Kawu Sumaila Reporters
Kawu Sumaila Reporters
  • Видео 266
  • Просмотров 365 992
Sen Kawu Sumaila yana karantar da yayansa karatun littafin Ashafa domin su san Allah da Manzonsa
Sen.Kawu Sumaila Kenan Tare da ‘ya’yansa Usman da Abubakar kamar yadda ya saba yake karantar dasu Littafin Ashafa da Risala.
Domin susan Ubangijin su da kuma Monzan Allah (SAW). da yadda zasu bautawa Allah da sanin hukunce hukuncen addini da abunda Allah yayi hani tun suna kanana.
Просмотров: 89

Видео

Mu muka karewa NNPP Kwankwasiyya Zabe a jihar Kano
Просмотров 2,4 тыс.Месяц назад
Mu muka karewa NNPP Kwankwasiyya Zabe a jihar Kano
Sen Kawu Sumaila yayi kaca kaca da shugaban NNPP na Kano
Просмотров 7 тыс.Месяц назад
Sen Kawu Sumaila yayi kaca kaca da shugaban NNPP na Kano
Tsoho mai Shekara kusan dari ya karbi addiinin Musulunci a hannun Sen Kawu Sumaila Saurari bayaninsa
Просмотров 5266 месяцев назад
Ba gaskiya bane maganar kiristanci ya mamaye yankin kano ta kudu #kawu #kwankwasiyya #senate #waraka
Bazamu yarda a cutar da arewacin Nigeria muna kallo ba
Просмотров 7006 месяцев назад
Bazamu yarda a cutar da arewacin Nigeria muna kallo ba
Abunda muke nufi Abawa kananan hukumomin Nigeria gashin kansu su bar hannun gwamnoni
Просмотров 3346 месяцев назад
Sen. Kawu Sumaila tare da Sen. Barau Jibrin da sauran abokansa Sanatoci jim kadan bayan gabatar da kudirin nemawa kananan hukumomi damar cin gashin kansu daga asusun Gwamnatin tarayya. #kwankwasiyya #waraka #kawu Sumaila #Senate #Sanatoci
Ku saurara yayin da Akpabio ya hana Kawu karanta hujjojin da suke da su A budget din da aka yi
Просмотров 7118 месяцев назад
Ku saurara yayin da Akpabio ya hana Kawu karanta hujjojin da suke da su A budget din da aka yi
Ziyarar bazata ga daliban Da sanara ya dauki nauyin karatun su
Просмотров 30811 месяцев назад
Ziyarar bazata ga daliban Da sanara ya dauki nauyin karatun su
Geamnan Kano ya kawo sabon tsari a bangaren ili.j
Просмотров 17311 месяцев назад
Geamnan Kano ya kawo sabon tsari a bangaren ili.j
Sanata Kawu ya sha alwashin gyara manyan titunan Kano ta kudu musamman na karkara
Просмотров 52311 месяцев назад
Sanata Kawu ya sha alwashin gyara manyan titunan Kano ta kudu musamman na karkara
Sen Kawu Sumaila on Jos killing
Просмотров 1,5 тыс.11 месяцев назад
Sen Kawu Sumaila on Jos killing
Allah ya bamu albarkar Alqurani
Просмотров 35111 месяцев назад
Allah ya bamu albarkar Alqurani
Zaluncin da akeyi a shariar zabubbuka me ya jawo ?
Просмотров 2,3 тыс.Год назад
Zaluncin da akeyi a shariar zabubbuka me ya jawo ?
Dimukradiyya a Nigeria tana cikin hatsari
Просмотров 2,3 тыс.Год назад
Dimukradiyya a Nigeria tana cikin hatsari
Sen Kawu ya goyi bayan kuduri akan Constituency project
Просмотров 474Год назад
Sen Kawu ya goyi bayan kuduri akan Constituency project
Ga wani Sako mai muhimmanci
Просмотров 934Год назад
Ga wani Sako mai muhimmanci
kudurin Sen Kawu Sumaila akan yakin palestine da Isra'ila
Просмотров 601Год назад
kudurin Sen Kawu Sumaila akan yakin palestine da Isra'ila
31 October 2023
Просмотров 296Год назад
31 October 2023
Allah ya karo mana irinsu Kawu Sumaila
Просмотров 241Год назад
Allah ya karo mana irinsu Kawu Sumaila
Sen Kawu ya kai kuduri kan samar da Kwalejin ilimi ta Tarayya a Karaye Kano ta kudu
Просмотров 154Год назад
Sen Kawu ya kai kuduri kan samar da Kwalejin ilimi ta Tarayya a Karaye Kano ta kudu
Sen Kawu Sumaila yakai kuduri domin a bude bodar Nijar da Nigeria don bunkasa kasuwanci a arewa
Просмотров 729Год назад
Sen Kawu Sumaila yakai kuduri domin a bude bodar Nijar da Nigeria don bunkasa kasuwanci a arewa
Sen Kawu a Masallacin Juma'a na Karamar Hukumar Garko
Просмотров 225Год назад
Sen Kawu a Masallacin Juma'a na Karamar Hukumar Garko
Cikin su babu wanda nayi da na sanin zama da shi
Просмотров 343Год назад
Cikin su babu wanda nayi da na sanin zama da shi
kudurin Sen Kawu Sumaila akan Matsalar tsaro da ta addabi arewacin Nigeria
Просмотров 257Год назад
kudurin Sen Kawu Sumaila akan Matsalar tsaro da ta addabi arewacin Nigeria
Asirin tsohon sanata ya tonu sau uku ana shirya magana da shi yana warwareta
Просмотров 753Год назад
Asirin tsohon sanata ya tonu sau uku ana shirya magana da shi yana warwareta
Sabuwar Wakar Kawu Sumaila Nasara a Kotu daga mawakan Waraka zeeba Danzaki Tijjani Gandu da sauran
Просмотров 5 тыс.Год назад
Sabuwar Wakar Kawu Sumaila Nasara a Kotu daga mawakan Waraka zeeba Danzaki Tijjani Gandu da sauran
Sen Gaya yayi jayayya da hukuncin Allah
Просмотров 136Год назад
Sen Gaya yayi jayayya da hukuncin Allah
An kori karar Kabiru Gaya a kotun Kano
Просмотров 313Год назад
An kori karar Kabiru Gaya a kotun Kano
a rayuwa ta ban taba farin ciki irin na wannan rana ba
Просмотров 96Год назад
a rayuwa ta ban taba farin ciki irin na wannan rana ba
Godiya ga Jagora Kwankwaso
Просмотров 336Год назад
Godiya ga Jagora Kwankwaso

Комментарии

  • @ZalkifilouZalkifilou
    @ZalkifilouZalkifilou 10 дней назад

    😂😂😂 wai hasadar harta kai haka😂😂😂to wayamaka doli sekabi chi ido rife banza kawai

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu2602 18 дней назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @UsmanImam-h9q
    @UsmanImam-h9q Месяц назад

    This is a noisemaker with his poor English. Does Kawu oppose fuel subsidy removal? The answer is no.

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 Месяц назад

    Tun kafin ka shigo kwankwasiya kana gandujiyyar ka 2019 kwankwasiya taci zaben gwamnatin a Kano. Zuwan ka kwankwasiya kai aka taimakawa Kaci zabe.

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x Месяц назад

    Saika koma riyarda kayan miyarka

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x Месяц назад

    Karya kake wlh munafiki

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y Месяц назад

    Yanzu 'yan kungiyar kwankwasiyya makakku zasu fara zagi😂😂

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Месяц назад

    QARYA kake ku kuka kawo kanku bayan kun rasa inda zaku saka kanku Kuma Wallahi Tallahi BILLAAHIL LAZI LAAAAILAA HA ILLA HUWA HASHIMU DUNGURAWA baka Isa kayi comparing kanka dashi ba mun yadda mutane ne suka zabo ka Amma dan Allah kafita ka koma gidan matsiyatan can yan TAWAGAR fir auna kagani 2027 me zai faru mu zaka gayawa tauhidi

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Месяц назад

    Gskiya KAWU Wawa ne Kai Wallahi Amma Inka Isa kayi irin abnda ALI DALA yayi

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Месяц назад

    To Ina ruwanmu koma me ka rike bawata gudunmawa daka bayar

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Месяц назад

    Karya kake KAWU kawai kafito ka Gaya Mana kaabi waccan tafiyar kawai

  • @bashiribrahim2244
    @bashiribrahim2244 Месяц назад

    Wallahi mutumin ka killi ne tare da masu binsa. Ka de na damuwa da shi dan Allah Dan uwana. Kaja jikin ka.

  • @BahariKabo
    @BahariKabo Месяц назад

    Waikawu kagoma mana maikagejirane kakomana yaza ai abinda yake samin ba

  • @mustaphatijjanimuhammad4672
    @mustaphatijjanimuhammad4672 Месяц назад

    Well done kawu.

  • @IsyakuMagaji-r4m
    @IsyakuMagaji-r4m 3 месяца назад

    Masha Allah Allah yakara riko da hannunka

  • @saadatualiyu3891
    @saadatualiyu3891 4 месяца назад

    Pls how can u help us we want a message to be send to him pls

  • @umaribrahimgarba
    @umaribrahimgarba 4 месяца назад

    Masha Allah may Allah help you sir

  • @umaribrahimgarba
    @umaribrahimgarba 4 месяца назад

    Masha Allah may Allah help you sir

  • @KhairullahAmatulrahman
    @KhairullahAmatulrahman 4 месяца назад

    Fatan nasara kawu sumaila inatare daku daku daga Taraba state jalingo

  • @BuhariAhmedUmar
    @BuhariAhmedUmar 4 месяца назад

    Ya sunan wakan pls

  • @isahmohammed7709
    @isahmohammed7709 9 месяцев назад

    Allah yabiya Gwani sen nagodiya

  • @abubakarusman7570
    @abubakarusman7570 9 месяцев назад

    da Allah ina san wakar nan 🙏🙏🙏

  • @gaddafirabiu6842
    @gaddafirabiu6842 10 месяцев назад

    Masha Allahu

  • @kingfaisalnasir4843
    @kingfaisalnasir4843 11 месяцев назад

  • @AnasAuwalkoko
    @AnasAuwalkoko Год назад

    Gaskiyane dan uwa ❤️❤️❤️

  • @abubakarhsarina5031
    @abubakarhsarina5031 Год назад

    Leader Muna Alfari da kai Allah ya Kara Taya ma

  • @mukatrumarjava6763
    @mukatrumarjava6763 Год назад

    we wish you long life our distinguish senator

  • @emnoorahlivescore4555
    @emnoorahlivescore4555 Год назад

    Wnn gskyne my senator kawu sumaila Allah zai sakamana

  • @ahmadmagajiabubakar3786
    @ahmadmagajiabubakar3786 Год назад

    Allah ya bayyana gaskiya

  • @BashiruAmiru
    @BashiruAmiru Год назад

    Allah ya taimaki waraka inshallah idan Abba ya gama takwas sai karbi kano

  • @ShamsuAbdullahiMusa-pw9gs
    @ShamsuAbdullahiMusa-pw9gs Год назад

    Masha Allah Allah yakara tabbatarwa Abba Gida Gida Nasara a Supreme court albarkachin Manzon Allah saw

  • @SHUAIBUSAGIRUSALIHU
    @SHUAIBUSAGIRUSALIHU Год назад

    Assalamualaikum warahmathullah Allah hi jagoranchi Mai gida

  • @aminuabdallahhissein9612
    @aminuabdallahhissein9612 Год назад

    Waraka kafin Allah

  • @Bakwana
    @Bakwana Год назад

    Alhamdulillah ❤ Kawu The Great

  • @abdoulayehassansewa35
    @abdoulayehassansewa35 Год назад

    ❤️❤️❤️

  • @abdoulayehassansewa35
    @abdoulayehassansewa35 Год назад

    ❤️❤️❤️

  • @nurabilyaminu5796
    @nurabilyaminu5796 Год назад

    My Representative

  • @ZandeAbdu
    @ZandeAbdu Год назад

    Waiku ba kusan wannan mawakin makiyin kwankwaso bane

  • @yerimaabdulrahman5660
    @yerimaabdulrahman5660 Год назад

    MashaALLAHU

  • @hachimounafiou8461
    @hachimounafiou8461 Год назад

    Jagora Na gari, Allah taimake ka,tin kana neman wakilcin, Nan nasan Kai mutimin kirkin cikin yan siyasa duniya bawai Najeriya ba

  • @abubakarusman1196
    @abubakarusman1196 Год назад

    Ma Sha Allah

  • @abubakarusman1196
    @abubakarusman1196 Год назад

    Gaskiya ne Yayi Jayeyya Kuma Yaga Saka Makon Hakan A Kotu

  • @sardaunamatasa7286
    @sardaunamatasa7286 Год назад

    Masha Allah

  • @Bakwana
    @Bakwana Год назад

    The Field Marshal Of Arewa Politics.

  • @KabiruSulaiman-d2s
    @KabiruSulaiman-d2s Год назад

    Madugu namu mai Allah

  • @guerosalifou2128
    @guerosalifou2128 Год назад

    Allah ya kiyayé ka sanata kawou soumailla ni kanna birguéni kan fad'in gaskia

  • @abdulmunafkabirUseful
    @abdulmunafkabirUseful Год назад

    Alhamdulillah ❤❤❤❤❤

  • @abdulmunafkabirUseful
    @abdulmunafkabirUseful Год назад

    Alhamdulillah congratulations sir

  • @AaA-ep5kb
    @AaA-ep5kb Год назад

    Slm.muna.godiya

  • @muhuyiddintabututv7023
    @muhuyiddintabututv7023 Год назад

    Masha Allah