkinsa, domin abinda ka rubuta kwata- kwata baiyi kama da ƙur'ani ba.. Allah Ya yafe mana
gaskyana wannan sarkin waka nazir allh ya kara dwokaka amin soumma amin 🤲🤲🤲🌟🌟🌟💯💯💯💥💥
Le chanteur le plus intelligent et expérimenté du Nigeria.
Chapeau à toi Sakin Waka.🎉
Si on me pose la question je dirais la même chose 🎉❤je le kiff depuis USA 🇺🇸
Yes
yayi
Masha Allah watching from Switzerland 🇳🇬🇨🇭 good lesson it also preaching kudus to sarkin waka
Gaskiya Sarkin Waƙa ka gama komei sei dei Allah Ubangijin ya ƙara basira da kuma ɗaukaka da nisan kwana
Am in Cameroon i like this
Nazirun duniyar waka 😅😅😅
Waka mai babban sako ga al'umma❤
Harma da film din Labarina. You people are outdoing❤❤❤
ka amsa sunanka Sarkin waka
muna godiya da wannan waka
insha Allah ☝️ babu wani wakan da za'ayi wanda zaifi wannan A 2024
Ma cha Allah sarkin waka Allah yasa mu gama da duniya lafiya
Allah ka azurta mu da zuciya me ganin imanin mazaje mu bah kudin bah. Allah ka buda wa yayan mu da mazajen mu da Alumar annabi Muhammad sallallahu alai hi wassallam ❤
Ameen summa Ameen
Ameeen
Ameen
བབཉམཕཡཇམམཕཡཉ
@mamern_jr4:❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Legend Sarki Naziru Ga Kudi Ga Ilimi Ga Fasahar Waqa Wallahi Waqa Tayi Dadi Allah Ya qara Basira da Wadata❤❤❤🙏
Masha allah allah ya kara basira kawa yayi dadi sarkin sarka aminu labari yayna
Watching from Palestine 🇵🇸🇵🇸🇵🇸
kai haussa akoi dadi i am proud to speak haussa but i love this from my family Nigerians so sweet , i am from Niger Republic
allah yarikka Sarkin Waka ❤❤❤
Welldone Nazir
U truly deserve the title of Sarkin Waka
🤴 👑 King is the king Wallahi Sarki Sarki ne God bless you Bro ❤❤🎉
All the Best Sarki! Superb to you and your crew!
Nazir si ce que je suis riche wallahi je partagerai ma fortune avec toi a cause de cette morceau de chanson.tu es lamba one au monde entier.je pleure quand j écoute cette chanson 😢❤❤❤❤❤❤
WOW! Lallai sarkin waka ka isa sarkin waƙa, sarkin ma 1st class gaskiya. Come on keep on the good work🎉❤👍🏻🙏🏼
Macha Allah malam naziru Allah ya kara rufa asiri ya kara kaifin bassira
Sarkin waka you are blessed since 198s. MASHALLAHI ❤
Yayi Naziru Allah ya kara bassira akai muna godia gun Aminu saira
Goni sarkin Waka your also presented your own talent Masha allahu
All your songs is a darasi for our umma
Aciw😮
Weldone,nice up up aminu saira
Weldone my boss Allah ya dafama this song was very appreciate me and I learn more lesson about it may Allah help in your every work
Masha Allah shiri yayi kyau sosaii malan aminu Saira Allah yakara basira
When it comes to Hausa music this guy is second to none.
Sarki ya cika Sarki🙌🏽
Wow ❤ very Masha Allah & interested 😍
Godddddddd 😂😂Dadi kashe ni. Alquran yayi ❤🎉thank you so much sarkin waka
Good good
Its interesting wlh🎉🎉
Naka Fahad Usman
ALHAMDULILLAH
MASHA ALLAH
ALLAH YAKARA BASIRA
ALLAH YAKARA SUTURA
ALLAH YAKARA ARZIKI DA NISAN KWANA
ALLAH YAKARAWA RAYUWA ALBARKA
TO YOU SARKIN WAKA,MALAM BRILLIANT,TALENTED,BEST AMONG THE BEST DIRECTORS AMINU SAIRA BABBAN YAYA MUSBAHU M AHMAD AND ALL YOUR RELATIVES 🙏🙏🙏
sarki ikon Allah Allah yabaka kakarfa kahuta !!
Mashallah!!
First time watching Labarina and I'm already blown away. You guys have done an incredible thing there. Can't wait for next ep. Kudos
Waw 😂me too today is my first time ❤️
And I love it ❤
Sarkin waka's theme songs has made the show more enjoyable 😂😂😂
Please go back to previous ones, I promise you will enjoy it more.❤💃🏼💃🏼
Sarki is always sarki
I can't understand hausa but I have been playing this song repeatedly ❤❤❤❤❤❤❤❤
This is the best series I watched in life..... Kudus to Sarkin Waka and Mallam Aminu Saira and Co
Allah kara basira, Sarkin waka.
mai gidanmu... kuma mai gidan #SAKASY
Wayyo Allah dadi wlh tallahi labarina yayimin dadi sosai Kai aminu saï ra Allah yakara basira❤❤❤❤
Wow what a great lesson . I swear I learn something
Very educative ❤ sai sarki
I learnt alot😊😊😊
Srsly
Wayo wakarnan rayi dd merci beoucoup pour toi naxir sarki 🥰🥰👌😊
cc
Hi good monig
Nice my boss Naziru M Ahmad 🎉
Macha Allah gaskiya ne Sarkin wakar ina yinka yyn 🇳🇪🥰🥰🥰
I so much love this love more grace musa
Gaskiya waqar ta bugu fa, Allah ya ja zamanin sarkin waqa
Baarakal Lah Fi Amrik. This song goes beyond just entertainment. It’s simply an admonition. Jazaakal Lahu Khayr.
Masha Allah waka tayi Allah ya kara basira
Allah yaja zamani sarki waka godiya muke da wanan bakadamiyar wakar mai isar da sako ga mai zurfi tunani musaman ga en matan zamani da iyayan su idan lokachin neman auran yariya yayi a baiwa Allah zaffi ba dubi wada ake tunani yanada dukiyaba a karche a samu safanin yada ake tunani😢 Allah yasa mudache amen
une très bonne leçon mais pour ceux qui comprennent. force à toi mon artiste préféré.
Waka a hade da wa'azi.
Allah ya kara basira Sarkin waka
Wow Masha Allah Sa'a Vocal 🥰
Mai gida Allah ya kara basira wow wakar tayi dadi sosai ❤❤❤
Le roi est de retour👑👑
very good song, c tres bien, waka tayi
Jinjina taban girma sarki👍👍🤝
Wow🎉
Sarki Kai duniya ne Allah ya Kara basira❤❤🎉🎉
Ma sha Allah. What a lesson for ladies. Much❤❤❤
ALHAMDULILLAH!! I am first to like 👍 👌 the song 🎵 🎶
💯
Nice music yayi sosai watching from Netherlands 🇳🇱 🇳🇬 🇪🇸
Sarki sarki ne all time ba rigima
Here is the creativity, Nigeria, the country of origin. You are in your heart your brother from Sudan
Sincerely speaking, when the song of labarina hit me, i thought i heard all of it not until the release of this particular song. You are indeed the real sarkin waka. Allah ya kara basira. Kodayi is really the music of the year.
Ina natsuwa in na jin wannan bawan Allah a wannan wakar. I get goosebumps listening to it.
Hat up Nazir.
Well-done the Nigerian Emirate Singers.
well done naziru king of music my almighty bless you.
Naziro❤❤❤❤🎉yayi Allaha ya tamaka yakiyaye da Annabi s❤a❤w🎉
Masha Allah muna godiya sosai gaskiya naji dadi wannan wagar Allah yasa mudace
❤ mgd🙏
I have nothing to say but, Masha Allah 😊😊😊
Masha allah wish all the best nazeer sarkin waka
Nice oga sarkin waka
gaskiya kaiya waka allah yakara basirah tawaazanta sosai ammah inarokonka da kayima ita tayanayin dazaizama kana hakaitumana yada kake son annabi s.ad.❤
Kai sarkin waka kai ugane❤ allah ya bia🎉 allah yakara basira allah ya jikan babanka❤❤amin
Kai! Tsarkin waka, ka iya tsara waka🎉
Nazir m Ahmed allah ya kara basira machallah kana bamou faraa
so nice sarkin waka keep the good work bro ❤❤❤
Masha Allah I wish you long life and prosperity yakamata ayiwa zainab waqa
Muna godiya sosai sosai Sarki
Jamila tayi bariy 🎉😂
Aminu Saira best director in Nigeria, Allah ya Kara basira
Sarki Sarki ne. Allah Ya ƙara basira. Wannan waƙa makaranta ce.
Masha Allah
Sarki Allah ya kara basira
Ina laifin kafara kakasa antaimaka an iyarma wadancan mutanen sunzo suna samuna wani shiri wai maikau to saimi Allah ne mai zamani kuma shikebada lokaci fatan nasara aminu saira
Masha Allah 👏👏👏💙
Masha Allah.
Ina sauraro da gudanar da nazari kan wakokin Sarkin Waka. Tare da ɗora dalibai gudanar da nazari kan wakokin nasa.
Domin yawancin wakokin nasa na faɗakarwa ne.
Allah Ya Allah ƙara musu basira Amin 👏👏
Nice and lovely song, salute to sarkin waƙa🤝
Sarkin waka is the best singer ever listen to, what an educative song, kudos to you sarki
🎉🎉Masha Allah 🎉🎉🎉🎉❤❤❤
Allah yakara basira king 👑 👍wann wakar waazi ce wllh Allah ya kara maka soyayyar ANNNABI MUHAMMAD(SAW)👏🏻
😮Allah ya baka sai de hakuri
Masha Allah
Allah ya kara basira Kawa yayi dadi sarkin sarka Aminu Saira labari yayi kayi Mana yadda mukeso 🎉❤
Masha Allah you people earns my respect🎉🎉🎉
Ni Babu kalmar dake buge ni, a wajan sarkin waka irin. ALLAH Yasa mudace AMIN
ALLAH Ya Daukaka
Gaskiya ne wannan yana da kyau sosai
Love this Maryam ❤
Masha Allah, Watching from Saudi Arabia, Sarki you are my best musician despite I'm also from the industry, Walh Tsigar jikina sai tashi take, Nasan ba duk kaiba. Allah ya kara basira, Yasa mu dace ya yafe mana kura kurenmu.
Kudos to you guys ❤
Allah SWT ya ja zamani Sarkin Wakar Mai Martaba Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi.
from aminu saira youtube channel to sarkin waka kudus to both them
Gaskiya yau dai anbada wuta. Alabrina
Welldon , what an educative song. May Allah continue to lift you up. May Allah protect you and your family.
Very educative,sarki Waka Weldon gaisuwa da jinjina.
Masha Allah ❤❤❤. I’m the first viewer and first person that comment ❤
❤❤❤Masha Allah akwai darasi acikin wannan wakar sosai sannan kuma akwai darasi acikin wannan shirin film din na labarina shima Allah yabamu ikon daukar darasin dake cikin su Baki daya ameen❤❤
What a lovely song ❤❤❤
Macha hallah ❤❤✌️✌️✌️✌🏿
Masha Allah❤😎labarina is on fire, su jamila anyi bari
واذا تحب شيءً وهو شر لكم.... وإذا تقرء شيءً وهو خيرٌ لكم...والله يعلم و أنتم لاتعلمون.🙏🙏🙏 Wlh kullum ina tuna wannan ayar
{... وَعَسَىٰۤ أَن تَكۡرَهُوا۟ شَیۡـࣰٔا وَهُوَ خَیۡرࣱ لَّكُمۡۖ وَعَسَىٰۤ أَن تُحِبُّوا۟ شَیۡـࣰٔا وَهُوَ شَرࣱّ لَّكُمۡۚ وَٱللَّهُ یَعۡلَمُ وَأَنتُمۡ لَا تَعۡلَمُونَ }
[Surah Al-Baqarah: 216]
Kayi ƙoƙari, amma dan Allah a riƙa bawa ƙur'ani hakkinsa, domin abinda ka rubuta kwata- kwata baiyi kama da ƙur'ani ba..
Allah Ya yafe mana