Sahih Muslim 172(2/2): Albani (Karatun Qarshe)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 15 сен 2024
  • Karatun littafin Sahih Muslim. Wannan shine karatun da Shaikh Albani ya gabatar a yammacin ranar da 'yan Boko Haram suka turo 'yan bindiga da daddare wajen karfe 11 pm suka harbe shi da matan sa da dan sa har lahira. Allah ya gafarta ma Shaikh Albani da iyalan sa, ya yi musu sakayya da aljannatul firdaus, amin.
    Marketed & distributed by: Daarul-Hadeethis-Salafiyyah (DHSN) Zaria, Kaduna State, Nigeria. Mobile: +2348033117860. Copyright reserved.

Комментарии • 12