LABARINA SEASON 11 EPISODE 11

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 янв 2025

Комментарии • 1,4 тыс.

  • @ahmvdyabo
    @ahmvdyabo 14 дней назад +374

    Shugaban Masu Gaskiya 🤗
    Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.
    Muhammad Rasulullah ﷺ🥰❤️🌹

  • @TahirouAntarou
    @TahirouAntarou 14 дней назад +276

    Me son annabie ye min like❤❤❤please😢

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 15 дней назад +268

    Allah Dik Wanda Yake da Wata Bukata ko Damuwa Tafili da Taboye Allah Kabiya Masa Kuma Yaye Masa Damuwar.

  • @AliyuIbrahim-kx2kx
    @AliyuIbrahim-kx2kx 14 дней назад +193

    Duk wanda kawu dan juma yake ba dariya yaymin like 👍 😂😂

  • @Real_Bajiks
    @Real_Bajiks 14 дней назад +212

    Mafi kyawun aiki shine yawaita Salati ga Annabi Muhammad ﷺ 🤍💖🩶🩶🤍🩶💖🩶🩶🤍💖🩶🩶🩶🩶💖🤍💖🩶💖🤍💖🩶🤍💖💖

  • @hajaraummar26
    @hajaraummar26 14 дней назад +179

    Kai jama'a uwa bawasaba duk wanda yarasa uwa yayi kuka wlhi kuduba sbd Maryam tasamu matsala amma dataji ance tafadi tace akaita wurin maryam gsky a jinjinawa uwa🕵km goggo lami taburgeni kodayike ita macece tasan illar abunda maryam take aikatawa gaba ita zatayi kuka. Duk lalacewa naka nakane. Shikuma kawu danjuma allah yasa yagane. Ya allah inna rokonka don tsarkin mulkinka hasken annabi Muhammadu s. A. W kabani haihuwa da duk mainema badon halinmuba amin👏👏👏

    • @UsmanMainasara-jn2ln
      @UsmanMainasara-jn2ln 14 дней назад +3

      Ameen

    • @SabiladdeenHamza
      @SabiladdeenHamza 14 дней назад +2

      Allah yabada xuri a nagari masu albarka ❤

    • @user-dw9zh9qk9v
      @user-dw9zh9qk9v 14 дней назад +6

      Allah humma amin yar uwa nima hk nike wlh kuwa yanzun sukasan 20 years kenan رب لا تذرني فردا وانت خير الوارثين
      رب هب لي من الدنك ذرية طيبة إنك سميع الدعاء

    • @hajaraummar26
      @hajaraummar26 14 дней назад

      @@user-dw9zh9qk9v allah yabamu masu albarka

    • @saudatgarba7018
      @saudatgarba7018 14 дней назад +2

      Ameen ALLAH ya baku masu albarka

  • @haliraahmed3110
    @haliraahmed3110 14 дней назад +48

    Duk wanda yasan za'ace Maryam nada ciki kafin Mainasara ya saketa ya min like 😂😂

  • @bintulawanngoma2222
    @bintulawanngoma2222 13 дней назад +33

    Dan Allah dik Wanda Maryam takebawa haushi yamin lime 😢

    • @1BITEINDULGE
      @1BITEINDULGE 11 дней назад

      Wlh kuwa Kwata Kwata batada steez sai Wani magana takeyi a daddage......karmar na mare ta nake ji

  • @abdullahichibok214
    @abdullahichibok214 14 дней назад +78

    kullum mutum ya kasance cikin godiyar Allah da ni'imarsa watching from chibok Borno state

  • @aishahassan740
    @aishahassan740 14 дней назад +67

    Is the gajere for me 🤣🤣kawu dan jumma duniya ne duk wanga maganar gajere keba dariya yayimun like

  • @AbdulwahabUbale-x8t
    @AbdulwahabUbale-x8t 14 дней назад +105

    TSARKI YA KARA TABBATA GA WANDA BAIHAIFA KUMA BA HAIFARSA AKAYBA ❤

  • @user-beelynababa09
    @user-beelynababa09 13 дней назад +8

    What a golden season😊😊❤❤ season 11 kuma episode 11 kuma the best season wato yadda maman Maryam take yin abinda yakamata as a mothers role wlh its really melt my heart ❤️ Allah yasa sakawa iyayenmu da gidan aljanna secondly Allah ya rabamu da son abin duniya irin na kawu danjumma
    Gwaggo ramatu 😂also change her mind today
    Saira movies to the world ❤❤🎉

  • @IdrisMahmud-nz2rl
    @IdrisMahmud-nz2rl 14 дней назад +68

    Gaskiya Gwaggo Lami Batataɓa Birgeni Kamar Na Wannan Karon Ba
    Kawu Ɗanjuma Duniya Ne 🤣🤣

  • @momeenura255
    @momeenura255 14 дней назад +50

    Mahaifa da ban ne suna iya shiga ko wani hali dan rayuwar mu tai kyau Allah kabasu aljanna damu baki daya 🤲🏻kawu dan juma Allah ya shirya irinku

  • @Sanimuhammed-f7h
    @Sanimuhammed-f7h 14 дней назад +33

    Gaskiya goggo lami taburgeni wannan satin 😂 Allah kamana rayuwa mai kyau, Amin

  • @AishaHumairah-u3b
    @AishaHumairah-u3b 14 дней назад +21

    Yanzu awwal din ne gajere 😂😂😂 Dan juma man of the week 😂

  • @RakiyalawaliRakiyalawali
    @RakiyalawaliRakiyalawali 14 дней назад +80

    اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحمَّد، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَميدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحمَّدٌ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَِكْتَ عَلَى إبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

    • @UmarAhmad-ue7ih
      @UmarAhmad-ue7ih 14 дней назад +3

      Pls kusani ashiki addu'oinku Allah ya biya Min buƙatuna...

    • @RakiyalawaliRakiyalawali
      @RakiyalawaliRakiyalawali 14 дней назад +2

      @UmarAhmad-ue7ih incha allah👏👏

    • @abdulazeezsuleiman6775
      @abdulazeezsuleiman6775 14 дней назад +2

      Kaskiya danjuma yaiya acting wanna karata 😂

    • @hafixabdallahwim0089
      @hafixabdallahwim0089 14 дней назад +1

      Sallalahu alaihi wasallam

    • @MustaphaKzr-n6v
      @MustaphaKzr-n6v 13 дней назад +1

      Tsarki ya tabbata ga Allah madaukakin sarki. Tserada amincin Allah sukara tabbata ga fiyayyan halitta annabi muhmd sallallahu alaihi wassallam ❤

  • @jamseebabyjamseebaby7966
    @jamseebabyjamseebaby7966 14 дней назад +47

    Who is Watching and reading comments as always just like me ❤😂

  • @KhadijaAhmad-x2b
    @KhadijaAhmad-x2b 12 дней назад +14

    Allah kabarmu da manzon Allah s,a,w❤

  • @nurudeenmohammed4827
    @nurudeenmohammed4827 14 дней назад +36

    Who else withness season 11 episode 11 one love from Ghana ❤❤❤🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇳🇬

  • @RachidouAtti
    @RachidouAtti 14 дней назад +21

    Salati ga fiyayen halita Salati gachugabamu Annabi Mahamadou S A W

  • @UmarFaruk-y5c
    @UmarFaruk-y5c 14 дней назад +17

    Duk Wanda dan juma yake bawa haushi yayimin Like 😂

  • @muhammadbuhari8187
    @muhammadbuhari8187 14 дней назад +48

    Gaskiya a wannan episode din gwaggo ce tafi burgeni

  • @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k
    @MARYAMSHEHUUSMAN-d5k 14 дней назад +10

    😂😂😂fi sabilillah 😂😂😂yayi kawu

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 15 дней назад +307

    There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

    • @sufisadisu
      @sufisadisu 15 дней назад +23

      Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ

    • @AminaaIbrahim-d3d
      @AminaaIbrahim-d3d 14 дней назад +10

      ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

    • @AradiuZurkanaine
      @AradiuZurkanaine 14 дней назад +5

      Are you lack of sentences or whatever because gidan sarauta series is the same comment u pass and Labarina

    • @JamilaHamisy
      @JamilaHamisy 14 дней назад +4

      😢😢😢😢

    • @ummiabdallah3488
      @ummiabdallah3488 14 дней назад +7

      Kawo danjuma duniya duniyane😂

  • @zaiyyanusaidu9364
    @zaiyyanusaidu9364 14 дней назад +24

    UBANJIGI ALLAH DUK ME NEMAN BUKATAR RAYUWA ALLH KABIYA MAI BIJAHI RASULALLAH S A W DUK WANDA YAJI DADIN ADU AR NAN YAZUGAMIN LIKE DA AMEEN

  • @MustaphaAhmad-m1z
    @MustaphaAhmad-m1z 14 дней назад +28

    Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍

  • @nasiru9918
    @nasiru9918 14 дней назад +11

    Sallallhualaihiwassalam NABIYINA HABINA MUHAMMAD RASULILLAH SALLALLHUALAIHIWASSALAM ❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @MokkaSorif-v7o
    @MokkaSorif-v7o 14 дней назад +17

    Allahumma salli Ala sayyadima muhammadul wasallam Allah kayi dubun tsira ga fiyayyan halitta farin jakada Allah kabarmu da Annabi s. W l ❤❤❤❤❤❤❤

  • @MuhammadBalkyzkabeer-y8m
    @MuhammadBalkyzkabeer-y8m 14 дней назад +17

    Gaskiya yau lamari akwai ban dariya
    kudos to you All.

  • @Adamualiyu-h7o
    @Adamualiyu-h7o 14 дней назад +41

    Kai..jamma'ah Dan juma duniya ne wallhi😂

  • @godiyajosiah9929
    @godiyajosiah9929 14 дней назад +15

    Technology has gone far that Genotype is not really a problem especially. Afterwards Al'amin is well to do. Director brass up on story lines

    • @maryammusa2549
      @maryammusa2549 8 дней назад

      I said it , the Director was supposed to do some findings with regard to this genotype issue , so that people can be educated on the issue

  • @ThryyGgtyt
    @ThryyGgtyt 14 дней назад +22

    Muyawaita salati g farin jakada s a w

  • @explorewithfadila
    @explorewithfadila 14 дней назад +25

    Tsakani ga Allah ya mata ace sun yarda zasu haihu ne bawai zasu rabu ba

  • @SpiyanaAhmad
    @SpiyanaAhmad 14 дней назад +64

    Allah Sarki rayuwa Ba'tabbas
    Allah Ubangijin ya kyautata karshan'mu 😭 Allah kasadamu dafiyanyan Annabi Manzo (s.a.w)🤲🤲

    • @marimari2526
      @marimari2526 14 дней назад

      صلى الله عليه وسلم

    • @halimamamane2275
      @halimamamane2275 14 дней назад

      S❤a❤w❤

    • @ArbiAbba
      @ArbiAbba 14 дней назад

      ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @HannatuHamisu
    @HannatuHamisu 14 дней назад +38

    Wayyo Allah nah 😢
    Soyayyan uwa da 'da daban take ubangijii ka bamu yara masu albarka 😭

  • @SamailaTanimoun-z6k
    @SamailaTanimoun-z6k 14 дней назад +15

    Macha Allah dieu merci que dieu nous protège amie yarabbi 🥰🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪✅✅🇳🇪✅✅✅🇳🇪🇳🇪❤❤❤

  • @aishaabukar7233
    @aishaabukar7233 14 дней назад +20

    Dan Allah ace Maryam tana da ciki👏

    • @asmaumairiga4812
      @asmaumairiga4812 14 дней назад +2

      Wallahi nima bana son rabuwarsu sai dai ina so ace maryam ta haihu

  • @ambdraliyutv7862
    @ambdraliyutv7862 14 дней назад +10

    Whaching from Cameroon🇨🇲 Douala

  • @maryamabdulllahi5316
    @maryamabdulllahi5316 14 дней назад +8

    Allah sarki haka akayi aure kawarmu duk musha bikin ranan daure aure wanan juma'a dukka su akaga AS abu duk yadawo gida sai kuka

  • @EnboyAbass-sx7bi
    @EnboyAbass-sx7bi 14 дней назад +10

    Masha allah alhamdulillah gaskiya film din nan yayi kyau allah yakara basira ❤❤🎉🎉

  • @Cadeejarhtou_S
    @Cadeejarhtou_S 14 дней назад +10

    Gwaggo ramatu ta bada mamaki🤍🤍🙌 Allah sarki uwa❤️ umman Maryam na kokari🙌

  • @bilkisuhussainbello5150
    @bilkisuhussainbello5150 14 дней назад +20

    Dan juma ba mutunci 😂😂😂😂

  • @usmaninuwa103
    @usmaninuwa103 14 дней назад +7

    Wlh dan jumma yabani dariya 😅wai mutum duk gajartasa😂

  • @HabibaAliMbaya
    @HabibaAliMbaya 14 дней назад +24

    Watching again today from Ibadan Oyo state 🎉🎉🎉🎉

  • @BabanAyra
    @BabanAyra 14 дней назад +12

    Aslm duk masu shan rizzolo cafe a film din nan sune marasa hankali kamar su rangila da kawu dan juma.bari mu daina sha karmu zama kamar su😅😅😅

  • @Muhammadhoblospage
    @Muhammadhoblospage 14 дней назад +17

    Gaskiya dan juma yakai character iya character 🤣🤣

  • @Mdy_129
    @Mdy_129 14 дней назад +31

    This is the first time kawu Danjuma has impressed me😅

  • @abdulbasidmusa1575
    @abdulbasidmusa1575 14 дней назад +17

    Aminu saira you really did well Allah ya biya ka da waazi

    • @ShuaibuSaleh-sp3yv
      @ShuaibuSaleh-sp3yv 14 дней назад +1

      Masha Allah, Amma ya kamata ayi a wuce wannan shafin.

  • @falmatasheriffabubakar6296
    @falmatasheriffabubakar6296 14 дней назад +15

    Hhhhh wai mutum duk gajartansa inji Danjuma😅😂

  • @MujahidatUsman
    @MujahidatUsman 14 дней назад +17

    Ni wallahi kawu Danjuma haushi yake bani

  • @Outside_Boy
    @Outside_Boy 13 дней назад +2

    Watch from tunisia 🇹🇳🤍 I like dan juma 😂

  • @abdulwaheedibrahim167
    @abdulwaheedibrahim167 14 дней назад +16

    Masha Allah 🙏 Watching live and direct from Sabha libya 🇱🇾
    GOD BLESS NIGERIA 🇳🇬🤲🙏❤️

  • @ZaraBintube-up2kr
    @ZaraBintube-up2kr 14 дней назад +12

    Bazai saketa ba ku yadda dani 😂

  • @MARYAMYAUMUHAMMAD-kj6kn
    @MARYAMYAUMUHAMMAD-kj6kn 14 дней назад +21

    Ducwanda yagane mafarki zasu maida shi yamin like yakamata Aminu saira ayi sadakar data a comment

  • @maryamaabubakar6166
    @maryamaabubakar6166 14 дней назад +7

    Kikkkkkk 🤣🤣😂😂😂 gajere Nazone inyi aikin feeee sabilinllah.. oh su kawu

  • @Useeph01
    @Useeph01 11 дней назад +3

    Shi fah 😅 kawu Ɗanjuma ƙaunarsa Allah ƙaunarsa Annabi karda Akashe Auren Maryam 😂

  • @badamassiadamou5093
    @badamassiadamou5093 14 дней назад +8

    Gaskiya a wanan episode ya kamata ace Wani ya shararawa kawu dan juma mari , ko zai dawo hayacinsa .

  • @IssazakisokourffaIssazakisokou
    @IssazakisokourffaIssazakisokou 14 дней назад +11

    ❤❤❤barka da ykk

  • @SaadatuSalihu-oq6uy
    @SaadatuSalihu-oq6uy 14 дней назад +11

    Watching from Gidan iyayenaa....😊

  • @icejayaminu2176
    @icejayaminu2176 14 дней назад +7

    Kawu dan juma yafi baba dan Audu zama karamin mutun 😂

    • @MaryamAhmad-sn2id
      @MaryamAhmad-sn2id 14 дней назад +1

      Kai ina😂 baba dan audu fah. Kadai mantane

    • @jibrilaliyu8670
      @jibrilaliyu8670 13 дней назад +1

      Kai Amma Dan audu faaaa,, akwai qaranta!

  • @DAWUDHamidhammasmll
    @DAWUDHamidhammasmll 14 дней назад +6

    mach allh saira allh rufa asiri❤❤❤

  • @hajaraummar26
    @hajaraummar26 14 дней назад +8

    Nifa inbadon film ba wlhi tunda suna maitar junansu. Km sunada kudi saidu haihu a haka idan allah yabasu mara lpy zaibasu mai lpy kuma shikenan kunga sunjefe tsunsu biu da dutse daya amma dondai film ne kawai allah kabamu haihuwa ya rabbi

  • @FatimaAbdulsalam-u4h
    @FatimaAbdulsalam-u4h 9 дней назад

    Gaskia inaji dadin kallon Labarina❤❤❤❤ Allah ykr basira Aminullah saira

  • @FuiHfi8
    @FuiHfi8 15 дней назад +10

    Masha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤

  • @umarsaidusaidurijau
    @umarsaidusaidurijau 14 дней назад +11

    Muhammadu rasulillah

  • @AbubacarBaba-n1w
    @AbubacarBaba-n1w 14 дней назад +12

    Da ansaki Maryam chikenan mounbarkaklo😂😂😂

  • @alinana9896
    @alinana9896 14 дней назад +13

    Wallayi yanzu labarina hawshi ya ke bani

  • @merrygraceantonio3522
    @merrygraceantonio3522 14 дней назад +5

    كنت منتضره ❤❤❤❤

  • @viviandampo2557
    @viviandampo2557 7 дней назад

    Watching from Jos. This episode made me cry😭Mainasara leaving Maryam is d worst decision ever cos their lives will never remain the same😭 this is d worst situation anyone can ever be

  • @RabiDjire
    @RabiDjire 14 дней назад +3

    Gaskiya aminu saira aduba lamarin nan ya kamata al'ameen ya rayu da maryam.asamo musu mafita.umman Maryam uwace❤na jinjina mata❤❤❤

  • @SarkinGobeInteriorTv
    @SarkinGobeInteriorTv 9 дней назад

    Wallahi wannan kawu dan jumman zaisa nafara tsanarsa nidai kam
    Dan damuwa kawai! Haba Dan Allah

  • @haidaraissoufabdoulaye1231
    @haidaraissoufabdoulaye1231 14 дней назад +5

    Mâcha Allah ❤❤❤

  • @SulaimanSani-f6n
    @SulaimanSani-f6n 10 дней назад

    Watching from Lagos state Nigeria ❤❤❤❤❤❤

  • @AbdulrahmanHussain-t6n
    @AbdulrahmanHussain-t6n 14 дней назад +5

    Wallahi Allah kawu Danjuma Mayan Kudi ne😂😂😂

  • @muhammadasmau2370
    @muhammadasmau2370 9 дней назад

    Gaskiya goggo lami,tabirgeni sosai❤

  • @rakiyaidi8048
    @rakiyaidi8048 14 дней назад +6

    This is the best of labarina i have ever watched

  • @AishamusaIbrahim-q5c
    @AishamusaIbrahim-q5c 14 дней назад +2

    Gaskiya tallah yayi yawah ah fim din labarinah 😢

  • @aliyuabdullahiabubakar9336
    @aliyuabdullahiabubakar9336 14 дней назад +14

    Wa yake jira yaga an saki Maryam?

  • @BiggestXee
    @BiggestXee 14 дней назад +2

    This season’s award goes to DANJUMA🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤸🏻‍♀️

  • @IbrahimlauwaliRomo
    @IbrahimlauwaliRomo 14 дней назад +4

    Tsira da amincin Allah sukara tabbata ga shugabanmu annabi Muhammad s a w

  • @NafisaAhmad-e4k
    @NafisaAhmad-e4k 9 дней назад

    Dan jummaa duniya neh wlhii😂😅

  • @HussainiHassan-f9s
    @HussainiHassan-f9s 14 дней назад +11

    i really liv kawu dan juma don gsky yana tashan kaina

  • @HannatuHaruna-sf4fh
    @HannatuHaruna-sf4fh 14 дней назад +10

    Gaskia inde aka saki Maryam na dena kallon film din Aminu saira sabida abun ya zama hauka wallahi ga talla yayi yawa

    • @qaseemahmad1392
      @qaseemahmad1392 14 дней назад +2

      bear that in mind zai saketa kuma ya mayar da ita a matsayin sabuwar amarya tunda ya nemi alfarma abashi ya zaɓa mata wani minin

    • @safiyanuisah9367
      @safiyanuisah9367 14 дней назад +2

      So what 😅

    • @SafiyaDahiru-dq3gq
      @SafiyaDahiru-dq3gq 14 дней назад +2

      Gaskiya kan bai kamata su rabo ba a basu dama dai su haihu

    • @jibrilaliyu8670
      @jibrilaliyu8670 13 дней назад +1

      In kin dena kalla ma kanki kikai wa

  • @IbraHammi
    @IbraHammi 15 дней назад +11

    Al Amin ka kasaketa🎉

  • @Usumanmmusa
    @Usumanmmusa 11 дней назад

    da Allan da annabi aminu saira da annabi Muhammadu s w a kabani hula da faruk yasa wallahi inaso Allah Ubangiji yakara basira

  • @MaAwiyaAra-q4x
    @MaAwiyaAra-q4x 14 дней назад +7

    Masha Allah ❤

  • @AbdulmudallibAdamu-z4l
    @AbdulmudallibAdamu-z4l 14 дней назад +5

    Wallahi wallahi wallahi Ina dab ,dadena kallon labarina akan danjuma wallahi kuwa

  • @muazumansur2701
    @muazumansur2701 14 дней назад +7

    SAW MUHAMMADURRASULILLAH

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 13 дней назад +4

    gaskiya kawu dan jumma baihadu ba wlh 🤣🤣🇸🇦🇸🇦

  • @IbrahimSulaiman-ox7fl
    @IbrahimSulaiman-ox7fl 13 дней назад

    Aminu Saira unbeatable director, you changed goggo lami from her previous bad character to decent woman and you nail it as Kawu Danjuma he is confirmed God not fearing in terms of money, very addicted in loving cash.
    Always loving (SAW)

  • @zainabAbdullahi-it1tn
    @zainabAbdullahi-it1tn 14 дней назад +10

    Aminu sera zakasa mudena kallon labarina in hardai menasara ya rabu da maryan yakamata ay kachanza wani tsarin bekamata ayi hakaba

  • @Muhd2772
    @Muhd2772 11 дней назад

    Gaskiya wannan episode dinnaku yayi kyau sosai, Allah yakara basiri, muhd sani daga (Mogadishu somalia)

  • @LatifatSuleiman-z8n
    @LatifatSuleiman-z8n 14 дней назад +5

    😂😂😂gaskiya uncle Dan jummah Kabani dariya sosai Kuma Mai nasara ya bani tausayi 😮

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 7 дней назад

    Gaskiya kome danjuma yayi kanin ubantane baikamata Mai Nasara yayi mishi irin wannan reaction dinba😊😊😊

  • @ahmaduisa0380
    @ahmaduisa0380 14 дней назад +5

    KAWU KA JE KAWAI MUN GODE😂😂

  • @AbdulRahmanMohammed-h2d
    @AbdulRahmanMohammed-h2d 13 дней назад

    Gajire Fiiisssabilliha zan yi aiki😂😂😂

  • @AminaMustapa
    @AminaMustapa 14 дней назад +7

    You 're welcome nice 😢😢❤❤❤

  • @MaharazIlla
    @MaharazIlla 14 дней назад +2

    Allah ya barmu da manzon Allah s ❤a ❤ w 🎉🎉🎉

  • @AbubakarMusa-q2d
    @AbubakarMusa-q2d 14 дней назад +6

    Waiting ❤😅