Gaskiya tunda nake bantaba ganin wuni film a arewa kaman wanna ba, da hausa films suna ireiren wanna da soyayya bata wulakanta ba ga masoya ,masha Allah
A gaskiya abun yaburgemu Amma wallahi yakamata ache wannan gayen daakayi dashi episode 1 Wanda ya yanke kanshi akan budurwa yakamata adawo dashi don yanada basira wallahi
Toh ai hikke nan amma ga wani gyara akan abinda ka fahimta duk da ba rayuwa makaranta mukeyi ba rayuwa masoya ne dole zamu fi bawa soyayya karfi fiye da makaranta ko dokokin ta idan baka manta ba a cikin episode din akwai Sean din da umar yake zuwa ya bawa saleem letter kausar ta tambaye shi mene a ciki ? Sai yace mata umar ne ya rubutomin wai mu hadu a bayan makaranta idan an tashi kaga kenan ba ana cikin karatu hakan ta faru ba Thank you !!
masoya gaskiya soyayya da dadi fa
Allah yasaka da alkhairi kuma Allah yakara basira
Allah ya kara basira Abokina
Ameen bro
Wannan shiri yana mutqar burgeni
King umarcy barka
Amin nagode
Masha Allah dan Allah kuci gaba da sama wannan shirin
gaskiyakam
Dakyau masoya
Kina ruwa
Harlan tayi sosai
Mun godiya sasoi Allah ya kara basira 💖💖💞💞💝💕💕😘😍😍💟💗💗💚💚💜
Ameen ya Allah
@@cpnollytv kjkge
Gaskiya tunda nake bantaba ganin wuni film a arewa kaman wanna ba, da hausa films suna ireiren wanna da soyayya bata wulakanta ba ga masoya ,masha Allah
Thank you so much
Allah sarkii so mansonka duniyya Koh ba hakkabah
Gaskiya abun yayi kau sosai
Nikam nace wacce rana kuke sashi
Gaskiya kunbata shirinku yanzu wlh
Mun Gode
Wlh kon bata shirinko harda wanga ayatulla da konka sa
Gaskiya ya rayuwar masoya ya na yabasosan
Muna Godiya
Masha Allah gaskiya yayi kyu sosai 💓💘💘💘
Thanks
Umar wlh kafayi sosai kaxama jarumi fah sosai💌💌💌💌💌💕💕💞💞💞
Ma cha Allah.
Gaskiya andawo baya ai baa nan aka tsayaba
Ayihakuri baraasaka cigaban
Mashaallah kunaburgeni
Rayuwar masoya
Yayi gaskiya
Alhamdulillah
tabarkallahubi masha allah 👍👍
Macha allahou film din yayi kyu sosai
Wow gsky so da dadi allah yakara maku basira
Ameen ya Allah
Address
Masha Allah dan Allah sai yaushe ne za'a saki cigaban wannan shirin
Soon
Yakikywu
Soyya
masha allah kuna burgewa
Muna godewa
Allah yakara basira agaskiya na kamu sa soyayyarka umar
Mingode😹👍
Ma cha allah gaskiya soyayya akwai dadi pa amma sai in andace🤣🤣
Gaskiyane👍
Wanna hakani
Maga narka gaskiya ce
Soyayya ruwan zuma gsky inajin dadin films dinku Allah yakara basira
Ameen ya Allah
Sunusi usman sbyedveesv
Masha allah allah ya kara basira
Ameen ya Allah
Ma sha Allah
Nice one abokina
Sannuku da dawowa fatan nasara Amineeeee
Tnx
Mingode
@@لارهاحمد-ذ7خ 🥰🥰🥰🥰 Ana tare
Kubura koki
Masha allah yayi
MashA Allah Allah ya qara Basira
Amma munyi missing kwana 2
Episode 6 is loading.... Insha Allah
Akasi akasamu
Masha Allah inason soyayya wlh sosai
Allah ya hada ki da mai sonki na gaskiya
Allah yabake mesanki
Allah ko💓
Allah ya kara basira
Nice video
Gaskiya verry nice
wan masoya soun hadou indama soyayar gaskiya ci
Wanna gaskiya
Ni
Gaskiyane😀😀😂😂
Inama koujinjina rayuwar masoya
Allah Kara basira injin dadin film dinku
Gaskiya ya birgeni
ما شاء الله تبارك الله كويس ميه ميه انا فرحانه
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته يا أختي الكريمة أنا فرهن بيك يا أختي الكريمة
ممكن رقمك
❤😂 moubarak DOUMO ❤❤❤❤🎉😮😊😊😊😅😅😅😊😊🎉🎉🎉🎉🎉😂😢😮
ALLAH yakara basira
Masha Allah Allah yakara basira
Allah ya basira kuma Allah ya barmu tare
Amin nagode
Yane dadama
🥰🥰🥰🥰
Hehe masha allah
Allah ya kara taimakawa
Ameen ya Allah
Bonjour
Barka
Masha Allah gaskiya. Muna Jin dadi💞💞💞😂😂
Jri
Min gode Allah yakara basira
Agaskiya wannan shirin naku yana burgeni
Masha Allah
Gaskiya abunya burgeni
Ma sha allah
So nice, miyasa kke dadewa kafin sabon yafito
Salam wallahikaway
لاره احمد waslm
Shiri yayi kyau sai dai kuma ni gaskia nashiga chakwakiya soyayyar naga kamar wata sabuwa tadawo faaa
Allah ko aysoyayya akaydadi💗💖💞💓
Bonjour c'est parfait merci beaucoup pour les enfants
Gaskiyane Allah yataimaka
Ameen ya Allah
Amin munagodeya
Wannan film din yayi wlh
Gaskiya chirin yayi keo sosai
Allah shikara basira ameen ya Allah munagodeya لا يسكن فيهاameen
Ameen ya Allah
Muma minkude
Barka da warhaka masoya
Nice 1
❤❤❤❤❤❤❤❤llllllllllllll
Sa a koba rai
Good job
Way film yayi kew sosai 💘 Allah ya kara basira 💓
Ameen ya Allah
Gsky shiri yayi kyau fatan alheri ✋
Gaskiya yayi daidai
Good
Yayi kyau Allah ya kara
Amin
Masha Allah maci amana baiyiba
Msha allah 🥰🥰🥰🖐 allah qara basira am brother sunanka n lnstagram 🤓
Thanks
@@cpnollytv Ayya bakomi ap0ki yiwa kaine Ana tare 😘😘😘🖐
Masha Allah gaskiya ina kayatuwa da wanann shiri kuma zanso naga yadda zata kaya tsakanin umar da kausar da kuma Dan kyauye Allah ya kara basira
ameee dan uwa
A gaskiya abun yaburgemu Amma wallahi yakamata ache wannan gayen daakayi dashi episode 1 Wanda ya yanke kanshi akan budurwa yakamata adawo dashi don yanada basira wallahi
Muna Godiya sosai
J
Macha Allah yayi pa
Muna godiya
Barakina
Slm barkada
So gaskiyane
yakamata adinga samuna kasusuwa masukyau
Wlh inason iga cigabanta dan Allah tafouto da sauri dan Allah
Insha Allah
Yanakarewa zaasako
A
Allah ya tai maka # kausar 🌷
Ameen ya Allah
Masha Allah film yayi kyu
Muna Godiya
ماشاءالله
masha Allah
Masha Allah 👍😃😃😃😃
Gskya nidai wannan bai man kyauba to wace skul za'ayi hakan har ayi yunkurin kashe rai kuma acikin skul bai yiyuwa
Toh ai hikke nan amma ga wani gyara akan abinda ka fahimta duk da ba rayuwa makaranta mukeyi ba rayuwa masoya ne dole zamu fi bawa soyayya karfi fiye da makaranta ko dokokin ta idan baka manta ba a cikin episode din akwai Sean din da umar yake zuwa ya bawa saleem letter kausar ta tambaye shi mene a ciki ? Sai yace mata umar ne ya rubutomin wai mu hadu a bayan makaranta idan an tashi kaga kenan ba ana cikin karatu hakan ta faru ba Thank you !!
❤ilove you shalele
🤣🤣🤣ماشاء الله الفلم مره حلو👍👍👍
Ameen
🙋♂️🙋♂️🙋♂️
@@issaabdou7297MC vvj o
Masha Allah yaye kew
Fatima Zara allah sarkii fateema Zahra ,,fatan alkairii a garekii
Allah yatsare
Masha allah yayi key susai 🇱🇾💔❤💘💞
Muna Godiya
Yana kayatarw💖a
Allah ya bar kauna.
Macha Allah is very nice
Masha allah 💕💋
Masha allahu ❤️❤️
Masha Allah
*Agaskiya shiri yayi kyau*
*Allah ya kara daukaka*
Dan Allah kubani numbar kausar ina tana burgeni sosae wlh
Ina bukar number ta nima
@@yasmeenmuhammad1183 kema tana burgeki kenan
@@yasmeenmuhammad1183 ke kuma kina mace mizakiyi da numbarta
@@abdulrahmansani9342 kawai taburge ni ne. Kaida kake namiji katan bayi number t, belle ni da nake mace.
❤❤❤and the ❤❤
Dan allah kudan gayi duk sati allah ya karo baiwa mai yawa kuma allah ya taimaka oga muna tare
Ameen ya Allah
Ensha allah
I love you ❤❤❤
Amen ya Allah
mashAllah
🎈🎈🎈🎈
Masha allah godia muke