(LA ILAHA ILLA ANTA...) KAFA 1000 DA TASIRNTA WAJEN MAGANCE KOWACE IRIN DAMUWA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 дек 2024

Комментарии • 107

  • @muhammadmagaji734
    @muhammadmagaji734 Год назад +6

    Masha Allah wallahi malam duk abinda kafada Hakka ne wannan tasbihin wallahi malam ba abinda bangani akansaba kuma wallahi ko ayau Abu ya tasomun Wanda bansan dashiba kuma banda mufuta wallahi idan na somata se mufuta tazo malam Allah y sakama da Alkhairi kuma ka jaddadamana ita zamu Dora daga inda muka tsaya

  • @Jabeer-th1gb
    @Jabeer-th1gb Год назад +2

    Allah ya biya Allah ya saka da Alkhairi Allah ya kasa hasken makaranta

  • @aliyudauda1747
    @aliyudauda1747 10 месяцев назад +1

    Allah ya Saka Da Alkhairi malam
    Allah ya Qara kusanci da Annabi SAW

  • @MoussaMagi-ko7zy
    @MoussaMagi-ko7zy Месяц назад +1

    ❤ Macha ALLHAU jazakallahu khair ❤

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 Год назад +7

    Allah Ya Kula d bayan ku Maulna. Yadda Ka tsaya ckn hidmar Al'ummar Annabin Rahma Alaihis Salam, Allah Ya tsaya a hdmarku MAULANA

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  Год назад +1

      Sallallahu alaihi Wa Alihi Wa Sallam Ameen wa iyyakum Sayyidi

  • @idrissaabou2446
    @idrissaabou2446 11 месяцев назад +1

    عليه افضل الصلاة والسلام اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما

  • @HabibaBinBiliyamin-tv6jt
    @HabibaBinBiliyamin-tv6jt Год назад +2

    Masha Allah, jazakallahu bi Khair

  • @safiyamuhammadinuwa4420
    @safiyamuhammadinuwa4420 Год назад +1

    Allah ya kara kusanci da annaban rahamma

  • @nuraddeennasabanlayi1605
    @nuraddeennasabanlayi1605 7 месяцев назад

    ❤❤❤ Allah yakara daukaka Allah ya cika muradi dan matsayin shugaba Muhammadu Rasulullahi Sallallahu alaihi Wasallama

  • @sanilawanabdurrahman4946
    @sanilawanabdurrahman4946 Месяц назад

    Allah Yasaka da Alheri

  • @AbdullahiMagayaki
    @AbdullahiMagayaki 3 месяца назад

    Jazakhallah, Allah Kara daukaka da tsira da daraja, Dan ya Hayyu ya Qayyum

  • @sameeratmd346
    @sameeratmd346 Год назад

    Allahu Akbar,Allah ya karawa Annabi daraja

  • @bzawiyyabbzawiyyab363
    @bzawiyyabbzawiyyab363 Год назад +2

    Allah yakara lfy da ɗaukaka munata godiya sayyadi

  • @issakaauwals-qp3dm
    @issakaauwals-qp3dm Год назад +1

    Masha Allah sakallahu kairin

  • @issiyaquyusuf7570
    @issiyaquyusuf7570 Год назад +1

    Sakallahu khairan y Sayyadi

  • @malamsaddizoulaha2842
    @malamsaddizoulaha2842 Год назад

    Allah kara kusan ci da annabi saw

  • @ismailalzouma
    @ismailalzouma Год назад +1

    Allah saka da alheri da kusanci da manzan Allah sallalahu alaihi wasalam 🌹🌹🌹🌹

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  Год назад

      Sallallahu alaihi Wa Alihi Wa Sallam Ameen ya rabbi 🙏♥️

  • @عيسىالنور-ث9ن
    @عيسىالنور-ث9ن Год назад +1

    اللهم صل وسلم على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين

  • @UsmanMiko-ot7et
    @UsmanMiko-ot7et Год назад

    ALLAH YA Sa Ka da Alkhayri Mungode .

  • @drjarumatv4599
    @drjarumatv4599 2 месяца назад +1

    Malam nayi mafarkin ina karanta lailaha ila antas subahanaka inni kuntu minazalimun kuma ina fadawa yarana suma sukaranta acikin mafarkin 😢

  • @fathimamusaabdullahi6666
    @fathimamusaabdullahi6666 Год назад

    Masha Allah tabarakallah gaskiya ne. S. A.W Allah sakada alkairi

  • @SaleMuhammad-y9q
    @SaleMuhammad-y9q 4 месяца назад

    Allah yasaka Don allah ml Kaban nanbanka

  • @DgAsd-cq3gs
    @DgAsd-cq3gs 11 месяцев назад

    Allah yasaka da alkairi

  • @Fatimamaiwada-x5k
    @Fatimamaiwada-x5k Год назад

    JAZAKALLAHU KHAIR...

  • @usmanabdulkarim4940
    @usmanabdulkarim4940 Год назад

    Allah yasaka da alkharinsa Kuma Allah kasa agama lpy dan manzanka Allah

  • @JunaiduBello-ju9iu
    @JunaiduBello-ju9iu 9 месяцев назад +1

    ALLAHU AKBAR

  • @AbdussamadIsahhassan
    @AbdussamadIsahhassan 3 месяца назад

    Allah ubangiji ya saka da ALKHAIRI

  • @samiralawal907
    @samiralawal907 9 месяцев назад

    Assalamu alaikum mlm allah ya qara maka lfy ya rab❤❤ muna godiya allah ya saka da alkhairi

  • @babayarotv360
    @babayarotv360 Год назад

    Malam Allah yasaka da alkairi 🙏

  • @MOHAMMEDUMARJAKADE
    @MOHAMMEDUMARJAKADE 4 месяца назад

    Masha Allahu❤ Maulana

  • @BalkisuIbrahimkware
    @BalkisuIbrahimkware 4 месяца назад

    Mallam Allah yasaka da alhairi

  • @safeya8259
    @safeya8259 Год назад +1

    Masha allah gaskiya muna matukar godiya mlm to kuma idan al,adar tazofa kafin kana (41)sai mutum yadakata ko zaici gaba?dan inaso zanyita in,sha allah ubangiji ya kara bamu ikon cigaba da duk kanin ibadummu alfurmar annabi ❤SAW

  • @amorine4914
    @amorine4914 Год назад

    Allah yasa ka da alkhairi

  • @dausayinarasulullahi972
    @dausayinarasulullahi972 Год назад

    Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤🎉🎉🎉

  • @تبلاتطت
    @تبلاتطت Год назад +1

    الله اكبر الله اكبر الله اكبر مالم عباس سدوكى

  • @youssoufadamou2958
    @youssoufadamou2958 Год назад

    Mungode MALAM Allah ya bada lada da imani ya albarkaci rayuwa da nisan kwana.
    Ina yin adadinta na 2200

  • @WebMegc
    @WebMegc Год назад

    Jazakallahu khairan

  • @maigaskiyyabmdmaigaskiyyab8884
    @maigaskiyyabmdmaigaskiyyab8884 Год назад +1

    Masha Allah mungode malam

  • @adamundagi9625
    @adamundagi9625 Год назад

    masha Allah mungode mallam allah ya saka

  • @SaleMohammed-b3r
    @SaleMohammed-b3r Год назад

    Jazakallahu hairam

  • @skills1985
    @skills1985 Год назад +1

    Masha Allah

  • @RafiaAbdulMalik
    @RafiaAbdulMalik 5 месяцев назад

    Jezakallahu khair

  • @rabiutijjani8467
    @rabiutijjani8467 Год назад +1

    Jazakallah

  • @saratuabubakar6513
    @saratuabubakar6513 Год назад +4

    Assalama alaikum malma Allah yasaka da alkhairi malam dan allah tambaya na Shine nayi mafalkin ina karanta fatiha da sallatin annabi saw kuma tare da manyan malamai na gode

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  Год назад

      Wannan bushara ce babba da samun biyan buƙatau

    • @saratuabubakar6513
      @saratuabubakar6513 Год назад

      Masha'allah allah ya tabbatar min alkhairi na gode

  • @AbdulrazakDikko
    @AbdulrazakDikko 4 месяца назад

    Muna godia Mlm

  • @faisalmasaud7508
    @faisalmasaud7508 Год назад +1

    Masha Allahu

  • @hamidahassan9507
    @hamidahassan9507 Год назад

    Allah y Saka d alkhairi

  • @MdMd-sk4bh
    @MdMd-sk4bh Год назад

    Masha allah 🥰

  • @MohammedAli-j7h6o
    @MohammedAli-j7h6o 5 месяцев назад

    Mun goode allah yasaka

  • @khadijasaudi5148
    @khadijasaudi5148 Год назад

    Allah yaska da alheri mallam

  • @hamedadinkowa
    @hamedadinkowa Год назад

    Masha allah🤲

  • @محمدموسي-و3ز
    @محمدموسي-و3ز Год назад +1

    Assalamalekum sayyadi Abbas Sadauki ni bansan abin da zai mika Zaka harin tamakar ai Allah ya saka da alfir Allah ya saka da alfir Allah ya saka da alfir Allah biya maka bukatar ka ❤️❤️❤️🤲🤲🤲

  • @DanAsabe-g3q
    @DanAsabe-g3q 2 месяца назад

    Mal Allah ya karabasira ameen

  • @BaraoAllah-m8x
    @BaraoAllah-m8x 5 месяцев назад

    ❤🎉 machaalachou

  • @kamalmurtala1368
    @kamalmurtala1368 3 месяца назад

    Good

  • @oulaibhoidrisse6592
    @oulaibhoidrisse6592 9 месяцев назад

    MACHA ALHA

  • @AbouBebe
    @AbouBebe Год назад

    Dan Allah katuru mi labaka mallan

  • @hauwaahmadummy8898
    @hauwaahmadummy8898 Год назад

    Allah yasa kada mamaficin Alkahiri

  • @BachiGada-mc9cz
    @BachiGada-mc9cz Год назад

    جزك الله خيرا

  • @maigaskiyyabmdmaigaskiyyab8884
    @maigaskiyyabmdmaigaskiyyab8884 Год назад +1

    Assalamu alekum warahamatullahi wabarikatuhu malam inna mafatan alheri inna tambayane Akan mafarki da nakeyine inna mafarkin naje tunar zinare kumanasamu

  • @habibseidu7869
    @habibseidu7869 Год назад +1

    Insha Allah ❤

  • @sanisomaisonkalby9303
    @sanisomaisonkalby9303 Год назад

    🇱🇾🇳🇪✔️ Machallah.mounagodiya👈🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻✔️🖕❤❤️👍👍

  • @bucarmammadu8439
    @bucarmammadu8439 Год назад

    Allah yasakada alkhairi

  • @hussainadanlamiabubakar7761
    @hussainadanlamiabubakar7761 Год назад +2

    Sakallahu biljannah 😊🙏

  • @RabiuAminuKana
    @RabiuAminuKana 3 месяца назад

    Aslm malam nata kokarin kiranka Amman baba samunka

  • @ummeenuraadam4062
    @ummeenuraadam4062 Год назад

    Haqqun munayi mu tuni kun gaya mana ALLAH ya nunka sutura maulaya🙏🙏🤗

  • @hassanjikanlimanhalilu5142
    @hassanjikanlimanhalilu5142 Год назад

    Allah ya saka malam

  • @mubarakalamin9038
    @mubarakalamin9038 Год назад

    Allah ya kara lafiya

  • @jaloaumar4726
    @jaloaumar4726 Год назад

    Salamu fasara kache rayuka

  • @abdrhmnabdrhmn3959
    @abdrhmnabdrhmn3959 Год назад

    Mugode Malan allah yaqara lafiya

  • @auwalsani-s9v
    @auwalsani-s9v Год назад

    Mungode sosai

  • @kajaouadamu
    @kajaouadamu Год назад

    👍🙏

  • @ayubamaman9192
    @ayubamaman9192 Год назад

    Assalamualaikum ml Allah yabimuna bukatun mugabaki dayana alkairi alfarman annabi mahamed sallallahu alaishi wasallam inagodiya sosai
    Allah yakara lfy danisankwa Allahumma amen 🙏

  • @FatimaNasirYakub
    @FatimaNasirYakub 2 месяца назад

    Malam to ga macen da acikin kwana 41 wasu kwanakin suka zo mata bata da tsarki shin zata yi haka ne ko zata tsallake ranakun

  • @sanimamanlawali7220
    @sanimamanlawali7220 Год назад +1

    Alaska da alahairi malam

  • @fatmaahmustafa9385
    @fatmaahmustafa9385 11 месяцев назад +1

    Salam mallam. Don Allah ina da tambaya pls .kasan mu mata munada alada na duk wata.yaya zamuyi da adduar daka bada na laila haillah anta 40days .ajiyeshi Zamuyi har sai mun kare.aakozamu iya cigaba da adduarmu.pls yatamaka yayi manakarin bayani kokuma a comment section don Allah yataimaka pls help a sister in need.nagode jazakallah khair 🤲

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  11 месяцев назад +1

      Eh zaki ajiye idan kin gama sai ko dora daga inda kika tsaya

    • @fatmaahmustafa9385
      @fatmaahmustafa9385 11 месяцев назад

      @@abbas_sadaukimallam muna godiya🙏Allah yakara lafiya da Nisan kwana.yakuma saka maka da jannatul firdus Aameen 🤲thanks alot❤

    • @sadiyayakubu8337
      @sadiyayakubu8337 10 месяцев назад

      Jazzakhallahu bil janna

  • @rakiyamohammed8059
    @rakiyamohammed8059 Год назад

    Salam alaikum mallam muna godiya sosai. Masu nima haihuwa fa, KO a lokachi al'ada zamu iya yi adau

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  Год назад +1

      Suma zasu iya yi, kuma za a iya yi har lokacin al'ada

  • @husseiniusmanmobolah55
    @husseiniusmanmobolah55 Год назад

    Mungode

  • @avdoollaheeevraheem9378
    @avdoollaheeevraheem9378 Год назад

    Malam Mutum Zai Iya Yi A Rana Daya

  • @MariamShuaibu-r4s
    @MariamShuaibu-r4s Год назад

    Slm malam mace zata iya yi?

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 Год назад +3

    Sadaukinfa sadaukine

  • @MustaphaMhd-uf3bo
    @MustaphaMhd-uf3bo Год назад

    Slm MLM maigidana wandamukemasa aikiyahanamin kudina abani naniwani addua wandazanyi haryabanikudina

  • @ibarhimabdoullahi2492
    @ibarhimabdoullahi2492 Год назад +1

    Dakaeo malan

  • @MOUHAMEDRAMAT
    @MOUHAMEDRAMAT 11 месяцев назад

    Barka da war haka Dan allah labarka ta watsapp

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 Год назад

    Malam kadan ringa program a TikTok hankalin mutane yakarkata can

    • @abbas_sadauki
      @abbas_sadauki  Год назад +2

      😀 Nan ma jama'a sun min yawa, ina ga kuma na tafi TikTok 🤔

  • @muhdbellomuhd5662
    @muhdbellomuhd5662 Год назад

    A Zama daya akeyi ne Koko dai

  • @MusaAuwal-rg8ex
    @MusaAuwal-rg8ex 8 месяцев назад +1

    assalamualaikum, brk ku da warhaka Dan Allah a inane zan samu Whatsapp link

  • @JamilaAbubakar-k2w
    @JamilaAbubakar-k2w Год назад +1

    Masha allah

  • @JunaiduBello-ju9iu
    @JunaiduBello-ju9iu 9 месяцев назад +1

    ALLAHU AKBAR

  • @muhammadahmad-ox7cc
    @muhammadahmad-ox7cc Год назад

    Jazakallah

  • @SaleMohammed-b3r
    @SaleMohammed-b3r Год назад

    Masha allah

  • @JunaiduBello-ju9iu
    @JunaiduBello-ju9iu 9 месяцев назад

    ALLAHU AKBAR

  • @AbdullahiRaismuhammad
    @AbdullahiRaismuhammad Год назад +1

    Masha allah

  • @muhammadjameela2431
    @muhammadjameela2431 Год назад +1

    Masha Allah

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl 9 месяцев назад

    Masha Allah