Seaman Abbas: Halin da Hussiana Matar Seaman Abbas ta samu kanta a wajan mijinta da danginsa.......

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 5 фев 2025
  • #karatuttukanmalamanmusulunci

Комментарии • 89

  • @HassanYakubu-kp7ei
    @HassanYakubu-kp7ei 7 дней назад +9

    Innalillahi wa inna ilaihi Raji una wanna bawan Allah abayaninsa badai Yana nufin seaman Abbas yasaki Hussainaba Amma wallahi indai yasake baikyautaba yaci amanarta Kuma Allah yasaka Mata ita Kuma ubangiji Allah ya kawo Mata mafita bijahi Muhammadu rasulillahi saw

  • @MaryamYakubu-j2t
    @MaryamYakubu-j2t 6 дней назад +1

    Plx ku dakata yanxu kai ustax kana nufin kayi magana da usaina kenan?ita tayi maka wannan bayanin?uhnmmm mazaaaaaaaaa mutanan arxiqi yan aljannah Allab ya barmu daku

  • @bashirshehu3167
    @bashirshehu3167 6 дней назад

    Kayi bayani ALLAH ya saka da alkhairi

  • @rabiatimamikara1345
    @rabiatimamikara1345 8 дней назад +3

    Dan Adam abin tsoro allah SWT ya tsaremu daga sharrin dan adam

  • @فاطمهعبدالسلام-ت9ص
    @فاطمهعبدالسلام-ت9ص 7 дней назад +1

    Ikon Allah Rijalude basuda tabbas😢wlhy hussaina batacaccanci hakaba habade Abbas kabada maza akan abun Dunia

    • @BashirMahammedali
      @BashirMahammedali 7 дней назад

      Kidena fadan haka, mesa ma aurat dewa basu rabuba, kuma ba mamaki babanki da mamanki sunatare suna lafiya, kuma dai shima rijalune

  • @sadiqbala8794
    @sadiqbala8794 6 дней назад

    Gaskiya anyiwa president karya, Yaushe yace zai bayar da 20 million?

  • @saleJiddah
    @saleJiddah 6 дней назад

    Wallahi Koda billions 100 tasamu batashi ba baikamata yayi magana baa

  • @Hammaissa-r1j
    @Hammaissa-r1j 7 дней назад +1

    Malan karya kaceyi bakaisa katozartada Ahmet issa ba

  • @labarannatiti7541
    @labarannatiti7541 7 дней назад +1

    Ai gara ma su rabu kawai, seaman dan undisciplined character from day one, kuma ga talaucin zuciya da rayuwa.

  • @MalamayubaMohammed
    @MalamayubaMohammed 7 дней назад

    Subhanallahi aubhanallahi woi jamaa me ake nufine? Seman abba yasaletane? Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun indai yatabbata seman yasaketa wallahi seyyasake shigan balainda yafi na farko saboda Allah ba axxalumin bawansabane don wonnan zalunchine kai duni batabba yanzu don Allah koda yatabbata ambata wadannan kudaden miyene dombata bashiba kai duniya Allah yasa mudache amin

  • @FatimaYusura
    @FatimaYusura 7 дней назад +1

    Kai amma dai seaman Abas dinna dakikene ko inba yana wawaba Kai yanxu wanna yariya ai Takai mace duk inda ake mace wallhi indai yasaki yariyana allh bazai bashikuma

  • @aminaabubakar5589
    @aminaabubakar5589 8 дней назад +3

    Bashida hankali kuma wlh yacika butulu,Allah saiya saka mata,kai dan adam abun tsoro ne😢kuttt😮

  • @lantanayusuf3895
    @lantanayusuf3895 7 дней назад

    Uztaz Kamar ka na kalubalantar Ahmed Isa ne? Idan hakane baka kyauta ba domin Ahmed Isa yayi abunda baka iya ba. Alan batun kudi kuwa ba abin da zaiyi kyashi ya ci mata. Ai shi uba ne yafi dacewa ka tuntube shi idan akwai damuwa sai ya temaka a matsayinta na ya agareshi ba kahau media kana yi masa shagube ba. Dashing hakuri baiyi ba

  • @AlhajiBello-l6q
    @AlhajiBello-l6q 7 дней назад

    Assalamualaikum amma seman abbas baikyautaba aini abinda matarnan tayi innina wallahi niba miliyan ishirinba ko biliyan aka bata aibai kamata yakoma kasuba koda gaskiya ne tayimai abinda billiyan baiyimai gaskiya maza ku gyara

  • @AishapinkySweet
    @AishapinkySweet 7 дней назад

    Allah ya sa mudace ameen

  • @aishasanusi8141
    @aishasanusi8141 8 дней назад

    Sadiq Madabo, welldone

  • @suleimanDanjumma
    @suleimanDanjumma 7 дней назад

    Allah ya sa hussaina taci jarabawan ta, Allah ya shiga tsakani,ya kuma zaba mata mafi alkheri

  • @aminusalehabdullahi1810
    @aminusalehabdullahi1810 7 дней назад

    slm anma seaman Abbas be yi tinani ba wlh ya zama butulu

  • @Kwame966
    @Kwame966 7 дней назад +2

    Go straight to the point

  • @MalamayubaMohammed
    @MalamayubaMohammed 7 дней назад

    SEYYANZU NA QARA TABBATAR DA WAANSU MAGANGANUNDA TAFADA ABAYA DAMA TACHE ADUK DENGINSA SEMAN ABBA SHIKADEINE MUSULMI YANZU KUMA DA ALAMU SHIMA YAKOMA YA HADEDA 'YAN UWANSA SABODA BAYENDA ZAAYI CHIKEKKEN MUSULMI YAYIWA MUTUN IRIN WANMAN BUTULCHIN INDEI YASAKI HUSAINA ALLAH YA QARA MAIDASHI WOJENDA YADI NA FARKO MUNI ALBARKACHIN RASULULLAH

  • @AishaIbrahim-l5m
    @AishaIbrahim-l5m 8 дней назад

    Akwai kudin Daya wuce dawowa da mijintane sudama kudine a gabansu ba lfy danuwansuba kaiduniya Allah ya kyauta

    • @fatimausman811
      @fatimausman811 7 дней назад

      WALLAHI KUWA YAR.UWA KOSHEKARA BA.AYIBA SUN JUYA MATA BAYA DUK JAHADIN DATAYI

    • @fatimausman811
      @fatimausman811 7 дней назад

      WALLAHI KUWA YAR.UWA KOSHEKARA BA.AYIBA SUN JUYA MATA BAYA DUK JAHADIN DATAYI

  • @AhmedAseku-ym3rr
    @AhmedAseku-ym3rr 7 дней назад

    Ordinary president Karkabari batun HUssaina seaman Abas yabata maka aiki kayi kokari ka inda tana da wasu masala ta nimai iya ye ko ta je kotu shawarma Allah yayi maka jagora

  • @HussainaIbrahim-q2b
    @HussainaIbrahim-q2b 7 дней назад

    Wlh seamas Abbas butulu ne 😢

  • @zainabization
    @zainabization 7 дней назад

    Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun!!!
    6:03 😊

  • @MsRukayah-o5s
    @MsRukayah-o5s 6 дней назад

    Amma agaskiya in dai abasu yayi mata haka baikewotaba

  • @NassirouIssa-wh6ww
    @NassirouIssa-wh6ww 7 дней назад

    Allah sarki doniya

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv 7 дней назад

    Innalillahi wainnailaihi rajiun Allah ya kyauta

  • @falmataalimi3538
    @falmataalimi3538 8 дней назад +1

    Ai wannan sakon naka zaije musu inshaa Allah, sinbayar ko Basu bayar ba zasu fada kowa yaji

  • @princesulaimanss9154
    @princesulaimanss9154 7 дней назад +1

    Wallahi akwai hakkin aminu j town akansu kuma dama Allah ba azzalumin bawa bane

    • @jammymusa3064
      @jammymusa3064 7 дней назад

      Waye Aminu kuma

    • @safiyansaad8571
      @safiyansaad8571 7 дней назад +1

      Karyane Aminu bashida Wani hakki balle bakinsa ya kama Wani wannan jarabawace daga Allah ga Hussaina Kuma in Sha Allahu zatachi Kuma zata shiga Aljanna .

  • @RukayyaSunusi-k7x
    @RukayyaSunusi-k7x 7 дней назад +1

    Namiji kakeji

  • @NasiruYahuza-tr5qx
    @NasiruYahuza-tr5qx 7 дней назад

    Indai yasaketa baiyi mata adalciba wallahi kuma baiyi halacciba

  • @muhammadjajereumar7246
    @muhammadjajereumar7246 7 дней назад +1

    haba ka çıka tsalle tsalle kana ta ragwada ka kasa mgana direct. Kayi da larabci in hausa na baka wahala

  • @AlfredLuka-t9i
    @AlfredLuka-t9i 7 дней назад +1

    Ban ji dadin abinda tayi wa Aminu j town ba , alhakin aminu j town ne ya fara kqma ta , ta saka aminu kuka da hawaye

  • @nanamaryamabubakar
    @nanamaryamabubakar 7 дней назад

    iKon Allah

  • @MusbahuMuhd
    @MusbahuMuhd 7 дней назад

    Wannan mutumin kame kame yake, kwata-kwata bai iya bayani ba
    Ni wlh duk nakasa gane abinda yakeson fada

  • @hamzagoringo8828
    @hamzagoringo8828 7 дней назад

    This is family issues
    Uztas dan Allah kuji Gombe kuyi wa wa’anan Yan sun duniyan iiyayin mijin na ta baya ni

  • @rashidahalliru3611
    @rashidahalliru3611 7 дней назад

    Kai namiji namiji wasu basu da adalci kaji tsoron Allah

  • @ziyaulhaqmbako-uz7gf
    @ziyaulhaqmbako-uz7gf 7 дней назад

    Abunda tama j town ne ai ni tun lokacin ta fita raina wannan sakayya da mijinta ya mata tayi dai dai ai gashinan mijin yafison kudi akanta.

  • @MohammedMustapha-m2l
    @MohammedMustapha-m2l 7 дней назад

    Dama halinsane yajefahi acikin masifa

  • @shuaibuumarusmanu6575
    @shuaibuumarusmanu6575 7 дней назад

    Me ya faru da ita?

  • @jafarbalarabe1920
    @jafarbalarabe1920 8 дней назад +2

    Gaskiya karya ne wallahi brekete family duk abinda aka bata sun bata kudin ta

    • @AlfredLuka-t9i
      @AlfredLuka-t9i 7 дней назад +1

      Let us hear from them , da an bata baza ta taba fitowa tayi video ba ,saboda tasan dole za a gani

    • @HauwaUmar-p2e
      @HauwaUmar-p2e 7 дней назад

      @@AlfredLuka-t9iwlh Ahmad isa baxaici kudin ta ba Allah ya tsinewa masu yimai qazafi albarka

    • @HauwaUmar-p2e
      @HauwaUmar-p2e 7 дней назад

      Qyale en iska kawai ordinary yafi qarfin kudin ta jahilan banza so suke a ce shi ya riqe kudin

  • @HauwaUmar-p2e
    @HauwaUmar-p2e 7 дней назад

    A a pha maganar gaskia Ordinary bai ce xa a bata 20M ba mu fad’i gaskia taw

  • @maryamado7695
    @maryamado7695 7 дней назад

    Ba ita me San mijiba.gashi nan ai abundayasaka mata dashi ke nan,

  • @Ismailb3
    @Ismailb3 8 дней назад +2

    Lokacin data sa Aminu J town cikin wani hali da zage zage, bata san cewa Allah ba azzalimin kowa bane? QiriQiri sunyi magana, tace basuyi ba, dan tana tsoron fushin Ordinary President amma bata tsoron fushin Allah. Taje taba Jtown haquri kafun hanyar ta ya dawo daidai.

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 8 дней назад

      Wacce te magana da Aminu J town naga muryar Usaina ba ce

    • @LawaliTOROGao-sq2tz
      @LawaliTOROGao-sq2tz 8 дней назад

      Wanan gaskiané husaina da brekete familles sunci amanar j tw .

    • @SaniAbubakar-w4n
      @SaniAbubakar-w4n 7 дней назад

      @@Ismailb3 Wayne j twn din anfadi gaskiya saboda kunason bangare Daya sai kumanta dagaskiya

  • @HaphsatNuraddeen
    @HaphsatNuraddeen 7 дней назад

    Lallai wanann Abbas akwae dan banza kaji mutumin banza

  • @HafsatUmar-pc9hp
    @HafsatUmar-pc9hp 7 дней назад

    Rijalu gah hakinki fake jawowa matan zamani bazasu iya abunda hussaina tayi bah sooo Kuma gashi halinku maza
    Na yarda yau namiji bah Dan goyo bane😢

  • @SurayyaIlah
    @SurayyaIlah 8 дней назад +8

    Kui masa uzuri shi me bada labarin ustaz ne, Sako yke bayarwa kaman zuwa ga sea man da family din sa, kmn Yana nuna sun fara juyawa Husaina baya, Amma Kuma baya son ya fada yanda asirin usaina ze Bude. Dan yanzu akwai wayanda da sun ji sea man ya juya mata baya za su fara zagin ta ace Allah Kara. Ala kulli halin jamaa' mu Dena yanke hukunci a social media mu Dena zagin Yan uwan mu Dan Allah. Mutun Tara yke be cika goma ba. Allah sa mu gyara

  • @khairatissa3181
    @khairatissa3181 7 дней назад

    Aslm
    Kufahimci maganar mana amabqtq kudi amma wanda el rufai yamusu alkawari 20.m da gida da mote ba a bayarba sukuma yan uwasan da seaman abbas suna zargin ambata, koda kare talauci aka bata bekamqta yamata haka ba fisabilillahi

  • @babayarotv967
    @babayarotv967 8 дней назад +2

    Ban taba ganin dakikin mai bada labari irin wannan ba. To kai haka ake bada labari?
    Gaskiya ba wanda zai fahimta wannan kamekamen naka.

  • @MUSAAMINAMIMUHAMMAD-m7r
    @MUSAAMINAMIMUHAMMAD-m7r 8 дней назад

    Hmmm

  • @NuraYahaya-ks9ti
    @NuraYahaya-ks9ti 8 дней назад +2

    mudai bamu gane komai ba anan sai kame kame kake

  • @SaniAbubakar-w4n
    @SaniAbubakar-w4n 7 дней назад +2

    Muqaddarama ambaata kudin menene akudin banza Dana wofi matarnan tafiqarfin million Dari bawai banzan million ashirinba su Yan uwannasa se awajen kudin ne yakeda daraja? Bawair Allah tai gogormaya wand konamijine balalle yayi wannan sadaukarwaba tafito dashi wai ittace zata chinye kudinda akabasu wallahi sedai seaman zai zama butulu.

  • @ishaqkhalid6816
    @ishaqkhalid6816 7 дней назад

    Kaiya kun ishi mutane da wonnan labarin

  • @bilalidris8304
    @bilalidris8304 7 дней назад

    Getout sai kame kame kake. So yanxu ordinary ahmad ya hana j town tara mata kudi. Kuma karshe shima ya yaudare ta

    • @mustaphaadamu8575
      @mustaphaadamu8575 7 дней назад

      To dama asali tazo Neman kudine a studion akacema?

  • @tahirlawan9836
    @tahirlawan9836 8 дней назад +4

    Wai ya saketa ne ko suna tare?
    Shine Abin tambaya.
    Kana ta kame kame

  • @laminali1073
    @laminali1073 8 дней назад +4

    Ka ari bakin ordinary President Kaci masa albasa se kabari ya fito da kansa yai magana. Ku matsalar ku kenan Yan arewa

  • @ZarinaIbrahim-hz5he
    @ZarinaIbrahim-hz5he 7 дней назад

    to ita dolene sai tayi zaman aure dashi

  • @Musahussaini-fp8ph
    @Musahussaini-fp8ph 8 дней назад

    Allah ne kadai yasan mai gaskiya

  • @Sirnajjashi
    @Sirnajjashi 8 дней назад

    Mutane kunada matsala, shin kudin da akace za'a bata dan mijinta aka bata koh dan ta aka bayar.

  • @AMATULLAHBAIWARALLAH3
    @AMATULLAHBAIWARALLAH3 8 дней назад

    To kainan mekaye nufine ae saikanemin Ahmed isah kamasa magana bawai kafitu nanbah kake faďe abinda kaga damaba Dan baikamata ba wlh

  • @mariamahassantchaka945
    @mariamahassantchaka945 8 дней назад

    Amman kuma Wannan Siman Abas bakaramin Azalumibane .

  • @yussufzulfau4588
    @yussufzulfau4588 7 дней назад

    😂ustaz

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 8 дней назад

    Kayimaganar kudi adunkule shin ambata ne wasu sukahana. Koko Dan Mutum ne metaimakon alumma

  • @jafarbalarabe1920
    @jafarbalarabe1920 8 дней назад

    Kai dan arewa babu kyau wanda ya taimake ka shine zakayi ma haka kuma a magana da tayi tace kudin da malam nasuru el rufai yayi alkawari baa bata kuma batace na brekete family ba

  • @muhammadaliyu1157
    @muhammadaliyu1157 8 дней назад

    salaam Alaikum, sorry to say, Alhakin j town Yake kama ta yanzu

    • @rabiatou1643
      @rabiatou1643 8 дней назад

      Bawani hakki cewa tayi kudin da el rufa,i yayi niyan bata bebata ba saboda haka masu son cutar da ita dan allah su kyaleta da kuma barar addu,a datakeyi

  • @balajaoji1181
    @balajaoji1181 7 дней назад

    Ni ban fahimci komai a cikin maganar ka ba, next time go straight to the point

  • @UmarIshaq-n8v
    @UmarIshaq-n8v 7 дней назад

    In banda jaki ne shida ta ceto ranshi meye ruwanshi da binciken kudi

  • @abdulkareemmusa1025
    @abdulkareemmusa1025 7 дней назад +1

    That is the repercussions of betrayal. Aminu J town pls , don't u ever comment on this matter don Allah.

    • @Aliagnes-ox4ck
      @Aliagnes-ox4ck 5 дней назад

      Why are u stopping a Big illiterate to talk!

  • @Hafsatyakubu-je7pv
    @Hafsatyakubu-je7pv 5 дней назад

    Nifa laifin hussaina naga wallh danice tunda natsallake duk wata wahala babu abinda zaisa inyi vidion nan komai za,aimata gwanda surabu allah zaibata wanda yafishi

  • @HalimaMoussa-m4z
    @HalimaMoussa-m4z 8 дней назад

    Amma dan Adam butulu ne

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 7 дней назад

    🙏🏼🙏🏼🙏🏼 seaman Be Justice to your wife.🙏🏼🙏🏼🙏🏼

  • @aminuibrahim-y7b
    @aminuibrahim-y7b 8 дней назад +1

    Wannan maganar banza ce you not making any sense in your statement if you want the ordinary president to help you I know she has his number

  • @labarannatiti7541
    @labarannatiti7541 7 дней назад

    Ai gara ma su rabu kawai, seaman dan undisciplined character from day one, kuma ga talaucin zuciya da rayuwa.