assalamu alaikum warahmatullahi wa barakatuhu 'yan uwana masu albarka don allah don allah don allah mu tsaya mai abin da yake na ilimi mu tsaya mu yi koyarwa da ilimin da allah subhanahu wa ta'ala ya albarkacemu da shi mu daina tsayawa muna bata lokaci a kan son rai da son zuciya mai koyarwar da manzon allah sallallahu alaihi wa sallam yace muyi kuma fahimtar da al'umma ilimin da allah ya fahimtar da mu amma wallahi wannan abu da ake yi wannan ya saki wannan wannan ya soki wannan yace wannan bai iya ba wancan yace wannan bai iya ba zai taimaka abin da ake so ba mu tsaya kuma fahimci addinin sannan muyi addini da manzon allah saw ya zo mana da shi mu daina raba kawunan al'umma haka sam ba shi zai sa wasu ce kai ne na ƙwarai ba shi zai sa ka shiga layin da za'a ce kaine ba shi ilimi ka yi amfani da shi kuma ga amfanar da al'umma da shi ne ilmin ba matsaya muna sukar junan mu ba mu da kan mu da kanmu sani cewa wannan wata kofa ce muke budewa makiya allah domin su shigo su kara tarwatsa sannan yau she in ban yarda da malami ba zan yadda shugabanci yana sa wasu za wuce o malami shine alƙibla duka al'umma idan ko malami ya sauya aka hala ka tocin wanene zamu rika mace shine yake daidai yan uwana masu albarka don allah mazankiya da alkhairi kuma muyi koyarwa da alkhairi mu hana yada sharri da kage ra wa junanmu idan ka fito kai magana akan social media ka sani ba kai daya ne ba duniya ce za ta kalla kuma duniya ce zata saurara kuma duniya ce za ta ji ta gani so ya kamata mu gaskiya da alkhairi a tsakanin mu da kuma sama social media domin mu taimaki kan mu taimaki yan uwan mu allah ubangiji ya bamu ikon gyarawa allah ka tsarkake mana kalamanmu da zuciyoyin mu domin aikata aikin alkairi
Allah ya saka da alkhairi. Gaskiya Allah ya shiryesu shine kawai. Allah ya sa Dr da mukarabbunsa su gane
Allah yasaka da Alkhairi Allah yashiryesu sugane ameen
Allah kashiryemou ameen
Allah yasaka da alkhairi
Allah ya hadakan malumanmu akan gaskiyya
Allah yasakamaka da Alkairi
Masha Allah
Allah ya tai maka
Kai Jamaa wai kowa sai ya neme suna anata abubuwa Dan Neman suna
Malaman zamani kenan😂 ina kuka dosa ne kam? Kowa dey littafi chi ya ke rubutawa😢.ranar karantawa na tafe.allah ya chirye mu
DON ALLAH KAJE KA KARANTA SIFFATUSSALATUN NIBIY NA ALBANI KAJI YANDA MALAMAI SUKE ZAZZAFAN RADDI A CAKANINSU
😂bakada hujja kenan
assalamu alaikum warahmatullahi wa barakatuhu 'yan uwana masu albarka don allah don allah don allah mu tsaya mai abin da yake na ilimi mu tsaya mu yi koyarwa da ilimin da allah subhanahu wa ta'ala ya albarkacemu da shi mu daina tsayawa muna bata lokaci a kan son rai da son zuciya mai koyarwar da manzon allah sallallahu alaihi wa sallam yace muyi kuma fahimtar da al'umma ilimin da allah ya fahimtar da mu amma wallahi wannan abu da ake yi wannan ya saki wannan wannan ya soki wannan yace wannan bai iya ba wancan yace wannan bai iya ba zai taimaka abin da ake so ba mu tsaya kuma fahimci addinin sannan muyi addini da manzon allah saw ya zo mana da shi mu daina raba kawunan al'umma haka sam ba shi zai sa wasu ce kai ne na ƙwarai ba shi zai sa ka shiga layin da za'a ce kaine ba shi ilimi ka yi amfani da shi kuma ga amfanar da al'umma da shi ne ilmin ba matsaya muna sukar junan mu ba mu da kan mu da kanmu sani cewa wannan wata kofa ce muke budewa makiya allah domin su shigo su kara tarwatsa
sannan yau she in ban yarda da malami ba zan yadda shugabanci yana sa wasu za wuce o malami shine alƙibla duka al'umma idan ko malami ya sauya aka hala ka tocin wanene zamu rika mace shine yake daidai yan uwana masu albarka don allah mazankiya da alkhairi kuma muyi koyarwa da alkhairi mu hana yada sharri da kage ra wa junanmu
idan ka fito kai magana akan social media ka sani ba kai daya ne ba duniya ce za ta kalla kuma duniya ce zata saurara kuma duniya ce za ta ji ta gani
so ya kamata mu gaskiya da alkhairi a tsakanin mu da kuma sama social media domin mu taimaki kan mu taimaki yan uwan mu allah ubangiji ya bamu ikon gyarawa allah ka tsarkake mana kalamanmu da zuciyoyin mu domin aikata aikin alkairi
Kaine mukecewa kaji tsoran Allah, yan kungiya kawai
Mouji tshorou Allah in uwana
Allah kassa mougane gaskiya kabamou ikonvinta ameen