Seaman Abbas Yana Duka na, Cewa na boye kudi.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 янв 2025

Комментарии • 31

  • @sanimsaeed4272
    @sanimsaeed4272 14 часов назад +3

    Slm baba kayi hakuri dan allah dan annabi Muhammad kaci gaba baba rayuwa duka tana cike da kalubale baba wlh wlh duk aikin alkhairi sai anyi yaki da makiya da kuma shaidan baba kai gatan bayin allah to inshallah kai kuma allah ya zama gatan ka baba pls go up baba

  • @NouraisaqahNouraisaqah
    @NouraisaqahNouraisaqah 2 часа назад +1

    wassalam ita aikinlada anayisane baasan wannene allah zaikarfaba

  • @ramatruibrahim1026
    @ramatruibrahim1026 7 часов назад +2

    Dan Allah daddy kayi hakuri dama abinda azzalumai sukeso kenan

  • @AAMaduguMunnubiyya
    @AAMaduguMunnubiyya 6 часов назад +2

    Allah ya na bayan mai gaskiya, Allah ya baka hakuri🙏

  • @HafsatUmaradam
    @HafsatUmaradam 2 часа назад

    Daddy kayi hakuri dan girman Allah kada ka bari saboda Allah kakeyi kuma kana taimakun al,umma daddy

  • @FatimaYauMuhammad
    @FatimaYauMuhammad 7 часов назад +1

    Dan Allah ka dubi girman Allah kayi hakkuri kayi Dan Allah Kuma Allah zebaka Lada in Sha Allah

  • @hafsatidrissgaladima8158
    @hafsatidrissgaladima8158 5 часов назад

    Allah ya raba ka da makiya yasa ka gama lfy salamun salamun

  • @NafisaAhmed-r8z
    @NafisaAhmed-r8z 4 часа назад +1

    Kayi hakuri daman duk mutum y dauki damara d gaskiya zai samu kalubale ALLAH y biyaka d jannatul fiddausi Dani dakai da kuluhin musulmin ALLAH

  • @habibaahmad1869
    @habibaahmad1869 6 часов назад +2

    Dan girman Allah dady kayi haquri

  • @bashirshehu3167
    @bashirshehu3167 5 часов назад +1

    ALLAH ya saka maka da alkhairi. ALLAH ya tsare ka Mal. Ahmed Isa

  • @hafsatidrissgaladima8158
    @hafsatidrissgaladima8158 5 часов назад

    Dan Allah Daddy Ahmad Allah ya kare mana kai kayi hkri Allah yana tare da kai

  • @RukkayyaLadanshagari
    @RukkayyaLadanshagari 5 часов назад +1

    Dady kada abari kayi hakuri dan allah achigaba Allah ne zai biyaka

  • @sanimsaeed4272
    @sanimsaeed4272 14 часов назад

    Wlh baba hankali na yatashi danaji kana maganar zaka bari shiyasa naketa kara bada hakuri ko badan ni ba dan saboda saboda wasu bayin allah.allah ya kara jagoranci da kariya baba albarkar annabi Muhammad (S A W)

  • @housseinaabdou-jt8df
    @housseinaabdou-jt8df 5 часов назад

    Ba dadi baba ....anma dan Allah ayiii hakuri😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @housseinaabdou-jt8df
    @housseinaabdou-jt8df 5 часов назад

    Gaskiya haussaoua bassuyi kirki ba .... Anma dan Allah baba kayiiii hakuriii

  • @AkaramiMuhammedAli
    @AkaramiMuhammedAli 2 часа назад

    Kayi hakuri babban mutum
    Allah ya karama hakuri
    Da juriya baba

  • @SalissouIbrahim-e6x
    @SalissouIbrahim-e6x 4 часа назад

    Dan allah kayi hakouri ka cigaba dan allah

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 2 часа назад

    Aslm Sir Ahmad Isah ordinary president abin da ka keyi dan Allah Kaci gaba dama dolene azzalumai bayi wanda ba sason gaskiya su dinga hada maka makirci dan kiyi fushin ka daina suci Karan su ba babbaka. Ka cigaba da abin da ka keyi domin Allah, Allah zai tsare daga dukkanin sharrin abin halatta pls 🙏

  • @hafsatidrissgaladima8158
    @hafsatidrissgaladima8158 5 часов назад

    Aslm Bba Ahmad kayi hkri Allah ne ze saka maka Allah yasa maka a mizani, Allah yaqara maka karfin imani Dan Allah kar a rufe Brekete Hausa

  • @appapp2264
    @appapp2264 Час назад

    السلام عليكم و رحمة الله وبركته 👋wly ba dadi karai rayuwar hausawa tana cikin duhu sosai wly Amma dan Allah kayi hakuri kaci gaba Badan halayenmu ❤ jama'a kuji tsoran Allah kubar irin wanan Magan ganu Na jahilci

  • @sanimsaeed4272
    @sanimsaeed4272 14 часов назад +1

    Baba kai allah ne yafito dakai dan kaceci bayin sa akwai abubuwa dayawa wa anda inbanda zuwan wlh wlh wlh baba bamai iya kwatar wa annan hakkin kayi hakuri baba (ANNABI,S A W YACE ANNA NASRI MA A SABAR)afuwan baba duk nasara baba tana tafiya tare da hakuri baba dan allah kayi hakuri inka bari to ya bayin allah zasuyi baba ayi hakuri (INNALLAHA MA A SABIRIN)allah yana tare da masu hakuri baba (ALLAH YACE FASBIR SABRAN JAMILA)allah yace kuyi hakuri hakuri mai yawa baba

  • @RukkayyaLadanshagari
    @RukkayyaLadanshagari 5 часов назад

    Dady dan Allah kayi hakuri da abunda yafaru allah ne dai biyaka ita kuma husaina allah yagani sai yasaka mata da abunda yamata halin dan adam kenan duk kokarin da tayi be gani ba dady kakara kakuri da abunda yafaru

  • @MohammedAishatu-bh7ce
    @MohammedAishatu-bh7ce 8 часов назад

    Allah ya saka maka da Alhery Ameen

  • @aminaabubakar5589
    @aminaabubakar5589 9 часов назад

    Dan Allah wannan program din brekete family din na Wani date ne?inaso in Kalli full video please

  • @NusaibaMuhammad-d1b
    @NusaibaMuhammad-d1b 10 часов назад

    Dan allah kayi hakuri kanatare da annabi babanmu

  • @KabiruAdam-x6g
    @KabiruAdam-x6g 5 часов назад

    Karkabar wanna Shirin don Allah tunda ai don Allah kakeyi

  • @بهيجهبهيجه-ن4ع
    @بهيجهبهيجه-ن4ع 7 часов назад

    🙏🙏🙏🙏🙏🙏

  • @salamatuumaronawo9723
    @salamatuumaronawo9723 5 часов назад

    May be Hussaina is under pressure from both her husband and his relative

  • @RukkayyaLadanshagari
    @RukkayyaLadanshagari 5 часов назад

    Hakane dady badan kaiba kam da ya mutu

  • @ameerahmeerah2515
    @ameerahmeerah2515 11 часов назад

    Dan adam butulu yanzu wannan matar duk halaccin da tayiwa mijinta amma ace wai yana dukanta😢

  • @danfodiotv
    @danfodiotv 6 часов назад

    Ai Mal Dan arewa dan wahala ne Wallahi. duk wata tsiya zakaji ta fito daga wajen sa. shi yasa kuma Allah ya jarabce mu a Arewar sabo da munafurcin mu da ki yayya ga junan mu da Hassada. Dan Arewa kana yakin nema masa yanci domin yaji dadi shi kuma yana yakar ka