Abunda Munirat tafadawa Ali Nuhu tareda Naziru sarkinwaka akanshugabancin dasukarika

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 31 янв 2025

Комментарии • 35

  • @Hafsatmuhammad-cw6my
    @Hafsatmuhammad-cw6my 6 месяцев назад

    Masu zagin munira dan allah kudaina allah shiyasan nashi kuma shiriya ta allah ce sannan allah zai iya jaraftarka da dabi a irin ta ta amen munira allah ya yafemana gaba daya😢

  • @AbubakarBelloMaryam
    @AbubakarBelloMaryam Год назад

    Munira Allah ya shiryimu Baki da,Kuma Allah ya Baki miji nagari da yara nagari

  • @iphonexr7075
    @iphonexr7075 19 дней назад

    Made God bless you my lovely beautiful sister ❤❤❤

  • @lucbymusa7819
    @lucbymusa7819 2 года назад +1

    Allah yashirye mu Allah yakawo miki miji nagari

  • @hamzagoringo8828
    @hamzagoringo8828 16 дней назад

    Wallahi I made with this lady in Gombe @ event center she’s was so kind and polite in reality, she approached me with Salama and I was ba Muneerat ba kenan

  • @mukhtarbalashehu5227
    @mukhtarbalashehu5227 2 года назад +1

    Allah saka miki da alkairi munnira kuma kinyi magana mekyau amma kema ki gyra rayiwarki don Allah kamar yadda kika fadawa wani gaskiya kema wanna gaskiyane akanki

  • @MurjanatuMuhammadsambo
    @MurjanatuMuhammadsambo 5 месяцев назад

    Allah sarki😢😢😢

  • @muhammadgkhalid6200
    @muhammadgkhalid6200 20 дней назад +1

    🎉 wanna gaskiya. Munirat// kidage da .istigifari de salatin annabi....?

  • @abdull2k858
    @abdull2k858 2 года назад

    Wow nice speech munirat

  • @murjanatuSaid-k2m
    @murjanatuSaid-k2m 21 день назад

    Allah tabbatar dake akan shiriya

  • @saadusamad4964
    @saadusamad4964 18 дней назад

    Munirat Dan Allah kiyi hakuri Kide damuwa da magan ganun Mutane.

  • @alisani3408
    @alisani3408 2 года назад +1

    MashaAllha👍

  • @belloumarmilgoma3224
    @belloumarmilgoma3224 19 дней назад

    Maganarki karya tafi yawa aciki,sbd shekara 10 da suka wuce sarkin waka ba shugaban darakoci bane ballantana ya hanaki shirya firm, akwai darktoci dayawa idan bai daukekiba kije ki nemi wani

  • @belloumarmilgoma3224
    @belloumarmilgoma3224 19 дней назад

    Sannan ke sana,arki kikeyi hanyar da kika dauka daban hanyar firm daban

  • @belloumarmilgoma3224
    @belloumarmilgoma3224 19 дней назад

    Kefa idan aka duba rayuwarki babu abun kwaikwayo acikin ta,
    Kedai kawai kicigaba da Sana,arki sbd kowa yasan inda kika dosa

  • @MaryamGambotalks8_
    @MaryamGambotalks8_ Год назад

    Munira Allah yasaka miki da alkhairi. Bara in general idan nima zaa bani dama zanso insa baki da karfi na ayi eradicating na bara a Nig. I am a born nd bread a ibadan where today bana jin dadin garinnan saboda wulakantamu da yan arew sukayi dalilin bara. Pls hw cn i be part of u to eradicate BARA A kaasarmu.. MAEYAM GAMBO

  • @WasanNagria
    @WasanNagria 7 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @AishaMuhammad-d4o
    @AishaMuhammad-d4o 18 дней назад

    Aa mannira saidai shekars 45

  • @ابوعمرالكناني-ي6ي

    السلام عليكم اخبارك تمام منكين اتعرف عليك ديره رقم تلفونك انا هوساوي سوداني

  • @belloumarmilgoma3224
    @belloumarmilgoma3224 19 дней назад

    To aike Baki taso da tarbiya daza,a ganki daukeki asaki amatsayin actress

  • @Gohonefagwa
    @Gohonefagwa 5 месяцев назад

    hi ykk my friend wasp

  • @djiboibrahim4339
    @djiboibrahim4339 Год назад

    Macasha allah

  • @saadusamad4964
    @saadusamad4964 18 дней назад

    Munirat dame za’a zagyeki? Me kikayi da mutane suke gani badai daibane abinda kikeyi.

  • @ameeruharuna722
    @ameeruharuna722 Год назад

    That famous actor is right but to me.

  • @MurjanatuMuhammadsambo
    @MurjanatuMuhammadsambo 5 месяцев назад

    Kin Fadi gaskiya

  • @mosmos2389
    @mosmos2389 Год назад

    To yanzu kenan hakan yana nufu kinsan maza kenan

  • @mohammedsambo6239
    @mohammedsambo6239 2 года назад

    Ok

  • @awaisuzakariyya4582
    @awaisuzakariyya4582 2 года назад

    very nice

  • @hidouissa8767
    @hidouissa8767 2 года назад

    👍👍

  • @YusufAbdulkarim-r8w
    @YusufAbdulkarim-r8w 9 месяцев назад

    Ouwarki

  • @al-ummadayatv4878
    @al-ummadayatv4878 2 года назад +1

    Tir dake

  • @isahahmed2378
    @isahahmed2378 2 года назад

    7

  • @YusufAbdulkarim-r8w
    @YusufAbdulkarim-r8w 9 месяцев назад

    Shegiya

  • @real_abdul_hakimi951
    @real_abdul_hakimi951 2 года назад

    😂😂😂🤣