YADDA AKE WANKAN GAWA DA SAKA LIKKAFANI A AIKACE
HTML-код
- Опубликовано: 6 авг 2023
- YADDA AKE WANKAN GAWA DA SAKA LIKKAFANI A AIKACE
Tareda Sheikh Adam Muh'd Gadar Sogai Jos Hafizahullah
Hubusi Multimedia Jos
+2347069476828 +2348064228667
+234706776122 Развлечения
Masha Allah 🙏... Allah yasa mu cika da Imani ameen summa Amin 🙏
Allah ya Yafe Mana, Allah Yaka Re Mu, Allah ya Shiryar Damu, Allah Ya Albarka ce Mu, Allah yasa Mu Cika Da Imaani, Allah yasa Mu Yan Al-jannah ne, Allah Ya Tsare mu daga Shiga Wuta, Allah Yasa Mudace Duniya Da Lahira 🕋☪️❤️
Amin ya rabbil alamin
Ameen ya hayyu ya qayyum
Ameen Yah Allah 😭😭😭😭
Ameen ya samiul Alim
Amin ya hayyu ya qayyum 😭😭😭
Allah ya saka da Mafi alkhairi malam... Allah ya qara girma da daukaka albarkacin ma'aikin Allah SAW
Amin
(ALLAHU) AKBAR malam (ALLAH) yasaka da aljannah dukkanmu ameen ya hayyu ya Qayyum
Allah yasaka da alheri sheik.Allah yasa mugama dunia lafiya.
Allah yasa mucika da Imani Allah ya yafemana
Allah ya saka da Alkhairi 🙏 Allah ubangiji yasa mu cika da amani ameen s ameen🙏
Amin
Maa shaa Allah Jazaa kallahu bi khairan
Inallillahi wa inailaihi rajiun. Allah kasa mu cika da imani. Allah kasa mufi Jin dadin kwanciyan Kabarin mu fiya data duniya. Ameen ya Rabbal alameen.
Masha Allahu, Allah ya bada lada
Ubangiji Allah ya saka da alkairi ya jikammu da rahama malam,khalifa Muhd galadima
MALLAM Jazakumullahu khairan Jazeelanاللهم يثبتنا بالقول ثابت في الحياة الدنيا وفي الاخرة
ALLAAAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ANZILHUL MAQ'ADAL MUQARRABI INDAKA YAUMAL QIYAAMAH.......
masha Allah,Allah ya saka da alkhairi
😭😭😭 ya rabbi kasa muceka da imani ya rabbi ka azurtamu da aljanna alfirdas
Ameen Yah Allah
Allah ya sa mu cika da imani
اللهم إني أسألك حسن الخاتمة يا رب العالمين
SUBHAANALLAAH WABIHAMDIHI SUBHAANALLAAHIL AZEEEM
ADADA KHALQIHI WA RIDAA NAFSIHI WA ZINATA ARSHIHI WA MIDAADA KALIMAATIHI....
Jazakallahu khairan, 🎤Voice message (01:76),👍
Allah ka kyautata karshanmu ya rabbilalamin
Allahu akbar Allah ya sa mucika da imaniAmin
Allhumma salli ala Muhammad wa'alihi wa'as habihi wasallim
Inna Lillahi Wainna Ilaihi Rajiun 😭 Allah Sa Mu Cika Da Kyau Da Imani
LAAA HAULA WA LAA QUWWATA ILLAA BILLAAHIL ALIYYIL AZHEEEM.....
Allah yasaka da Alkhairi 🤲
Allahu Akbar. Allah Yasa mucika da imani Ya anzurtamu da masu imani da ilimi akan gawarmu.Allah Yasamu a aljanna ba tare da hisabi ba.Malam Allah Ya saka da alheri Ya karo ilimi da basira
Amin
Allah yasaka da alheri, muna godiya
Allah yasa mucika da imani
Maasha Allaahu...
Jazaakallaaahu khairan yaa shiekhana y......
Allah akbar masha Allah
Alhamdulillah mlm Allah yasaka da alkhairi.
Allah ya sa mu shika da Imani
Innalillahi kullun nafsin za ikatil mauti Allahumma salli ala Muhammad
Allah yasaka Maka Mallam. Wallahi mun Karu. Maa Shaa Allah.
Allah ubangiji ya Saka da alkhairi mlm Allah ya Kara Ilimi Mai anfanii
SUBHAANALLAAH WABIHAMDIHI SUBHAANALLAAHIL AZEEEM
Masha Allah Allah yasaka da alheri
RABBIR HAMHUMAA KAMA RABBAYAANI SAGEERA.....
ALLAAAHUMMAGFIR LIL MUSLIMEENA WAL MUSLIMAAT WAL MU'U'MINEENA WAL MU'U'MINAAT AL AHYAA'UN MINHUM WAL AMWAAT....
Masha Allah Allah yasaka da alkairi Allah yasa mucika da imani
Mungoda Allah
شكرا جزيلا وجزاكم الله خيرا
Malam muna godiya Allah yabiyaka dagidan Aljanna damu bakidaya
Allah ya sa mucika da imani
انا لله و انا اليه راجعون.
Allah Ya gafarta mana, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomar aameen
Allah ya saka da Alkhairi mai
Allah yasakawa malam da alkairi
Allah Ya saaka Mallam
Jazakallahu kairan❤
😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Allah yasa mucika da imani
Allah saka da alkheiri 🤗🤗🤗
Masha Allah Allah biyà
Allah Ya saka da alkhairi ❤
Amin
JAZAKUM ALLAHU KHAIRAN.
Jazakallahu bil jannah
Jazakallahu khairan mln
Allah ya saka da alkhairi
Masha Allah
Allah ya saka da Alkhairi Mallam
MaaSha Allah, Malam Allah ya kara sani, imani da nisan kwana
MaaSha Allah, Allahuakbar
Ya Ubangiji Allah kasa mucika da kyau da imani 🤲😭
Ya hayyu ya qayyum kasa mucika da emani
Allah ya saka da alkhairi Ameen
@@MuhammadsalimBande-bi5qq Amin
Masha Allah Allah ya qara basira
Amin
YA Allah kasa mu cika da imani, wannan yaro da akayi gwaji dashi lalle ya samu nazari a rayuwarsa.
Masha allah allah yasaka da alheri
Jazaakumullahu Kullal Khayr sir.
Jazakallahu khairan
Allah yasaka da Alkahairi
Mash Allah jazakallahu khairan
Allah sa muyi kyakkyawar karshe Allah sa mucika da kyau da imani Allah jikan musulmi
Jazakallahu khayran
Allahu akbar Allah yasaka da,Alkairi hikika naji dadin ganin wannan video nakaru sosai
Amin
Allah ya Saka da Alkhairi
Allah y Saka da alkairi
مشا ءالله جزاك الله خيرا يا شيخ
جزاك الله خيراً يا شيخ
Allah kasa mou tchika da imana 😭😭😭😭😭
Allah ya sa mucika da Imani.
Allahu Akbar kabeeran Allah yasa mucika da imani
Amin
Allah y bd lada.
Amin
Jazakallahu bikhair.
Masha allah
Allahu Akbar Allah yasa mucika da Imani Ameen
Masha Allah Allah yakara basira
Jazakumullahu Khairan mallam
Jazzakallahu khairan sir,
Allah yasaka da alkhairi
Amin
Macha Allah
Allah ya saka maka da Alkhairi ya sheikh
لأخول ولا قواة إلا بالله العلي العظيم استغفر الله واتوب اليه للهم جددالعيمان اللهم أجرنى من النار
Masha allah muna godiya malam ❤
Alha kasa mu cika da imani ❤😢❤
Allah saka da alkhairi, ya kara ma malam tsawon rai. Ameen ya Allah
Allahu Akbar
Allah yasaka da mafi alkhaeri mungode sosae amma malam inada tambaya mexaayi da wannan gashin da jace a ajiye gefe ngd
Amin Shi Gashin Za'a Saka Cikin Kabarin Ne
masha allah
Allah y saka da alkhairi
Amin
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira
Allah yabamu cikawa da Imani
Allah yasa mucikada imani
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. Allah ka gafarta mana.