Allah ya taimaki shiek sun dakatar da shi dun fadin gaskiya to sun manta Mai gaskiya baya walakata munawa shiek fatan Alkairi Allah ya taimake shi. sukuma Allah ya shiryesu, ya bamu zaman lfy A Nigeria da duniya bakidaya
May peace be on to you. Allah is in you. You do not speak with your power and courage but by the wisdom and courage inspired by the glory of Allah. You are not in this world to live up by anyone's expectations. You are created by Allah to show people the light. You are at peace with yourself and the people of God. Thank you for being used as the instrument of Allah. SPEAK,SPEAK AND CONTINUE SPEAKING THE 100% TRUTH. The prayers and spirit of those you speak for will continue to be your guide you for ever life everlasting. You are a true man of Allah. Excellent brother. Nigeria,Africa and the world needs you. May peace be on to you.
God will keep blessing and guiding you.You are a true man that stands for goodness for every good thinking Nigerian. God made strong. Continue to be the agent of the truth. Blessings upon your life and your family. I love to see you preach. May God bring peace upon Nigeria.
Leaders must not live in denials, the nation is at blink of collapse where insecurity has reached its peak where no one is safe both in the house, school , road's
Malam kafada jama'a Abin Allah yace da manzonsa in bala'i yana yaduwa akwai dalilai, sannan kuma kurinka wa'azin gaskiya ba siyasaba, Ku zama masu fadan alkahiri
malam gaskiyane ina goyan yanka wlh dan allah malam kacegabada wanna hudubar ka kamar yanda kasaba muna goyan banka sabod kanada gaskiya wlh allah yakarawa malam lafiya danisan kwana
Abinda yakamat malamn mu kufada kar kenan domin inkace kar afuto zabe hakane zai sa sugane muna da amfani Ku shikadaine zai batsmusu rai duk abinda zakafada baruwansu inhar baji sukai kace kada afito zabeba to asanna zakaga fushinsu walahi yen arewa a in tausayine
Har duniya ta tashi aza a dena samun masu gaskiya ba yau ina sunusi lamido ina malam aminu daurawa .duk akan gaskiyarsu an saukesu.Nigeria akwai gyara indai zaka fadawa gwamnati gaskiya sai tayi amfani da karfin Mulkinta ta sauke mutum.Allah na nan kuma Allah baya wulakanta mai gaskiya duniya da lahira .haka Allah yace .saboda haka Allah ya sakawa malamanmu da alheri.
His huduba is true that is happening in this country Nigeria we were been killing.no good road no good educations because we don't have .peace in Nigeria.
Honestly I cherish the courage of this Shaik
Amin Allah yakara Basira, muna rokon Allah duk Wanda yayi inkari da hudubar ka , Allah ta Alah ya jarabce shi da abinda bayaso
Allah ya taimaki shiek sun dakatar da shi dun fadin gaskiya to sun manta Mai gaskiya baya walakata munawa shiek fatan Alkairi Allah ya taimake shi.
sukuma Allah ya shiryesu, ya bamu zaman lfy A Nigeria da duniya bakidaya
I feel like converting to islam because of this sheikh of truth
Try to convert, we have many of them
May ALLAH guide you to the right path
Because one imam has impressed you? How about thousands of Christian clerics that have been saying the same for years?
This is teache of our belove prophet, he said in hadith. Tell true even if how long the bitter is
Come to Islam ❤❤❤
You are indeed a true leader and Allah will continually bless you and increase you immeasurably.....More grace Digital Iman.
Thank you Sheikh for speaking the truth. May Allah continue to guide and protect you.
Mallam nura continue saying the truth God will continue protect you Always all the time ameen
Jazakallahu Kaïran ❤️❤️❤️❤️🤲🏻🤲🏻🤲🏻👍
May Allah protect this true man of God, amin
Ameen Ameen 🤲
I am very happy for this sheikh we need people like you Sir.
May peace be on to you. Allah is in you. You do not speak with your power and courage but by the wisdom and courage inspired by the glory of Allah. You are not in this world to live up by anyone's expectations. You are created by Allah to show people the light. You are at peace with yourself and the people of God. Thank you for being used as the instrument of Allah. SPEAK,SPEAK AND CONTINUE SPEAKING THE 100% TRUTH. The prayers and spirit of those you speak for will continue to be your guide you for ever life everlasting. You are a true man of Allah. Excellent brother. Nigeria,Africa and the world needs you. May peace be on to you.
The best of the best .. Imam maigaskiya
May Almighty God continue to bless you the Digital Imam.. may God increase you in wisdom for always speaking the truth
Aameen Aameen
Aameen
God will keep blessing and guiding you.You are a true man that stands for goodness for every good thinking Nigerian. God made strong. Continue to be the agent of the truth. Blessings upon your life and your family. I love to see you preach. May God bring peace upon Nigeria.
Amin And you!
Allah chi Kare muna malam
Dakareyarsa aminne summa amine
Big love ❤️ for you Imam 🙏🏿🤲💋👍🏿
May Allah protect u sheikh...I am so gland we av such a fearless man so competent masha Allah
Allah kareka malan
May Allah continue help you sheikh
Masha Allah,
Malam Allah ya saka da alkhairi amin
Ameen ya Allah
Allah ya tsare ka Malam amin.
Masha Allah
Allah ya saka da Alkhairi
Digital Imam may Allah continue regarding and encourage of enlighten people to know their responsible of our self.
Malam Allah ya saka da alkhairi
May Almighty Allah continue bless you for calling people to live in Peace
Wllh Da zamu hada kai karmuyi tsaben 😥😥
Malam.Allah yasaka da Alkhairi.
Kuma muna tare dakai
Jazakallahu khairan
May Allah protect you trust man
Allah yasaka da mafificin alkhairi malam
Leaders must not live in denials, the nation is at blink of collapse where insecurity has reached its peak where no one is safe both in the house, school , road's
Ur doing well Sheik Nuru
Allah yasa duk sauran malame su zama irinka wajen fadar whatever the situation
Malam Kamin daidai Wallahi acigaba da fada ma duk wani Dan iska gaskia
Allah ya biyaka malam yakuma tsaremuna kai
May Almighty Allah guide and protect you in any aspects of life mallam. Allah qarawa mallam lafiya.
Fact,may allah protect you and keep you safe
Allahu akkabar
Allah katsare mlm
Nothing but the truth, what ever happened you are a God sent and a hero
مشا الله
True talk....
May God protect him; I fear for his life.
Malam Allah yakareka
Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana
Jazzakallahu khairan
Allah ya biya malam
Allah qarawa mallam lafiya.may Almighty Allah guide and protect you mallam
Jazakallhu hairi yahsih
May Almighty Allah protect you from them
بارك الله فيك
Allah ya Kara lfy
Malam kafada jama'a Abin Allah yace da manzonsa in bala'i yana yaduwa akwai dalilai, sannan kuma kurinka wa'azin gaskiya ba siyasaba, Ku zama masu fadan alkahiri
Malam Allah Ya kara Kare ka daga dukkan azzalumi
❤👍👍👍👍👍👍👍👍🤟🙏🤲🤲🤲🤲🤲🤲Ameen
malam gaskiyane ina goyan yanka wlh dan allah malam kacegabada wanna hudubar ka kamar yanda kasaba muna goyan banka sabod kanada gaskiya wlh allah yakarawa malam lafiya danisan kwana
Gaskiya dokin karfe
Wlh hakane allah yasakamana
Malam ya fadi gaskia
Allah yaqarawa mlm daraja da daukaka, yasa agama lafiya, mlm Dan Allah kafito takarar shugabankasa
ALLAH ya kara maka lafiya malam yadada maka lafiya da imani
True what they don't want
Najeriya qasata wannan shine laifin Malam aka dakatar dashi,kuna kokari shugabannin mu
Allah ya temakeka
Allah ya kare mana Kai mlm
Amin
Allah ya sakada alkhairi
Muna jinjina ga shek , Allah ya shigema gaba, Allah yakara lafiya malam
Good
YA ALLAH YA
SHIGAAL AMARINKA
I wish northerners can dirgest the messages from this Mallam, this country Will change for better.
Malan Allah ya saka ma ka da Alheri talaka jahili a koye walaha ya fahinci wanan karatoun amma wata Rana komaye Zai saké.
Garkiyar malam
Godiya muke malam
Astram alaykoum wa rahmatoullahi wa barakatouh hazard qu'est-ce qu'il y a merci ma Fabienne tu as CHU avant de cafard à 22h mais j'ai rien fait
Itafa GSKY daci gareta dole duk wanda zaifadi gsky ya fuskanci kalubale kalala Allah yaba mlm zuriyar aikata abinda yake na alkairi
Fada musu gaskiya malam.
Allah ya taimaki mal
Abinda yakamat malamn mu kufada kar kenan domin inkace kar afuto zabe hakane zai sa sugane muna da amfani Ku shikadaine zai batsmusu rai duk abinda zakafada baruwansu inhar baji sukai kace kada afito zabeba to asanna zakaga fushinsu walahi yen arewa a in tausayine
gaskiya ne
Gsky dkn karfe
Har duniya ta tashi aza a dena samun masu gaskiya ba yau ina sunusi lamido ina malam aminu daurawa .duk akan gaskiyarsu an saukesu.Nigeria akwai gyara indai zaka fadawa gwamnati gaskiya sai tayi amfani da karfin Mulkinta ta sauke mutum.Allah na nan kuma Allah baya wulakanta mai gaskiya duniya da lahira .haka Allah yace .saboda haka Allah ya sakawa malamanmu da alheri.
His huduba is true that is happening in this country Nigeria we were been killing.no good road no good educations because we don't have .peace in Nigeria.
Masha Allah
Allah ya biya malam
Masha allah
Masha allah
Allah yasa maka albarka mallam Allah yana tare da kai
Masha Allah