Wallahi duk lokacin Dana saurari fashion baqin ku, Sai naji duk zaman Nigeria ya fita min aka. Allah kawo mana sauqi ya bamu abun da zamu rayu cikin aminci. Amin ya hayyu ya qayyum 🤲🙏
Ma Sha ALLAH ALLAH yasaka muku da alkhairi Bula Jafar Abba da nasiru zango shuwagabanninmu basuda tausayi ne kwata kwata Kuma andora mu Akan karyace kawai kasan nan wallahi mu talakawa mukoma ga ALLAH munemawa kanmu mafita kawai Akan shuwagabanninmu kawai
Slm ina muku fatan alkhairi akan maganar chanja tsarin mulkin Nigeria daga presidential zuwa parliamentary. A nawa ganin Nigeria president zaifi saboda idan har za a koma parliamentary high governmental offices zasu karu inda za a samu head of government da kuma head of state kaga an raba kan government in kuma akai rashin sa a ba hadin kai a tsakanin su ba inda za ayi a samu daidaitu. Bancin haka kashe kudin government zata karu inda president da vice president still suna aiki ga kuma karin prime Minister kuma koh wanne sai an bashi albasi da sauran office allowances nasu da na ma aikatan su. Shi oga editor yana comparing na parliamentary na UK ne UK kuma suna practices na monarch ne ba democracy bah kamar su India da France da sauran su bah. Kuma kamar yanda barr bukarti yace za a na yawan samun misunderstanding a house yanda idan akai vote of no confidence akan shi prime Minister dole a kara zabe sannan a kara samun wani prime Minister. Sanna a baya nayi magana akan idan president dashi prime Minister ba a samu coordination tsakanin su bah still president yana da power akan prime Minister ya cigaba da zama a power koh aka shin haka. Magana na biyu kuma da editor in chief yake magana akan kashe kudi wajen election a ganin shi za a daina ni a nawa ganin ba za a daina bah sai de ya kara karuwa parliamentary system yanda ake election kamar yanda ake primary election ne su members of the house that's upper house sune zasu zabe shi prime Minister kuma electoral system na Nigeria zai chanja a presidential anayin zabe ne directly, a parliamentary kuma yan lower house ake zaba directly upper house kuma yan electoral college ne zasu zabe su kowa yana ganin yanda ake chacha da kudi time na primary election toh haka fa za ayi in za a zaba prime Minister koh president kaga abun karuwa zaiyi kenan. Kuma ba yanda za ayi a samu daidaitu a tsakanin geopolitical zones namu koh wani zone zasu ce su zasu so suyi mulki unlike kamar yanda ake agreement a president bayan wannan zone din ta gama nata next zai tafi wani waje ne bah. Sannu UK is not a diverse country kamar Nigeria inda akwai banbancin addini da culture da sauran su bah. Daga karshe muna masu addua Allah ya dawo mana da kasan mu lafiya da saukin rayuwa mai daurewa
Aslm ina gaisuwa da tare da fatan kuna lpy malan wllh nake fadata muku akwai wata mata a hajar barno wllh wllh nake fada maku sabar yanxu abun ya lalace har mata suna zuwa suna tona gidan tururuwa wllh malan abun yayi yawa Allah ya bamu mafita
Assalamualaikum, dangane da magana akan state police. malan bulama Allah ya saka maka da alkairi kai da abokan wannan gwagwarmaya taka, ameen. Bayan naji kalar points da kukayi sharing akan wannan magana ta state police sai na fahimci cewa kuke da gaskiya amma kuma hakan kamar ba yana nufin sukuma gwamnonin jahar ba su da wata gaskiya ba. Tabbas bada iko bakidaya ga gwamnoni bala'i kawai da masifu zai kawo acikin wannan kasa, amma idan aka canza tsarin iKon fa? Misali idan aka maida tsarin kamar na headmaster da class teacher amakaranta yayin da shikuma head boy yake kamar shugaba na Yan sanda misali DPO tayanda Koda yaushe malamin zai iya ba shi wannan head boy umarni akan wani abu kuma dole yabi amma idan headmaster kuma ya ba shi umarni akasin na malamin to dolane ya kyale na malamin sabo tasirin iKon head master din yafi na malamin, ya zamana cewa president shi keda cikakken Iko akan police amma kuma suma governor's zasu iya controlling din su to a certain limit kuma asanya dokoki akan yansandan, haramun ne dan sanda ya harbi ko yayi fada da wani dan sandan, state police be da wani Iko what so ever a inda ba state din shi ba da sauran, inaga kamar hakan zaifi indai har zai yiwu akan Hana su amfani da police din bakidaya. Abinda yasa kuma nike ganin ya kamata aba su gwamnoni wannan yar damai shine, 1 ba duka aka taru aka zama daya ba, zata iya yuwuwa ace akwai wani governor wanda har cikin zuciyar yana san yakar Yan ta'adda amma an Hana shi. 2 zasu daina fakewa da federal government ce ta hanasu yakar Yan ta'adda bayan sune Yan ta'addan. Idan kuma federal government ta rinka hana su officially to kowa sai ya gane itace yar ta'addar. Wannan dai kawai tunani nane tunda bansan doka ba da kalar tsare tsaren ta ba, amma dai ku kunsani. Allah yasa mu dace ameen
Ni kam ina goyon bayan editor saboda a tsarin presidential din ma ba ra'ayin talaka bane, jam'iyya ce zata fito da wanda yafi kowa kudi, haka zakuzo ku hakura kuzabi dama dama a general election. amma tsarin palimentary ko wanne constuancy za a iya kokarin ganin anfito d mutanen kirki km masu karamin karfi zasu iya contasting a haka zaa iya dacewa asami mutumin kirki, sannan km koda shugaban anga ya saki hanya irin ta tinubu immediately zaa iya sauke shi ba sai anjira wa'adinsa na shekara 4 ko 8 ba
Allah yasa aljannah ce makomarku
Allah yasa mudace duniya da lashira
Allah yasa aljannah ce,makomarku
Wallahi duk lokacin Dana saurari fashion baqin ku, Sai naji duk zaman Nigeria ya fita min aka.
Allah kawo mana sauqi ya bamu abun da zamu rayu cikin aminci. Amin ya hayyu ya qayyum 🤲🙏
ماشاء الله تبارك الله جزاكم الله خيرا
Allah yakawo mana sauki. AMIN
Allah ya Bada Lada.🙏
ALLAH yasauwake kukuma dakuke kokarin wayardakan mutane, ALLAH yasaka muku da alkairi
Ma Sha ALLAH ALLAH yasaka muku da alkhairi Bula Jafar Abba da nasiru zango shuwagabanninmu basuda tausayi ne kwata kwata Kuma andora mu Akan karyace kawai kasan nan wallahi mu talakawa mukoma ga ALLAH munemawa kanmu mafita kawai Akan shuwagabanninmu kawai
Fatan alkhairi 🙏
Salam, wallahi tallahi, indai wadannan shugabanni ne da muke dasu yanzu duk tsarin mulkin da aka kawo wallahi ba abinda zai canja, saboda tsarin shugaba mai cikakken iko bashi da wani laifi, rashin shugabanni masu rikon amana muka rasa, shine matsalar Nigeria 🇳🇬.
Masha Allah jazakallah khairee daga kuwait 🇰🇼
Gaskiya Kuna kokari Allah ya Kara kwazo Amma 🎉
❤
In Allah yayarda buhari in yashiga wuta bazai futoba sabida abinda yaiwa Al,ummar annabi
Allah. Ysauwaqamun.
Masha allah fatan alkairi
Allah kaimana mai kyau
Wai Dan Allah Babu sojojine akasar dazasu iya mulkin adalci
Wane sojojin bayan suma suna moron romon damo karadiya
Allah ya Kawo mana Sauqi a Nigeria
Allah yakara daukakah
Masha Allah mlm jafar kafahimci inda matsalar tataso sukoma sukunce abinda suka dauro yacire tallafin komai
Wannan shuwagabanninfa ba Allah ne a ransuba barayine kawai
Masha allah
بارك الله فيكم جميعا
Wlh ALLAH JAFAR JAFAR duk Randa Akache Akayi 'yansanda jahohi wlh ALLAH Nageria Taxo Qarshe insha'Allah ama bama fata
❤❤❤❤❤
Allah kaiyamana
Allah yarufamana asiri
Bulama ALLAH yasakamuku da alkairi
Duk wannan masifar wlh laifin buharine Allah ya,isa kawai
🎉🎉🎉🎉
Allah yabi mana Hakkin mu
Dan Allah a saka mana wannan mukalar da tunubu ya rubuta please ina da bukatar ta
Allah Ubangiji Kasaka Mana tunda tunubu duk yasan wnn zai faru amma ya'aikata sbd yasa mutane a musifa
Allah ya isa
كلامك صحيح وجميل جدا
Wlh da wannan tinubun garama a zauna babu shugaba a Nigeria
Slm ina muku fatan alkhairi akan maganar chanja tsarin mulkin Nigeria daga presidential zuwa parliamentary.
A nawa ganin Nigeria president zaifi saboda idan har za a koma parliamentary high governmental offices zasu karu inda za a samu head of government da kuma head of state kaga an raba kan government in kuma akai rashin sa a ba hadin kai a tsakanin su ba inda za ayi a samu daidaitu.
Bancin haka kashe kudin government zata karu inda president da vice president still suna aiki ga kuma karin prime Minister kuma koh wanne sai an bashi albasi da sauran office allowances nasu da na ma aikatan su.
Shi oga editor yana comparing na parliamentary na UK ne UK kuma suna practices na monarch ne ba democracy bah kamar su India da France da sauran su bah. Kuma kamar yanda barr bukarti yace za a na yawan samun misunderstanding a house yanda idan akai vote of no confidence akan shi prime Minister dole a kara zabe sannan a kara samun wani prime Minister. Sanna a baya nayi magana akan idan president dashi prime Minister ba a samu coordination tsakanin su bah still president yana da power akan prime Minister ya cigaba da zama a power koh aka shin haka.
Magana na biyu kuma da editor in chief yake magana akan kashe kudi wajen election a ganin shi za a daina ni a nawa ganin ba za a daina bah sai de ya kara karuwa parliamentary system yanda ake election kamar yanda ake primary election ne su members of the house that's upper house sune zasu zabe shi prime Minister kuma electoral system na Nigeria zai chanja a presidential anayin zabe ne directly, a parliamentary kuma yan lower house ake zaba directly upper house kuma yan electoral college ne zasu zabe su kowa yana ganin yanda ake chacha da kudi time na primary election toh haka fa za ayi in za a zaba prime Minister koh president kaga abun karuwa zaiyi kenan.
Kuma ba yanda za ayi a samu daidaitu a tsakanin geopolitical zones namu koh wani zone zasu ce su zasu so suyi mulki unlike kamar yanda ake agreement a president bayan wannan zone din ta gama nata next zai tafi wani waje ne bah. Sannu UK is not a diverse country kamar Nigeria inda akwai banbancin addini da culture da sauran su bah.
Daga karshe muna masu addua Allah ya dawo mana da kasan mu lafiya da saukin rayuwa mai daurewa
😢😢😢😢
Nasiru ya ka she video, ya bar audio kawai.
Allah ya iya mana
👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
Aslm ina gaisuwa da tare da fatan kuna lpy malan wllh nake fadata muku akwai wata mata a hajar barno wllh wllh nake fada maku sabar yanxu abun ya lalace har mata suna zuwa suna tona gidan tururuwa wllh malan abun yayi yawa Allah ya bamu mafita
Allaah ka sauqaqa mana wannnan yanayi da muka tsinci kanmu. Malam. BULAMA Muna godiya da wannnan fadakarwa da kuke.
❤❤❤
Nigeria fa baza ta gyaru ba sae an raba ta ko kuma a koma regional government
Hukuma daya ta jihar Kano HISBAH ta Fi duk wasu aids group na gwamnatin tarayya harka npf
Assalamualaikum, dangane da magana akan state police. malan bulama Allah ya saka maka da alkairi kai da abokan wannan gwagwarmaya taka, ameen.
Bayan naji kalar points da kukayi sharing akan wannan magana ta state police sai na fahimci cewa kuke da gaskiya amma kuma hakan kamar ba yana nufin sukuma gwamnonin jahar ba su da wata gaskiya ba. Tabbas bada iko bakidaya ga gwamnoni bala'i kawai da masifu zai kawo acikin wannan kasa, amma idan aka canza tsarin iKon fa? Misali idan aka maida tsarin kamar na headmaster da class teacher amakaranta yayin da shikuma head boy yake kamar shugaba na Yan sanda misali DPO tayanda Koda yaushe malamin zai iya ba shi wannan head boy umarni akan wani abu kuma dole yabi amma idan headmaster kuma ya ba shi umarni akasin na malamin to dolane ya kyale na malamin sabo tasirin iKon head master din yafi na malamin, ya zamana cewa president shi keda cikakken Iko akan police amma kuma suma governor's zasu iya controlling din su to a certain limit kuma asanya dokoki akan yansandan, haramun ne dan sanda ya harbi ko yayi fada da wani dan sandan, state police be da wani Iko what so ever a inda ba state din shi ba da sauran, inaga kamar hakan zaifi indai har zai yiwu akan Hana su amfani da police din bakidaya.
Abinda yasa kuma nike ganin ya kamata aba su gwamnoni wannan yar damai shine, 1 ba duka aka taru aka zama daya ba, zata iya yuwuwa ace akwai wani governor wanda har cikin zuciyar yana san yakar Yan ta'adda amma an Hana shi. 2 zasu daina fakewa da federal government ce ta hanasu yakar Yan ta'adda bayan sune Yan ta'addan. Idan kuma federal government ta rinka hana su officially to kowa sai ya gane itace yar ta'addar.
Wannan dai kawai tunani nane tunda bansan doka ba da kalar tsare tsaren ta ba, amma dai ku kunsani.
Allah yasa mu dace ameen
شرطة ولايات في نيجيريا خطا 🚷🚷🚷
Ko Akwai Black mail ne a kan shuga bannin Nigeria ne da ya sa suke canza ra'ayi.
Ni kam ina goyon bayan editor saboda a tsarin presidential din ma ba ra'ayin talaka bane, jam'iyya ce zata fito da wanda yafi kowa kudi, haka zakuzo ku hakura kuzabi dama dama a general election. amma tsarin palimentary ko wanne constuancy za a iya kokarin ganin anfito d mutanen kirki km masu karamin karfi zasu iya contasting a haka zaa iya dacewa asami mutumin kirki, sannan km koda shugaban anga ya saki hanya irin ta tinubu immediately zaa iya sauke shi ba sai anjira wa'adinsa na shekara 4 ko 8 ba
Wlh bulama kudin kuwait dinare 130 in natura Nigeria yakai dubu dare 550 dinare 1 na kuwait za abaka dala uku da rabi
Toh idan ya sake ta ai gidan su zata koma ko cen ma ai ba ita kadai bace gwanda wajen mijin Sbd su biyu ne kawai,dg Frankfurt Germany
Bade talaka yazabi buhari sau biyu ba.. hmmmm wallhy talaka ai babu magana
If only you can speak without showing any sectionalism, ethnicity and tribalism.
To ai yawancin jahilai ne, shiyasa zasu fadi haka.
Allah yasa mudace duniya da lashira