JALABIN ROSE WATER MAI KARFIN IJABA
HTML-код
- Опубликовано: 8 фев 2025
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Masha Allah, Allah yaqara daukaka da soyayyan annabi muhammadu s.a.w
Gaskiyane ya sayyadi Allah ya cikamaka burinka duniya da lahira ya kulamaka da bayanka yasa albarka maidorewa a iyalanka ya tabbatar dash akansiradal mustaqima ameen yakarlmu
Mun gode malam sadauki allah ya saka da alheri allah ya biya ameen don daradjar annabi S.A.W
Masha Allah
Allah ya saka da alkhairi malam
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan Allah yasaka da alheri muna barar adou'a
Muna gdy Imamu
❤jazakallahu khaira 🤲
ALLAH ya faranta maka Bijahi ANNABI Sal'laLLAHu Ta'ala AlaiHi Wa'aliHi Wassallam ❤❤
S. A. W
جزاك ربي بالفردوس الأعلى ووالديك وزريتك وجميع المسلمين ❤
Masha allah Allah ya faranta maka don arzikin annabi da Alqur'ani 🙏🙏🙏
Muna godiya sayidi
Allah y qara maka nasara
Gaskiyane malam Allah yasaka maka dagidan aljanna Mona godiya
Assalamu Alaikum Warahumatullahi Wabarakaatuh, Don Allah taimaka mana wannan Aya wache Surah che. Allah a sa mudache da alheri Sa, Amin.
A cikin ali Imran
Muna godiya marar adadi ya Sheikh. Allah Ya daɗa rufa muku asiri Ya kuma yi muku sakayya.
Allah yasakada alkairi
Allah ya saka da Alkairi 🙏
Allah yasaka da mafificin alkhairi ya sheikh
Allah ya saka malam
Alhamdulillahi
شكرا جزيلا بارك الله فيكم
❤❤❤❤❤❤
Muna godiya kwarai da gaske Allah ya kara basira
Alhamdulillah
Muna godiya
Malan dan Allah a taimakamin anyimin sihiri ne da iska kuma ya barmin cuta a jikina ta ciwon Baya sabida ajiyar da shi iskan yabar min a jikina ta ciwon baya itace yanzu nake ta fama da ita nagode malan
Imam Aya ta biyu a wani surah ta ke kuma Aya ta nawa ne? Wato Wanda za a karanta 27.
Mallam Dan Allah a Wani surah yake
وازم في الناس في الحج ياتوك رجال وعلى كل ضامر ياتينا من كل فج عميق