Slm godiya ga masu yin wannan shirin,na (RAYUWAR MASOYA)gaskiya shirinku yana kayatarwa sosai Dan Allah kucigaba da gudanar da wannan shirin da wallahi yana kayatar da mu, masu kallon shirinnan musamman wadanda suke sauran kasashe na duniya muna godiya Allah ya yi riko da hannunku
Gaskiya inajin dadi wannan shirin naku allah ya taimaka yabada sa'a wannan darasine ga duk wanda yake nema ya shiga tsakanin abinda allah subahanahu wata ala ya halicci dukkan wani bawansa dashi wato so 😢😢😢
pls ina muku fatan alkairi allah yakara daukaka👃👃👃 Amma dan Allah meyasa baku kawo manasu akan lokaci??? yakamata kufada mana sati nawa zaku rika kawo mana ko wata muna godiya allah yabar zumunci
Kuma Ni sam ban fahimci yadda akayi da saurayin kausar na asali ba wanda shine yai ta shan mari harma da yanka reza? Sai kawai muka fara ganin soyayya tsakaninta da Umar wato abokinsa.
@@arewarmu24 Amma ai kausar ba da Umar suka fara shakuwa ba duba da irin kalaman da ta rika furtawa saurayinta wanda yai ta shan mari a baya daidai lokacin da ta rike wukar da yake kokarin cakawa kansa.
They is mistake in this episode, because malamin babu wani explain nation dayake yiwa da lubansa, sannan a inda saudat take koyawa saurayinta yakama ta kawo wani topic wanda zai fahintar da cewa tana koyamai。
Slm godiya ga masu yin wannan shirin,na (RAYUWAR MASOYA)gaskiya shirinku yana kayatarwa sosai Dan Allah kucigaba da gudanar da wannan shirin da wallahi yana kayatar da mu, masu kallon shirinnan musamman wadanda suke sauran kasashe na duniya muna godiya Allah ya yi riko da hannunku
ماشاءالله.
Ameen ya Allah muna Godiya sosai
Masha Allah gaskiyane rayuwar masoya yayi kyau mugodai so sai da so sai 💔💔💔
Kai gaskiya wannan AL,amari yayi Allah ya hadamuda masoya nagaskiya
To inama soya suke kudubakugani yandaake akanso wAzai iyahakan👫😱😱😍🌷
masha alla soyayar nan tabirgeni sosai wllh munajiran kashina biyar
Masha Allah gaskiya soyayyar ku tana bargeni wlh dama nice
Hakane
Umar da masoyiyar sa
Waw gaskiya wannan chirin yayi kyau allah yakara basira
Masha allah allah qara basira allah bamu masoya na gaskiya da amana
Ameen ya Allah
Allah sarki kausar samun mace kamar ki zeyi wuya a wannan zamanin.
Wow! This Kind Of Love Story Was Very lmpressive Ammapa A Movie Not In Real Life.. Best Of Luck Rayuwar Masoya
Wow gaskiya wannañ yayi Allah kara basira
Gaskiya muna godiya Allah ya kara basira
Masha allahu dakyau masoya allah yaqara basira
Masha Allah hilwa miya miya
Gaskiya wannan shiri bakaramin dadi yakemin ba Allah Sarki umar
Masha Allah tabarakallah Allah y kara basira
Masha Allah
Allah sarki soyayya Allah ka hadamu da maso sonmu so na gaskiya ameen
Abubakar Lawal Lectur amine yarabbi
Ma cha allah mun gude allah yapara basira?
ماشاءالله تبارك الله على كل شيء قدير
Allah ya saka da alkhairi
A cigaba da gashi anayi muna jin dd
اه اه اه الحب الحب الحب حلو لو لقيت الحب
يا سلام الحب🥰🥰🥰
Aslm alekum a gaskiya muna jan daɗin shirin naku
Woww gaskiya muna godiya sosai
Kin ga yanayin soyayya
Masha Allah abin yayi gaskiya
Allah yabamu masoyi irin kausar
Maa Shaa Allah Alhamdulillah Allah ya kara basira😘😘😘❤👍
Ameen ya Allah
masha Allah rayuwar masoya Allah ya karamana sonjuna Ameen
Ameen
Nice ta farko alhmmdlh 😍😻😘😍
Macha allahu muna murna daganin wanan chirinaku allah yakhara basira.....!!
Gaskiya yayi kyau sosai
Masha allah yayi kyau sosai allah ya kara basira
Slm
Allah ya Kara ilimi
Allah sarki umar
Mahakurche Allah nataredashi umar
Allah k bamu masoya n gaskia amiin
Wannan yayi daidai bashakka, allah yakaro basira,allah kasa muso jonammu domin allah
Nagood
looking nice Allah kara basira
Ma sha allh 💘💘💘💌💌💌💘💘
Agaskiya Yana sosamin gundakeyimin kyaikayi rayuwar maaoya keenan
Gaskiya muna godiya
Kauthar jarumar chakwakiyar soyayyah
Rayuwar masoya haka gaskiyane
school life is the best Allah sarki ryw har natuna secondary school hmm masoyya kenan
Allah koh
Masha Allah naji dadin kallon shirinnan sosai wlh
Muna jiran episode5
Slm yy.ftm
Masha allah ya allah yakara basira ❤❤dakoma soyayya
Ameen ya allah
@@arewarmu24 ina godeya dakoma nagada kausar dakoma umar
Wai Ina abokina umar ai shine saurayinta abaya allah yakara basirà
Kudingayin daiwa
Macha allahu allah yakara bachira ♥️♥️
masha allah masoya 🌹🌹
Gaskiya yayi sosai
Aslam gaskiya wanga film yayi allah yakabasira
Ya yi allah kara basira da kyau
Machalla rayuwa
💟LVOE
Gaskiya muna godiya sosai
Masah Allah Gasikya na alhmdualillah yayi kau sosai nagode
Kin ga yanda akeyin soyayya
That is real love
Allah sarki Umar wllh yaban tausayi 😢
Masha Allah Allah ya Kara basira
Munajin dadin tashar nan amma ninafison wanda akayi episode na daya abokin umar din
nice one
Macha allah yakara basira amine👏👏👏👑
Allah yaka ra basira yan uwa
Allah yaqara basira👏👌❤
Ameen ya Allah
Wannan yayi daidai
👋👈
@@ibrahimyakubu7984 toyayi
Gaskiya inajin dadi wannan shirin naku allah ya taimaka yabada sa'a wannan darasine ga duk wanda yake nema ya shiga tsakanin abinda allah subahanahu wata ala ya halicci dukkan wani bawansa dashi wato so 😢😢😢
Bonjour rayuwar masoya Bonne travail à vous
Ber
Allah ya bani wada takisona dan allah💗💓💓💕💖
Razak
Razak.alio.allah.yataimaka.
Ameen kayi hakuri zakasamu kasan komai lokacine kuma na Allah ne
Masha Allah Allah yakara basira 🤗❤😍
Aameen sis
@@lams-tv-12 😍😍😘
Hlo
Wai sai yaushe zaku kawo mana cina gaba
Gaskiya ina tawsayin umar
Aslm agaskiya Rayuwar masoya yana burgeni dama ace umar da kausar su kasance masoyan asali don sunyi matukar dacewa da juna
Haka rayiwa take ♥️♥️
Wlh bro
Good and fantastic
Dan Allah yaushe zakusa episode 6
Gaskia mubamuganeba ina saurayin kausar nafarko
Labarin sa ya kare a episode1 saboda ko wanne episode labarin sa daban ne
@@arewarmu24 ok nagane merci
Masha Allah💓💓💓💓💓💓💓💓💞💞💞💞💞💔💔💔💗💗
Adamu Babasaleh080
Mamadou adam
RAYUWAR MASOYA FUT 6
Gsky showing dinnan yayi kyau ❤❤❤
please5😍😍😍😍
masha Allah amma pls dan Allah wata rana zamuna kallo film din nan
Abdurahman Kabit saye
Thank you so much nagode sosai
Smol Boy gaskiya aikinkunakyu
Ai muna taredaku ako daysushe in sha Allah, hafeez umar
❤❤very good
Macha Allah yayi dadin
Rayuwa masoya I love you ❤❤❤❤💖💖💖💌💌💌💌💞💞💞💋💋
Maa Shaa Allah
Yehya Atika salah gawari bhfhdg
MashaAllah Allah shiqara basira
Ameen ya Allah
Ykk
Lfy lau
Macha Allah cool 🎋😍😍😍😍😍😍😍
pls ina muku fatan alkairi allah yakara daukaka👃👃👃
Amma dan Allah meyasa baku kawo manasu akan lokaci???
yakamata kufada mana sati nawa zaku rika kawo mana ko wata
muna godiya allah yabar zumunci
Ameen ya Allah insha allahu zamu sanar
Jameel Bakafushi
Gaskiya ne
تمام الفليم ظالت
الفليم تمام وظابت
شـكـرآ 💖💖💖💖💭
عفوا 💗👍💞
Nice school lov history
Allah yana tare da mai gsky
❤❤❤❤❤❤
Wow nice ❣️💕❤️
Ah gaskiya wanan malamin baya da gaskiya
Naji dadin haka why
Allah ya kara musu so ah zugatan su
Daliban makarantan sunyikadan
Allah Yana tare dakae umar
Mash allah
Masha allahu allah kara basira 💕💕😘
Bonjour
Masha allah
Rayuwar masuya
Masha Allah
Aameen ya Allah
Masha allahu
Masoya
Masha allah
Keep it up guys more ahead ✌️
Mubarak Adam
z
@@zainenzainen33 xxx
Kuma Ni sam ban fahimci yadda akayi da saurayin kausar na asali ba wanda shine yai ta shan mari harma da yanka reza? Sai kawai muka fara ganin soyayya tsakaninta da Umar wato abokinsa.
KO wanne episode labarin sa daban ne dan haka zaka iya ganin chanjin fuskar jarumai
@@arewarmu24 amma dan Allah wanda aka mari yafa iya soyayya wallah a dawo dashi Dan Allah 🙇🙇😢😢😭
Toh ai babu wani laifi mudai burin mu Allah ya kara hazaka
@@lams-tv-12 Ameeeen
@@arewarmu24 Amma ai kausar ba da Umar suka fara shakuwa ba duba da irin kalaman da ta rika furtawa saurayinta wanda yai ta shan mari a baya daidai lokacin da ta rike wukar da yake kokarin cakawa kansa.
Allah ya karemu da son zuciya
Allah ya râ bamu da ma sherin ta
Ameen
Dan Allah kumana nabiyar
Masha allah fatan alkhairi
Muna Godiya
Ameeeeen
Hmmmm rayuwa so
They is mistake in this episode, because malamin babu wani explain nation dayake yiwa da lubansa, sannan a inda saudat take koyawa saurayinta yakama ta kawo wani topic wanda zai fahintar da cewa tana koyamai。