Sabon rikicin sarauta ya barke a Masarautar Kano

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 янв 2025

Комментарии • 39

  • @issoufousoumana07
    @issoufousoumana07 Месяц назад +3

    Allah ya kawo zaman lafia à Kano🤲

  • @aliyuabdullahitoranke7994
    @aliyuabdullahitoranke7994 Месяц назад +9

    Allah ya tarwatsa duk wani Mai son ta-da fitina a jihar Kano.
    Allah ya tarwatsa jamiyar Apc a qasa Baki daya.

    • @Usman4life88
      @Usman4life88 Месяц назад

      Amin ya Allah, Amin ya Allah, Amin ya Allah.

    • @AliyuSamari
      @AliyuSamari Месяц назад

      AMIN YA ALLAHU, ALLAH YA AMSA.

  • @mr_baker_tv
    @mr_baker_tv Месяц назад +1

    Allah SWT ya kawo karshen rikicin kasar mu Najeriya sauki, Allah SWT ya sa wa Kano Albarka 🤲🤲🤲🤲

  • @MahmudFalalu
    @MahmudFalalu Месяц назад +2

    Allah ya kara bichi kasar sarki ce ba ta hakimi ba

  • @YaseerShuaibugurbi
    @YaseerShuaibugurbi Месяц назад +1

    To NIDAI wlh aganina shuwagaban nin kanawa sunfikowa laififa awannan rigimar ta Masa rauta amman zaman lafiyane yayimakuyawa a jahartaku shiyasakukeyin wannan abin yan zukamar jahar KATSINA bata masarautasukeba yadaikamata manyan Kano gaskiya kudaigane cewa Kano ce kawaitaragemana a arewafa kufarkadaga barcikunji🎉🎉🎉🎉🎉

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu2602 Месяц назад +3

    Alhamdulillah mungode Allah

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala Месяц назад +1

    Allah yatarwatsa dukkanin Shirin APC
    Suna Neman rashin hankali akano Allah kana gani kai mana maganinsu Dan matsayin Annabi S A W ❤

  • @saifullahiabdulsalamlamido
    @saifullahiabdulsalamlamido Месяц назад +2

    Shugabannin kanawa basuda hakuri kuma basu yafiya..... Kanawa Allah ya shirya ku.

  • @Aishamuhammad-z7h
    @Aishamuhammad-z7h Месяц назад +2

    Ya Allah don darajar Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam ka tarwatsa azzaluman kano duk sharrin da suke bibiyar mu dashi ya Allah kajuyarda shi akansu da zuriyarsu ya Allah don matsayin Nana fadeema katarwatsa jamma,iyar APC tundaga sama harkasa.Allah darajar alkur,ani

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 Месяц назад +1

    Allah ya tarwatsa Azzalumai ma su rushewa talakawa shaguna da gidaje

  • @AminushituIbrahim
    @AminushituIbrahim Месяц назад +1

    Kiriku mayan sarki😅😅😅

  • @MusbahuIbrahimAbdurrazak
    @MusbahuIbrahimAbdurrazak Месяц назад +1

    Hmm

  • @saiduabdul4635
    @saiduabdul4635 Месяц назад +1

    Kawai araba abun gida biyu...abawa Aminu Ado da Sanusi M.S

  • @hassangidadousman6096
    @hassangidadousman6096 Месяц назад

    Solobiyo da Mai Jan kai da Sisi ya Allah Ka kawar mana da wadannan ýan sari

  • @imdanjabalu36
    @imdanjabalu36 Месяц назад +1

    Kanawa Kuyi Sulhu Don Allah

  • @YesBeHuman
    @YesBeHuman Месяц назад

    Gaskiyar zance ke nan rigimar 'Yan siyasa ce, kuma ta kare a kansu.

  • @KhairullahAmatulrahman
    @KhairullahAmatulrahman Месяц назад +1

    Slm dw hausa inatare daku daga Taraba state jalingo fatan alkhairi alhaji aminu Ado bayaro sarkin kano

  • @lighttv2356
    @lighttv2356 Месяц назад

    Ai babu mamaki tunda Jamián Tsaron sun gama yaki da Yan ta adda a jahohin Sokoto, Zamfara da Katsina da bandits a jihohin Arewacin Tsakkiya da kuma sun gama da yaki a Borno da Yobe. Allah ya sauwake indai har zaa rinka samun irin wannan rikicin siyasa da zai kau da kai da abinda ya damu al umma

  • @moussahallirou879
    @moussahallirou879 Месяц назад +1

    Inakigaréku kanawa Ba Asarkibuyu garigoda maifahitayagane

  • @YusifUsman-n7r
    @YusifUsman-n7r Месяц назад

    حسبنا الله ونعم الوكيل

  • @abdulraufabdulraheem2234
    @abdulraufabdulraheem2234 Месяц назад

    Others are building railway we re here fighting unnecessary things here, God have mercy

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 Месяц назад +1

    Ku ku ka nemo fitinar Kuma inshaallahu saidai ta kare a kanku

  • @ABDULLAHIUSMAN-mp3wc
    @ABDULLAHIUSMAN-mp3wc Месяц назад +1

    Thank

  • @ShawalMohammed-k2u
    @ShawalMohammed-k2u Месяц назад +1

    May Allah help us from this

  • @ahmadlawal3726
    @ahmadlawal3726 Месяц назад +2

    Allah yatsiwa sunusi dan disko a legas

  • @AbubakarIdris-s3y
    @AbubakarIdris-s3y Месяц назад

    DAMA KARYA FURE TAKE BATA YAYA GASKIYA DAYACE DAGA KINTA SAI BATA KUGANE SUNUSI SO YAKE YA FITINA KANO ALLAH YAKE KARE TA ALBARKACIN TALAKAWA

  • @smallyusuf2693
    @smallyusuf2693 Месяц назад +1

    anayi Muna Jin dadi can tamatsemusu

  • @NURASANI-w2t
    @NURASANI-w2t Месяц назад

    Akwai masu tada hankali irin tsulawa ka cire wanda ya gada kasa dan ka don son zuciya da butulci kowa yasan Aminu Ado Bayero shine sarkin kano

  • @UseniAbu
    @UseniAbu Месяц назад

    Aslm

  • @muhammadisamusa4956
    @muhammadisamusa4956 Месяц назад

    Ina da tambaya?
    Ance sunusi malami ne aikin
    Maluntar baya aikin akansa ne sai akan bayin Allah?
    Koshi duk abunda yayi dai dai ne?
    Matsalar tana cikin Qur'an ya karanta ya fassara sai a samu masalaha Amma a tunani na ko cire Aminu a nan karatun nashi ya tsaya Dan Allah ina jiran amsa...

  • @NURASANI-w2t
    @NURASANI-w2t Месяц назад

    APC ko dai tsulawa jahilai Allah ya tarwatsa su

  • @alhaminubunza
    @alhaminubunza Месяц назад +1

    Kowa ya dauka Rawar Wani zai rasa Turmin daka ta sa

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan Месяц назад

    𝐃𝐮𝐤 𝐦𝐚𝐧𝐲𝐚𝐧 𝐤𝐚𝐧𝐨 𝐲𝐚𝐧𝐳𝐮 𝐬𝐮 𝐤𝐚𝐬𝐚 𝐬𝐮𝐥𝐡𝐮𝐧𝐭𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐚𝐛𝐮𝐧 ?/𝐠𝐚𝐬𝐤𝐢𝐲𝐚 𝐤𝐚𝐧𝐚𝐰𝐚 𝐤𝐮𝐧𝐚 𝐳𝐮𝐛𝐚𝐫 𝐦𝐚𝐧𝐚 𝐪𝐢𝐦𝐚 𝐬𝐚𝐛𝐢𝐝𝐚 𝐟𝐚𝐝𝐮𝐰𝐚𝐫 𝐤𝐚𝐧𝐨 𝐟𝐚𝐝𝐮𝐰𝐚𝐫 𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚𝐧𝐞 𝐠𝐚𝐛𝐚 𝐝𝐚𝐲𝐚 𝐟𝐚😢

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala Месяц назад +3

    Allah yatarwatsa dukkanin Shirin APC
    Suna Neman rashin hankali akano Allah kana gani kai mana maganinsu Dan matsayin Annabi S A W ❤