Allah kashiryamu Wannan zamani gabadaya malamai mafi yawa sunkoma jahilai daga raddi ma junansu sai hassada gabadaya sunbar asalin abunda Allah ya turo su suyi yanzu kai maye ribarka nafitowa kafadan wasu kalamai wanda bazakaso ka maimaita su agaban ubangiji kaba alhali kasan dole sai ka maimaita agaban sa da larabci Karfa kamanta kaima dan adam ne kanada naka sharrin gashinan daya daga ciki akwai cutar hassada Allah kasa mucika da Imani 🤲 alfarman manzon Allah s,a,w
Don Allah me nene ribar ku ta wannan hanyar. Wallahi na yi izala na kuma barta tun 1978 zuwa 1980. Don Allah kuyi hakuri ku dai na wannan abun ku hada kan mutane.
Mallam kaji tsoron Allah. Ka sani zaku tsaya gaban Allah ayi muku Hisabi. Ka sani cewa Sheikh Sani Yahaya Jungir ya zamo mataimakin Sheikh Ismaila zakariyya bayan rabuwar kungiyar ne. Wannan dalilin yasa bayan rabuwar Sheikh Ismaila ya gajeshi. Kuma tarihi ya tabbatar da cewa bacin Amana tsakanin malumannan. Tunda a lokacinda aka jefi Sheikh Ismaila dacin kudi sune nagaba wurin Kare martabarsa. To aina kasamo wannan tarihinnaka? To amma dayake kayi matashiya tun farko cewa bazaku kyale abinda akayiwa iyayenku a can baya a sakeyiba. Wannan yasa mun gane cewar kazo ramuwar gayyane. Don haka ba lallene kayi musu adalciba. To Allah yasa mufi kafin zuciyarmu
Masha Allah sakallahu khairan
❤ubanka ,wawan banza
ALLAHYA KARA KUSANCI ALFURMAN ANABIN RAHMA
صلى الله عليه وءاله وصحبه أجمعين
Gidan hujja masha allah
Allah kashiryamu
Wannan zamani gabadaya malamai mafi yawa sunkoma jahilai daga raddi ma junansu sai hassada gabadaya sunbar asalin abunda Allah ya turo su suyi yanzu kai maye ribarka nafitowa kafadan wasu kalamai wanda bazakaso ka maimaita su agaban ubangiji kaba alhali kasan dole sai ka maimaita agaban sa da larabci
Karfa kamanta kaima dan adam ne kanada naka sharrin gashinan daya daga ciki akwai cutar hassada
Allah kasa mucika da Imani 🤲 alfarman manzon Allah s,a,w
wlh mamai kunci amanarmu saidai kawai Allah ya isarmana kawai kunkoma fada dajuna
Kaima wallahi kanada kalar naka sharrin
Sheikh sani yahaya jingir Allah yakara kareka
Masha Allahu
Gaskiya kiyayyarka tayi yawa
Masha Allah
Don Allah me nene ribar ku ta wannan hanyar. Wallahi na yi izala na kuma barta tun 1978 zuwa 1980. Don Allah kuyi hakuri ku dai na wannan abun ku hada kan mutane.
Allah yakara Daukaka Da lfy
Dan Allah mlm kuyi hakuri kudena tone tone yanzu lokacine daya kamata anemi mafuta akan halin da arewa take yan uwanmu suna cikin rashin hankali
Kai kakoma makaranta kaji tsoron Allah
Wa Anda aka Kaca sunyi shahada amma yahaya idan yasan za Kace su bazeje gurun ba
❤wanan gaskiya ne shehu na Allah da kaunar ANNABI MUHAMMAD SALALLAHU ALAIHIM WASALAM ❤
Me ya sa ba ka son ka fadi alherinsa sai sharrinsa ? Haba wannan ba musulunci bane
Saboda cutan hassada
Toh dama kai kasan xa'a kashe mutane a masallacin kenan ko shine yasani kuma wani wurin daban yaja mutane ba masallaci ba
Mallam kaji tsoron Allah. Ka sani zaku tsaya gaban Allah ayi muku Hisabi. Ka sani cewa Sheikh Sani Yahaya Jungir ya zamo mataimakin Sheikh Ismaila zakariyya bayan rabuwar kungiyar ne. Wannan dalilin yasa bayan rabuwar Sheikh Ismaila ya gajeshi. Kuma tarihi ya tabbatar da cewa bacin Amana tsakanin malumannan. Tunda a lokacinda aka jefi Sheikh Ismaila dacin kudi sune nagaba wurin Kare martabarsa. To aina kasamo wannan tarihinnaka?
To amma dayake kayi matashiya tun farko cewa bazaku kyale abinda akayiwa iyayenku a can baya a sakeyiba. Wannan yasa mun gane cewar kazo ramuwar gayyane. Don haka ba lallene kayi musu adalciba. To Allah yasa mufi kafin zuciyarmu
DUKDAN,AREWA,,MAI,KANLON,GENGIR,,AMATSAYIN,,JAGORA,,AMUSLUNCI,,,WALLHAHI,,GARADABA,,DAWANNAN,,MUTUM
Jakin inyassi
Shiririta da rashin hujja sai soki burutsu
Jikukin and ta ada Dan fudiwa NE
Malan iyayannaku sunacikin 6atane alokacin