Dafa'i ne wanda bazaka wulakanta ba ko kaskanta koda court case ne akeyi against kai, Zaka samu nasara da galaba akan makiya da mahassada idan dai har kaine aka zalunta bakai ka zalunci wani ba Ayata 81 suratul Israa "waqul ja'al haqqu wazahaqal badhil innal badhila kana zahuqa" x133 bayan Sallan asuba har kaga bayan al'amarin daya taso ko kuwa kayi shi hakanan kawai for dafa'i
Allah ya saka da Alkairi 🙏
Masha ALLAH
Allah yasaka da alheri ya rufa muna asiri bakidaya duniya da lahira ❤❤❤🎉🎉🎉
Muna godiya sayyadi
Wallahi hakane
Allah yasakada alkari
Allah Ya Yi ma Albarka Mal.Ya jiqan Iyaye,Ya Albarkaci zuri’a.
Jazzakumunllha kairan malan
Allah ya kara kusanci
Allah yajikan mahaifa
❤❤❤godiya❤❤❤
Muna godiya
Jazakallahu khairan ya sayyadi
Haqqun,haqqun Malaman,Jazakumullahu khaira bil Janna….,,,
💯🙏💯 AkaramaKAllahu.
Jazakallahu jannatul fidausy a ala
Jazakumullahu khaira Malam
Masha Allah Muna godiya Sayyadi Allah ya Kara daukaka
Allah ya saka da alkhairi
allah ya kara lafiya da nisakwana yashehinmu masha alla allah ya kara illmi ya saiyadi barkanmuda mauludi s a a❤❤❤❤❤❤
Allah ya kara ilmi mai albarka.
Jazakallahu khaira ❤❤❤
Allahyasaka malan
🎉🎉❤ mungode maulana
شكرا جزيلا يا معلم جزاك الله جنةالفردوس يامعلم
Allah yasaka da allakiri
ALLAH ya saka da alheri Ya biya maka bukatunka na alheri duniya da lahira ALLAHUMMA AMEEN YAHAYYU YAQAYYUM
Allah oubangiji yajikan mahaifa monagodiya sosai dagudon muwa
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
MLM, JAZAKALLAHU KHAIRAN, MUNA GODIYA
Dafa'i ne wanda bazaka wulakanta ba ko kaskanta koda court case ne akeyi against kai, Zaka samu nasara da galaba akan makiya da mahassada idan dai har kaine aka zalunta bakai ka zalunci wani ba
Ayata 81 suratul Israa "waqul ja'al haqqu wazahaqal badhil innal badhila kana zahuqa" x133 bayan Sallan asuba har kaga bayan al'amarin daya taso ko kuwa kayi shi hakanan kawai for dafa'i
Assalamu alaikum malam nayi mafarkin ruwan sama
Salm
Allah ya Saka da mafificin Alheri
Allah yaƙara sutura
Masha Allah
❤❤❤❤❤❤
Allah yasaka da allakiri
❤❤❤❤