Sabuwar hira da Hamza Almustapha kan munanan manufofin Tinubu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 янв 2025

Комментарии • 9

  • @Abdurrashid1110Ayuba
    @Abdurrashid1110Ayuba 6 часов назад

    Gaskiyane Muna tare daku
    Insha'Allahu Allah ze kawo mana karshen mulkin Tinubu na zalunci da tsadan rayuwa.

  • @SurajoMuhammad-dj6zo
    @SurajoMuhammad-dj6zo День назад

    Allah ya taimakama Allah ya yima mafita yakare ka yabaka karfin guiwa

  • @ahmadyahyaimam7919
    @ahmadyahyaimam7919 8 часов назад

    Wlh gaskiyane manjo

  • @mubarakgarba6566
    @mubarakgarba6566 День назад

    Allah ya za6a mana mafi alkhairi a shekarata 2027. Aameen Ya hayyu ya qayyum 🙏

  • @naimahamisu2806
    @naimahamisu2806 День назад

    Allah ya hadamana kawunsn su,ya cire musu kwadayin mulkin, ya basi ikon hakura si dunkule su ceco kasar mu.🤲

    • @musaabdullahi3189
      @musaabdullahi3189 18 часов назад

      Muna talakawa saimun taimakawa kanmu mu kauda kai daka maganar mugu ya bamu kudi muzabeshi 9:36

  • @BasiruAbubakar-l3u
    @BasiruAbubakar-l3u День назад

    Gaskiyane

  • @Abdurrashid1110Ayuba
    @Abdurrashid1110Ayuba 6 часов назад

    Gaskiya Tinubu kaci amanar talakawan Nigeria
    Amma Insha'Allahu lokacinka yazo karshen
    Kaida mulki sedai a wutan jahannama kai d fir'auna insha'Allahu. Bamu baka azzalimi.

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 18 часов назад

    To Hamza almustafa ai babban aiki mai wahala shine talaka ya gane halayyar wadannan shugabannin banza