WALLAHI WALLAHI MALAM A RANA TA KARSHE BUQATATA TA BIYA, AKA DAWO DANI AIKI KUMA AKA KARAMIN MATSAYI
HTML-код
- Опубликовано: 8 фев 2025
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
جزاك الله بالجنة
رفع الله قدركم ونفع بكم الإسلام والمسلمين
آمين وإياكم سيدي
Allah yasaka da alkairi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah sarki rayuwa kenan
Allah yasa mudace duniya da lahira
allahu akbar
Gaskiyane wlh mlm ni kaina na yi imani da aikin ya hayyu y kayyum 100%
Dan Allah ya akeyin aikin bansan video dinba
Wlh nima nafarayi kafinsatidaya dafarawa kawaisaiga kiranwaya wanikamfani yanason asayomasa wanikaya kuma nizansiyo matsalan da,akasamu shaidan yahananiyin aikin nakasacigaba da,aikin itama kwangilan tarushe alhmdlh munakara gudiya yah sayyadi allah yasakamaka da mafificin alkairi
Muna godiya akramakallah wallafa munajin dadi
Allah ya saka da alkhairi,Allah ya sa mu dace.
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan Allah yasaka da alheri muna barar adou'a
Masha allah
Mallan ba abinda zance sai godiya ina kan gani abin mamaki nafarko aikin ya muqtadiru na buga wallahi yarona Allah yayi masa mafita daga hanun yan fashin daji nayi
Alhamdulillah
Masha Allah
Allah yasaka da alkhairi mlm Nayi mafarkin ana mauludin zagaye nikuma Ina karanata lailahaillallah mutanen suna amsawa mlm miye fassarar wannan mafarkin
A kira lokacin kira
Sayyadi kayi haquri da alummar annabi sallallahu alaihi wasallam INA roqamaka sarkin sarakuna zuljalali wall ikrami yabaka ladan haquri
Ameen ya rabbi ngd 🙏
❤❤
Alƙahharu Jalla Jalaluhu. Muna Gdy AkaramaKAllahu
Asslm alaikum sayadi barka da yaw na nemeku ta Kira ba'a samun ku
ASSALAMU ALAIKUM
Ana samuna Ranaku 5 a Sati
JUMA’A ASABAR LAHADI LITININ LARABA DON FASSARAR MAFARKI
DA MISALIN KARFE 10 NA DARE ZUWA 11
BANDA TALATA BANDA ALHAMIS
Pls a dinga kira na a Wannan time din🙏 direct call
@abbas_sadauki ok nagode Allah ya kaimu
Mlm ana iya kira koda ba domin fassarar mafarki ba kenan
Na am saiyyadi jayana shigo kano nakiraka bakasamidagawaba munagodiya sosai
@@MahammaduameeruHassan A kirawo ni lokacin kira
Malam kullum mutum zeyi wuridin ya hayyu ya qayyum 7000 ko Kuma rabawa za'ayi?@@abbas_sadauki