Kwankwaso ne ya tsunduma mu alaqa da Jam'iyyar APC

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 17 янв 2025

Комментарии • 31

  • @ABBASADAUKI2
    @ABBASADAUKI2 Месяц назад +2

    Allah ya saka maka da alheri senator. Allah ya kara maka kishin Al'umma. Allah swt ya hada kanku da kwankwaso. Wallahi inada yaQinin kai mai kishin Al'umma ne, kasancewarka tare da kwankwaso ba qaramin Alkhairi bane a Nigeria. Dan Allah kayi hakuri daasu sukanka, allah da kake yi donshi bazai tabar dakai ba.

  • @ZahraddeenIsmail
    @ZahraddeenIsmail Месяц назад +1

    4+4 ln Sha Allah Kano sai ABBA Kwankwasiyya Amana Bamufara Dan mudainaba Amana sai Dan Amana

  • @hasynamemorial
    @hasynamemorial 22 дня назад

    Distinguish senator ubagaji allah ya kareka, yashige maka gaba, ya tsareka, ya kareka gabanka da bayanka, ya albarka a rayuwarka wlh ko dan addininka zamusoka

  • @umarkabeer1263
    @umarkabeer1263 Месяц назад

    Dan Sumaila iKon Allah

  • @DayyabuSani-o5t
    @DayyabuSani-o5t Месяц назад

    Kawu gaskiya kake fada

  • @Habibumusa-j3n
    @Habibumusa-j3n Месяц назад

    Yakubu Allah yatarwatsa tunaninka , saboda shaidanine kai, Dama baka kaunar kwankwaso

  • @IbrahimSulaiman-d1k
    @IbrahimSulaiman-d1k Месяц назад

    Allah taimakeka

  • @tijjaniabubakarrimi827
    @tijjaniabubakarrimi827 Месяц назад +1

    Saigodiya

  • @DayyabuSani-o5t
    @DayyabuSani-o5t Месяц назад

    Ina mamaki da mutun yafadi gaskiya Sai kaga wani nazaginka sabida biyayyar da ta Allah ba

  • @adamumuhd2968
    @adamumuhd2968 Месяц назад +1

    Gaskiya ni masoyin kane kawu kuma idan zabe yazo nida iyalina kai zamu kara zaba, saidai abu daya gaka malami amma kuna manta fadin Allah idan zakai sulhu da mutum zuwa zakai ka sameshi kowa ya fadi nashi bawai mu dinga surutu ana dorawa a social media ba dan Allah a dinga sulhu sabida Allah

  • @NuraSharifbala
    @NuraSharifbala Месяц назад

    Kawu Kenan Allah yasa kagyara karinƙa fadin gsky
    Amma tsarinka yazama Da ƙanshin rashin gaskiya

  • @yusufabdurandawa423
    @yusufabdurandawa423 Месяц назад

    Distinguish ka fadi gaskiya,Allah qara daukaka,da ilimi,da basira muna tare dakai

  • @Real_ska_tv_nigeria
    @Real_ska_tv_nigeria 12 дней назад +1

    Da kyau munada magana dakai kayi mana email

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf Месяц назад

    Kwankwaso zei koma APC kafin 2027 qarshen alaqa kenan. Ku rubuta ku ajiye

  • @MurtalaYunusa-x1p
    @MurtalaYunusa-x1p Месяц назад

    Amma dan allah kawu katuna da mutanen doguwa ka waiwayo hanyar T/wada zuwa Burji zuwa falgoren daji Ana mutuwa sosai akan hanyar nan sabida rashin kyawunta kahuta lfy daga masoyinka murtala inusa BURJI

  • @ShariffShariff-j3l
    @ShariffShariff-j3l Месяц назад +1

    Tambayarmu anan shine me yasa kadaina SA jarhula??

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y Месяц назад

    Mahaukata ne 'yan kwankwasiyya hys basa kaunar ka❤❤

    • @ABBASADAUKI2
      @ABBASADAUKI2 Месяц назад

      A a Muhammad sani. wannan ba tarbiyyar gidan kawu sumaila bace. Bama zagi ai mu. Kwankwasiyya a wajen mu itace kishin Al'umma. Kuma kishin Al'umma ya hada su kawu sumaila da Alaska da Mai girma jagora. Allah swt ya qulle barakar Dake tsakaninsu. Allah ya hade mana kansu.

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 Месяц назад

    Ai ba ku ku ga da ga shi ba hasali ma kwankwaso ne ya cutar da shi a baya ,ya yi masa bakin cikin takara, Kuma sai gani sai kyala

  • @imamaminu
    @imamaminu Месяц назад +1

    To in APC tana burgeka ka koma APC din mana ka dena biye biye mana

  • @Maiyare24TV
    @Maiyare24TV Месяц назад

    Mai yasa bakace Mai yasauko ba kayi naka kajira hukuncin jama a

  • @usmanshehu4018
    @usmanshehu4018 Месяц назад

    Kaci amana

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 Месяц назад

    Distinguish ka rabu da su kawai yan bakin cikin ne, ma hassada ba sa son cigaban kowa sai kansu

  • @MustaphaIbrahim-h4k
    @MustaphaIbrahim-h4k Месяц назад

    Makaryacin bnza

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 Месяц назад

    Kana san birni, kana san kwaye, ka kasa zabar matsaya ko Kwankwaso , ko wani wajan. Se rantse rantse kawai. Kwankwaso baze yadda da kai ba a 3027, gara ka nemi mafita ka dena nuna siffofin munafikai

  • @nafiunafson1140
    @nafiunafson1140 Месяц назад

    Idan kana neman Dan siyasa me ci da addini kaga kawu sumaila toh kaja da baya malam

    • @ABBASADAUKI2
      @ABBASADAUKI2 Месяц назад

      Amman wannan kuskure ne. Aikin Alkhairin da yake fa. Kai yanzu kana da guarantee din kai mutumin kirki ne da har zaka aibata Wani. Kaji tsoron Allah ka sauke nauyin dake kanka. Allah bazai tambayeka akan aikin kawu sumaila ba, aikinka Allah zai tambayeka

  • @AbubakarMohammad-g4n
    @AbubakarMohammad-g4n Месяц назад

    Kwankwasiya jahilai banza 👉😏

  • @jamiluabdullahiadamu9829
    @jamiluabdullahiadamu9829 Месяц назад

    Kai dai muna fikine
    Kuma baza kai nasaraba
    Dan wahala

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x Месяц назад

    Kaidai kaji kunya wlh kaxama munafiki kaxama Dan jagaliya

  • @UsmanImam-h9q
    @UsmanImam-h9q Месяц назад

    Useless man, because Kawu is making noise always