NA FITO DA SIRRIN DA NA YI ALƘAWARI NA IZA WAQA...
HTML-код
- Опубликовано: 9 фев 2025
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Masha Allah 👍 sayyadi 🙏
ماشاء الله شكرا لك والصلاة والسلام على رسول الله صلى الله عليه وسلم 🎉🎉❤
wly malam muna godiya allah ya kara albarka
Masha Allah... Ni kam sayyadi gaskiya na jaraba sirrin izawaqa'ti wanda ka bada a baya, kuma Alhmdulillah nasamu na mallaki abubuwa 2 a yanzu haka, Alhmdulillah Allah yasa ka da alheri kuma ina da yaqini da cewa sauran ma duk zan sameshi da izin Allah
Na'am maulana allah yasakada mafificin alkhairi mun gode
Fist Comment Allah ya Saka da #Alkhairi
Ubangiji Allah ya faran tawa Malam yasaka masa da alkhairi ya jikan iyayansa yasaka masa da gidan aljannah ameen ya HAYYU ya QAYYUMU ya RABBUL ALAMEEN
Ma Sha Allah. Munyi Babban Kamu, First Comment As Usual Imamu 🙌❤❤
Yan uwa Musulmi ayiwa annabi salati 10 📿
Allah ya saka da Alkhairi malan Allah yakara kusanci da ma aiki S❤A❤W
Saw 🥰🥰🥰🥰🥰 shehu mukan muna jindadin abubuwan alheri sosai shehi
Dan Allah zaiyu ayima mutun shehu ❤❤❤❤
Masha Allah mlm Allah yabiya da gidan aljanna.
Alhamdulillah Masha Allah
Allah yakara kusanci da manzon saw
Malam dan Allah zaiyu mutum yabiya ayimishi shehu dan Allah ❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah Allah ya saka da alhairi
Masha Allah❤ Allah biyah da gidan aljannah
Assalamualaikum malam Muna godiya Allah yasaka da alkairi Dan Allah malam a zama Daya mutum zaiyita ko kuwa
Allah yakara kusanci da Annabi mahanmadu S A W masha Allah munata godeya munaziyara gaskiya munadaukar ayika kuma munagani abubuwa
ماشاء الله تبارك الله جزاكم الله خيرا اللهم صلي على سيدنا محمد الفاتح لما عغلق والحاتم لماسبق ناصر الحق باالحق والهدى إلى صراط المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقدرا ه العظيم
😊😊😊😊
Allah yasaka da alkairi y shik dan allah mutu zai iya sawa ayi masa
Jazakallahu
Macha allah godiya muke malm allah yakara kusanci ga mafificin halitta chugaban duniya gabakidaya
جزاك اللهُ❤
Jazakallah
Allah Saka da alkhairi Sayyadi Muna godiya sosai Allah yakara kusanci da annabi s.a.w❤❤❤
Jazakallahu bikair God bless All Muslims
Allah ya Saka da alkhairi ya Kara Lafiya Imani da Nisan kwana
Allah ya hada mu a gaban Shugaba SAW
Allah yasaka da alkairi malam yabiya da gidan aljahnna
ALLAH Ya saka da alkhairi malan.
Macha Allah zazakumu llah kairen 💕💕💕💕💕💕 malam godiya nake Allah yakara lafiya
جزاكم الله خيرا وبارك الله فيكم
Allah ya Saka da alkhairi shehi Allah ya biya buqatu alfarmar annabin rahma
Dan allah malam ka temaka kadinga amsa tambayan mu mungode 🙏🙏🙏
Masha Allah ml kana qoqari sosai wlh sai muce Allah ya sakada alkhairi
Allah ya bibiyaka DA gidan aljanna
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله وصحبه حق قدره ومقداره العظيم
Masha Allah
Aslm malam akwana nawa zaayi shi
Alhamdulillah Alhamdulillah Muna matikar Godiya
Allah ya saka da alkairi
Masha Allah
Azama daya zaayi ko zaa iya rabawa
Baarakallah. Allah ya saka da alkhairi. Ya jiqan iyaye.
Sayyadi Abbas sadauki Allah yaqara lpy da kusanci
Jakallahu kairan
Masha Allah,❤❤❤ Masha Allah, Allah ya Saka maka da alheri
ALLAH YASAKA
Allah saka da alkhairi Allah kara kusanci shehi
Allah yakarama malam bassira ❤❤❤
❤ماشاءاللہ❤ جزاك اللهُ❤
Assalm alaikum
Allah ubangiji madaukakin ya saka da mafificin alkhairi Allah ya kara dafa mana ya kara shiga alamuran mu
Wallahi daga sanda nai tozali da wannnan aiki na rantse da Allah madaukakin sarki duk wanda yayi kokari yayi na rantse da Allah madaukakin sarki se yayi mamaki fiye da yadda yake tunani Wallahi talllahi Wallahi talllahi babu abunda zamu cewa Allah Wallahi talllahi Alhamdulilahi Alhamdulilahi Alhamdulilahi
Allah ya saka da mafificin alkhairi sabida annabi Muhammad s a w ❤❤❤❤❤❤
Malam Allah Yasaka Yakara daukaka Madauwamiya
MALAN ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI
AllAh yasaka da alkairi munagodiya
Allah ya Allah
kasaka
wabawan
ka da alheri
Mara yanke wa
Allah yakarama Mallam lafiya da Nisa kwana, Mallam Dan Allah da manzon sa Saw,nayi mafarki natafi kasan chaina,ina bukata sani fasarar allah yajikan magabata yamusu rahama,
Barakallah fiyka Allah yaqara.hasken makaranta.yamaulaya Gaisheku samarin faida barakallah fiyk
Zaiyu ayima mutunci shehu dan Allah
🎉Malan godiya muke .
Allah ya sakamaka da alheri @@ are jama Daya ne ja,a Yi aiki
Maulana munagodiya mikemaganin hassada da kambunbaka da,idanuwa dan'allah dan'annabin rahama ataimakamana
Allah yasaka da alkairi
Dan Allah malam zan iya sake wa nafara yin sallah nan ta sati uku ta neman mijin aure amma sai haila tazu mini
Sister cigaba zakiyi hakayace tun alokacin dayabada
Muna godiya malam
Masha Allah Allah ya saka da alkairi
Allah ya qara basira
Allah ya saka wa Malam da alkhairy. A zama daya zaayi?
Allah yabiya
Jazakallah bi khairin Malam
ALLAH YAKARO DUBUN BASIRA
Masha Allah
Allah ya biyaka da gidan Aljanna,
Malam a kwana daya 1 ake yinsa ne ko ana iya kaiwa kwanaki haka?
Malam Allah ya kara lafiya da daukaka dan Allah a taimaka mana da na ciwa baya da kafa
Asalamaleykum Malan azama Daya za'ayi wannam aikin
❤❤❤❤
Allah yajikan mahaifa
Sadaukinfa sadaukine
Muna godiya malan
Jazakumullahu kairan
Masha Allah Jazakallahu Khair
Jazakallahu Khairan
Assalamou alaikoum sayyadi cheikh abass sadauki muna tambaya.adadin kwana nawa kouma duk Ayat salât Dubu.gobe ma Kaci gaba da karatu harkarshe
Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤🎉🎉🎉
Assalamualaikum warahmatul Lah barakatuhu, nine dai Mai aikin iza waqa 1k da lahaula 1m , Ina ma Allah godiya inama mallam godiya, aiki fa yayi nisa budi kuma babu kama hannun yaro biyan bukata sai sarkin da baya mutuwa, jama'a mu tsarkake zuciyar mu mukoma ga sarki biyan bukatun da bai gajiyawa wajen ji da bayarwa, musaki duk wani layi mai yankewa ko mutuwa. To bukatata tanata biya tun da na Fara shiga dubu dari da Yan Kai NA LAHAULA , Kuma bangaren iza waqa,gashi yanzu nakusa hada dubu asati Daya. Muna godiya mallam Allah yajikan mahaifa
Dan Allah dan'uwa bamu aikin yanda yake
Ina nufin yanda akeyin aikin zaka fadi mana
Assalamualaikum malam Allah yasaka shin mutum zai iya kasa shi kashi uku
Mungode soaai
alhamdulila
Ya shehi a iya rubutawa asha kokuma ayi maka ALLAH ya Kara kusanci
جزاك اللهُ
Babu abun da zamuce sai dainAllah ya saka da alheri Malam
A zama Daya?
Assalamun alykum mlm Abu عبدالله daga libya nidan Nigeria ne jahar yobe mlm najarraba wannan mlmgodiyanake mlm allaysaka nibansan mezanceba kullum ababen mamakinakegani nagama aikinbaikaikona 7 jaja'a kallahu kaira
Aslm mlm Zan iya yi ranaku daban daban ko dole sai rana 1
1:34 1:39
Assalamualaikum malam inada tambaya nafara wanan aikin kuma sai tafiya ta sameni btoh na dagakata da aiki kusan kwana biyar abin tambayar shine yanxu inaso zan dawo yau daga farko zan fara ko kuma zan iya daurawa daga inda natsaya nagode Allah ya qara hasken makaranta
😂😂😂😂 INYASS DUK DA DAI ANCE BA AYIWA ALLAH DOLE TO AMMA DAI WANNAN SIRRI KAM GIRMAN YAKAI GIRMA LALLE DUK WANDA YAYI ZAIJA MIYA HARDA KORIYA BAMA JARMIYA BA ALLAH YA YARDA MUYI ALBARKACIN SAHIBULFAIDHATY
Slm sayyadi amma salati kam ko wanni iri ne ko sai salatilfatihi koh salatin ibrahima koh wanni salati
Allah yasa ka da Alkhairi,MLM adadin kwana nawa ya kamata a gama
Allah Ya saka maka da khair Sayyadi Dan Allah a Zama daya za'a Yi?
A a ba lallai zama 1 ba
Assalamu Alaikum . Mallam shehi. Aikin cikin kwana nawa ya kamata agama?
Assalamualaikun Durbin gaisuwa Zuma ga cheik Abbas sadauki mai abun mamaki a kara jadada was alumma sirrin yassin da ya wahhabu 14 kowone mobin Zuma kona 14 wallahi yana yi na jarraba narike daram dam Allah ya saka da kusanci ga annabi mohamadou sallahulaihi wa sallam