RAYUWAR MASOYA FULL EPISODE 2

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 сен 2019

Комментарии • 441

  • @abubakardanmama3534
    @abubakardanmama3534 4 года назад +5

    Gaskiya aboki shi is very important wlh

  • @abdullahimusajinjiri3520
    @abdullahimusajinjiri3520 4 года назад +4

    Masha Allah aboki yafi budurwa sosai mun gode

  • @Bashirnasiru40Bashirmalam
    @Bashirnasiru40Bashirmalam 4 месяца назад +2

    mallam bashir mangafi musawa Katsina Masha allah Allah kabamu cikAwa dakyau da Imani amen summa amen

  • @ministarsanu1531
    @ministarsanu1531 4 года назад +5

    Hakanrme kuwaabuta har abadaba ahadasu Da soyayya 💘💘💑💑💑💑💑nida abokinabarabuwa har abada

  • @hawiezee
    @hawiezee 4 года назад +3

    Na gane manufar Umar, da kauthar bata mari abokin shi ba ba zai ce Aboki ya fi budurwa ba.Har da fushin tace ba son shi ma.Amma aboki da budurwa ko wanne da matsayin shi especially in abokin mai mutunci ne ko budurwar mai son kace na hakika 👌

  • @yehyaatikasaleehkawari721
    @yehyaatikasaleehkawari721 4 года назад +6

    Ilove you rayuwa masoya ❤❤❤nice Maryam sani

  • @saniidris2783
    @saniidris2783 4 года назад +2

    Gaskiya Abokina yafi budurwata haba malam abota bafa wasa bace

  • @umardogara8874
    @umardogara8874 4 года назад +4

    Kai Alhaji Aboki yafi budurwa wallahi

  • @mufatauwaltv2622
    @mufatauwaltv2622 4 года назад +5

    Masha Allah tabarakallah film yayi kyau kuma yayi ma'ana allah yaqara basira gaski dukkan su yanada mahimmanchi aboki yafi budurwa agurina

    • @arewarmu24
      @arewarmu24  4 года назад

      Muna Godiya

    • @mufatauwaltv2622
      @mufatauwaltv2622 4 года назад

      But am sorry to say inada qorafi meyasa kuka chanza jarimin nafarko dshi kuka Bari yajaragamar Shirin shida ita dayfi anwa tunaninfa but am sorry

  • @hafsatshehu7382
    @hafsatshehu7382 4 года назад +2

    Yadanganci irin abotan da ke tsakaninku da dukansu sasu da tabbas kowane zai iya butulce maka a kowani lokaci Allah sa damu da masu Amana🙏

  • @fiddeybebyfiddey836
    @fiddeybebyfiddey836 4 года назад +5

    Allah koh yakara barimu da masoyan gaskiya

  • @adamousaidou
    @adamousaidou Год назад +3

    ❤Très bien merci pour

  • @ibraheemkhaleal5482
    @ibraheemkhaleal5482 4 года назад +7

    9ice series... Amma ya naga an chanza guy din da aka fara soyayyah dashi a episode na farko wanda yasha mari ya kuma yanka jikinsa...???
    DUK WANDA YA LURA DA HAKA YAYI MIN REPLAY KO YAYI LIKE 🙄

    • @arewarmu24
      @arewarmu24  4 года назад

      Dalili shine Ko wanne episode labarin sa daban

    • @arewarmu24
      @arewarmu24  4 года назад

      Dalili shine Ko wanne episode labarin sa daban

    • @arewarmu24
      @arewarmu24  4 года назад

      Dalili shine Ko wanne episode labarin sa daban

    • @hauwaumar1230
      @hauwaumar1230 4 года назад

      Gaskiya kamm

    • @ImiranaKabiru-mb1cu
      @ImiranaKabiru-mb1cu Год назад

      @@arewarmu24 barika

  • @babynyaya820
    @babynyaya820 4 года назад +3

    Masha Allah Soyayyar Umar da Khausar ta burge ni
    Allah ya kara daukaka ya karamu ku Lafiya 🥺🥺

  • @abubakarlawan2277
    @abubakarlawan2277 4 года назад +2

    wow! aboki na gari yafi budurwa

  • @An-nawawee1
    @An-nawawee1 4 года назад +2

    Abokina shine mai sharemini kukana.budurwa kuma sai a slowAboki yafi budurwa.babu hadima

  • @alazizmaigatv96
    @alazizmaigatv96 4 года назад +2

    Aboki yafi budurwa😎😎😎

  • @djiboabdallah4317
    @djiboabdallah4317 4 года назад +1

    nidai nace aboki yafi budurwa dan nima Abdullah inada aboki adamssi

  • @rmikiyatv2573
    @rmikiyatv2573 4 года назад +1

    Gaskiya yayi kyau sosai allah yakara basira

  • @ahlilbaititailoringservice145
    @ahlilbaititailoringservice145 4 года назад +2

    Gaskiya abinda umar yayi shine daidai domin abota gaba take da komai

  • @babynyaya820
    @babynyaya820 4 года назад +2

    Fatan Alkhairi amma dan Allah kusa mana cigaba Allah ya kara basira 🥰🥰

  • @hussainibabagana640
    @hussainibabagana640 4 года назад +5

    Kwarai kuwa musamman in mutum yayi la akari da yanayin jituwansu da budurwartasa.

  • @umarabdullahimaibitil5696
    @umarabdullahimaibitil5696 4 года назад +4

    Yayi dae dae Aboki yafi budurwa sosai

  • @magandi6084
    @magandi6084 4 года назад +8

    Allah yakara basira da daukaka jarumata tayi mari fa amma yau anmaidamata da martani

    • @arewarmu24
      @arewarmu24  4 года назад +1

      Gwanda itama taji yadda ake ji

    • @yahanasuylyarlele8328
      @yahanasuylyarlele8328 4 года назад

      Dama ai maza daga sin ga mata nasan so sai su wahalar da ita

  • @mansourwali501
    @mansourwali501 4 года назад +5

    Kai gaskiya nibazan Iya zaba ba Dan dukansu sunada mahimmanci arayuwar mutum

  • @belloyahaya260
    @belloyahaya260 4 года назад +2

    Nima anawa tsari aboki yafi budurwa

  • @user-zs1iy4cs7h
    @user-zs1iy4cs7h 5 месяцев назад +2

    Miyasa akadakatar da wanna film

  • @sahurahamisu9405
    @sahurahamisu9405 4 года назад +3

    Wlh aboki yafi budurwa

  • @RabiuAhmad-sf5ib
    @RabiuAhmad-sf5ib 4 месяца назад +1

    Aboki is very important than girlfriend ❤❤❤

  • @nasirayuba3402
    @nasirayuba3402 4 года назад +6

    Allah ya kara daukaka da haske,,,
    Aboki yapi budrwa amma akwai advantage din da budrwa tafi aboki

  • @shushumahammad2294
    @shushumahammad2294 4 года назад +10

    Masha allah 😎👌

  • @ahmadzakariahmad6247
    @ahmadzakariahmad6247 4 года назад +3

    Ina Alaji i abikinnan yafi bufurwa kaji saboda tun kafin ka santa kuke tare

  • @abduladam306
    @abduladam306 4 года назад +3

    Dadai kenan.. Ina ma double double kuksyi mata

  • @oumarmahamadou3594
    @oumarmahamadou3594 4 года назад

    Masha'allh gaskiya ain saï godiya wallayi haka mukeso Yana samu nishadi

  • @hanifaidriss8259
    @hanifaidriss8259 4 года назад +12

    Masha Allah 😍😍♥️♥️🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭

  • @samirmohamad2989
    @samirmohamad2989 4 года назад +5

    Aboki yafi budurawa

  • @alimusa3470
    @alimusa3470 4 года назад +3

    bazakahada Abokinyafi
    🎩
    😁
    👕👍Great!
    👖

  • @mamudumamudu6626
    @mamudumamudu6626 Год назад +1

    Masha allah

  • @mss9984
    @mss9984 4 года назад +1

    Dan Allah zanyi tambaya waida wannan bashiba ne abokin umar masoyinta

    • @arewarmu24
      @arewarmu24  4 года назад +1

      Eh shine amma ko wanne episode labarin sa daban ne

    • @mss9984
      @mss9984 4 года назад +1

      @@arewarmu24 OK Masha Allah gaskiya inajin dadin wannan Tasha wannan Ce tasha ta farko data burgeni sosai wallahi Allah kara Musbahu naku daga Tripoli libya🇱🇾👍

  • @mss9984
    @mss9984 4 года назад +5

    Fatan alkairi Allah kara basira

  • @mansooryacobaabubakar9767
    @mansooryacobaabubakar9767 4 года назад

    ai wlh da bdurwa gara Aboki xau💯

  • @muhammadsharifaminu1891
    @muhammadsharifaminu1891 4 года назад

    Gaskiya aboki na gari yafi budurwa

  • @user-fe7vi4ip7d
    @user-fe7vi4ip7d 4 года назад +6

    ماشاء الله ما في احلى.من الحب

  • @halilualiyu4620
    @halilualiyu4620 4 года назад

    Ni dai nace aboki

  • @madjedouinoussa8796
    @madjedouinoussa8796 4 года назад +3

    I love you too Nagode 🥰

  • @AliyuaSani-yt1gu
    @AliyuaSani-yt1gu 5 месяцев назад +1

    ❤hiy

  • @JafarFima
    @JafarFima 4 года назад

    Friendship forever. Aboki yafi budurwa gsky

  • @nafiurabiunigergida321
    @nafiurabiunigergida321 Год назад +3

    👍👍👍👍👍👍✋✋

    • @user-id3ol9im3y
      @user-id3ol9im3y 5 месяцев назад

      ❤❤🎉🎉❤❤🎉🎉❤❤🎉🎉❤❤

  • @chamsadinemoussa7083
    @chamsadinemoussa7083 4 года назад +2

    Macha allah yayi kyau.
    Allah kara basira da daukaka

  • @nuradeennurson4645
    @nuradeennurson4645 4 года назад +2

    Nice tinz

  • @abdulajrventures9229
    @abdulajrventures9229 4 года назад +2

    I really enjoyed it it

  • @zainabmohammad4781
    @zainabmohammad4781 4 года назад +5

    Masha Allah Allah yakara basira 🤗

  • @rahmatomobolanle5606
    @rahmatomobolanle5606 3 года назад

    Aboki yafi Allah ya kara Basira Umar kana burgeni wlh

  • @sulaimanshira9095
    @sulaimanshira9095 4 года назад

    Gaskiya aboki yafi budurwa

  • @maryamabdulkadir2541
    @maryamabdulkadir2541 4 года назад +7

    Alhamdulillah yayi kyau sosai

  • @illomahamadou
    @illomahamadou Год назад +1

    Ok

  • @abubakarwadau2109
    @abubakarwadau2109 4 года назад +2

    Muna Jin dadin shirye-shiryenku mai dauke da darrusa iri daban daban na fagagen soyayya matukan gaske.
    Allah ya kara karfafa wann gida TV.

  • @adjiaaoulatou9628
    @adjiaaoulatou9628 4 года назад +2

    Masha Allah ❤❤❤

  • @yusufibrahim2358
    @yusufibrahim2358 4 года назад +2

    Wow abota indai don Allah aka kullata tafi siyayyar da baasonka

    • @arewarmu24
      @arewarmu24  4 года назад

      Idan kuma ana sanka fa ?

  • @Muhdsadauki001
    @Muhdsadauki001 4 года назад +3

    Amma fah shirin nn yana ka yatarwa,sosae Allah y kara basira

  • @musbahusale9882
    @musbahusale9882 4 года назад +2

    Kuma omar yamin daedae

  • @JafarFima
    @JafarFima 4 года назад +1

    That's cool.

  • @ainaumusa9778
    @ainaumusa9778 4 года назад +10

    Masha Allah 🌺 💞

  • @zubairuadam5932
    @zubairuadam5932 4 года назад +1

    Da kyau masoya

  • @saifullahimuhammadyamusa9903
    @saifullahimuhammadyamusa9903 4 года назад

    Aboki yafi budurwa✊✊✊

  • @umarzubairu8516
    @umarzubairu8516 4 года назад +1

    Gsky Abk yafi budurwa!!!

  • @nassiouabdoulaye2165
    @nassiouabdoulaye2165 2 года назад +2

    ❤️👩‍❤️‍💋‍👨👍😍

  • @umarishaqidriss9894
    @umarishaqidriss9894 4 года назад +4

    Definitely aboki manah ✊🏼

  • @ibrahimmuhammadharuna4180
    @ibrahimmuhammadharuna4180 4 года назад +2

    Dukda kowa da irin matsayinsa a ra'ayina Gaskiya "Aboki yafi Budurwa!".

  • @hauwadanjuma4580
    @hauwadanjuma4580 4 года назад +1

    Masha Allah

  • @ssnahmad6583
    @ssnahmad6583 4 года назад

    God job

  • @nassirousalissou7070
    @nassirousalissou7070 4 года назад +5

    Kowa ne da matsayin shi🤟

  • @ismaelaz342
    @ismaelaz342 4 года назад +1

    gaskiya yayi wallahi allah yakara basira ameen

  • @abdulmajidmalam8679
    @abdulmajidmalam8679 Год назад +1

    yayi

  • @alebaba6951
    @alebaba6951 4 года назад +5

    Abota tafi soyayya wannan shine gaskiyar mana amman fa ra'ayi na ke nn 🙏

  • @jffjnggikcgj3860
    @jffjnggikcgj3860 4 года назад +1

    👏Godia muke

  • @sadeeqmabudiiameenu8802
    @sadeeqmabudiiameenu8802 4 года назад +3

    good keep it up wannan episode yabada maanah sosai ga wanda ya fuskanci ina aka dosa dashi kanshi shirin rayuwar masoya

  • @mansoormusman7476
    @mansoormusman7476 4 года назад

    Gaskiyane abk yafi budurwa

  • @marwanaalhaji7589
    @marwanaalhaji7589 4 года назад +2

    Gaskiya ni dai umar yafiye mini budurwa ta

  • @mahamaduadamu50
    @mahamaduadamu50 4 года назад +1

    Niday harcikin raina abokina yafiye min budurwa wanan chakka babu

  • @user-hn7vl8cw8k
    @user-hn7vl8cw8k 4 месяца назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ely_boy_kwasallotv6298
    @ely_boy_kwasallotv6298 4 года назад

    amma dai bashikenan shirin naku yakare ba koh domin wlh yana matukar kayatarwa

  • @abbamuhammeddina4576
    @abbamuhammeddina4576 4 года назад +4

    I stand with my friend 4 ever!

  • @ibrahimmuhammadidris6921
    @ibrahimmuhammadidris6921 4 года назад +3

    abokin amana ✊✊✊

  • @hillibangi811
    @hillibangi811 2 года назад +1

    Hi

  • @zainabidris9445
    @zainabidris9445 4 года назад +5

    kowa da matsayinsa inkaji ance aboki yafi budurwa inaga mutum beyidace bane nasamun masoyiya

  • @abdullahibello1596
    @abdullahibello1596 4 года назад +1

    Aboki yana maka maganin wani abu da budurwa ka bazata iya maka ba, haka xalika budurwanka tana maka abin da abokinka baxaiyi maka ba
    Kowane yanada nashi muhimmanci,

  • @hauwamuhammadsalihu1518
    @hauwamuhammadsalihu1518 4 года назад

    Ina ainahin saurayin kausar wanda yasha mari

  • @IssaIssa-mj1ic
    @IssaIssa-mj1ic 4 месяца назад

    ماشاءالله

  • @alhousseinisabiou7374
    @alhousseinisabiou7374 4 года назад +1

    Aboki yafi budurwa 💯

  • @HeelalMini
    @HeelalMini 4 года назад

    Gara wani abokin da wata budurwar

  • @jameelbakafushi8249
    @jameelbakafushi8249 4 года назад +2

    fatana agareku shine allah yakara daukaka yakuma dafa muku
    inajin dadin wadannan finafinan naku fatana kurika kawomanasu akan lokaci

  • @mansooryacobaabubakar9767
    @mansooryacobaabubakar9767 4 года назад

    Wow muna jinjina maku 👍

  • @amalmuhammad7674
    @amalmuhammad7674 4 года назад +5

    Aboki yafi budurwa

  • @alkassoumgarba1646
    @alkassoumgarba1646 3 года назад

    Ni dai asanina aboki yafi budurwa

  • @nazifisunusi9722
    @nazifisunusi9722 4 года назад

    Wllh Aboki yafi budurwa bamahadi ma kokadan

  • @moussaamadou653
    @moussaamadou653 2 года назад

    Good

  • @tukursaniabuarseem9991
    @tukursaniabuarseem9991 4 года назад

    A gaskiya iron son dayakemata bai dace yamaretaba
    Sai yabashi hakuri

  • @abbamahaifi4499
    @abbamahaifi4499 4 года назад

    Aboki yafiye min budurwa

  • @surajowaisu84
    @surajowaisu84 4 года назад

    Wannan gaskiya ne budurwata bazata iyawulaqanta abokinaba nasa mata ido zan iya hakurada ita dik ssnds nake mata