Yana nan a garkame har abada, insha Allah. In ya tuba nan duniya, to ya huta da ququmin lahira, inko ba haka, to Allah Ya kiyaye. Don ya ci amanan Allah, ya ci amanan Manzon Allah, ya ci amanan Musulunci da musulmai kuma ya ci amanan mabiyansa.
Abin takaici ga 'yan ta'adda can sun hana mutane sakat amma an kasa tinkarar su sboda iya shege amma in za'a kai wannan bawan Allah kotu kai kace yakin duniya za'aje An kashe masa 'ya'ya 3 a gabansa anyi masa harbin mutuwa shi da matar sa an kwona yayarsa da wuta har ta mutu an kashe almajiransa sama da dubu anyi ma 447 kabarin baidaya wasu da sauran numfashin su aka rufe su wai duk da wannan yanzu shi ake tuhuma da taimakawa wajan kashe wani soja wai yakubu dan kaduna.
Duk mai zagin Sahabbai Ya Allah kacigaba da tozartashi har abada duniya da lahira
Ya Allah Kai kasan me gaskiya Allah katimakihi
Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu
Amin
Mu allah mukeroko akoda yaushe dominion kam allah yafiku azzalumai free zankzaky insha allah
Yana nan a garkame har abada, insha Allah. In ya tuba nan duniya, to ya huta da ququmin lahira, inko ba haka, to Allah Ya kiyaye. Don ya ci amanan Allah, ya ci amanan Manzon Allah, ya ci amanan Musulunci da musulmai kuma ya ci amanan mabiyansa.
Allah ya kawo muna karshen zalunci da azzalumai da masu goya musu baya
Ilahee ajib Malam ayi mana subscribe din channel din namu don ci gaban mu gaba daya
Ubangiji Allah yabimae hakkinsa
Allah yxabamana maxi alhairi
Hasbunallahu wa ni imal wakeel
allah ya isa sai allah yabi ma duk mai haqqi haqqinsa
Allah yaganar da masu zagin ummuna Aisha da Babanta.
amen ya Allah
Allah yayi muna kyakkyawan karshe
Allah ya kiyaye
Allah ya saka masa da zaluncin da akemar
Muna fukai allah yafiku ,insha ☝allahu sayyed zazzaky sai yayi fire
Sai yayi fire🔥😂
HAKA NE Dan uwa
A
كلو افريقي ماف سوداني هنا
Allah mai iko
Zainab M. Sarki Ummee Xee zee Sarki
Zainab M. Sarki Ummee Xee zee Sarki Allah yasawake
Ya Allah ka taimaki baba buhari akan Yan Shiite.
ali Ibrahim. xxxmoc
ali Ibrahim kajira taka karshen
Jet li
Kai duniya
Allah yakyauta gaba
I wasted my data for nothing wlh.
VTT
الحيون
Wlhi ta Allah ba takuba
Zeniden Zeilihuzaiyidanmmmm
Zeniden Zeilihuzaiyidan yrgdg
You all make me laugh with all this you can't fight Boko haran
Salam
Babu gagararre sai bararre, fatanmu shine gwamnati taci gaba da hukunta duk wani tsageran da yake zama barazana ga Al'ummar kasata.
Wani barazana zakzaky yake ga nigeria
@@inuwabappa5535 Ai mana magani masu makamai a hannun su kamar su boko haram , kiyo haram ~ dukiya haram ~ rayuwar dan Adam haram
The country is not working
god is in contro
hoshpopt
Abin takaici ga 'yan ta'adda can sun hana mutane sakat amma an kasa tinkarar su sboda iya shege amma in za'a kai wannan bawan Allah kotu kai kace yakin duniya za'aje
An kashe masa 'ya'ya 3 a gabansa anyi masa harbin mutuwa shi da matar sa an kwona yayarsa da wuta har ta mutu an kashe almajiransa sama da dubu anyi ma 447 kabarin baidaya wasu da sauran numfashin su aka rufe su wai duk da wannan yanzu shi ake tuhuma da taimakawa wajan kashe wani soja wai yakubu dan kaduna.
ADAM A ZARIA
Fake video xxxx
kh
2
Allah ya kiyaye