Это видео недоступно.
Сожалеем об этом.

Yau Ahuduban Jumu'a Malamai Sun Fusata Kan Wani Matashi Dan Tiktok dayace Ajefosu daga Kan Mimbari..

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 июл 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии • 16

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 23 дня назад +4

    Gomnatin Musulincine ba'awa Zanga-Zanga bawai ta Democracy ba,
    Kudena Jefa Shubuha

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 23 дня назад +3

    Gaskiya malamai bakuyimana adalci 😭😭😭

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 23 дня назад +2

    Waidon Allah meyasa baku gayawa gwamnati gaskiya

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 23 дня назад +1

    Gaskiya wasu malamai sunzama masu kare yan siyasa

  • @MamanHumaira-xk6sy
    @MamanHumaira-xk6sy 23 дня назад +1

    Gaskiya malam acikin zafin rai yake da radadi munga kamar ba tamu kukeba takanku kuke kuma Alamu yananuna Allah yakawo mana dauki mudai kawai😢😢😢😢

  • @user-on9ko9gn6s
    @user-on9ko9gn6s 23 дня назад

    Allahumma ameen

  • @UmmuhWalida
    @UmmuhWalida 22 дня назад

    Rashin bin nagaba yajawo wannan matsalan Allah yasa mudace

  • @umarmubaraksambo1345
    @umarmubaraksambo1345 23 дня назад +3

    Wai malam kana nufin irinku kune na ALLAH?😂😂😂

  • @MohamedSalehBaba
    @MohamedSalehBaba 23 дня назад

    Vive l'Afrique 💪💪💪💪💕

  • @SaniYusufa
    @SaniYusufa 23 дня назад +1

    😢😢😢😢😢

  • @ShamsuMaisarifai
    @ShamsuMaisarifai 23 дня назад +2

    Ubanka Ya Daki Hancin Uwarsa

  • @maazoukazza-yz9mt
    @maazoukazza-yz9mt 23 дня назад +2

    Wai malamai baku san halin da mutane suke ciki ba, to mi ya hana kuma gomnati magana ko kun zama azzalumai?

  • @zynarbmustapher6588
    @zynarbmustapher6588 23 дня назад +2

    Idan zasuyi zanga zanga suje suyi abinsu amma banda cin mutunci.

  • @MuntariMusa-hv3nk
    @MuntariMusa-hv3nk 23 дня назад

    Zancen banza kuke, a haka za dauwama

  • @MalamAbu-wu5bo
    @MalamAbu-wu5bo 23 дня назад

    Kai ba ruwan mu da kaima qarya kake

  • @zynarbmustapher6588
    @zynarbmustapher6588 23 дня назад

    Ai wannan abu salman bashida kunya. Idan zakuyi zanga zangar ku kuje kuyi mana sai kunyi yi cin mutunci.